Connect with us

Lallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2023

Hausa Novels

Lallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2023

Lallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2023

A Wannan Shafin Zaku Samu lallen gargajiya photos, lallen gargajiya photos 2023, jan lalle style, bakin lalle style DA kuma anfanin lalle a gaban mace.

Menene Lalle?

Lalle na cikin wani sinadarin da ke dauke da alfanu iri iri, kuma addini ya kwadaitar da muyi lalle saboda akwai sirrika acikin sa.

Menene Amfanin Lallai?

In nace lalle wasu zasu dauka zanen hennanake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda mukarabu da yinsa yanzu shi nake magana akai

1. Na farko dai lalle Kariya ce daga sihiri, Kariya cedaga aljanu sannan kuma Kariya ce daga cututtukada dama.

2. Yin lalle a kafa na zuqe cutar dake kafasannan yana maintaining dumin mace, bi ma anayana inganta ni’imar mace ba tare da ya gusheba.

3. Ga duk mace mai infection, ta tafasa lallein ya dan huce sai ta yi sit bath dashi na sati biyu in Allah ya yarda zata warke.

4. Ana iya sha ruwan lalle cokali 1 don wankin dattin ciki amma banda masu ciki.

5. Don gyaran Fata; lalle dai ba karamintasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shinatural toner ne wanda ba bilicin yake yi ba ammayanasa haske mai kyau kuma yana goge dattinfata.

6. A bangaren gyaran fuska, tana sa fuska tai kyalli,laushi, da haske in an kwaba da ruwan Kwai ammabanda kwaiduwar kwan.ki kwaba ruwa ruwa ammaba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum 30 mins kafinwanka sai Kinga bambanci a cikin sati biyu InshaAllahu.

7. Ga masu son hasken fata, ki kwaba lalle daruwa, ki shafe a jikinki inya bushe ki dirje da manzaitun za kiga canji.

8. Ga masu fama da pimples, yar’ uwaki hada lemon tsami da lalle kwabi mai dantauri amma ba sosai ba kina shafa wa a fuskar kibayan watanni kuraje zasu mutu sannan tabo bazaizauna ba ga hasken fuska da laushi.

9. Sannan gamai son kamshin fata,Ki kwaba lalle da turaren ki mai kyau na ruwawanda ake durawa ki zuba isasshen ruwa a bucketki sa garin lalle ta jika tai já zir sai ki tsiyayeruwan ki diga turaren ki mai kamshi ciki Bayankinyi wankan sabulunki sai ki dauraye jikinkidashi inkin lizimci haka to bake ba rabo dakamshin jiki in sha Allahu.

10. Sannan ga Amare Kafin kiyi dilke na aurenkiki kwaba lalle mai kyau tare da turare mai maiko,turaren gargajiya mai mai, ki jika kamar bucket dayakada yayi ruwa ruwa sosai kamar dai kunu,

kullumsai ki shafa a dukkan jikinki sai ki zo ki saka turarenwuta akasko ku burner ki rufu akai ki turara jikinki harsai hayakin turaren nan ya shiga jikinki sosai sai ki fitakije kiyi wankan ki,za kiga canji a fatar ki rapid canji kuwa.

Fata za tayi laushi, haske da kuma santsi. Two months beforebikin ki zaki iya wannan kedakanki kuma zakiji dadin hakan.

11. Lalle nasa cikan gashi,ba yasa gashin kan mace ya zube, yana da matukan amfaniwajen gyara gashin mace, inda wasu ke tura (steaming) gashinsu dashi ma’ana.

12. A karshe mata na yin ado da lalle wajen kara kyaun kwalliyar su.wanda su ke zanawa a jikin su.

AMFANIN LALLE GA MATA

Lalle dai da farko wani sinadari ne mai dauke da alfanu iri iri, kuma addini ya kwadaitar da mata su yi lalle akwai sirrika acikin sa.

Nafarko dai lalle Kariya ce daga sihiri, Kariya ce daga aljanu sannan kuma Kariya ce daga cututtuka da dama, yin lalle a kafa na zuqe cutar dake kafan sannan yana kula da dumin mace, bi ma ana yana kiyaye.

ni imar mace ba tare da ya gushe ba, innace lalle wasu zasu dauka zanen henna nake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi nake magana akai:

Ga kuma sadaqa ga duk mai infection ta tafasa lalle inyadan huce sai ki dinga zama a ciki na sati biyu, in Allah yayarda za ki warke.

Saboda maganin da lalle keyi ma akan iya shan ruwan lalle cokali daya don wankin dattin ciki amma banda masu ciki, to yanzu dai zamu dauki bangare daya daga cikin amfanin lalle muyi magana akai, wato shine amfanin lalle da kuma yanda ake amfani da shi don gyaran Fata.

Lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne ba bleaching yake ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata, in kina son gyara fuska tai kyalli, laushi da haske to ki kwaba lalle da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum minti talatin kafin wanka, za ki sha mamaki in sha Allah:

Ga masu son hasken fata, ki kwaba lalle da ruwa, ki shafe a jikinki inya bushe ki dirje da man zaitun zakiga canji.

Gamai son kamshin fata

Ki kwaba lalle da turaren ki mai kyau na ruwa wanda ake durawa ki zuba isasshen ruwa a bucket ki sa garin lalle ya jika yay já zir sai ki tsiyaye ruwan ki diga turaren ki mai kamshi ciki Bayan kinyi wankan sabulun ki sai ki dauraye jikinki dashi inkin lizimci haka to bake ba rabo da kamshin jiki in sha Allahu.

Sannan ga gyaran duka jiki kuma zaki hada lalle da sabulun salo da Zuma kina wanka dasu duk zakiga canjin fata in sha Allah

Ga Amare kuma

Kafin kiyi dilke na aurenki, fata zatayi laushi, haske da kuma santsi.

Ki samu lalle mai kyau ki kwaba da turaren ki mai maiko, turaren gargajiya mai mai dinnan to ki jika kamar botiki ba ruwa ruwa sosai ba Kamar dai kunu,

kullum sai ki shafe jikinki da hadin lallen nan duka jikin ki, sãi kizo ki saka turaren wuta a kasko ko burner ki rufu akai ki turara jikinki hayakin turaren nan ya shiga sosai sai ki fita kije kiyi wankan ki zakiga canji.

Lallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2023 – hotunan lalle masu kyau

Ga wasu daga cikin lallen gargajiya photos:

Lallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2022

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Bakin lalle style

 

lallen gargajiya photos, lallen gargajiya photos 2022, jan lalle style, bakin lalle style

 

lallen gargajiya photos, lallen gargajiya photos 2022, jan lalle style, bakin lalle style

 

bakin lalle style

 

Lallen Gargajiya Photos 2022

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Lallen Gargajiya Photos

 

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Lallen Gargajiya Photos

Zaku so kuduba: Hotunan Lalle Masu Kyau Domin Kunshin Sallah 2023

 

Lallen Gargajiya Photos

 

Lallen Gargajiya Photos

 

lallen gargajiya photos, lallen gargajiya photos 2022, jan lalle style, bakin lalle style

 

Bakin lalle

 

 

 

 

 

 

KARANTA:

Maman Teddy Hausa Novel

Littattafan hausa novel complete guda 500

Gidan kwarata complete hausa novel

Saran Boye Complete Hausa Novel

Renonta zanyi 1 100

Daga karshe kuma ga masu fama da pimples, sai ki hada lemon tsami da lalle kwabi mai dan tauri amma ba sosai ba kina shafa wa a fuskaar ki, kuraje zasu mutu sannan tabo bazai zauna ba ga hasken fuska da laushi.

Continue Reading
You may also like...
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More in Hausa Novels

To Top
× Chat Zamgist on WhatsApp