Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024

Wa yafi kudi a mawakan hausa 2022

Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024

Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024: Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara su biyu ne daga cikin mawaƙan Hausa na Nijeriya, amma wayafi wani  kudi acikinsu?

Yawancin mutane suna tafka muhawara a kullum game da wanda ya fi kudi acikin wadannan mawakan biyu. Don haka zan raba gardama ayau domin Sanar daku Wanda yafi wani kudi acikinsu.

Bari na baku takaitaccen tarihin Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara kafin mu shiga wannan muhawarar.

Wanene Naziru Sarkin Waka?

Naziru Sarkin Waka fitaccen mawakin Hausa ne a Najeriya. Yanayin sa na kiɗa yasashi samun kyaututtuka da dama.

An haifeshi ne a jihar Kano, inda ya kamala karatun sa kafin fara aikin sa a shekarar 2001. Naziru ya fara waka tun yana karami.

Menene kadarar Naziru sarkin waka?

Naziru ya tara dukiya mai tarin yawa ta hanyar sana’arsa ta waka, kuma tushen samun kudin shiga shi ne wakarsa.

Naziru Sarkin Waka yana da kimanin naira miliyan 100. A yanzu haka shi ne Na biyu acikin jerin mawakan hausa masu kudi a Najeriya.

Tarihin dauda Dauda Kahutu Rarara

Kahutu Dauda Rarara wani sanannen mawaƙin Hausa ne a Nijeriya. An haifeshi a jihar katsina.

Rarara ya fara harkar waka ne shekaru da suka gabata, amma sai a shekarar 2015 ya samu karbuwa lokacin da aka zabe shi ya yi wa APC waka a lokacin yakin neman zaben su.

Ku Karanta: Jerin Sunayen Masu Kudin kano 2024

kadarar Rarara.

Babu shakka Rarara ya sami kuɗi da yawa a kan aikinsa na waka. Shine na daya a jerin mawaƙa masu kishin Hausa a Najeriya. An kiyasta dukiyar Rarara ta kai Naira miliyan 300 a shekarar 2022.

bayan cikakken binciken hanyoyin samun kudin shigar wadan mutanen biyu, mun warware muku gardama ta hanyar Sanar daku Wanda yafi kudi tsakanin Naziru DA Rarara.

Wayafi Kudi Tsakanin Naziru da Rarara?

Bayan bincikenmu a kan dukiyar Naziru da Rarara, mun gano cewa Rarara yafi Naziru Kudi.

Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024

To, a ganinku wa ya fi wani kudi a cikin mawakan Hausan nan biyu? Da fatan zakuyi comment da naku ra’ayi akan wadannan mutanen biyu.

Karanta: Masu Kudin Siyasa 10 na Nigeria a Shekarar 2024

28 Comments

  1. Hmmm kowa yana fadin iyakar abunda ya sani ne kawai? amma mgnr tantance wanda yafi kudi qarya ne? kai xama kuka yi dasu ruka fada maka haka ko ko? duk qarya kuke?

  2. Assalamu Alaekum!!! Agaskiya rarara yafi naziru kudi dawata da taimako kuma kowa yasan dahakan duba da yedda kudadensa ke shiga idan bakumanta ashekarar 2019 atiku yasayi rarara akan N 500 mill yakoma jambiyarsa amma yaqi yace yasamu abunda yafi hakan ajambiyar ta APC kuma kowa yagaskata hakan ni agaskiya baxance nasan kudin kowa ba amma idan xa’a kiyasta hakan kowa yasan ruwa ba sa’an kwando bane nagab yayi gaba!!!

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*