Sabbin Hausa Novel na 2023 - ZAMGIST
Hausa Novels

Sabbin Hausa Novel na 2023

My Lady Boss Hausa Novel
Written by Kazeem

Advertisements

Barka da zuwa wannan shafin namu, inda muka zakulo muku sabbin hausa novel, sababbin hausa novel dadai sauransu.

Gabatarwa

Hausa novels wasu littafai ne da ake rubutawa da harshen hausa, yakunshi kagaggen labari ko kuma wani abu daya taba faruwa.

Sabbin hausa novel

Ga wasu daga cikin dadadan Sabbin hausa novels na 2023 da muka kawo muku:

Advertisements

1. The Sexy boss hausa novel by Maman teddy

The sexy boss hausa novel ne Wanda marubuciya Maman teddy tarubuta takuma wallafah, littafin yakasance paid book ne, anma kawai free pages datayi wanda zaku iya karantawa a kyauta.

2. My Lady Boss Hausa Novel

Littafin my lady boss shima dai shahararriyar marubuciyar nan ce wato aunty aisha Maman teddy ta rubuta shi kuma ta wallafah.

Zamu cigaba da sabunta wannan rubutun…………

Advertisements

About the author

Kazeem

× Chat Zamgist on WhatsApp