Sunayen soyayya masu dadi na mata da maza 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu na ‘yan soyayya inda muka kawo muku sunayen soyayya masu dadi, Sunayen soyayya na mata dadai sauransu.

Hoto dauke da tambarin soyayya akan sunayen soyayya masu dadi

Jerin Sunayen Soyayya Nasu Dadi

Ga wasu daga cikin jerin sunayen soyayya masu dadi:

 • Nurul qalbee
 • Habeebi
 • Masoyi
 • My hrt desire
 • My bby boo
 • Baby tom
 • Yaya
 • Daddy
 • My one
 • Final choice
 • Chocolaty
 • My bby
 • Cool
 • My durlin
 • Soulmate
 • Nawan
 • Hearty
 • Reality
 • Ranka shi Dade
 • Merri
 • My habibi
 • My sarki
 • ZUMANA
 • My Prince
 • Noor
 • My honey
 • King
 • Hearthrob
 • My dream
 • Chocolatynah
 • My blood
 • My one and only Mine
 • My soul
 • My hert beat
 • My luvly one
 • My man
 • My hrt
 • Sunshine
 • Moonlight
 • My hubby
 • Kushi
 • Shona
 • Kurratul aini
 • Sahab
 • Nurul hayat
 • Sweetynah
 • pyaar
 • My oga
 • Swt cucumber
 • Yayanah
 • Bbynah
 • Excellency
 • My D
 • My fiance
 • My everything
 • Bae of life
 • Creamy berry
 • Swt luv
 • Swt angel My hero
 • Swt berry
 • Jinin jikinah
 • My precious
 • Heart controller
 • Strawberry
 • Bubbles
 • Bunny
 • Cherrypie
 • Maza
 • Dimple
 • Honylips
 • Honeybee
 • Lollipop
 • Starshine
 • Unique
 • Super star
 • Sugar bebe
 • Sugar lips
 • Cwt bby
 • Life partner
 • Incomparable
 • My ulfat
 • My future
 • Everlasting
 • Hot milk
 • SahibuKyakkyawa

Karanta: Kalaman Soyayya 2023 Masu Dadi

Sunayen soyayya na mata

Ga jerin sunayen soyayya na mata masu dadi:

 • Habeebty
 • Baby
 • Sweetheart
 • Zuma
 • Fitila
 • Tauraruwa
 • Adon gari
 • Farin idaniya
 • Masoyiya
 • Kyakkyawa
 • Fine girl
 • Azurfa
 • Zinariya
 • Abar sona
 • Zuciyata
 • Jinina
 • Twin
 • Gimbiya
 • Amarya
 • Sahiba
 • Gimbiya

 

To yakukaji wadannan dadadan sunayen ? Idan kuna DA Karin wasu sunayen dabamu dora anan ba sai Ku aikomana su ta comment. Mungode, Allah Kara dankon soyayya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*