My Lady Boss Hausa Novel Complete

My Lady Boss Hausa Novel

Barka da zuwa wannan shafin namu, inda muka saba kawo muku sabbin littatafan hausa novels masu dadi dakuma nishadantarwa.

kamar yanda muka saba, yau ma mun antayo muku dawani littafin mai suna my lady boss hausa novel, maman teddy ce ta rubuta takuma wallafah wannan littafin.

My Lady Boss Hausa Novel Complete

A hankali take bin ilahirin wurin da aka ajeta da kallo…this is the first time da ta taɓa shiga wani Company da sunan aiki,saukar da lulun idanun ta da suke a ƙaƙƙafe na rashin kunya tayi tana duban computer n dake gaban ta…huuuuu wani gwauron numfashi ta sauke a hankali tana gyara zaman mayafin da ta yane kanta dashi, shigar suit ɗin jikin take kallo kamin ta sheƙe da wani irin wawan dariya jikake wurin ya amsa hahahaaa…

Saurin kallon ta ma’aikatan gyefen ta sukayi wanda hakan yasa Sumayya ɗaure Fuska tamau kaman ba ita tayi dariyar ba,wanda dama wannan al’adarta ce , komai ta nuna bata son raini…ganin yanda ta haɗe girar sama yasa duk rawar kan ma’aikatan wannan wuri mata da maza shiga hankalin su , a zuciyoyin su suna cewa ” wannan itama BOSS ce ,but aƙwai babban ta a sama zata daina wannan fuxgar ne haɗuwa ɗaya idon sukayi”.

Ma’aikatan ke magana kowa da abun da yake saƙawa a zuciyar shi game da Sabuwar ma’aikaciyar tasu Wato Sumayya.

Ɓangaren Sumayya kuwa juyi take a kujerar da take kai kaman wanda ta saba hawan zuciyar ta ,tafff ƙugunta da cinyoyin ta suka cike kujerar ,saboda tsaban ƙiban ta da ƙasa Allah yabata hip da manyan mazaunai ka aza ta haura shekara ashirin da biyar in kayi mata kallon sace….

Nisawa tayi tana ciko wuya a zuciyar ta cewa take” Oh Sumayya wannan anya rayuwar da kika ɗauka ma kanki mai ɓillewa ce kuwa? Mtswww ɗan tsaki tajah a hankali kamin tace ” nida ba zama nazo yi ba ,naxo na saci kuɗin Company na gudu , ya za’a ajiye Ni anan wurin?

Tayi maganan tana duban gyefe da gyefen ta babu alamar hanyar satan kuɗi …taɓ wallh da sake dole na bar wurinan na koma wurin asusun kuɗi na companyn kamin su gane takardun dana taho dasu ba nawa bane , daga Ni sai takardar secondary gomma nayi komai oya oya nabar Company nan.

Rintse ido tayi nan take ta tuno da inyamurin ta mai lapo data amsa masu bashi yanxu bashi ya dameta…

Wani irin buɗe idon ta tayi da sauri tana rarrabasu kamin ta ce “Ta ina zan fara? Miƙewa tayi tsaye tana kallon sama inda taga PA Wanda ya ɗauke ta aikin ya nufa…ƙallon glses ɗin wurin tayi ganin ya hasko mata komanta yanda ta sauya kaman ba itace Siman Gaye ba…

Murmushi tayi a hankali tana tuno da abun da ya faru da ita da Mmn biyoda kwanaki da suka wuce….

Tafe take tana surfa bala’i haɗi da sauri zaf zaf ,yanda take masifa ka aza da wani a gyefen ta takeyi… cilla ƙafafun ta kawai takeyi tamkar wacce zata tashi sama…na gaji da wannan ƴar iskan garin ,ace bashi ya hanani sukuni , Anbi an dameni, wallahi duk wacce ta kuma zuwa mun da maganar bashin ta sai na tijara koma waye? Wannan abu haka?.. Kai innalillahi yanzu ta ina xan fara ne?”.

Tayi maganan tana tsayawa haɗi da kama ƙugu… matashiyar budurwa ce da ashekaru baxata haura ashirin ba take wannan banbamin tare da surutai yin su take ita kaɗai kaman zautattaciya.

Daganin ta kasan fitinanniya ce lamba ɗaya… Sakin hannayen ta tayi tana cigaba da tafiya ,yanda take tafiya zaf² yasani ƙare mata kallo ina mmki.

“Wasu yaran inyamurai da yarbawa ne da suka duƙufa wasa suka hango ta can nesa wanda a yanayin sa hijabin ta an jawo shi gaban goshi na tsaban iyayi da ƙauɗi yasa su saurin miƙewa ba tare da kowa yayi mawa ɗan uwan sa magana ba”.

Kai mu gudu ga Sima nan,Siman gaye!”.

Kamin su rufe baki Sumayya da ta hangosu dama bata raga mawa yaran layin ko kaɗan , bare su da cikin su akwai wanda yayi mata laifi… Hakan yasa su cikin sauri ta ɗaga ƙafanta kamin su ankare har Sumayya ta iso gaban su…babbabara uban can, Ni kuke kira da Siman gaye? Ni sa’ar ubanku ne ko uwar ku?”.

“Jikin yaran ne yahau rawa kar kar kar kaman wanda aka sa masu shocking kamin salihu yace” A’a ke ba sa’an mu bace, Don Allah Sima kiyi haƙuri”. Kallon sama da ƙasa Sima kebin yaran dashi don so take ta fanshe hushin ta akan su ,yau ta wayi gari babu sisi , wannan yasa ta kai hannu tana damƙo Samuel da yake aikin raba ido yana neman hanyar fechewa ,don yasan irin laifin da yayi mawa Sumayya ta damƙe shi mai rabasu sai Allah”.

Oh Jesus! Samuel yayi maganan yana haɗe hannayen shi biyu alamun addu’a. Wani irin dariya Sima tasa tana murtike fuska tamkar ba itace tayi dariyar ba ,kamin tace ” Jesus ɗin uban ka,gama addu’a n naka tass ,yau sai ka san Allah ɗaya ne. Sima pls forgive me…Sima Sorry pls.

Wani irin gigitaccen tsawa ta daka masa wanda yasa shi yin shurin da bai shirya ba ,sai wani irin gumi da yake haɗawa kaman yayi wanka da ruwa ɗumi…Forgive ɗin ubanka ai Ni bansan meye kalmar ba tayi maganan tana ware manyan taffan hannayen ta tana zubasu a fuskar Samuel wanda jin sautin ƙarar marin tassssss kaman saukar tartatsin wuta yasa su salihu rugawa a wani irin matsiyacin gudu , suna barin Sumayya da Samuel da yake wani irin tsala ihuuuu …aaahhhhh kawai yake cewa yana kururuwa n neman agaji,kun san arna idan iftila’i ya same su basu san Allah ba sai ihu na banza…tsala ihu agaji yake yi amma kash kowa na leƙowa yana ganin Sumayya ce sai ya juya da sauri ,don tayi ƙaurin suna wurin iya masifa da tijara”.

Bakayi mata ba tayi bare kuma kayi mata? Wannan yasa duk dukan da take mawa Samuel babu wanda yaje ƙwatar sa ,sai magulmata da sukayi saurin sanar da maman biyode wanda ta kasance mahaifiyar Samuel a hasale ta ƙarako inda Sima ke zaune tana ba Samuel punishment a rana ita kuma tana gyefe a inuwa .

Sam bata lura da Mmn biyode ba don idon ta a rufe yake cewa take” idan ka tsaya da up and down ɗin nan wallahi sai nayi ƙasa ƙasa dakai ƴan iskan yara marasa mutunci , nice Sima wando dai dai da kugun kowa….

Ɗan ta Mmn biyode ta nufa tana tada shi tsaye kamin ta nufo Sima da itama miƙewa tayi tsaye tana kallon ikon Allah ,ta kama kugu tana shirin tijara taji Muryar Mmn biyode na mgn cike da masifa….l I have never see stupid goat like you…mene yaro na yayi maki,always fighting ³ wid people! what’s wrong with you Sima? won’t be agree baxan yarda ba wurin Uwar ki zanje yanxu ,Allah yasa ba hauka ne akan ta ba itace asibitin mahaukata na duniya…zan kai ku court……wani irin rintse ido Sumayya tayi tana jikin ta na kyerma hawaye na bin kuncin ta , babu abun da ya ɓata ranta irin ambaton mahaifiyar ta da Maman biyoda tayi ta zaga…har da zagin lallarurar ta na hauka”.

Yanda jikin ta ke tsuma kaman boss yasa Maman biyoda saurin kama hannun Ɗan ta tana shirin gudu wa…

Sumayya ne ta kai hannun ta tana miƙashi ga bishiyar darbejiyan dake kusa dasu wani tsalle tayi tana karyo reshen haɗi da daka tsalle tana biyo bayan Maman biyoda ,ihu ta hau yi tana faɗin Umma na zaki zaga ,kamin Maman biyoda ta juya taji saukar Sandar darbejiyan tauuuuu”.

Wani irin gigicewa Maman biyoda tayi tana riƙe Sandar ,nan suka hau kokawa da Sumayya wanda dukan mmn biyoda take tana faɗin Umma ta zaki zaga yau sai nayi ƙasaƙasa da kowa naku…

Ihun maman biyoda da Sumayya yasa mutane fitowa daƙyar aka ƙwaci mmn biyoda a hannun Sumayya da ke ihu tana faɗin Umma na zaki zaga??????….

Murmushi Sumayya tayi a hankali tace ” Allah sarki Umma na , bazan bari bashin lapo su tajaramaki Ni ba , zan waxgi iya rabona mai Company kayi haƙuri nima ba’a son Raina zan saci kuɗin ku ba…astagafurullah mun astagafurullah mun tayi maganan tana hayewa wani dogon stairs , ba tare da tayi tunanin komai ba”.

Idon ta ne yy wal³ ganin hasken wurin yasha ban ban dana inda take , tabbas anan dukiya take! Tayi maganan a zuciyar ta tana takawa zuwa wurin wata matashiyar budurwa da ashekaru zata kai 32 ganin an rubuta sectary yasa Sumayya nufar inda take kai tsaye”.

Tsaye Sumayya tayi akan ta wanda mulki ya hanata ce mata komai wanda itama sectariya isa da mulki yasa bata kalli Sumayya ba…kujerar gyefen ta Sumayya tajah ta zauna ba uhm bare uhm’uhm. Wannan yasa Hauwa ɓaidu ɗago idon idanun ta cike da masifa tace ” Malama ba’a zama mana anan.

Shiru Sumayya tayi kamin ta ɗago da dara daran idanun ta tana watsa mawa sakatariyan wani irin kallo na baki isa ba kana ta motsa laɓban ta tana cewa ” Ba’a zama kuma aka aje a gurun?.

Ta ƙare maganan suna kallon kallo, fahimtar Sumayya ƴar bala’i ne kuma gashi a ƙaidar Company n kukayi faɗa korane ko cacan baki yasa Mrs Hauwa ɓaidu cije lips ɗin ta tana kwantar da murya wakike nema ko nace me kike so?”. Ina son magana da mai wannan wurin ne?. Saurin kallon ta Mrs Hauwa tayi kamin ta fara tunanin Anya Sumayya nada hankali kuwa? Sir Khamal da idan aka ganshi gudu akeyi ita tazo tana wani ce mata tana son magana dashi? Mutumin da idan yayi magana da kai sau uku to na huɗun korane??….

SANARWA: Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details…6037312299 Mohammed A’isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba

 

ARANTA WASU LITTAFAN HAUSA NOVELS DAMUKA DORA:

My Lady Boss Hausa Novel Page 2

Idan kin san kanki bazai ɗauki girman abun dake ciki ba kar ki karanta kidawo mun da zancen kutumelesi…bansan wani kitimurmura labarin Romantic ne haka kema idan zaki saya ne don ki fitar mun a kawo mun zancen gntlw kema riƙe kuɗin ki na hutashsheki…masoyana billions naji saƙonnin ku gareni ina gdy allah yabar

SADAUKARWA GA MUTANEN ZAZZAU

Ganin Sectariyan tayi shiru yasa Sumayya cewa ” Ba magana ne ne in shiga don ina da abubuwa da yawa a gaba na…bana zo wurin nan don na zauna bane ba, aiki na zo yi ,jini na baisa ba da zama ba aiki ba. Kallon ta Hauwa ɓaidu tayi kana tace” ki jira lokaci kaɗan pls ba’a barin kowa shiga inda Sir Khamal yake sai wuraren 11am yanxu ko ki duba kiga 9:am ne…Kamin Sumayya tayi wani magana ne sai ga Wata inyamura ba Musulma ba tazo wucewa well-done shine abun da tace mawa Sakatariyan tana nufar hanya kai tsaye ta shige , Hauwa ɓaidu har da rawar jikin ce mata yana ciki ,amma ta bar Sumayya tsaye suna gaddama”.

Haushi ne ya kama Sumayya wanda ya sata nufar ƙafan da wannan inyamura ta shiga tana nufa gadan-gadan bata ko kalli Hauwa ɓaidu ba, wannan yasa Hauwa saurin shan gaban ta tana cewa” plz wait”.cikin masifa Sumayya tace” I should wait to do what? Ke Malama bani hanya kona kaudake da hannu ɗaya”.

Tayi maganan tana shirin hankaɗe Hauwa wanda don dole tana ji tana gani Sumayya tayi office din Sir Khamal ,Wanda tun da Hauwa ta dafe kai bata sauke hannun ba tana tsaye tsawon lokaci ta riga da tasan Matsayin ta a wannan Company n daga yanxu ta koma korarra..Manager ne taga yazo zaf-zaf yana wuce ta wanda a sarari cewa take ” Wannan wacce irin yarinya ce? Tajangwalo mana”.

Tun da Sumayya ta fara zuba a gaban shi bai ɗago ya kalleta ba kuma bai daina amfani da laptop ɗin dake gaban sa ba…mamakin yarinyar yake a binnin zuciyar shi da ko shakka babu take masa magana ba tsoro kaman saura ,shi kanshi yasan kan shi idan ya shiga wuri ƙwarjinin sa bai sa wani ko wata ƙwaƙwƙwarar motsi bare magana.

Shigowa manager yasa Sumayya yin shiru shidai manager ya tsinci Muryar ta da ya shigo tana cewa” Bata saba da zama ba ,a chnja mata mazauni”.

Isowa yayi ya tsaya gaban kujerar Sir Khamal yana kallon inda Sumayya ta zauna itama tana zuba jawabi. I’m here sir”.

Shiru baice masa komai kusan daƙiƙu uku kana ya ɗago da lumsassun idanun sa yana ware su akan na Manager da har a lokacin yana tsaye , Sumayya ne ta tsaya ƙurr tana kallon shi kamin a zuciyar ta tace” Wai dama aƙwai wanda yafini kyau ? Wannan wani irin shegen mahaukacin ƙyau Allah ya bashi wow Masha Allah ,abun da take faɗi kenan a zuciya ,kamin wata zuciyar tace da ita” Shi yasa yake wannan wulakanta al’umma saboda yasan shi kyakkyawa ne mtswww Ni Allah kyakkyawa n namiji baya burge Ni gama izzar taka tassssss ka nema mun abunyi ɗan rainin hankali tana tsaka da masifan zuci ne taga ya nuna ta da hannun sa ,sai kuma ya cigaba da abun da yakeyi…. Oh wato shi zai mun magana ba shi ba?

Sunana Mubarak Al-mustapha me kike buƙata kika zo nan kanki tsaye ?”. Wani kallo Sumayya ta watsa mashi don ta fahimta shima ɗan rainin wayo ne? Sunana Sumayya kaman yanda nayi bayani since before , ogan ka zai maka bayanin komai don idan nayi magana sau da yawa bakina zafi yake mun…zan koma inda kuka ajeni yanxu na zauna na yau ,amma gobe bazan zauna ba saboda aiki nazo yi bazaman taba laptop ba…tayi maganan tana kallon Khamal dake using laptop ɗin , fiddo da ido waje Mubarak yayi yana aduo’i kamin yayi magana tuni Sumayya ta fice don bata da salɓi sam yanda take komai bil haƙƙi haka take tafiyar ta.

Lumshe ido Khamal yayi a ranshi yana jin zafin rainin hankalin da tayi masa ,amma a fuska bai nuna ba…wato shine mara aikin yi kenan? Takarda ya miƙa mawa manager Al-mustapha Kamin cikin arrogant voice ɗin shi da sam batayi kama ga mai fuskar ba ,don babu wasa daji kasan namiji ne tsayayye yace” Pass it to my sectary , Idan wannan ta dawo ta zauna mazaunin ta”.

Jiki na rawa Manager ya amsa takardar a zuciyar shi yana cewa ” da next day itama zata yi waje”.

Yamma lis Sumayya ta iso layin su ,don sai da ta tsaya a kasuwa tayo siyayya kana ta nufo layin su…A zauren gidan ne da gari ya rufa taji nishi ƙasa ƙasa na galabaita da wahala”. Waye ne anan kuma? Abun da tace kenan cike da zazzaƙar Muryar ta kamin ta rufe baki taji Muryar wanda take tsammani cikin masifa da tijara yana cewa ” Ina ruwanki Malama ƙara gaba”.

Amaimakon ta tafi sai jah tayi ta tsaya tana kai hannun ta cikin jakarta fiddo da wayar ta tayi keypad rakani bayi tana dallara tocilan zuwa inda tajiyo Muryar sa Ɗan Asabe”.

Inalallahi wai’ina ilaihir rajiun shine kalmar da take faɗi cike da ɗaga murya ganin sa tayi ya matse Lauratu ta haɗa gumi kashirɓan na wuya zanin ta na ƙasa yana aikin ƙwaƙular gaban ta da hannun sa ,gaba ɗaya yatsuntsa biyar ya turbitsa ciki yana wani irin ƙwaƙura don wannan ya wuce akira shi susa jikake ƙwaƙurrr ƙwarrr ƙurrrr…

Ɗan Asabe yanxu har jahilci n naka yakai nan? Ace duk izayar da kake mawa matar naka a ɗaki bai yi maka ba har sai kunfito soro?? . Ji yanda kake farka masu ƴar mutane? Da daddare baka barta sukuni ba rana yanxu har yamma kuma gashi ba abincin kirki??.

Ina ruwanki matana kika ce bataki ba”. Allah yasa rabata gida biyu nake yi bai shafe ki,ashe har laɓe kike mana ?”. Yana maganan yana wani irin numfashi ba kuma tare da ya daina cin durin Lauratu da hannun sa ba…itako azaba ya hanata motsa wa daga inda take”.

Ya wani taleta yana tsakatsikin ta yana gwaleta tamkar robali. Cike da masifa Sumayya ta amashe shi da cewa ” Eh ai abun naka ne asarari kake yin shi ,saboda kaga yarinya ƙarama ka rabota da garin iyayen ta ka taho da ita Lagos kana aikin moto kana bariki da yarinya don wannan ba aurar ta kake yi , iskancin ka kake yi da ita mugu azzalumi….ɗagowa yayi yana miƙewa tsaye yana sauke jajayen idanun sa ga Sumayya da take masifa zufa kuwa har ɗiga masa yake mazagiyar sa ya kai hannun sa yana sassauta wa kamin yace ” Bari kiga bariki ai wannan bakiga komai ba , idan kashe ta nayi saboda cin ta da nake babu wanda zai ce mun ƙala saboda matata ce bariki ga…wandon sa ya sauke yana fiddo da kaciyar sa sangalgal wanda tsoro yasa Sumayya rintse ido tana faɗin inalallahi wai’ina ilaihir rajiun , ware cibiyoyin Lauratu yayi a tsaye yana zungura mata zabgageyir tsumagiyar harkar sa yana wani irin baya yana bugun ta da gotso numfashin Lauratu ne ya fara sama ,idan yayi baya sai ta jah da ƙarfi ,idan ya buga mata ciki sai tayi kaman numfashin ta zai ɗauke ganin haka abun da Sumayya bata taɓa gani ba yasata nufar cikin gida da gudu babu ko sallama bata tsaya kallon matan gidan ba tayi ɗakin Umman ta…wanda su Rita da Mmn Fati ne suka bita da ido suna mmkin yau itace da shigowa babu sallama ? Ita da idan ta shigo da mulki take sallama Arne da musulmin gidan hayan nan sai sun ansa saboda fitina da masifa , a gidan hayan malam ilu ne kaɗai kaf garin Lagos ake jin arna na amsa sallama saboda tijarar Sumayya.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top