Kalaman Soyayya 2023 Masu Dadi - ZAMGIST
Love and Relationship ship

Kalaman Soyayya 2023 Masu Dadi

Kalaman soyayya
Written by Kazeem

Advertisements

Kalaman Soyayya 2023 

Barka DA zuwa wannan shafin namu, inda muka Kawo kalaman soyayya 2023, kalaman soyayya masu dadi, kalaman soyayya na kwanciya bacci, kalaman soyayya masu…

Wasu na dubon Kalaman soyayya masu dadin gaske, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, zafafan kalaman soyayya, kalaman soyayya masu ratsa zuciya, kalaman soyayya na hausa, kalaman soyayya na iskanci, kalaman soyayya na kwanciya bacci

Mecece soyayya?

Akwai wani babban masanin falsafa da ya ce “Love is infinite,” wato soyayya wani abu ne mai wuyan bayani mai wahalar fassara, wanda ya keta hankali kuma ya zarce tunani.

Advertisements

Wani kuwa masanin falsafa yana cewa so wani abu ne da yake dunkule zuciyar mutane biyu su zama tamkar zuciyar mutum guda.

Malamin falsafar ga abin da yake cewa: “So wani abu ne da yake hade zuciyar makiya, ko abokan gaba su kasance tamkar zuciyar mutum guda.”

Wani kuma ya ce soyayya ita ce take hada mutanen da suke da al’adu da addini daban-daban da harsuna mabambanta gami da kasashe, duk da haka sai su zama kamar zuciyar mutum daya.

Wani kuma masanin falsafa yake cewa soyayya take sanya mutane masu ra`ayi da sabanin fahimta su kasance kamar jini da tsoka.

Har yanzun wani kuma masanin falsafa yana cewa: So shi ne mutum ya sallama hankalinsa tunaninsa, kwakwalwarsa da gangar jikinsa gaba daya kuwa ga masoyinsa a bisa kashin kansa kuma ba bisa tsoro ba ko kuma bisa tursasawa!

Karanta: Sunayen soyayya masu dadi na mata da maza 2023

Kalaman Soyayya 2023

Ga wasu jerin kalaman soyayya masu dadi damuka antayo maku:

1. kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima.

2. kamar yadda taurari ke yin haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka fuskanki take haske gami da kyalli a cikin zuciyata.

3. Ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina sonki.

4. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada.

5. ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina.

6. Ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke.

7. Kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me mutane zasu kirani. To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce.

8. Nayi imani cewa ”soyayyarmu ta hakikace” ba a binda zai sanya in daina sonki har a bada komai tsa nani komai wuya.

9. Teema na nakasa barci sabo da tinanin ki Kece hasken kowace rana, kuma kece kyakkyawan da dare a rayuwata, sannan kuma kece sanadiyyar jin dadina gami da farin cikina. Don haka na sadaukarda rayuwata saboda ke sarauniya.

Karanta:  Sunayen soyayya masu dadi na mata da maza 2023

Kalaman soyayya masu dadi 2023

  • Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala.
  •  Kasantuwar mu raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi 1 gangar jiki kuma
  • Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cikin wannan rana masoyiyata.
  • So tamkar hasken rana yake da yake haske fuskar da take d’auke a jikin gangar jiki ma’abociyar zuciyar da take ‘kunshe da So. Kasantuwar so a cikin zuciya kan motsa ruhi ya kuma busar da idanuwa daga barin yin bacci a mafi yawancin dare, So kan samar da wasu rassa a cikin zuciya bayan bayyanar sa, wato bakin-ciki da kuma farin-ciki. Zan ci gaba da son ki a cikin kowane irin yanayi. Ina Son Ki
  • Nesantar ki babban aiki ne da yake jigata zuciyata, dama ace zaki iya fuskantar halin matsi da takura da nake shiga da kuma shaukin son kasancewa a tare da ke da nake ji cikin zuciyata a dukkan lokacin da na nesanta da gida. Ina fatan zaki ci gaba da kula min da kan ki har zuwa lokacin da zan dawo gida. Allah ya tsare min ke matata, ina son ki.
  • So tamkar hasken rana yake da yake haske fuskar da take d’auke a jikin gangar jiki ma’abociyar zuciyar da take ‘kunshe da So. Kasantuwar so a cikin zuciya kan motsa ruhi ya kuma busar da idanuwa daga barin yin bacci a mafi yawancin dare, So kan samar da wasu rassa a cikin zuciya bayan bayyanar sa, wato bakin-ciki da kuma farin-ciki. Zan ci gaba da son ki a cikin kowane irin yanayi. Ina Son Ki.
  • Ko da ya kasance kin nesanta da ni, ni kuma zan kasance a tare da ke har abada, bakina kan gaza furta kowace irin kalma domin bayyana miki adadin yadda nake son ki a dukkan lokacin da muke tare amma cikin dare ko safiya zuciyata na bayyana min cewa, ke ce farin cikina, fitila mai kore duhun zuciyata, Zara kike tauraruwa cikin taurari. Ina son ki. ki huta lafiya.

ZAKUSO KU KARATA: Zafafan Kalaman Soyayya Zalla 2023

kalaman soyayya na kwanciya bacci

Ga wasu kalaman soyayya na kwanciya bacci masu dadin gaske dazaku so ku turawa masoyanku:

1. Kafin ki kwanta bacci, inason kisan cewa nayi shekaru dayawa kafin nasamu masoyiya kamarki, bazan taba rabuwa dake ba har abada. Inason ki!

2. Inafatan kinsan irin dadin danakeji idan aka kirani a matsayin saurayinki/mijinki, inason kisan da haka kafin ki kwanta bacci. I love you saleemah!

3. Yake sarauniya! Da tinaninki nake bacci kuma dashi nake tashi. Seda safe sarauniyar zuciyata.

4. Habibty, bakisan iya adadin farin cikin dakika samun ayau ba, zanyi ta tinaninki har safiya ta waye. Seda safe sweet heart, Ina sonki.

5. Na so ace muna tare adaidai wannan lokacin, anma nasan zanganmu tare ko acikin mafarki ne. Seda safe my love.

Kalaman soyayya In English 

You should understand that your girlfriend is already your woman, and she deserves to be treated as such. Send one of these sweet paragraphs to your girlfriend to make her feel special.

 

 

As a man, you should learn to make your girlfriend happy in a variety of ways, and this is one of them.

 

  • Hey, I know you’re happy when you get a text from me, and I’m right there with you. What’s up with my lovely angel right now? I hope you’re enjoying a day as lovely as you? I was considering another way to show you how much I care when it occurred to me that you are constantly on my mind. Is it possible for you to provide a picture of yourself right now? That’s the only thing that will allow me to be productive right now. Now that’s my baby girl, tag it “I love you now and always.”

 

  • What is it that I adore the most? It’s the fact that I can reach you faster than Bolt thanks to a technology called phone. I’m bored here, and the only thing that came to mind was you; your eyes, smiles, neck, and body. I can’t wait to see you again, so let’s get started right now. If you’re willing to flee from work, I’m ready to do so. Maybe I’ll get a question, but who cares? I miss my baby and long to see her again. – Kalaman Soyayya

 

  • I’m trying to think of the perfect thing to do for you right now, but I’m stumped. The reason for this is that you are already perfect in my eyes. Let me remind you right now that I love you far more now than I did yesterday. You’re a blessing wherever you go, and you’re a blessing in my life right now.
  • I’m happy with my life because I have you! I’ll be cool if the thought ever occurs to me that I can love without you. That’s my oxygen pouring down the drain the day you leave me. – Kalaman Soyayya

 

  • When I awoke today, the notion of my day’s itinerary hit me, but I instantly turned to thinking of you. I can’t allow negative energy to enter my day. There’s nothing I yearn for more than to see your lovely face and embrace your beautiful body again, darling. You’re the ideal woman, designed only for me. Because you’re beauty personified, my own princess Diana, you’ll always have wonderful days.
  • I can’t imagine what life would be like without you. It’s almost as if there’s no sun, no river, no sand on the ground, and no brain in the body. Without you, my love, I’m empty. – lengthy heartfelt paragraphs for her.
  • Because you made me a king, I call you my queen. You’ve made our relationship a paradise, and I don’t want to live without you ever again. Where my heart belongs is with you. I adore you.
  • Without you, a day is like a day without air. If I ever lost you, I wouldn’t be able to breathe. Nothing else, my darling, completes me like you do. – Kalaman Soyayya
  • I wouldn’t want to be correct if loving you was a mistake, sweetheart. Because you make me feel whole and complete, I’ve decided to call you my soulmate. I adore you, baby.

Karanta: Yadda Ake Fara soyayya

Abubuwan dake Kara dankon Soyayya

Soyayya tana da wadansu ‘yan tanade tanade da akeyimata domin kara samun armashi da tasiri a zukatan Masoya.

Mafi akasarin masoya suna dauka cewa da zarar kun amincewa juna, to shikenan ba sauran soyayya, alhalin kuwa abin ba haka yakeba domin da zarar kun amincewa junanku to alokacin ma aiki yake mai girma domin ita soyayya tamkar wata sabuwar shuka ce dole sai ana bata ruwa ana zuba mata taki da kuma gyara sannan tayi armashi har takai ga ta inganta, matakan kuwa sunhada da:

1. Gaskiya

Fadin gaskiya a dukkannin kalamanka duk da cewa wadansu ‘yan matan sunfi son samari ‘yan karya amma dai fadin gaskiya a cikin sha’a nin soyayya yakan kara sawa ita yarinyar ta ringa gasgata duk abin da ka fada mata sannan kuma ta ringa yimaka biyayya a cikin soyayyarku Lima bazata ringa shakka ko zarginka ba.

2. Tausayi

Tausayi idan har yakasance kana tausayawa masoyinka tabbas shima zai ringa tausaya maka hakan zai kara karfafa kashin bayan soyayyarku, kuma hakan na haifar da kyakkaywar mu’amala da zaman takewa mai dadi.

3. Kyautatawa

Kyautatawa anan kyautatawa yana nufin bayar da wani Dan tukuici akan siyayyar da ake yimaka, kyauta ko yaya take batayin kadan ga masoyi. Ba lallai sai ka dauki kudi kabawa masoyinkane, kadai zaka nuna cewa ka kyautata masa, A, A.

Abubuwa da suke kara armashin soyayya idan anbaiwa masoyinsu:

1.ZOBE – Kalaman Soyayya

Idan har kabawa masoyiyarka ki ka bawa masoyinki kyautar ZOBE. To zaya kara armashin soyayyar , saboda aduk lokacin da ya kalli wannan ZOBEN.dake sanye a Dan yatsanshi zai tunu da masiyinnan nasa.

2. HOTO – Kalaman Soyayya

Shima yana taka muhimmiyar rawa gurin ganin soyayya ta kara yin armashi domin idan har ka dauki HOTON ka ka baiwa masoyinka to tabbas wannan masiyin naka zai yi maka masauki na musamman a cikin zuciyarsa domin duk lokacin da ya kalli wannan HOTON to zai kara jin kaunarka a cikin zuciyarsa.

3. TURARE – Kalaman Soyayya

kyautar turate tana kara armashin soyayya domin duk lokacin da aka baiwa masoyiyarka kyauta turate zata kara jin kaunarka ya shiga cikin zuciyarta, domin duk lokacin da ta fesa wannan turaren kamshinsa ya dokar mata hanci to bawanda zata fara tunawa sai kai.

4. FULAWA

Kyautar fulawa ko fure shima yana kara taimakawa armashin soyayya kwarai da gaske.

5. KATI – Kalaman Soyayya

Kyautar kati mai dauke da kalaman soyayya shima yana kara armashin soyayya kwarai da gaske Muna fatan kunji dadin wannan karanta wadannan kalaman soyayya din.

Advertisements

About the author

Kazeem

× Chat Zamgist on WhatsApp