Connect with us

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

Love and Relationship ship

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku hotunan yadda ake kwanciya da mace ga ma’aurata.

Hotunan yadda ake kwanciya da mace 

Wasu mazan sukan kasance a cikin rashin sanin yadda ake kwanciya da mace idan anyi aure.

Zakaga mutum yayi aure anma baisan yadda zai kwanciya da matarsa ba, kuma wasu na kunyar tambaya.

Shiyasa muka tattaro muku wadannan tarin hotunan yadda ake kwanciya da mace.

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

 

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

 

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

Anma kafin kwanciya da mace akwai abubuwa da dama wadanda yakamata kusani.

Akwai Bangarorin Jikin Mata Dake Saurin Motsa Musu Sha’awa.

Akwai wasu sassa a jikin mata da suke saurin motsa musu sha’awa.

Sai dai wadannan wuraren ba saninsu kadai yake da mahimmanci ba, yadda namiji zai yi amfani dasu shi yafi muhimmanci.

Wanda kuma maza da daman gaske basu iya ba. Kamin mu kawo darasin yadda ake sarrafasu a lokacin wasannin motsa sha’awa.

Yanzu ga wasu mahimman wuraren da suke saurin tayarwa mace sha’awa.

1. Leɓe

Mata suna saurin kamuwa da sha’awa da zaran namiji ya sumbaceta ta nan.

2. Wuya

Mata suna son mazansu su sumbacesu a wuyarsu. Mussaman idan namiji ya rungumo matarsa ta baya. Wannan yanayin sumbatan yanzun nan mace zata kamu.

3. Kunnuwa

Kana shafa kunnuwan matarka, sakamata yatsa ko harshe a ciki yanzun nan zata kamu da sha’awa.

4. Tafukan hannu da ƙafa

Suma ɓangare ne na mata dake motsa su.

5. Gashi

Wasa da gashin kan mace ga mijinta yana saurin tayarwa mata sha’awar jima’i da mazajensu.

Yana da kyau ako yaushe mace na tsaftace gashinta kitsai ko a tsaife shi.

6. Cibiya

Nan ma wani ɓangare ne da yake motsa shaawan mata matuka idan mijin nata ya iya mata wasan da shi.

7. Hamata

Ba duk maza bane sukasan hamata waje ne dake motsawa mata sha’awa ba.

8. Ɗuwawu

Suma waje da suke saurin motsawa mace sha’awanta da zaran an mata wasa dasu yadda ya kamata.

9. Nonuwa

Sune abu na gaba-gaba masu tayarwa mata buƙatan mazajensu. Musamman idan an iya sarrafasu babu kaman su kan nonuwan nasu.

10. Gaban mace

Bama sai mace na tube ba. Ko da kayanta a jiki muddin miji zai yi wasa da gaban matarsa zai motsa mata sha’awar ta.

Sune wasu daga manyan bangarorin jikin mata dake saurin motsa su.


Sai dai ba duk mace bace hakan yake faruwa da ita idan an taba mata wadannan wuraren ba.


Wasu matan inda ke motsawa wata ita kwantar mata da sha’awar yake yi. Don haka dole ne maigida yayi kokarin fahimtar bangarorin da suke tayarwa matarsa sha’awar.

Ko Kuma kai tsaye ya tambayeta.
Idan mun samu lokaci da aron rai. A darasi na gaba zamu kawo bayanin yadda za a iya sarrafa wadannan wuraren.

Zaku Ku karanta: Yadda Ake Taba Nonon Budurwa

Continue Reading
You may also like...
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More in Love and Relationship ship

To Top
× Chat Zamgist on WhatsApp