Yadda Ake Taba Nonon Budurwa

yadda ake taba nonon budurwa

Baraka da zuwa wannan shafin namu na ilmamtarwa akan rayuwar aure inda muka kawo muku yadda ake taba nonon budurwa.

Kafin mu dukufa cikin wannan bayanin, inason natambayi mai karatu akan me yakeson yasan yanda ake taba nonon budura? Sai naji daga gareku ta comments section.

Nono dai wata halittace mai tattare da wani irin jindadi dakuma ni’ima wanda ba abubuwa bane bane dakeson matsa dakarfi kokuma da hauka.

Yakamata kasani suna cikin guraren dakeson abisu ahankali dakuma natsuwa ajikin mace. Idan zaka tabasu to kabi ahankali saboda kada ka cutarda Ita.

Table of Contents

Wacece Budurwa?

Budurwa na nufin mace wadda ba a taba saduwa da ita ba. Anma mafi yawancin mutane musanman hausawa muna anfani dawannan kalmar gurin nuna cewa budurwa na nufin mace wadda batayi aureba.

A wani fannin kuma, wasu na daukar ma’anar budurwa akan wadda mutum yakeso da soyayya kokuma aure.

Yanzu dakasan waecece budurwa, bari mushiga cikin abunda yakawo mu anan.

Yadda ake Taba Nonon Budurwa

Inason naja hankalin Wanda ke Neman yanda ake wannan abun dayaji tsoron Allah idan haryasan cewa nonon budurwar dayake son tabawa ba matatai bace.

Wanda kowa yasan cewa haramun ne kataba nonon mace indai ba matarka bace, idan kuma matarka ce to hakan ya halasta agareka.

Ga matakan dazakabi domin taba nnn budurwa:

Tattaunawa

Idan kanason kasan abunda littafin ka yakunsa na jindadi, to akwai hanyoyin dazakabi. Kawai katattauna da matarka akan abunda tafiso, wasu mata dayawa sunason ayi wasa da ‘yan tawayensu.

Wasu Na Karatun: Gyaran Nono A Sati Daya

Tausasan Kalamai

Yakama mutum yasani cewa tausasan kalamai akan nnn mace nada matukar tasiri, kada kazamo mai anfani da munan kalamai akan nnn nata.

Zaka iya anfani da kalmomi kamar “wow kinga yanda nnn ki sukeda wani irin kyau da laushi kamar wata karamar yarinya”.

Yin anfani da wadannan kalmomin shi zaisa taji hankalinta yakwanta dakai kuma ta mika wuya.

Zamu cigaba da wannan rubutun idan mukaji ra’ayoyinku a comment section………..

Karanata: Sunayen soyayya masu dadi na mata da maza 2023

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*