Connect with us

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Hausa Novels

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin Abban Sojoji Hausa Novel Book 3, abban sojoji book 3.

Hafsat Bature Ita ta rubuta takuma wallafah.

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3 Complete Hausa Novel
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 509kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author
Tags abban sojoji book 3, abban sojoji Hausa novel book 3
Published date 15 – 2 – 2023

Karanta: Abban Sojoji Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Father of soldiers

BOOK 3

_Ga duk maison karanta littafin Abban sojojizai biya 300 nezaa tura mashi tundaga farko har inda muka tsayakuma zai cigaba da samun update dinshi akai akaiga wanda ke buata zai tura mun message ta whatsapp ina 08023429251 kada ku bari abaku labari sannan a kula wannan itace numbar wayataWasu suna aukar numbar Wanda suka bani tallarsu kayansu suna kiransu a matsayin nibayan ni ga numbar dana bada nan itace numberta_

Nagode sosai da adduoinku agare nida kuma uzurin da kukayimunhar zuwa wannan lokacinAllah yabar zumunci a tsakaninmu daga nan har gidan aljanna

nace ba Masu satar littafi suna fitarwa ta bayan fagemai yasa baku arasa masu labarin bakuma kenan saida kuka jira niae nayi tunanin cewa zaku arasa masu labarin ne ashe dai sai anjira Boss

Bismillah

Kai tsaye sautin ringing in wayar ya daki dodon kunnan Aunty babba dake baje saman gadonsu tana Baccia lokacin ko yatsanta bata jin xata iya motsawa saboda baccin dake a idanuntayatsina fuska tayi alamar an takura mata
Ishaq dake tsaye agaban mirror yana gyara jikinshi ya an gyara murya tare da cewaMadam ki daure ki tashi ki aga kiran nanda alama kira ne mai muhimmanci tun azu wayar ke ta ringing
Uban tsoki Aunty babba ta buga tare da yunurawa dayar ta tashi daga zaunejikinta na sanye da sleeping dressriga da wando purple colour
Fuskar nan tayi suntum kamar wadda aka nausahannu takai tare da aukar wayar dake ajiye saman bedside drawerduba screen in wayar tayi ganin sunan Hayaam ya bayyana yasa ta ara tamke fuska kamar ta shanuaga kiran tayi tare da kara wayar a kunnantarai a6ace taceMeyasa kika kirani fitsararrako kin kira ne don ki arasa yimun rashin kunyar taki don ubanki
on the other hand hayam tacehaba aunty lailani harna manta da abunda ya faru atsakanin mutunkan hayaam ta arasa maganar Aunty babba ta katse mata hanzarinta da cewaIdan kin manta ae ni ban manta baKi faamun uban miyasa kika kira niidan ba haka ba ni zan kashe wayar
Zuba mata ido Ishaq yayi yana kallonta aransa yaceZagi kamar ar maguzawako kunyata bata jisae faman ura ashar take yini dae Allah ya haani da Guyaba
cike da damuwa hayaam ta sassauta muryartatare da cewaAunty lailana shiga ukuko ince mun shiga ukuAkwai gagarumar matsalaGaba daya duk wani plan inmu ya tashi aiki
Tunda Aunty babba taji hakangabanta ya fai rasssasa asa da murya tayi taceHayaam meya faruwata irin matsala kike magana akai
Aunty lailaAshe yarinyar nan mai aikin gidansuiyar uncle insu ce Abusufyan tamkar saukar aradu haka aunty babba taji maganar Hayaam aikuwa a matuar gigice ta mie tsaye tana cewa
kutumar ubainji ubanwayaushe Abusufyan ya ta6a aureWlh aryane koma wani an aniyar ne ya fai maki hakan babban maaryaci ne
Gaba daya hankalin ishaq ya dawo kantamaganar dayaji tana fadi ta tsaya mashi aranshi
Wani abusufyan din kuke magana akai
Firgit Aunty babba tayi tare da ware ido tana kallonshi sam ta manta da cewar yana acikin akin
Hankali a matuar tashe ta mie tsaye da nufin ta fuce daga cikin akinSaboda tsabar ruu ta nufi hanyar shiga toilet
gyaran murya ishaq yayi mata tare da cewakada fa ki shiga toilet da waya a kunnanki
A zabure ta juya ta kuma nufi wardrobe da alama ruu yasa ta manta hanyar fita daga akinzuba mata ido yayi yana mai mamakin irin kiimar da tayito ko lafiyaya tambayi kansa
Bata ankara ba sae da goshinta ya bugi jikin wardrobe din kayan nasusannan ta gane inda ta dosaRai a6ace ta kama hanya ta fuce daga dakinsaukowa downstairs tayi ta mii hanyar wannan tsohon store in data ta6a garame su hosana acikianan corridor in ta tsaya tana sauraran Hayaam
Wlh Aunty laila da gaske neNi shaidaceNaji komai lokacin da Uncle in nasu yake korama junaid bayanibama haka ba Aunty azmee da kanta ta gasgata mun hakanBabban abunda yafi rikitar dani Yaran fa triplet ne ashekuma dukkansu Mata ne kyawawan gaskekamannin su sak iri ayaKuma kina kallonsu zaki gane cewa aanshi ne
Hannu aya Aunty babba tasa ta dafe tsakiyar kantayayin da dayan hannun ke rue da wayarta data kara a kunnanta
Hayaam bazan ta6a yarda da zancenki baTaya hakan ma zata farumutumin da bai ta6a yin aure baShi zaace yana da aa har an ukuCikin shege kenan ya ta6a yima wata harya same suNi ban yarda da kalamanki baHayaam kinsan cewa babu kyau tsoratar da musulmiIdan wasa kike mun ki daina
6acin raine yasa hayaam ta kashe wayar
Fashewa da kuka tayi saboda ululun bain cikin daya tokare mata maoshintaga zuciyarta dake ta faman tafarfasaGaba daya bata jin dain jikinta
Zubama wayar ido Aunty babba tayi tana kallonta
Tsoki taja tana jinjina kai tacedama saida raina ya bani cewa arya take yi muntayi mun hakan ne saboda ta tsoratar dani don in saukkoShashasha kawai
Mommy kin farka kenan
Muryar hafsat ce ta katse mata zancen zucin nata
Juyowa tayi tana kallontaatsaye take fuskar nan auke da murmushi jikinta na sanye da riga da wando na jeansta aure sumar kanta da ribbomyayin da hannunta ke rue da Cup mai auke da Tea mai zafi sai faman tiriri yake yi
Tunda Aunty babba taga hafsat na murmushi tasan cewa akwai matsalahakanan dae ba zakaga fuskar hafsat da murmushi ba tunda farar safiya
aalo murmushin yae Aunty babba tayi tare da cewaLafiya naga kina murmushi
Lafiya lou mommykawai wani abun farin ciki ne ya farunasan cewa muddin kema kika jizaki yi farin ciki sosai
Murya asanyaye aunty babba taceFaamun daughter har na osa naji wannan abun farin cikinhalan an ara maku albashi neko matsayi aka ara maki wurin aiki
Dariya hafsat tayi tana girgiza kai taceMommy baki canka dai dai bawannan albishir in da nakeso inyi maki yafi arfin duk waannan abubuwan da kika lissafokar6i tea in nan ki fara korawa kafin na faa maki
Hannunta na kerma ta kar6i kofin da hafsat take mia mataa hankali takai cup din bakinta ta kur6i Tea inkusan sau uku tana kur6arsakafin ta an jinkirta bayan ta janye kofin daga bakinta tacedaughter dan Allah ki faamun wannan wani abun farin ciki newlh duk na osa naji
Zan faa maki mommy amma mu shiga daga cikin palour mu zauna
Ba inda zanjeidan zaki faamun ki faamun kawaiSae ja mun rai kikeyi tayi maganar tana faman tamke fuska
Hafsat tacebada jimawa baNa kira Aunty azeemadon in gaishe da itaAnan take sanar dani cewa aan uncle abusufyan Sun bayyana.

Abban Sojoji Chapter 45 Book 2

Tunkan ta arasa maganar a gigice Aunty babba ta saki kofin dake hannuntaYa tarwatse asaRuwan tean dake ciki ya fallatsar masu a afa
ja da baya hafsat ta anyi tana kallonta tacehaba mommyso kike ki onamin afa tadaga fain abun farin ciki
Rai amatuar 6ace taceKi 6ace mun da gani sakarya kawaiMaaryatan banzabazan ta6a yadda da kalamanku baduk bakinku aya da Hayaam
Ta fai hakan tare da kama hanya fuuuuu kamar zata tashi samaranta duk a jagulebin bayanta hafsat tayi da kallo harta haye upstairsta6e baki tayi tare da watsa hannayenta taceI dont care Ni dae farin ciki nakeyiDaddy ma nake jira in tambayeshi yaushe zamu je gidan saboda a qagare nake dana ga aan uncle inmu Abusufyantunkan na gansu har naji ina sonsu sosaiin ma na tashi tafiya hada tsaraba zan tafin masu dashi
Cike da farin ciki hafsat take maganarzuunnawa tayi tana tattare kofin da aunty babba ta fasa

Lokacin da Aunty babba ta arasa bedroom in nasuhar ta aga afarta zata zura acikin akin taji muryar ishaq yana cewaAlhamdulillahAlhamdulillahAlhamdulillahAbba nayi farin ciki sosaiMeyasa tun jiya baa sanar dani baae da tunda sanyin safiya zanyi maku dirarr mikiyaAmma ina taya uncle murnar ganin aanshikuma ina tayamu murnar samuwar an uku acikin zuriar mugaskiya bazan ma iya jurewa baZan shirya nazo ne kawaisaboda na qosa naga an ukun mu bayin Allah
Abba yacewani abun ma sai kayi tozali da yarankyawawan an mata dasuYadda kasan photo copy in abusufyan haka sukekamanninsu sak iri aya da nashi
Murmushi Ishaq yayi tamkar yana agabanshi yaceAbba kafin na arasodan Allah a isar musu da saon gaisuwataAce yayansu General ishaq yana gaishe su sosai da sosaikuma saboda suma zaiyi zuwa na musamman
Insha Allah zan sanar masu yanzun nanAllah ya kawoka lfy
Ameen Abbana
Sun jima suna waya kafin sukayi sallama ishaq ya ajiye wayar
tashin hankalin da baa sama shi date
Magana dae ta tabbata da gaske ne zancen da hayaam da hafsat suka faa mataTabijancan
Dakyar ta iya shiga cikin akinlokaci guda ta rasa kuzarin jikinta kamar wadda tayi Zazza6i na sati aya
Jin takun tafiyarta yasa ishaq juyawa yana kallonta fuskarshi a washe har ya kammala shiryawa cikin haaiyar shadda
Ganin yana oarin bue baki yayi mata magana yasa tayi saurin katse shi da cewaNaji abunda ya faruHafsat ta sanar dani komaiina tayaku murnako amsar shi bata tsaya ji bata faa cikin toilet
Tana juyo muryarshi daga cikin bedroom in yana cewaNi yanzu zan wuce Abuja neinyaso kun biyo ni daga baya ko zuwa gobe ko jibi hakaduk dae yanda kuka yanke shawara keda hafsat
daga cikin toilet taceAllah ya sauke ka lpyin anje agaishe mana da mutanen gidan
zasuji insha Allah ya amsa mata tare da kama hanyar fita daga akin

Acan 6angaren kuwa har lokacin suna a falon kan junaid da Uncle abusufyan ya gama fahimtar dashi game da Su Hosana da jahad
jiki asanyaye yaceAmma meyasa su ba suyi rayuwa atare damu bameyasa Abbauncle whycike da tuhuma yake maganar yana kallonsuyayin da fuskarshi ke auke da damuwa
abban su ne yaceJunaidmu kanmu bamu san dasu bada ace munsan da zamansu da bamu bari hakan ya faru baaddara ce kawai ta riga fata
Shiru junaid ya anyi yana are ma su Jahad kalloyaso ace tun fil azal tare da yaran ya tasoda ba aramin kulawa zasu samu a wurin an uwansu baAllah sarki rayuwa kenanRashin sani yafi dare duhusu kansu su Sehrish sae dama dama suke da sun san cewa suna da wannan family in daba abunda zai hana su nemi danginsuTabbas an cuci rayuwarsu iri iri an rabasu da Ubansu kuma an hanasu danginsuwata shariar dae sae a lahira

Nasan yanzu kowa yana jin yunwasaboda halin da muka shiga jiya babu wanda ya samu damar cin abinci acikin muYakamata yanzu komai ya wuceLokacin farin ciki neZaa shirya gagarumar walima saboda an ukun mumunaso su manta da duk wani abu da ya faru a rayuwarsu kuma su addara cewa tamkar yau ne suka fao duniyako ba haka ba Ya yi maganar yana kallon matasan gidan dake atsayeKowannansu fuskarshi asakesu fawan ne suka haa baki wurin cewaWannan haka yake AbbaIn sha Allah zamu nuna masu soyayyar an uwantakahar sai sun manta da dukkan wani unci da suka fuskanta na rayuwarsu murmushi kawai Abusufyan ke saki don ba aramin dai yaji ba
Marshal Omar yace Sannan kuma muna ara baku hauri game da halin da kuka tsinci kankuduk da ba laifin mu baneamma mun aura ma kanmu laifinMuna neman afwarkuHosana Sehrish and Jahadforgive us pls
gaba aya jikinsu yayi sanyilokaci guda kuma sukaji wata irin soyayyar an uwansu ta kamasu
Jahad ce tayi oarin cewaduk wani abu daya faru damu dama can rubutaccen neAllah ya riga da ya addara faruwan hakanmun gode ma Allah da muka cinye wannan jarabawarda juriya kuma da hauriyanzu gashi gaba ayanmu muna farin cikin wannan rana da Allah ya haamu da danginmuBabban abun farin cikin ma da ya kasance Uncle abusufyan shine mahaifinmu ba waccen fasiin mutumin bakasa arasa maganar tayi saboda kukan daya zo mataJanyota Abusufyan yayi tare da rungumeta ajikinshiyana an bubbuga bayanta
Ya Omar hosana ce ta ambaci sunan shitana faman kumshe dariya abakintagaba aya suka mayar da hankalinsu akantanuna shi tayi da yatsanta sannan ta nuna kantakafin ta hae yatsun wuri guda ta ullasuAlamar ita dashi sun zama  an uwan juna ayataccen murmushi Marshal ya saki yana kallonta
Duk wannan abun dake wakana akan idon Sgr dake atsayeya goya hannayenshi asaman wide chest insaHar lokacin bai sauko bahankalinsa fa bazai kwanta ba har sai yayi tozali da YA SAYYADI

Abban Sojoji Chapter 65 Book 2

Suna cikin magana muryar azmee ta katse su da cewaAbba an kammala shirya breakfast inyakamata ku hallara a dining in tana magana idonta na akan su jahad fuskar nan auke da murmushi
Batare da 6ata lokaci bagaba ayansu suka hallara asaman zungureran dining table in wanda ke shake cike tab mail da kayan makwalashe naci dana shamutun goma shabiyu yake aukaakwai kuma wanda Abban su junaid yasa aka ara cikin wanda aka shirya walimar jiya dasuAnsanya shi a gefen nasu mai mazaunin mutun shidaAunty azmee ta jera wasu kayan kalacin asaman shianan Abusufyan ya zauna tare da su sehrish jahad da hosana

Tun daga kan yadda kowa ke zuba abinci acikinshi zai tabbatar maka da cewar ba aramar yunwa suke ji bako azmee basu jiya tayi serving insu ba suka shiga zuba abincin da kansuSgr ne kawai tayi serving insa sae kuma Abbansuamma sauran ba wanda ya tsaya jirawurin yayi tsit bakajin hayaniyar komaisai sautin Cokullakwas kwas kwakwasss

agowa Marshal omar yayi karaf idonshi yaci karo dana hosanata zuba mashi ido ko kyaftawa batayikasancewar table insu na kusa dana junatazarar kadan ce
Da cokalin hannunshi yayi mata nuni da plate din gabantaalamar ta mayar da hankalinta kan abunda take ci
murmushi tayi tare da kai hannu ta dauki lemu tana korawa
Junaid kuwa duk ya rasa samun natsuwa sam ya gaza cin abincin dake a gabanshi sae faman juya cokalin yake yi acikin plateduk in ya tuna abunda yayi ma Jahad acikin mota amatsayin Sehrish sai yaji gabanshi ya fai rassfargabar shi kada jahad tayi tunanin ko an iska ne shitunda ba sanin shi tayi bakar kuma tace zata sanar ma wani abunda yayi matatunawa yayi da lokacin daya tsoma harshenshi acikin bakinta ya anameta yana kissing lips intaba iya nan ba ya tsaya har hannunshi saida ya zura ackin hijabinta
Hankali tashe junaid ya mie yana oarin barin dining inhankalin kowa ya koma kanshi
Har suna haa baki wurin tambayar shi ina zashi
fuskarshi auke da damuwa yaceAbbabana jin yunwadama munyi breakfast tare da Mommyzanje wurinta yanzu Abbansu yake ma magana amma hankalinshi na akan Jahad dake shan farfesun da azmee ta zuba mata a plateda alama ba aramin dai farfesun yayi mata baduba da yadda ta mayar da hankali akanshi
Okeyzaka iya tafiya ya bashi amsacikin sauri junaid ya kama hanyar zuwa bedroom in Abbansu don acan ta saukayana tafiya yana waiwayen su jahad aranshi yana cewawayyo Allah nabansan me zai biyo baya banasan cewa dole ta sanar ma Uncle abunda nayi mataidan ta faa mashi shi kuma zai faa ma Abban mu neAbban mu kuma zai faa ma Babban yayanmu neshi kuma zaice wuyana ya isa yanka tunda har na iya Sumbatar mace daga nan zaiyi tunanin turani aikin Soja abunda bansoshikenan tawa ta are
ranta ne ya bata cewar ana kallontahakan yasa ta tsagaita daga shan farfesun da takeyita an ago idanuntakai tsaye suka sauka akan junaid dake can nesa dasu yana kallonsu
Mamaki ne ya kamata ganin yadda ya ura mata ido yana kallontaaranta tacebansan meyasa yake kallona batsorana kar ace baisan ganina ne
Allah yasa halinta irin na Sehrish neidan takasance mai sauin kai irin na rishi ina nasan cewa zata rufa mun asiriamma anya zatayi sauin kaiNasan me zanyi daga yanzu zan dinga aure mata fuskain nuna kamar na tsane tanasan hakan ne kawai zaisa taji tsorona tai faa masu abunda ya faru atsakaninmugood idea
Yana kai arshen zancen zucin nashi ya watsa mata harara tare da murgua mata bakiya juya ya nufi bedroom in abbansu
Jiki asanyaye jahad ta auke idanunta daga kallon bayanshi da take yilokaci guda taji komai ya fita ranta ba don komai ba sai don kallon da taga junaid yayi matamaganarta ta tabbataJunaid baison ganintatunda gashi ya harare ta kuma hada murgua mata baki
Muryar daddynsu ce ta katse ta da cewaJahadmeya faru nenaga kin daina shan farfesun ina fata lafiya
firgit ta anyi tare da wurga eye balls inta akanshi taceAm ok daddy
jinjina kansa yayi kafin yaceKu saki jikinkukuci abinci sosaikada kuji komainasan baku saba badon na lura akwai rashin sabo atattare dakuamma a hankali zaku saba da an uwanku
hosana taceAbba ae ninama saba da kowabaka ga yadda nake ta cika cikina da abinci bajahad ce ke jin kunyani bana jin kunyar kowa
Dariya sukayi gaba ayansuSehrish na cikin sakin dariyar nanKaraf idanunta suka hau dana Sgragowar shi kenan yayi arba da itagabanta ne taji ya fai rass saboda fuskarshi a murtuke take ba annurinan take dariyar da takeyi ta koma cikiganin ta zuba mashi idoyasa shi jefa mata hararaa hanzarce ta kawar da idanunta daga kallon fuskarshi da take yijikinta kuma yayi sanyita shiga tambayar kanta dalilin hararar da taga big bro yayi matakodai baya farin ciki ne da kasancewarta JININ SAtabbas hakan zai iya faruwaWatail kodan ya saba ganinta a matsayin ar aikinsabaiwarsaasantacciya shiyasa yanzu Yake nuna 6acin ranshi don yana ganinta tamkar a matsayi aya suke dashiaan Wa da anida alama hakan baiyi masa ba
Idan har dagaske ne abunda nake hasasheinsha Allah zan tattara na bar masu gidansaboda bana son 6acin ranshizan iya yin komai don farin cikin shi ta arasa zancen zucin nata tare da sake agowa a hankali don ta saci kallonshiadai dai lokacin shima ya ara agowa da kyawawan idanuwanshi kai tsaye suka shiga cikin natanan take taji gabanta ya kuma fauwa rasskasa janye idanuwanshi yayi daga kallonta da yake yia yayin da yake jujjuya spoon in dake hannunsa acikin plate in abincin gabansahar Yanzu bai daina mamakin kasantuwarta ar uwarshi bata jininsatamkar a mafarki haka yake ganin abunganin ta zuba mashi ido batare da ta janyesu ba yasa shi aure fuskarshi yasha murrrsaboda kada ma yarinya taga fuska har tayi tunanin raina sa don tasamu matsayi
U will still remain who u arewadda take aiki a arashinaMatsayin dana baki kenanya fada a ransa
Murmushi Abusufyan yayi tare da cewabazasu kara wahala babazan ta6a bari hakan ya faru batunda dae har yaran nan suka bayyana a matsayin aanaIn sha Allah bazan ara bari suyi aikin wahala bako cokali bazan ara bari aya daga cikinsu ta auko ba acikin gidan nanrayuwar hutu kawai nake so suyi rayuwar anci ya arasa zancen zucin nashi a yayin da yake bin kowaccen su da kallo cike da so da aunar aan nashi
Janye idanunshi yayi daga kan natakafin ya mia hannu tare da aukar Glass cup mai auke da abun sha me sanyi ya kai shi saitin mouth dinsa yana sipping inshi anatseyayin da sanyin lemun ke ratsa throat insaa hankali ya lumshe idanunsa tare da an ware su kaanagain suka ara sauka akan na sehrish a karo na uku kenanagaggauce tayi hanzarin janye idanunta daga kan fuskarshi ta mayar dasu akan plate in abincin dake a gabanta

Hannu Sgr ya sanya tare da yago tissue ya goge bakinsakafin ya mie tare da juyawa ya nufi upstairsMiewa Marshal yayi da alama shima ya kammala breakfast in nasashima upstairs ya nufa

Fitowar Hajiya azeema keda wuya daga cikin bedroon intata jiyo muryar gwaggon katsina tana ta faman sambatu tana cewaTsiyarta kenan mutun yazo gidan an gayuNi bazan iya rayuwar turawan nan bataya za akai ma mutun salalar biredi tare da tea rabin kofi kamar wata ar iska ace in sha
Tafiya take tana sambatu zaninta a hannu sai an undi ajikintakanta kuwa ta kifa wannan aurin an kwalin nata mai kama da helmert
har zata gifta hajiya azeema tayi gyaran murya tare da ambaton sunantaGoggo fuska a yamutse ta juyo tana kallontadawowa tayi daga gefenta suna fuskantar juna taceYawwa azeemawai nikam inaso in tambayeki
Natsuwa hajiya azeema tayi tare da cewaina sauraronki gwaggo
Jiya nayi wani mafarkiaan abusufyan sun bayyanawasu an uku kyawawan gaskeda nayi tunanin koda gaske ne abun ya faru amma daga baya na gane ba gaskiya banein ba haka bayaushe abusufyan ya ta6a yin aure Tayi tambayar tana kallon hajiya azeemawadda ta saki baki tana kallon gwaggon
Ganin azeema tayi sototo tana kallonta yasa tayi tunanin cewa ko abunda ta faa ya bata mata rai ne
Nasan dole kiyi mamaki kemaMafarkin fa kamar dagaskeaya daga cikinsu har tana sharara mana labarin arya waisu aan wata zainabu nekuma ma acikin labarin hada wata hajiya Ameenain banda shaian ina abusufyan ina aa
iris ya rage Azeema ta fashe da dariya agaban gwaggon katsinaganin yadda ta haiance tana kora mata bayanikuma babu alamun wasa a fuskarta
unshe dariyar bakinta tayi tare da basar da ita taceGwaggo Anya kina shan maganinki kuwaina Dr harris yakegaskiya inason ganinshi
Tsoki gwaggon katsina taja tare da cewaHarrisun daya zama an iska
Waro ido waje azeema tayi tacegwaggo harris ne an iska
ta6e baki tayi tare da cewaZan masa arya neba an cikina banenasha wahalar yima yarona tarbiya amma waccen saudenkasa arasa maganar tayi saboda kukan daya ciyotazanin hannunta takai saitin idonta tana oarin goge hawayenta
Zuru harris yayi wanda fitowarshi kenan kuma atare da saude suka fitojin maganar gwaggone ma yasa yayi hanzarin cire hannunshi daga cikin na sauden
Hajiya azeema tacegwaggo faamun me harris in ya akaita
Hankali tashe Saude taceya harris pls kada ka bari gwaggo ta faa mata abunda muka aikatakasan gwaggo yadda take aukaka abuinta tashi fai saita ara ma miya gishiri
Dr harris yacejust dont worry ur selfinsha Allah bazata faa mata ba
Fain hakan keda wuya gwaggon Katsina taceAzeema abun da ciwoyanzu yunwa nake jishiyasa ma kika ga nafito ina sambatuWurin waccen matar zaniwlh ba azmee ba Allah yasa ramadan ce ita yau saina zazzaga mata rashin mutunciNi zata raina ma hankali tunda safetakawo mun tea rabin kofi da salalar biredi wai in fara da wannandon ta raina mun hankalinayi mata kama da kusu ne
Rai a6ace tayi maganaraikuwa atare haris da saude suka fashe da dariyaa hanzarce ta juyo sakamakon jin sautin dariyar tasunan take ta tsuke fuska ganin shi tare da saude
Murmushi Hajiya azeema tayi tare da cewahaba gwaggo baki fahimce ta banecewa fa tayi ki fara da wannan tana nufin kafin ki tashi fitowa zuwa yin breakfast inyanzu haka yana can an shirya mana mu kawai ake jira muje muci namu kalacin
Hajiya azeema ta arasa maganar tare da ruo zanin hannun gwaggon taceBari na taimaka maki ki aura shi
Girgiza kai tayi tare da cewaBarmin shi a hannunanafison inji iska na shiga ta koinamurmushi hajiya azeema tayi kafin tacehakan ma yayi gwaggoae under skirt din ma bamai sharashara baneyana da kauriamma duk da haka dae ki aura zanin yadda zaki fito da kyau tunda ga rigarshi kin sanya ajikinkiKuma kinga Abusufyan na nanGa kuma aansabazasu so suga gwaggonsu a haka ba
wani irin ayataccen murmushi gwaggon katsina tasaki tare da cewaKenan dagaske ne Mafarkin da nayi jiya
Jinjina kai Azeema tayi taceAe suna nanduk abunda ya faru jiya dagaske neba mafarki kikayi baagabanki akayi komai kin dai shafaa ne
Jin haka yasa tayi saurin mayar da zanin ajikinta tana aure shi tana cewaAllah sarki aan abusufyan inabayin Allahsunsha wahala a hannun wannan fasiin mutumin bain shaianiAllah mutumin nan aho ne kawai bai fito masa aka baamma ina tantama anya ba Irin shaian bane
gwaggo kidaina maganarsa maNi wlh ko zancen shi ma bana so anayiNa tsani mutumin nan kamar yadda natsani mutuwa taacewar hajiya azeematayi maganar ne a yayin da take kama hanyar Zuwa Dining area in nasubin bayanta Gwaggon tayi tana cewaAe ko sai dai ki toshe kunnankidon zancen sayyadi ya zama dolein har baa kawo min kansa babazan daina faan sunan shi ba
Murmushi kawai hajiya azeema tayiatare suka arasa dining area din
Gaggaisawa suka fara yi da junansusu jahad na ganin saude suka tashi atare suka nufe tadama Jiya basu samu damar gaisawa da ita basaboda yanayin da suka shiga gaba ayansuhaasu tayi ta rungume ajikintacike da farin ciki taceIna tayaku murna sosainayi farin ciki sosaiYa harris ya sanar dani komai agame dakuashe ku jininsu neta arasa maganar ayayin da take raba jikinta daga nasukowannansu fuskarshi auke da murmushiJahad taceAunty saude kinga ikon Allah komunsha wahala sosaimu kanmu bamu ta6a tunanin cewa muna da dangi baamma sai gashi addara ta haamu da ya OmarIta kuma ar uwarmu Sehrish addarar aikine ya kawota gidan nanMuna tare da an uwanmu ba tare da mun sani basae gashi rana aya Allah ya bayyana mana komai
Saude taceCongratulations Once againina ara tayaku murna sosai da kuka fito daga tsatson wannan Family inabun alfahari ne wannankafin ta mayar da idanunta kan HosanaCike da zolaya taja kumatunta tare da cewaHosana Kinga yadda kika canzakamar ba wannan Sha takwas sha taran bamai an kaikinyi kumatu kamar Balon balonGa haske gaskiya ya Omar ya Iya raino
Fashewa da dariya hosana tayi tana faman sunnar dakai
Kiyi ma sister inku manaIta bazata taso mu gaisa batayi maganar tana kallon sehrish dake zaunetana faman kallonsu aya bayan aya
Murmushi jahad tayi tare da juyawa tayi mata alamar ta taso da hannunta
Miewa sehrish tayi tare da nufar inda sukekoda ta araso saude ta sanya hannu tare da janyota ta rungumetakafin ta raba jikinta dana sehrish taceMasha Allahgaskiya ban ta6a ganin tripletmasu kama iri aya sak kamar taku baina taya ki murna sosai da Allah ya haaki da an uwankida kuma mahaifinkuda kuma danginku
Fuskar sehrish auke da murmushi taceNgde sosai
Allah ya tsare mana kuYa Albarkaci rayuwarku ya kuma kare ku daga sharrin maiya
Atare suka amsa mata da Ameenbama su kadae bahadasu Abba dake sauraron maganganun nasu

Kamar yadda Abba yayi alawarin shirya gagarumar walima na bayyanar aan aninsa AbusufyanDa kanshi ya fidda date in da zaa gabatar da itaKuma tun aranar ya fara kiran an uwa da abokanan arzii yana sanar dasu game da aan abusufyan da suka bayyanaBabu wanda bai bari bakowa kira yake tun daga kan danginsu na Zariana damaturu dana sauran states in da kuma waanda ke zaune asashen wajekowa saidaya sanar mawaBayan Abbas ya koma gidane da safe Amani ke tambayarshi meya faru ne jiya ya hanasu zuwa gidansuAnan ya kwashe duka abunda ya faru game da su Sehrish ya sanar matawani irin farin ciki ne ya cika taBa don komai ba sai don sanin cewa plan in Aunty babba ya gama Tarwatsewaae tunda taji cewar an mata ne kuma sun kai shekara goma sha bakwai zuwa sha takwas kyawawan gaskeNan fa ta kwashe da dariyar mugunta aranta tana cewa Naga yadda zaae Aunty laila ta cimma burintaGida bai oshi ba taya zaa ba na wajeAe tuwona maina zaayiHaba ae xance ya are
ita kanta Amani ta osa ranar walimar tazo saboda suje gidansaboda taji cewar Aranar Aunty babba da hafsat zasu zo Abujababban burinta taga tashin hankalin da aunty babba zata fuskanta inta gansu

Ranar walimar kuma yayi dai dai da ranar da Ammi zata zotare da wasu daga cikin danginsuhaka zalika captain Najeeb da kuma Talal suma duk a ranar zasu dawo gidaba don komai ba sai don su sanya aan uncle insu abusufyan acikin idanunsuKowa okin ganinsu yake yi kamar kamar memusamman da sukaji irin rayuwar da yaran sukayi a wulaance sai suji wani irin tausayinsu da kuma aunarsu ya shiga cikin ransukuma duk aranar MG Osman da kuma Captain Adam suma zasu dawo gidawanda tun dawowarsu daga Us suka tafi sada zumunciGaskiya wannan Babbar rana ceHakan yasa ma Zamuyi shiri na musamman ni da makaranta littafina don mu halarci gidan amatsayin gayyar soi tunda baa gayyace mu baSa kaine kawai

Cikin an kwanakin nan wata irin rayuwar farin ciki suke gudanarwa tare da Daddynsukullum yana manne dasuDa kanshi ya zauna yayi masu kitson kalaba guda bibbiyu akansu kamar yadda ya ta6a yi masu suna yarakoda yazo kan SehrishCike da mamaki yaceYa akai naga gashin kanki guntuko kinyi wani ciwo ne dayasa aka datse maki gashingirgixa kai tayi tare da cewaaa Laifi nayi ma Babba yaya shine ya yanke mun gashin da almakashi
da buar bakin Abusufyan sai cewa yayiYayiwa kanshi ai murmushi sehrish tayi duk da batasan me daddyn nasu yake nufi da hakan baduk a wannan kwanakin basu je school baAbusufyan da kanshi yace kada su damu shi da kanshi zai kaisu makarantar don karma a tuhume su

A 6angaren Sir Commander haroon kuwatamkar munafuki haka ya koma acikin gidanba kowa ma ke sanin lokacin da yake shigowa gidan bada kuma lokacin da yake fitaDa alama dae akwai wani abu da yake shiryawa a 6oye

AMRISH

Zaune take acikin class in gaba daya ta shiga damuwar rashin ganin Sehrish kwana biyu ko layinta ta kira bata samuhatta wayar junaid ta jaraba kira shima baa agawahakan ba aramin tayar mata da hankali yayi batagumi tayi idonta cike tab da hawaye saboda damuwar da take cikitaso ace sehrish na nan atlease zata ebe mata kewatana cikin wannan tunanin har malam ya shigo cikin class in nasu bata sani babayan ya kammala amsar gaisuwa daga wurin student dinkai tsaye ya arasa seat in da Amrish takehannun shi yakai wanda ke rue da maker ya an bubbugi desk intaa firgice takai idanunta akanshiYunurawa tayi tare da miewa ganin Ya muallimwanda tun ranar daya ba sehrish Ruwan adduar nan bai ara zuwa makarantar baduk da sun samu labarin cewar Ya tafi Umra neshiyasa aka musanya masu shi
Murmushi ya an saki afuskarshi yana kallonta yacetunanin me kike yi nehar na shigo cikin class in baki sani ba
Muryarta na rawa taceAyimun afwa ya muallimBana jin dai ne bansan ka shigo ba
Jinjina kanshi yayi tare da an kai idanunshi kan Seat in sehrish yaceIna yarinyar nan takear family in Salahuddeeen hussein naga kamar bata a class in
fuskarta auke da damuwa taceBatazo bayau kusan kwana huu kenan bata zo school bakuma nayi trying kiran layinta amma bana samuhar brother inta na kirashima layinsa baa samu
Jin hakan yasa shi fargabar to kodai wani abu ya faru da yarinyarYaso yaji ya tayi da ruwan adduar daya batashin tasha ko bata sha ba
Jinjina kanshi yayi tare da juyawa yaceAllah yasa dae lafiyain har batazo bazuwa sati mai zuwa zan je gidansu don na binciki dalilin rashin zuwan nata
Jiki asanyaye Amrish ta koma ta zaunasaman seat in natajikinta har ya fara kerma saboda tsoran kar ace wani abune ya faru da Sehrish
A arshe dae ta yanke shawarar neman gidansu don taje ta ganta da kanta

SANARWA SANARWA

ME TAKEN NA AMARYA HUTAA

MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYAWEDDING GOWN KAYAN BRIDAL SHOWER KAYAN BIRTHDAY PARTY KAYAN FITAR SUNA SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER MUNA DA POSS MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI

LOCATION KANO

08062073990
Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku

Its not just good its finger linking good faster than fast food better fine dining
Snack
Awarah
Farah
Zobo
Samosa
Cup cake etc
Contact me 09063302182or 09012179727

Boss Bature

Join this link to follow my tiktok acct

httpswwwtiktokcomboss_bature_t8WKx0lm4jaP_r1

Father of soldiers

TAKUN ARSHE

_Ga duk maison karanta littafin Abban sojojizai biya 300 nezaa tura mashi tundaga farko har inda muka tsayakuma zai cigaba da samun update dinshi akai akaiga wanda ke buata zai tura mun message ta whatsapp ina 08103884440 kada ku bari abaku labari sannan a kula wannan itace numbar wayataWasu suna aukar numbar Wanda suka bani tallarsu kayansu suna kiransu a matsayin nibayan ni ga numbar dana bada nan itace numberta_

Nagode sosai da adduoinku agare nida kuma uzurin da kukayimunhar zuwa wannan lokacinAllah yabar zumunci a tsakaninmu daga nan har gidan aljanna

nace ba Masu satar littafi suna fitarwa ta bayan fagemai yasa baku arasa masu labarin bakuma kenan saida kuka jira niae nayi tunanin cewa zaku arasa masu labarin ne ashe dai sai anjira Boss

Bismillah

Kai tsaye sautin ringing in wayar ya daki dodon kunnan Aunty babba dake baje saman gadonsu tana Baccia lokacin ko yatsanta bata jin xata iya motsawa saboda baccin dake a idanuntayatsina fuska tayi alamar an takura mata
Ishaq dake tsaye agaban mirror yana gyara jikinshi ya an gyara murya tare da cewaMadam ki daure ki tashi ki aga kiran nanda alama kira ne mai muhimmanci tun azu wayar ke ta ringing
Uban tsoki Aunty babba ta buga tare da yunurawa dayar ta tashi daga zaunejikinta na sanye da sleeping dressriga da wando purple colour
Fuskar nan tayi suntum kamar wadda aka nausahannu takai tare da aukar wayar dake ajiye saman bedside drawerduba screen in wayar tayi ganin sunan Hayaam ya bayyana yasa ta ara tamke fuska kamar ta shanuaga kiran tayi tare da kara wayar a kunnantarai a6ace taceMeyasa kika kirani fitsararrako kin kira ne don ki arasa yimun rashin kunyar taki don ubanki
on the other hand hayam tacehaba aunty lailani harna manta da abunda ya faru atsakanin mutunkan hayaam ta arasa maganar Aunty babba ta katse mata hanzarinta da cewaIdan kin manta ae ni ban manta baKi faamun uban miyasa kika kira niidan ba haka ba ni zan kashe wayar
Zuba mata ido Ishaq yayi yana kallonta aransa yaceZagi kamar ar maguzawako kunyata bata jisae faman ura ashar take yini dae Allah ya haani da Guyaba
cike da damuwa hayaam ta sassauta muryartatare da cewaAunty lailana shiga ukuko ince mun shiga ukuAkwai gagarumar matsalaGaba daya duk wani plan inmu ya tashi aiki
Tunda Aunty babba taji hakangabanta ya fai rasssasa asa da murya tayi taceHayaam meya faruwata irin matsala kike magana akai
Aunty lailaAshe yarinyar nan mai aikin gidansuiyar uncle insu ce Abusufyan tamkar saukar aradu haka aunty babba taji maganar Hayaam aikuwa a matuar gigice ta mie tsaye tana cewa
kutumar ubainji ubanwayaushe Abusufyan ya ta6a aureWlh aryane koma wani an aniyar ne ya fai maki hakan babban maaryaci ne
Gaba daya hankalin ishaq ya dawo kantamaganar dayaji tana fadi ta tsaya mashi aranshi
Wani abusufyan din kuke magana akai
Firgit Aunty babba tayi tare da ware ido tana kallonshi sam ta manta da cewar yana acikin akin
Hankali a matuar tashe ta mie tsaye da nufin ta fuce daga cikin akinSaboda tsabar ruu ta nufi hanyar shiga toilet
gyaran murya ishaq yayi mata tare da cewakada fa ki shiga toilet da waya a kunnanki
A zabure ta juya ta kuma nufi wardrobe da alama ruu yasa ta manta hanyar fita daga akinzuba mata ido yayi yana mai mamakin irin kiimar da tayito ko lafiyaya tambayi kansa
Bata ankara ba sae da goshinta ya bugi jikin wardrobe din kayan nasusannan ta gane inda ta dosaRai a6ace ta kama hanya ta fuce daga dakinsaukowa downstairs tayi ta mii hanyar wannan tsohon store in data ta6a garame su hosana acikianan corridor in ta tsaya tana sauraran Hayaam
Wlh Aunty laila da gaske neNi shaidaceNaji komai lokacin da Uncle in nasu yake korama junaid bayanibama haka ba Aunty azmee da kanta ta gasgata mun hakanBabban abunda yafi rikitar dani Yaran fa triplet ne ashekuma dukkansu Mata ne kyawawan gaskekamannin su sak iri ayaKuma kina kallonsu zaki gane cewa aanshi ne
Hannu aya Aunty babba tasa ta dafe tsakiyar kantayayin da dayan hannun ke rue da wayarta data kara a kunnanta
Hayaam bazan ta6a yarda da zancenki baTaya hakan ma zata farumutumin da bai ta6a yin aure baShi zaace yana da aa har an ukuCikin shege kenan ya ta6a yima wata harya same suNi ban yarda da kalamanki baHayaam kinsan cewa babu kyau tsoratar da musulmiIdan wasa kike mun ki daina
6acin raine yasa hayaam ta kashe wayar
Fashewa da kuka tayi saboda ululun bain cikin daya tokare mata maoshintaga zuciyarta dake ta faman tafarfasaGaba daya bata jin dain jikinta
Zubama wayar ido Aunty babba tayi tana kallonta
Tsoki taja tana jinjina kai tacedama saida raina ya bani cewa arya take yi muntayi mun hakan ne saboda ta tsoratar dani don in saukkoShashasha kawai
Mommy kin farka kenan
Muryar hafsat ce ta katse mata zancen zucin nata
Juyowa tayi tana kallontaatsaye take fuskar nan auke da murmushi jikinta na sanye da riga da wando na jeansta aure sumar kanta da ribbomyayin da hannunta ke rue da Cup mai auke da Tea mai zafi sai faman tiriri yake yi
Tunda Aunty babba taga hafsat na murmushi tasan cewa akwai matsalahakanan dae ba zakaga fuskar hafsat da murmushi ba tunda farar safiya
aalo murmushin yae Aunty babba tayi tare da cewaLafiya naga kina murmushi
Lafiya lou mommykawai wani abun farin ciki ne ya farunasan cewa muddin kema kika jizaki yi farin ciki sosai
Murya asanyaye aunty babba taceFaamun daughter har na osa naji wannan abun farin cikinhalan an ara maku albashi neko matsayi aka ara maki wurin aiki
Dariya hafsat tayi tana girgiza kai taceMommy baki canka dai dai bawannan albishir in da nakeso inyi maki yafi arfin duk waannan abubuwan da kika lissafokar6i tea in nan ki fara korawa kafin na faa maki
Hannunta na kerma ta kar6i kofin da hafsat take mia mataa hankali takai cup din bakinta ta kur6i Tea inkusan sau uku tana kur6arsakafin ta an jinkirta bayan ta janye kofin daga bakinta tacedaughter dan Allah ki faamun wannan wani abun farin ciki newlh duk na osa naji
Zan faa maki mommy amma mu shiga daga cikin palour mu zauna
Ba inda zanjeidan zaki faamun ki faamun kawaiSae ja mun rai kikeyi tayi maganar tana faman tamke fuska
Hafsat tacebada jimawa baNa kira Aunty azeemadon in gaishe da itaAnan take sanar dani cewa aan uncle abusufyan Sun bayyana
Tunkan ta arasa maganar a gigice Aunty babba ta saki kofin dake hannuntaYa tarwatse asaRuwan tean dake ciki ya fallatsar masu a afa
ja da baya hafsat ta anyi tana kallonta tacehaba mommyso kike ki onamin afa tadaga fain abun farin ciki
Rai amatuar 6ace taceKi 6ace mun da gani sakarya kawaiMaaryatan banzabazan ta6a yadda da kalamanku baduk bakinku aya da Hayaam
Ta fai hakan tare da kama hanya fuuuuu kamar zata tashi samaranta duk a jagulebin bayanta hafsat tayi da kallo harta haye upstairsta6e baki tayi tare da watsa hannayenta taceI dont care Ni dae farin ciki nakeyiDaddy ma nake jira in tambayeshi yaushe zamu je gidan saboda a qagare nake dana ga aan uncle inmu Abusufyantunkan na gansu har naji ina sonsu sosaiin ma na tashi tafiya hada tsaraba zan tafin masu dashi
Cike da farin ciki hafsat take maganarzuunnawa tayi tana tattare kofin da aunty babba ta fasa

Lokacin da Aunty babba ta arasa bedroom in nasuhar ta aga afarta zata zura acikin akin taji muryar ishaq yana cewaAlhamdulillahAlhamdulillahAlhamdulillahAbba nayi farin ciki sosaiMeyasa tun jiya baa sanar dani baae da tunda sanyin safiya zanyi maku dirarr mikiyaAmma ina taya uncle murnar ganin aanshikuma ina tayamu murnar samuwar an uku acikin zuriar mugaskiya bazan ma iya jurewa baZan shirya nazo ne kawaisaboda na qosa naga an ukun mu bayin Allah
Abba yacewani abun ma sai kayi tozali da yarankyawawan an mata dasuYadda kasan photo copy in abusufyan haka sukekamanninsu sak iri aya da nashi
Murmushi Ishaq yayi tamkar yana agabanshi yaceAbba kafin na arasodan Allah a isar musu da saon gaisuwataAce yayansu General ishaq yana gaishe su sosai da sosaikuma saboda suma zaiyi zuwa na musamman
Insha Allah zan sanar masu yanzun nanAllah ya kawoka lfy
Ameen Abbana
Sun jima suna waya kafin sukayi sallama ishaq ya ajiye wayar
tashin hankalin da baa sama shi date
Magana dae ta tabbata da gaske ne zancen da hayaam da hafsat suka faa mataTabijancan
Dakyar ta iya shiga cikin akinlokaci guda ta rasa kuzarin jikinta kamar wadda tayi Zazza6i na sati aya
Jin takun tafiyarta yasa ishaq juyawa yana kallonta fuskarshi a washe har ya kammala shiryawa cikin haaiyar shadda
Ganin yana oarin bue baki yayi mata magana yasa tayi saurin katse shi da cewaNaji abunda ya faruHafsat ta sanar dani komaiina tayaku murnako amsar shi bata tsaya ji bata faa cikin toilet
Tana juyo muryarshi daga cikin bedroom in yana cewaNi yanzu zan wuce Abuja neinyaso kun biyo ni daga baya ko zuwa gobe ko jibi hakaduk dae yanda kuka yanke shawara keda hafsat
daga cikin toilet taceAllah ya sauke ka lpyin anje agaishe mana da mutanen gidan
zasuji insha Allah ya amsa mata tare da kama hanyar fita daga akin

Acan 6angaren kuwa har lokacin suna a falon kan junaid da Uncle abusufyan ya gama fahimtar dashi game da Su Hosana da jahad
jiki asanyaye yaceAmma meyasa su ba suyi rayuwa atare damu bameyasa Abbauncle whycike da tuhuma yake maganar yana kallonsuyayin da fuskarshi ke auke da damuwa
abban su ne yaceJunaidmu kanmu bamu san dasu bada ace munsan da zamansu da bamu bari hakan ya faru baaddara ce kawai ta riga fata
Shiru junaid ya anyi yana are ma su Jahad kalloyaso ace tun fil azal tare da yaran ya tasoda ba aramin kulawa zasu samu a wurin an uwansu baAllah sarki rayuwa kenanRashin sani yafi dare duhusu kansu su Sehrish sae dama dama suke da sun san cewa suna da wannan family in daba abunda zai hana su nemi danginsuTabbas an cuci rayuwarsu iri iri an rabasu da Ubansu kuma an hanasu danginsuwata shariar dae sae a lahira

Nasan yanzu kowa yana jin yunwasaboda halin da muka shiga jiya babu wanda ya samu damar cin abinci acikin muYakamata yanzu komai ya wuceLokacin farin ciki neZaa shirya gagarumar walima saboda an ukun mumunaso su manta da duk wani abu da ya faru a rayuwarsu kuma su addara cewa tamkar yau ne suka fao duniyako ba haka ba Ya yi maganar yana kallon matasan gidan dake atsayeKowannansu fuskarshi asakesu fawan ne suka haa baki wurin cewaWannan haka yake AbbaIn sha Allah zamu nuna masu soyayyar an uwantakahar sai sun manta da dukkan wani unci da suka fuskanta na rayuwarsu murmushi kawai Abusufyan ke saki don ba aramin dai yaji ba
Marshal Omar yace Sannan kuma muna ara baku hauri game da halin da kuka tsinci kankuduk da ba laifin mu baneamma mun aura ma kanmu laifinMuna neman afwarkuHosana Sehrish and Jahadforgive us pls
gaba aya jikinsu yayi sanyilokaci guda kuma sukaji wata irin soyayyar an uwansu ta kamasu
Jahad ce tayi oarin cewaduk wani abu daya faru damu dama can rubutaccen neAllah ya riga da ya addara faruwan hakanmun gode ma Allah da muka cinye wannan jarabawarda juriya kuma da hauriyanzu gashi gaba ayanmu muna farin cikin wannan rana da Allah ya haamu da danginmuBabban abun farin cikin ma da ya kasance Uncle abusufyan shine mahaifinmu ba waccen fasiin mutumin bakasa arasa maganar tayi saboda kukan daya zo mataJanyota Abusufyan yayi tare da rungumeta ajikinshiyana an bubbuga bayanta
Ya Omar hosana ce ta ambaci sunan shitana faman kumshe dariya abakintagaba aya suka mayar da hankalinsu akantanuna shi tayi da yatsanta sannan ta nuna kantakafin ta hae yatsun wuri guda ta ullasuAlamar ita dashi sun zama  an uwan juna ayataccen murmushi Marshal ya saki yana kallonta
Duk wannan abun dake wakana akan idon Sgr dake atsayeya goya hannayenshi asaman wide chest insaHar lokacin bai sauko bahankalinsa fa bazai kwanta ba har sai yayi tozali da YA SAYYADI

Suna cikin magana muryar azmee ta katse su da cewaAbba an kammala shirya breakfast inyakamata ku hallara a dining in tana magana idonta na akan su jahad fuskar nan auke da murmushi
Batare da 6ata lokaci bagaba ayansu suka hallara asaman zungureran dining table in wanda ke shake cike tab mail da kayan makwalashe naci dana shamutun goma shabiyu yake aukaakwai kuma wanda Abban su junaid yasa aka ara cikin wanda aka shirya walimar jiya dasuAnsanya shi a gefen nasu mai mazaunin mutun shidaAunty azmee ta jera wasu kayan kalacin asaman shianan Abusufyan ya zauna tare da su sehrish jahad da hosana

Tun daga kan yadda kowa ke zuba abinci acikinshi zai tabbatar maka da cewar ba aramar yunwa suke ji bako azmee basu jiya tayi serving insu ba suka shiga zuba abincin da kansuSgr ne kawai tayi serving insa sae kuma Abbansuamma sauran ba wanda ya tsaya jirawurin yayi tsit bakajin hayaniyar komaisai sautin Cokullakwas kwas kwakwasss

agowa Marshal omar yayi karaf idonshi yaci karo dana hosanata zuba mashi ido ko kyaftawa batayikasancewar table insu na kusa dana junatazarar kadan ce
Da cokalin hannunshi yayi mata nuni da plate din gabantaalamar ta mayar da hankalinta kan abunda take ci
murmushi tayi tare da kai hannu ta dauki lemu tana korawa
Junaid kuwa duk ya rasa samun natsuwa sam ya gaza cin abincin dake a gabanshi sae faman juya cokalin yake yi acikin plateduk in ya tuna abunda yayi ma Jahad acikin mota amatsayin Sehrish sai yaji gabanshi ya fai rassfargabar shi kada jahad tayi tunanin ko an iska ne shitunda ba sanin shi tayi bakar kuma tace zata sanar ma wani abunda yayi matatunawa yayi da lokacin daya tsoma harshenshi acikin bakinta ya anameta yana kissing lips intaba iya nan ba ya tsaya har hannunshi saida ya zura ackin hijabinta
Hankali tashe junaid ya mie yana oarin barin dining inhankalin kowa ya koma kanshi
Har suna haa baki wurin tambayar shi ina zashi
fuskarshi auke da damuwa yaceAbbabana jin yunwadama munyi breakfast tare da Mommyzanje wurinta yanzu Abbansu yake ma magana amma hankalinshi na akan Jahad dake shan farfesun da azmee ta zuba mata a plateda alama ba aramin dai farfesun yayi mata baduba da yadda ta mayar da hankali akanshi
Okeyzaka iya tafiya ya bashi amsacikin sauri junaid ya kama hanyar zuwa bedroom in Abbansu don acan ta saukayana tafiya yana waiwayen su jahad aranshi yana cewawayyo Allah nabansan me zai biyo baya banasan cewa dole ta sanar ma Uncle abunda nayi mataidan ta faa mashi shi kuma zai faa ma Abban mu neAbban mu kuma zai faa ma Babban yayanmu neshi kuma zaice wuyana ya isa yanka tunda har na iya Sumbatar mace daga nan zaiyi tunanin turani aikin Soja abunda bansoshikenan tawa ta are
ranta ne ya bata cewar ana kallontahakan yasa ta tsagaita daga shan farfesun da takeyita an ago idanuntakai tsaye suka sauka akan junaid dake can nesa dasu yana kallonsu
Mamaki ne ya kamata ganin yadda ya ura mata ido yana kallontaaranta tacebansan meyasa yake kallona batsorana kar ace baisan ganina ne
Allah yasa halinta irin na Sehrish neidan takasance mai sauin kai irin na rishi ina nasan cewa zata rufa mun asiriamma anya zatayi sauin kaiNasan me zanyi daga yanzu zan dinga aure mata fuskain nuna kamar na tsane tanasan hakan ne kawai zaisa taji tsorona tai faa masu abunda ya faru atsakaninmugood idea
Yana kai arshen zancen zucin nashi ya watsa mata harara tare da murgua mata bakiya juya ya nufi bedroom in abbansu
Jiki asanyaye jahad ta auke idanunta daga kallon bayanshi da take yilokaci guda taji komai ya fita ranta ba don komai ba sai don kallon da taga junaid yayi matamaganarta ta tabbataJunaid baison ganintatunda gashi ya harare ta kuma hada murgua mata baki
Muryar daddynsu ce ta katse ta da cewaJahadmeya faru nenaga kin daina shan farfesun ina fata lafiya
firgit ta anyi tare da wurga eye balls inta akanshi taceAm ok daddy
jinjina kansa yayi kafin yaceKu saki jikinkukuci abinci sosaikada kuji komainasan baku saba badon na lura akwai rashin sabo atattare dakuamma a hankali zaku saba da an uwanku
hosana taceAbba ae ninama saba da kowabaka ga yadda nake ta cika cikina da abinci bajahad ce ke jin kunyani bana jin kunyar kowa
Dariya sukayi gaba ayansuSehrish na cikin sakin dariyar nanKaraf idanunta suka hau dana Sgragowar shi kenan yayi arba da itagabanta ne taji ya fai rass saboda fuskarshi a murtuke take ba annurinan take dariyar da takeyi ta koma cikiganin ta zuba mashi idoyasa shi jefa mata hararaa hanzarce ta kawar da idanunta daga kallon fuskarshi da take yijikinta kuma yayi sanyita shiga tambayar kanta dalilin hararar da taga big bro yayi matakodai baya farin ciki ne da kasancewarta JININ SAtabbas hakan zai iya faruwaWatail kodan ya saba ganinta a matsayin ar aikinsabaiwarsaasantacciya shiyasa yanzu Yake nuna 6acin ranshi don yana ganinta tamkar a matsayi aya suke dashiaan Wa da anida alama hakan baiyi masa ba

Continue Reading
You may also like...

More in Hausa Novels

To Top
× Chat Zamgist on WhatsApp