Wayafi Kudi a Mawakan Hausa 2025
Wayafi kudi a mawakan hausa 2025 Wayafi kudi a mawakan hausa 2025: Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara su biyu ne daga cikin mawaƙan Hausa na Nijeriya, amma wayafi wani kudi acikinsu? Yawancin mutane suna tafka muhawara a kullum game da wanda ya fi kudi acikin wadannan mawakan biyu. Don haka zan raba gardama … Read more