Connect with us

Hariji Hausa Novel Book 3

Hausa Novels

Hariji Hausa Novel Book 3

Barka da zuwa shafin littafan hausa novels, inda muka antayo muku cikakken littafin hariji hausa novel book 3.

Zaku iya karantawa dakuma sauke wannan littafin izuwa wayoyinku.

Hariji Hausa Novel Book 3

Novel Title Hariji Hausa Novel Book 3
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 182kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author Oum aphnan
Tags hariji hausa novel book 3, hariji 3
Published date 09– 01– 2023

 

Karanta Kadan daga cikin abunda littafin hariji hausa novel book 3 yakunsa

Page 71&72

Sunana kabeer Ahlan me -lafiya ,Ni Usulina balaraben garin madina ne,inda mahaifiyata ta kasance Sudanese,Kowa ya kwana da sanin Ahlan musannah,

babbar family ne da ya qunshi kowani irin body Na qasashen duniya ,babana wato Akram Ahlan shine da Na biyu a wannan qaton familyn kuma mu biyu ya haifa ni da qanwata Sophy,saidai tun tasowar mu ,

min taso cikin tsangwamar en uwa Wanda muka tsinci kanmu a ciki ba tareda munyi laifin komai ba ,sai daga baya Naga sila,dalilin babana beyi auren jinsi ba ,wato er uwarsa balarabiya ba,

Asalima sai ya auro er Sudan ,Wanda silar haduwarsu,tazo aikin hajji ,Makkah shima yaje aikin,a lokacin suna cikin jifan shedan,sosai Atika ta galabaita ,

kasantuwarta yarinya danya sharaf, kuma basu San wahala ba,Ganin ta kasa jifan shaidan din. Ya sata had’e rankatakaf duwatsun da ta tsunto ,ta watsa a wajen 

“Uhm Allah ma yasani ban iyawa ,kwanan minnan nan kadai ,da tafiya mustalif ,ya Isa ya dagwargwaza maka tsokokin cinya saboda wahala…”

 

Qyalqyalewa da dariya Abbey Na yayi *Akram* “wallahi ko kin koma qasanku karki Kira kanki hajiya ,don bakida hajji” 

Qwalqwal tayi da Ido “Ni Na hade nefa duka Na watsa”

“Da 1 ,1 akeyi so sai kin koma can inda kika tsinto kin sake debo wasu”

A take taji jiri Na dibarta “wallahi bazan iyaba inna koma Sudan ,zan fadawa abbahna banyi ba,kuma Allah bazan sake zuwa hajji ba ,gwara umrah ,kamar yawan bude idone ”

 

“Me yasa bazaki cika hajjinki ba ,duk tafiyar nan da kwana ki ukun da kukayi a dajin Allah ya tashi a banza kenan

Hawayene ya sirnano ma Atika
“To ya zanyi? Tunda ban da wasu duwatsun? Kuma bazan iya tafiyar nan me nisa ba Nemo duwatsu ,a lokacin da en uwana suke qoqarin sauke hajji?”

Debowa yayi a cikin nasa da yadebo da yawa gudun missing ,ya bata

“Gashi to ki sake sabo” tayi murna sosai kuma tayi masa godiya,dashi suka cigaba da aikin hajjin yina guiding dinta ,a gefe guda kuma wani tsaftataccen soyayya ta sarqe a tsakaninsu,wanda takai har masaukin yayyunta da mamanta Saida ta kaishi , suka gaisa

Ba anan gizo ke saqa ba Saida akazo maganar aure,dangi sukayi ta cakalin Atika,wai baqace basaso dadai sauransu
Abbey shi ya kafe har akayi bikin Akram da Atika. Aure me Albarka wata Tara ta haifeni exactly nakuwa biyo fatarta kamannina kuma Na gidan mu,bayan shekaru uku ta haifo qanwata safiyya itakuma sak danginmu da ka ganta kaga balarabiyar usul .

Gidanmu gidan sarauta ne,amma a iya yankinmu,ma’ana ba babbar masarauta bane ba, Amma akwai arziki mai tarin yawa,amma fa mu a dosane muke tamkar ba en zuri’ar ba,lokacinda nakai shekaru bakwai alokacin mamata Atika Allah yayi mata rasuwa ,tazo haihuwa ba ita ba d’an
Abbahna ya girgiza fa mutuwar Atika,sosai don Saida ya shekara hudu bai qara aureba ,kuma dangin mahaifiyata sun so daukanmu amma shi da mahaifansa suka qi yarda,muka koma rayuwarmu a hannun mai aikin mamata Zainabu mai lafiya ,itadin er Nigeria ce ,A garin Niger state,m atashiyace da tazo aiki gidan larabawa ,amma bazata haura shekaru 29 ba.

A lokacin da Atika ,takai shekaru hudu da watanni da rasuwa ,lokacin kakana wato sarkin yankinmu Allah yayi masa rasuwa.

Kasantuwar babana shine babban d’anshi namiji yasa akayi ittifaqin a bashi sarautar ,amma da sharad’in sai yayi aure.

Kafin ya zartar da hukunci mamanshi ta bashi er qanwarta Sulaimi tace ya aura ,kuma umurni ne.

Tunda Sulaimi tazo sai tsananin ya ninku mana,don da makirci saida tasan yanda ta rabamu da mahaifanmu ba dama mu ra6esa hantara ,gashi ita bata haihuwa.

Na Zama nine uwan safy nine babanta,dukda ita tana samun rangwamen qiyayya,akan ni kasantuwar tanada sunan hajiya babba,nikuwa sunan mahaifin mamana naci,kuma nabiyo duhun fatarsu ,don haka basa sona

A haka Na taso cikin tagayyarar rayuwa Nannynmu Zainabu itake Kula damu har Na kai shekaru Sha hudu , Sophie Nada 11yrs

A ranar tsautsayi ya fada mun,Hmmm kasantuwar Na taso mabuqaci ,mai tsananin sha’awar mace ,yasa Nike qaura aduk inda nasan da yiwuwar taruwan mata,har watarana Na dawo daga makaranta ,Na shiga sashen imma Sulaimi ,in gaisheta,saboda sanda Na fita tana sashen Abbey bata fito ba,Wata matashiyar budurwa Na gani da bazata wuce shekaru Sha biyu ba ,zaune da half vest da short din wando ,wani tsam naji a jikina don banso Na ganta ba,itakam hankalinta kwance take kallon wani season a tvn falon

Zama nayi Jim ,a falon ganin imma Sulaimi bata fito ba yasa nace “Ina imma?”

Murmushi tayi mun “hmm ai Na dauka baka magana ne”

Muryata rawa ya kamayi “wane ni?”

“To imma bata nan ,sunyi tafiya da abbeynka zuwa d’aif ,sai sun kwana biyu zasu dawo ,shine tabarni tsaron gidan ta “

“Ina Sophy ?” Da ita sukaje ai”

Ajiyar nimfashi Na sauke kafin Na yunqura zan tashi in fita,dukda wando Na ya tasa,Mazantakata ya turo.

Har Na fara tafiya batace mun komai ba saida nakai dab da qofa,sannan tace “Elkabeer ?”
A kasalance Na juyo

A nutse ta taka bakin qofar ta kullo qofar ,tayi cilli da key din bayan kujeru

Sakatata nayi Ina kallon ta,da mamakin abunda takeson yi

D’an duqawa tayi ta shafo wajen zif din wandona

“Me ya tada wannan tsokar ?”

Jikina rawa ya kamayi Na kasa magana.

A hankali ta sa hannu ta zuge zif din ,ta cusa hannun ta ta fiddo abuna,yina huci.

 

Karanta: Matar Hariji Hausa Novel Complete

Download Novel

Littafin: The Sexy Boss Hausa Novel By MamamTeddy

Continue Reading
You may also like...
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More in Hausa Novels

To Top
× Chat Zamgist on WhatsApp