Amfanin kuka da madara guda 14

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muke kawo muku anfanin da wasu abubuwa sukeyi ajikin dan adam Inda ayau ma munkawo muku: amfanin kuka da madara.

Amfanin kuka da madara

Bishiyar kuka wanda a turanci suke kiransa da (baobab) na dauke da sinadarai da yawa wadanda ke inganta lafiyar jiki. Ga sinadaran da ganyar bishiyar kuka ke dauke da su:

amfanin kuka da madara

Vitamin c

calcium

phosphorus

carbohydrates

fiber

potassium

protein

lipids

magnesium

zinc

sodium

iron

lysine

thiamine

Suna inganta lafiya ta hanyoyi da dama, sannan kuma ganyen kuka yana magance matsaloli ir iri da ka iya samun mutum na yau da kullum.

Ga kadan daga cikin amfanin da ganyen kuka ke da shi:

  1. Tana maganin gudawa
  2. Tana maganin hakori
  3. Tana maganin ulsa
  4. Tana rage kiba
  5. Yana magance tari da taruwar majina akirji.
  6. Yana rage yawan zufa kamar yadda su turarukan zamani ke yi
  7. Yana rage ciwon Asthma da na koda da na madaciya
  8. Yana rage gajiya da kumburi
  9. Yana rage radadin cizon kwari
  10. Yana magance tsutsar ciki
  11. Zazzabin maleriya
  12. Tarin fuka TB
  13. Tana ingana garkuwar jiki
  14. Tana kara jini a jiki

Wadannan sune kadan daga cikin maganin kuka da madara keyi a jikin dan adan, Allah kadai yasan Iya maganin da takeyi. Allah yaba marasa lapia, lapia.

KARANTA:ÂLallen Gargajiya Photos, Jan Lalle Style & Bakin Lalle Style 2024Â

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top