Romantic Hausa Novels Complete

Welcome to zamgist where you will read and download romantic hausa novels complete, hot romantic hausa novel complete and mr romantic hausa novel.

We have receive a lots of queries about romantic hausa novels complete, today I am happy to inform you that you will read and download this novel.

Romantic Hausa Novels Complete

This Book is dedicated to my creator ,then to the vehicle that drove me to the world in the person of Prof. Mohammed A. Bamalli and my beloved momma Hajiya Safiya Abdslm finally I dedicated this novel to my fellow fans. Thanks_

PREFACE

_ln out of deep concern on Marriage problem , our singles ladies,Matan Auren mu na yau da dai sauran mata baki É—aya , wannan yasa na tsaya nayi dogon bincike ,not for a while…wannan yasa na tache Wanannan labari don na kawo in a romantic way , LALATA, ƘWARTONCI , tare da tarin dukiya wanda zamu ga matasan mu nayi a dare É—aya . shin ta ina ake samun irin wannan arxiÆ™i? A sanin kan mu ne komai sai mun nema muke samu…! Matan Aure kiga daga sana’ar ÆŠan wake ta maida zauren gidan ta ,dandalin Ƙwartanci,kawalci…_
_budurwa mai shegen Son kuÉ—i da zafin nema ,wanda saboda jarabar Son kuÉ—i har shayi take sayarwa a gidan uban ta , daga haka kuma sai ina za’a je kenan? ,

Gyefe guda kuma ga Shahararren Attajiri matashin yaro young billionerer , wanda he’s not up to 29 years ,Likita a zahiri kuma a idon al’umma , Amma a baÉ—ini shi É—in MILITRY ARMY ne , THE SEXY BOSS kuma shararren ƘWARTO… THE SEXY BOSS…! Labari ne da ya taÉ“a rayuwar Ma’aurata matan Aure da kuma Æ´ammata duka .

Pls don Allah if you know you’re under 18 na roÆ™eki da iyayen ki kar ki karanta mun wannan littafi , but if you’re above 18 sai dai nace Musha karatu lafiya…kar ki karanta ki na washe baki kina dariya Kukan Æ™urciyar na nan a gaba .

kar dai ku manta da yanda Æ™arshen bariki take kama ga littafaina na” gidan Æ™warata, bafulltanan ruga, Æ™warton manya, walijaam, taÉ“arah siyasata, dds. duk wacce tayi yunÆ™urin cin zarafi na akan wannan labarin baxan lamunta ba wallahi,don na fadi tun da fari ga yanayin labarin ba zan lamunta cin mutunci daga kowa ba Allah.

romantic hausa novels complete

Karanta:ÂThe Sexy Boss Hausa Novel By Mamam Teddy

Romantic hausa novels complete 1

Bismillahir rahmanur rahim

“Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuÉ—i don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na É—aya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taÉ“a zaman aji sau talatin .

Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta , ga iya wasa kai . Bata cikakken dogon magana bata sa turanci ba a ciki , kasantuwar layin su wuraren cikin kasuwa ne duk ƴan ƙauye ne sai wanda basu yi ilimin zamani ba yasa suke mata kallon Wata irin fitinanniyar mai ilimi da babu kaman ta kaf unguwan.

KARANTA WADANNAN DA DADAN LITTAFAN HAUSA NOVELS:

Wannan yasa take samun girmamawa daga yan unguwan tasu . Kaman yanda Umaima ta saba yanzu ma juyawa tayi tana ganin Wani yaro Wato Sulaiman yaron layin su , yana tafe gyefen sa da Akuyar gidan su yasa igiya a saman kan ta yana jan ta zai kaita gida . Kai Sulaiman ..!

Umaima ta kira sunan shi tana cigaba da cewa ” Ka riÆ™e head É—in goat É—in nan da Æ™yau kar tayi running away… Duk da bai fahimta mai take nufi ba don duk ya birkice ya É—auka wani irin lafiyayyen turanci tayi masa na Æ´an Æ™asan waje ,wannan yasa jikin shi na rawa ya Æ™ara kama akuyan yana cewa ” To Umaima .

Hurryoooo hurryoooo tayi maganan tare da raɓashi , hurry up ta koma dashi hurryoooo. Wuce shi tayi tana isowa dandalin mazan layin da suna ganin ta kowa ya hau washe baki yaga mai ilimi ,nan suka hau faɗin Barka da yammaci Umima .

Murmushi Umaima tayi tana É—aga masu hannu kamin tayi magana ne sai ga Sama’ila yazo da mashin a wani irin gudu ya wuce wurin fiiiiiiiiiii tare da bi takan Kazan dake gyefen hanya .

Rintse ido Umaima tayi kamin tayi magana samarin layin sunyi saurin nufar inda kazan take wushishshiren mutuwa , Yayi da Sama’ila ya tsayar da mashin É—in nashi can gaba yana isowa inda kazar take a Æ™wance tana wushishshire .

Ganin mutane sun rufa wurin kaman an kashe rai yasa Umaima Æ™arisawa cikin sauri tana tafiya zaf zaf irin tafiyar nan nata ,ga Æ™iba gata Æ´ar gajera , nufa wurin tayi tana leÆ™awa ,nan taga hanjin kaza a waje , rintse ido tayi tana faÉ—in ” Eyya kazan tayi gone. Yanzu Sama’ila abun da za’a yi shine ka É—auki kaxan nan Kabi gida gida ka nema mai shi .

Kamin ta rufe baki ne mazan layin suka amshe ta da tabbas kuwa haka za’ayi ,ka nemi mai wannan kaza ka a bata haÆ™uri

Romantic hausa novels complete 2

Juyawa Umaima tayi zata tafi sai kuma ta juyo tana kallon Samarin tare da cewa ” Samari Inshaallh gobe zan fara sayar da shayi , da yammaci sai kun zo siya. Duk da a wannan wurin aÆ™wai wanda hakan baiyi masu ba , amma ganin da yawa sunfi riji’a mata yasa kowa cewa ” Zasu zo goben Inshaallh .

Don dama ita Umaima aÆ™wai faÉ—a da tsiwa , Ta kama yaran layi duka ,haka almajiran Layi sam bata da kirki amma a haka tana da masoya saboda fara’ar ta da iya zubo zance ga kuma uwa uba turancin ta ,da suke ganin duk Zaria babu kaman Umaima indai turanci ne.

Fitowa tayi daga layin nasu zata tsallaka titi sai taji Muryar nadabo yana kirar ta da” Malama Umaima , cikin sauri ta juyo tana washe baki tare da cewa ” Na’am Nadabo ya akayi ?.

Murmushi Nadabo yayi yana nuna mata sabon shagon askin da ya buÉ—e tare da cewa ” Kinga Shagona Dana buÉ—e na aski , Mani ne yake zanen kayan aski a jikin shagon ,gani nayi duk layin nan babu mai ilimin ki shiyasa nace a bari Kizo kisa ma shagon suna . Ƙara wangale baki Umaima tayi tare da gyara wuyar hijabin ta , tana cewa ” Ƙwarai kuwa haka ne.! To kai Mani ka shirya ka saurara sunan da zata faÉ—i sai ka sanya.!

Mani ne yace ” To Nadabo ina ji. Shiru Umaima tayi don bata san sunan da zata faÉ—i da turanci ba , tun da ba iyawa tayi ba . A hankali ta tuno da wani jarida da take siya a wurin Baba ,Wai ita adole ga boko da Æ™afanta ta zauna tayi ta kallon jaridar layi É—aya bata iya karantawa , amma a haka gobe zata siya wani .

Yauwa ya shirya rubuta..! Tayi maganan tana kama É—an mitsulun bakin ta , Sai kuma tace kasa ” Nan ta fara jero masa harrufan baÆ™aÆ™e yana rubutawa ,bayan ya gama ne ta karanta masu kamar haka ” SOFA BARBAR SALOON .

To shikenan tayi maganan tana juyawa , Cike da jin daÉ—i Nadabo ya fiddo da É—ari biyu a gaban aljihun shi yana miÆ™a mata tare da cewa ” Umaima gashi , aaa haba Kabar shi Nadabo. A’a ba’ayi haka ba don Allah ki amsa .

Gidan Uncle Page 11-20

Murmushi tayi tana sa hannu tare da cewa ” to bdmw Yowa Nadabo ka sanar da mutanen ka Zan fara sana’ar sai da Shayi kamin result É—in mu ya fito ,mu wuce gaba da Sakandire. Aaa kayy mashaallh nan Nadabo yayi ta mata fatan alheri ita kuma ta juya cike da taÆ™ama tana barin Wurin . Juyawa Nadabo yayi yana kallon Mani dake bin Umaima da murmushi , kai lafiya malam ?.

Romantic hausa novels complete 3

Murmushi Mani yayi yana cewa ” Kasan Allah Nadabo nifa duk duniya ban ga wacce nake so kaman Umaima ba , gata Æ´ar lukuta ,ga ilimi…kai Da Allah rufe mawa mutane baki , Kasan wannan yarinyar ilimin ta kuwa? Duk layin nan babu wanda ma zai iya soyayya da ita bare kai ,da ba A ba Alu.ka tsaya ka ga irin masifaffen me ilimin da zata aura , Ni ina da yaÆ™inin ma professor zata Aura don shine dai dai ita . Tun da Mani yaji haka ya juya yana cewa ” Na bar ma zuciyata.!

LAGOS
Gida ne da yakai ya kawo ,babban gida mai kuma É—auke da be hawa hawa , bene ne aka É—aura kusa huÉ—u , wanda zamu iya cewa ” Duk girman Lagos ba gida irin wannan , ko ba’a faÉ—a maka ba kasan cikin gidan za’a samu under ground wato gidan Æ™asa . Gaba da baya sojoji ne suka ke waye gidan , don babu security ko É—aya ,sojoji ne suka zama security n wannan gidan… A hankali nake bin ko ina na gidan da kallo Ina kutsa kaina hanyar da fita .

Wani irin falo na shigo wanda gaba É—ayan shi ban ga wani abu da ya yi kama da palstic ba har Æ™ofan wurin komai glasses ne kaman madubi haka kake ganin kan ka . Wani irin ihu nake ji Æ™asa Æ™asa ,can kuma na fara jin ihu haÉ—i da magana …saurin Æ™arakawa wurin nayi , wata irin babban mace na gani zindir tsirara haihuwar uwar ta , irin manyan Æ™osassun hijiyoyin nan , ta wangale Æ™afa ta wage mawa Saurayi matashi wanda ashekaru bai fi 28-29 ba yana buga mata gotso jikake fat fat fat…ita ko sai ihu take tana sambatu tare da faÉ—in aaahhh daÉ—i ,aahhhh washhh ciki SIR UMAIR , wayyo Gin….wani zungura yayi mata nan bakin ta ya É“ace tana faÉ—in Washhh Doctor daÉ—i aahhhh ka kama gindina ka riÆ™e kayi tamun na bar maka washhh Aahhh DaÉ—iiiii aahhhh tana maganan Muryar ta na shiÉ—ewa , yayin da Æ´ar tsakiyar ta take rawa kar kar , haÉ—a Gindin sa yayi da nata yana sa hudan shi tare da É—aurata saman Æ´ar tsakarta dake rawa na jaraba , ya dannata ciki , wani irin ihunnn daÉ—i tasa tana kai hannun ta tare da Æ™anÆ™anesa tana faÉ—in wayyo Doctor UMAIR aaahhh Gindin ka daÉ—i ,wayyyy zan sumaaaa ….shiiiii..!

Taji yasa mata yatsar shi a laɓɓan ta , ware idanun ta tayi tana kallon kyakykyawan fuskar tamkar na balarabe hannun ta tasa tana jan sajen sa tare da shafawa idanun ta na fidda hawayen ɗaɗi , Umair Daɗɗiiiii tayi maganan tana jan kalaman nata. Pink lips ɗin shi ya ɗan cija ,wanda saurin rintse ido tayi tana furta aaaahhhh don ji tayi kaman durin ta ya gatsa , lulun manyan idanun sa ya watsa mata wanda tsakiyar su suke ash colour , akasin namu da yake baƙi , kallo ɗaya zaka yi ma Umair kasan cewan Half cast ne ba cikakken ɗan Africa .

Cikin Muryar sa mai Dada haukata duk wasu matan dadiron nasa yace ” Bana so ina sex da mace tana mun kuka , i hate that…!

Auren Wata Shida Hausa Novel Document

Girgiza kai tayi alamun to , zata yi masa magana taga ya miÆ™e daga Kan ta yana tashi da’alama barin restroom din zaiyi . Saurin miÆ™ewa tayi tana riÆ™o hannun shi , tana wani irin magana da rawar murya , Pls No no Umair pls… Kallon ta yayi don ya fahimta mai take nufi , Pls ko one round ne.!

Juyawa zaiyi yaga takai hannun ta ƙasan durin ta tana fara caccaƙar durin nata a fichewar Hayyaci , wannan yasa shi dawowa a nan tsaye yanda take ya haɗa ta da bango yana ɗaga ƙafarta tare da zura Gindin sa cikin durin ta , a haka ya cinta kaman ya samu ɗanyar Nama Yana aikin buga mata wasu lafiyayyun gijagijen gotso , wanda kama baki tayi don ihun daɗi take son yi amma ya hanata hakan , acewan shi baya so..!

Wannan yasa ta sai nishi take kaman mai naÆ™uda , kallon yanda idon ta sukayi waje yayi nan yasaki wani murmushi yana Æ™ara harba mata alÆ™alaman sa ciki , kawai sai ruwa sharrrrr ta fara ambaliyar ruwan daÉ—in ta …bai tsaya ba ya zare Abun daÉ—in nasa yana juyawa tare da barin ta nan zube tana ambaliyar ruwan niima anan Æ™wance Æ™asa..!

Ihu take tana faÉ—in Wayyo daÉ—i Wayyo gindina zai fita wayyo Aahhh ushhh You sexy Umair DaÉ—É—iiiii , You’re SEXY BOSS.!

JIRGIN OUSTRALIA

Jirage ne kusan guda Ashirin suke sauka a filin saukar jirgi na Lagos , ko wanne jirgin sunan da zaka ga An rubuta shine U.B , Bin jiragen da kallo jami’an gomnatin wurin keyi , babu mai zarran iya tunkara da sunan bincike .

Sai dai Æ´an jaridu dake kai kawo wurin rattafa bayanin da suke son Fitar wa a safiyar gobe wato Monday Zasu fidda jaridar da makaman labarai.

Commionern Æ´an sanda ne ya sauko daga É—aya daga jiragen , wanda wannan ya nuna mawa Æ´an jarida cewa ” Wannan jirgin an shigo da su Nigeria ne da hannun gomnati , cikin sauri suka rufe Commioner tare da jefo masa tambayoyi kowa na faÉ—in nasa , YallaÉ“ai shin wannan jiragen na mene? YallaÉ“ai shin waye mamallallkin wannan jiragen? YallaÉ“ai shin gomnati…. Ya isa ya isa.! Yayi maganan tare da katse su ta hanyar É—aga masu hannu , wannan jiragen ba na mutanen Æ™asar Oustralia bane , na É—an Æ™asar mu ne , Sir Umair Ahmad moddibo . Matso shi Æ´an jaridun sukayi don an zo inda suke so azo .

YallaÉ“ai meye gaskiyar zargin da ake akan SIR UMAIR? Wasu suna cewa kudin sa bana sa bane , a gyefe guda kuma wasu suna cewa shi din professional doctor ne ,wasu kuma suna cewa a’a shi É—in militry Army police ne.

Wata ce ta kuma jefo masa tambaya da faÉ—in” yallaÉ“ai munji a majiya labari Minister na tsaro wato Hajiya baraka ta sanar da cewa ” Duk wanda yayo mata bin cike akan Umair ciki da wajen sa tasa Æ™yautar kuÉ—i na dukar kudi kimanin Miliyan dubu É—ari biyu da hamsin…

To ku meye aikin ku ? Kuje ku bincika mana?? Sir Umair ba mai laifi bane ,don haka mu Æ´an sanda Ba zamuyi bincike akan abun da babu ba. nufar moton shi yayi, yayin da sauran jami’a suka dakatar da Æ´an jarida.

Leƙawa tayi gidan Baba tana faɗin Baba Wai shin yau babu jarida ne ? . Babu na turanci sai na Hausa . Kai Baba baa samo jaridun bane ,na gama da wancen .

Cikin mamaki baba ta juyo tana cewa ” Kice kin karanta labarin Wannan matashin biloniyan nan , wanda idan za’a jero masu kuÉ—in Nigeria da suka fi kowa mutum sha biyar sai an saka sunan shi a ciki .

Wai ya labarin yake ne?? . Ƙurrri Umaima tayi da ido tana kallon Baba Uwale don Jin Æ™aryar ta an kusa ka mata . Cikin sauri tace ” Eyya Baba Uwale ai Sani na bai mawa wani É“angare daga cikin jaridun , Æ™ila da wurin shi mutumin.

Ya labarin yake?? TaÉ“ aiko ana ta firar shi ko ina ma , ance shi mahaifin shi ne É—an Africa Mahaifiyar shi Baturiya ce a Oustralia , kin san Æ™asace mai yawan Æ™arafa masu Æ™yau da jabu , wannan yasa yake da maÆ™erar jirage da duk wasu abu da ya haÉ—a da Æ™arfe ,da hakan ne yayi arxiÆ™i gigitaccen arxiÆ™i a É—an shekarun shi ….Æ´an jaridu wasu na zargin shi . Uhm wannan duk shirme ne su Æ™arata..!

Romantic hausa novels complete 4

Cewan Umaima tana shirin juyawa ne sai taji Muryar Uwar gidan baba Uwale Rabi tana cewa ” Ance ministan Tsaro ta sanya duk wani É—an jarida ko gama gari da ya nemo masu masaniya akan Shi da yanda yake gudanar da kuÉ—in sa da kuma yanda yake samu ,wanda ya tona mata asirin shi zata bashi miliyan dubu É—ari biyu da hamsin.

Cikin sauri Umaima ta juyo tana shirin karo da garu don ita kuÉ—in kawai taji , Baba Rabi Miliyan Fah kika ce? Duk wanda ya nemo sirrin shi zata bada…ke miliyan dubu É—ari biyu da Hamsin aka ce..! Masifa Baba meye Sunan mutumin ?.

Kallon ta Baba Uwale tayi kamin tace ” Kinji ki Umaima da wani magana me xakiyi da sunan shi?. Baba nidai ki faÉ—amun meye sunan shi ,a kuma ina yake zama da har aka kasa nemo komai nasa ?.

Murmushi Uwale tayi cike da shashantatar tace ” A Lagos yake rayuwa sunan sa Sir Umair Ahmad moddibo..! A hankali a zuciyar Umaima tace ” Zan nemo shi ,zanyi aiki a gidan sa a kuma Æ™arÆ™ashin sa ,zan kwashe sirrin sa ,na kaima hajiyar nan ,ta bani milliyoyin kuÉ—aÉ—e , Allah sarki har na fara tunanin sana’ar shayi , to na daina daga yau ….Ashe girman da mutane ke bani sun san zan É—aukaka ne…

Hot Romantic hausa Novel complete

Shiru Umaima tayi kana a hankali tace ” Eh ,amma Ni ai bana Son wannan Auren . Me yasa ke kuwa? Fa’iza tayi maganan cike da mamaki . Hummmm sauke gauron numfashi Umaima tayi kana tace kina Son sanin dalili na ne na faÉ—in haka? Taho mu fita daga Waje . MiÆ™ewa suka yi a tare suna ficewa daga hall din .

A can gindin bishiya Umaima da Fa’iza suka zauna , kana Umaima ta fara bata labarin tun daga haÉ—uwar Sir Umair da kuma ita ,da yanda ya kyeta mata mutuncin ta ,cikin zalunci da mugun ta . Wanda tajirar duniya ta gani a tare da shi .

Cigaba tayi da bata labarin yanda ta bijire mawa Auren Umair har iziwa lokacin da Yaya Hannatu tazo har gidan Su Ashiru ta É—auke ta. Hawaye ne ya fara bin kuncin Umaima kana ta cigaba da cewa ” Bayan na koma gidan mu da zama ne , rayuwa kawai nake ,don a halin da nake ciki har na gwammaci mutuwa ta dana cigaba da Rayuwa.!

Kin san meye Abun mamakin maÆ™wabta duk inda na wuce masu tausaya mun nayi masu zagi nayi ,dama a ko’ina baka rasa magauta. Ana tsaka da wannan Abu don har takai bana Son fita ko nan da can. Ƙwatsam sai ga Yayar Mahaifiya ta wato Hajiya Turai , ita ta É—auke Ni duk daÆ™yar Hajiya Balki ta amince da hakan .

A cewan ta itama bata zuwa du basu ba zata É—auke Ni ta kaini wurin ta ba. Sosai Hajiya Turai take roÆ™on Abata Ni , Amma sai Hajiya Balki ta shafa masa idon ta Æ™wali tace ita sam… A da baya sam Hajiya Turai bata so Nuna mawa Hajiya Balki cewa tana da wani alaÆ™a ga Umair ba ,amma ganin ta rufe ido tana tijara yasa ta Cewa ” Hajiya Wai kin ko san ina da alaÆ™a da Umair wanda yayi lalata da Umaima? Anan ne ta zaiyane mawa Hajiya Balki yanda take da Umair . Umaima kan sosai ta firgita , don ita a lokacin ne taji sam ba zata iya bin Hajiya Turai ba .

Hajiya ki bani Umaima ,ta zauna dani , tun da komai ya watse a lamarin Auren nata dangin wancen sun saki don dama babu Aure . Ki bani Umaima ta zauna a ƙarƙashin kulawata har Allah ya sauke ta lafiya . Daga nan sai a ɗaura Auren ta da Umair . Wani irin bugawa ƙirjin Umaima tayi ,don ita ko sunan Umair bata sa ana ambatowa , a cewan ta shi ne mutumin da ya lalata mata komai na rayuwan ta .

Ji tayi cikin ta na wani irin murɗawa irin wanda bata taɓa ji ba. Wayyo Hajiya zan mutu , tayi maganan da ƙurar ,wannan yasa Hajiya Turai saurin nufar Umaima da Hajiya Balki.

Jini ne suka ga ya É“alle yana ta zuba kaman mai haihuwa . Subhanallahi meke faruwa ne? Cewan Hajiya Balki , wanda Hajiya Turai kinkiman Umaima tayi tana nufar É—akin Umma da ita .

Wayar ta ta ɗauka tana kirar likitan ta dake nan kusa . A taƙaice a wannan rana cikin dake jikin Umaima ya zube . Umma Kam Hamdala tayi , haka ma kowa na dangin Umaima. Ƙwana uku tsakani ,Hajiya Turai ta tafi da Umaima gidan ta na Abuja .

Anan ta cigaba da Rayuwa tsawon shekara ɗaya , Hajiya Turai sosai ta bada gudunmuwar ganin Umaima ta yi ilimi ta koya mata abubuwa da dama na rayuwa . Sam a farkon zaman ta a gidan bata nuna mata wai ga abun da take buƙata da ita ba ,sai bayan Alh Moddibo yayi tattaki wurin nema mawa ɗan sa Umair auren ta .

A wannan karon su Baba Sule sun Amince da hakan , sati biyu suka sanya aka yi ÆŠaurin Auren bata tare da an tare jama’a ba. Tun daga nan ne Hajiya Turai ta fara faÉ—a mawa Umaima dalilin da yasa tayi ruwa tayi tsaki wurin ganin Anyi wannan Aure shine duk wani dukiya na Umair zata sata a hanyar da zata ga bayan sa .

Har tana cewa itama sai ta dau ki fansar budurcin ta . Æangaren Daddy kuwa cewa yayi sam kar a sanar mawa da Umair wannan Auren dole sai ya hukunta shi akan abun da ya aikata mawa Umaima .

Wannan yasa Hajiya Turai zama tana jirar ranan Da Daddy zai Amince a sanar da Umair wanda a wannan lokacin bai dawo Nigeria ba. Numfasawa Umaima tayi tare da juyowa tana kallon Fa’iza dake sauraron ta . murmushi tayi tana cewa” Fa’iza wai shin kin san meye??

Zuciya ta ta kamu da Son sa.! Fiddo da ido Fa’iza tayi tare da cewa” Wa kenan ? Umair.!ina tuna maganan sa ta farko da yayi mun cikin sanyin rai shine ” Ina Sonki kuma dole zaki Soni kema.!

Abu kamar wasa Kullum ina jin soyayyar sa a xuciyata ne ammma , don a zahiri da gangar jiki na na tsane sa.! Dariya Fa’iza ta sheÆ™e dashi har da buga Æ™afa . Ke Malama ki aje wani zancen Bakya son Mijin ki , kina son shi ,abun da yayi maki me kawai bai kyauta ba. Uhmm ki daina ce masa miji na, Ni fa ba’a Son raina aka É—aura mun aure dashi ba .

Don a shawarce ma yayi ta zaman sa a can ƙasar da ya tafi , don a lokacin da yayi kuskure na shiga gidan sa a matsayin mata , na tausaya masa ,don bazan taɓa yafe masa akan abun da yayi mun ba..! Taso mu koma hall ƙila an fara mana lectures . A tare suka mike suna barin inda suke .

****

Safiyar Lahadi zaune Umair yake a Æ™ayataccen falon gidan nasa , wanda komai na falon aka yi masa Adon White and golden colour . Gyefen guda Wayoyin sa ne sai Laptop da yake aiki dashi . A hankali Surayya ke ta kowa har zuwa inda yake. Ba tare da ya É—ago ya kalle ta ba ya motsa bakin sa tare da cewa ” Kinyi break fast kuwa?. Eh Ya Umair “. Ta basa Amsa cikin É—ari É—ari , don tun da ta rufe kan ta jiya bata buÉ—e ba sai yau .

ÆŠago da idanun sa yayi yana sauke su akan Akwatin da ta riÆ™o kana yace ” Wannan kuma fa na mene??? . Uhm.uhnmm… Gida zan koma yau . Ta Æ™are maganan tana kallon Æ™asa don bata Son su haÉ—a ido sam , don a tunanin ta ya manta da abun da tayi masa ne jiya…. Ohk Hakan yayi ,don ko baki shirya ba ,dama Already na riga da nagama yanke hukuncin yau zaki bar gidanan .

Mai yasa kike zuba mun Ruwa a Barasa na?. Shiru Surayya ta kasa basa Amsa . Keee ba magana nake maki ba??? Ya yi mata maganan yana daka mata tsawa .! Cikin sauri Æ™wallah na ta ruwa a idon ta tace ” Saboda illa ce ga lafiyar ka .” Ohhh shine Kike zuba mun Ruwa kenan.

Kasa basa amsa tayi . Wuce muje nasa Driver ya kai ki . Saura kuma ki ƙara dawowa . Rufe Laptop ɗin yayi yana yin gaba ita kuma Surayya na bin sa A baya .

***

Zaune take cikin shiga ta kosassun manyan Hajiyoyi , a ki shingiÉ—e take ta É—aura hannun ta É—aya a tumtum , Sosai ta faÉ—a duniyar tunanin ko tunanin me take Allah ma sani. Ƙarar gudun motan sa kawai taji ta shaida tabbas shine ya dawo . Sauke ajiyar zuciya tayi tare da cewa ” Allah yaÆ™ara kiyaye mun kai . Cikin zafin nama da tafiya kaman mai sassarfa don da ka ganshi kaga tsayayyen namiji ya shigo falon tare da nufo inda mahaifiyar tasa take a kishingiÉ—en A saman carpet . Gyefen ta ya zauna yana faÉ—in Barka da Gida Ammie . Fahad.! Sunan da ta furta’ kenan fuskar ta É—auke da sihirtacciyar murmushi irin ta uwa da É—a. Na’am Ammie .

Me ya faru School É—in naku , DA ya kirani ya shaida mun komai . Fatan dai ka cike wannan rakardar?. Ka ga kuna final ne , Don haka kayi haÆ™uri ka cike nasan ka da kafiya … Murmushi Fahad yayi kana yace ” Ammie Ai na cike . Cike da mmki take kallon sa kana tace ‘ wannan sauyin fa na mene??. Ammie ita ce kawai na gani , a lokaci guda naji zuciya na ta karaya ta kamu da Son ta .! Kaji mun shakiyi , wacece ita É—in ? Dama nasan ba don haka kurum zaka zakaa cike ba.

Ammie don ita ne nayi , UMAIMA.! Wow nice name , ai Ammie sai kin ganta a natse take Ina Son ta zama matana.! Kai fa baka da kunya a gaba na kake faÉ—an haka . Dariya Fahad yayi yana cewa ” Daddy ya dawo ne?. Kallon sa Ammien tayi kana tace ” Ohk zaka je kenan shima ka labarta masa kayi Mata ko?. To bai dawo ba tukuna . ÆŠan sosa Æ™yaya yayi don ya fahimta Ammien nasa ta gano shi , wannan yasa shi tsallaka wa yana cewa ” To Ammie bari na shiga daga ciki . To a sauko lafiya . Wuce su yayi don nufa Apartment É—in shi da yake É—auke da yalwataccen falo da kuma Bedroom sai privacy .

Juyawa Ammien nasa tayi tana kallon mai aikin ta tare da cewa ” Aka kai masa Lunch É—in sa yanzu …

***

Yau kwanan Surayya uku kenan da barin gidan Umair , shi kaÉ—ai yake rayuwar sa ,ya sha irin wannan kalon barasa gobe yasha wani daban.
Ƙarar door bell yaji wanda bai motsa daga inda yake ba . Kuma bai bada umarnin shigowar ba . Ƙamshin turaren tane ya fara kai ma saƙon sa har ƙwaƙwalwa . Zuciyar sa na da idanun sa na Son ɗagowa don Yaga waye ne ? Amma miskilanci ya hanasa yin hakan. Cike da wani irin tako take ƙarasowa zuwa inda yake , kana ta zauna gyefen sa . Hannun ta tasa tana shafa ƙasumbar fuskar sa da yabar shi shimmm. A hankali ta furta Mah SEXXY BOSSS. Ɗago da manyan idanun sa yayi yana kallon na Hajiya bishira , da ita ce kaɗai take kirar sa da wannan sunan . Ya akayi.??? Yayi maganan da tambayen ta kai tsaye .

Nayi missing komai naka musamman abun daÉ—in ka tayi maganan tana lumshe idanun ta tare da kai hannun ta tana shafa ta .

Lumshe idon sa yayi yana jin wani baƙon yanayi . Ita ko Hajiya bishira ci gaba tayi da shafa masa tana mulumulan ta .

Hannun sa yasa yana saurin É—aurawa a nata tare da É—auke shi daga , ke tashi ki fice ki bani wuri . Komai nawa na Umaima ne , ba zanji komai ba don ina tare dake .

Ita kuwa Kallo na kaÉ—ai tayi ko a buÆ™ata nake sai naji komai yayi mun dai dai . Umair trust me you’ll enjoy it , zaka ji daÉ—ina , kuma nasan You will appreciate . Banza yayi mata yana cigaba da karkaÉ—a Ruwan sa yana Æ™walÉ“ewa . Ganin ba ta kanta yake ba yasa ta sauke mayafin ta , tana Æ™oÆ™arin Sauke komai na jikin ta ne yasa shi miÆ™ewa tare da nufar upstairs Yana shirin hayewa ya barta nan .

Saurin bin bayan sa tayi tana rungume shi tare da manna mata Albarkatun ta a bayan sa . Pls Umair , Kasa a ran ka Ni kawai don nasa ka jin dadi ne , amma So Umaima ce kake mawa .

Cak ya tsaya kana ya juyo yana kallon ta tare da zame jikin shi daga nata . Ohk zamu ci gaba da mu’amala kaman baya ,amma kar kiyi kuskuren sauya wannan mu’amala , ko a fichewar Hayyaci kar Kice kina Sona.! Bana buÆ™atar son Jin haka daga bakin kowa sai mace É—aya Umaima.! Saurin gyaÉ—a masa kai tayi tare da cewa ‘ Na amince.!

Hot romantic hausa novel complete

THE VIRGIN MAID & The Womanizing Boss Hausa Romantic Novel

 

Page
1

A HAUSA NOVEL FROM YOUR BEST WRITER MAMAN TEDDY

(A.B.U teaching Hospital) .
Cike da Azama Nurse Hamdiyya ta fito daga Ɗakin labour ɗin tana nufar Office ɗin ta ,fuskar ta fal cike da annuri bata ko ganin gaban ta saboda tsaban farin ciki . Tsayawa nayi ina ƙare mawa farfajiyar Wannan babban asibitin kallo , wanda duk da kasancewar Dare ne ,Amma haske ta ko ina kaman Safiya ko hantsi saboda Solar dake haske ko ina na wannan Asibiti .

Muryar Nurse Hamdiyya naji daga baya na , wanda jin hakan ya sani Saurin juyawa ina mai Æ™are mata kallo , wayar hannun ta ta kara a kunnen ta cike da matsanancin Farin ciki ta ke faÉ—in ” Congratulations Alhaji Abdullah , Madam ta sauka cikin Æ™oshin lafiya an samu É—iya mace “. Eh yanzu haka tana É—akin hutawa ita da babyn ta . To sai kun iso”.

Katse kirar tayi tana nufar ÆŠakin da Mai haihuwar take ,wanda ko ba’a faÉ—a maka ba da’alama matar wani babba ne a Æ™asar nan tamu ko daga yanayin yanda aka keÉ“ence ta a É—aki ita É—aya ba hayaniya , Sauke Ajiyar zuciya Nurse Hamdiyya Tayi ganin Hajiya Salma Har ta samu barci , Alhmdllh Allah ya cika maku burin ku , tsawon shekaru Ashirin da Auren ku baku taÉ“a samun Æ™aruwa ba sai a wannan shekara , hannun ta Nurse takai zuwa inda Jaririyar ke Æ™wance , gaban ta ne ya buga dammm jin Jaririyar bata numfashi , sakin Wayar hannun ta tayi nan take ta ratsatstsake a saman tiles .

Ba tare da ta tsaya bi takan Wayar nata ba tasa hannun ta tana girgiza Jaririyar , Hawaye ne ya fara bin kuncin ta , Innalilahi wa’inna ilaihir rajiun shine Kalmar da take maimatawa .

Maida Jaririyar tayi ta aje tana É—urÆ™usawa tare da É—aukar Wayar ta da yayi part part a Æ™asa . Ganin babu yanda za’a yi tayi kira dashi yasa Ta saurin Fitowa tana nufo Æ™asan Down Stairs .

Eh ta sauka lafiya yanzu mun samu É—iya mace”. Taji Muryar Wani daga wurin yana faÉ—a.

Cikin sauri ta Æ™arisa ga mutumin jikin ta na Rawa haka idanun ta na xubda Æ™wallah ta kalle shi tana cewa ” YallaÉ“ai don Allah ka taimaka mun da Wayar ka nayi kirar Ujila yanzu ya kamani .

A fusace ya juyo yana bin Nurse Hamdiyya da wani irin kallo , Itama kallo Ɗaya tayi masa ta gane irin masifaffun matsiyatan talakawan nan ne ,marasa mutunci su burin su su tijara mai arziƙi wanda Allah ya rufa masa.

Cike da Tsawa na talauci da ya ishe sa yace ” Ke bari na gama sanar da Æ™auye cewa mata na ta haihu ko , idan zasu taho ko buhun Masara aka kawo mun ai na rage zafin talauci a wannan marran.

Kallon Sa Nurse Hamdiyya Tayi cike da Muryar shiga tashin hankali tace ” Ka taimaka mun YallaÉ“ai , Matar Alh Abdullah Shuwa ne ta haihu yanzu , kuma suna tare fiye da shakaru Ashirin da Aure basu taÉ“a haihuwa ba sai a wannan karon , bayan na sanar masu ne cewa ta haihu na koma duba Jaririyar na tadda bata motsi YallaÉ“ai ,ina cikin tashin hankali kome ya faru Ni zasu zarga kuma na sanar masu cewar Komai suna lafiya Madam Hajiya Salma da kuma babyn ta ,yanzu haka sun ce suna hanya ka taimaka mun yallaÉ“ai na sanar dasu kamin su Æ™ariso .

Jikin Malam Kadarko ne yayi sanyi , a hankali ya miƙa mata Wayar tasa kirar Nokia rakani toilet , ko murfi bayan ta babu ,gashi Kirawo su ki sanar dasu . Yayi maganan yana bata Wayar hannun nasa ,wanda cikin sauri ta amsa tana fara latsa nombibin Wannan Attajirin mahaukacin mai arziƙi Wato Alh Abdullahi Shuwa .

Ji tayi Malam Kadarko ya buge hannun ta yana cewa ” Ina zuwa dakata . Gimtse kirar tayi tana kallon sa . Cikin wani irin yanayi tamkar na salihan mutane yace ” Wannan wanda kike maganan sa , Mai gida na ne Alh Abdullahi Shuwa , shekara ta Goma sha biyar kenan ina aiki a Æ™arÆ™ashin sa ,duk Bama Flower ruwa nake yi , Amma ya gama mun komai a rayuwa . Mutumi ne Adali , ina cikin gidan Ƙannin sa ya ba matar sa Ƙyautar É—an sa na fari cikin sa ,halak har Abada . Wanda yanzu da faruwan Hakan Shekaru sha biyu kenan ,ba kowa Ni yaro bane face Wato Umar Farouk.

Babu ta hanyar da zan saka masu da ya wuce nima na sadaukar da tawa farin cikin , Wannan Jaririyar dana Haifa a É—auka a basu .

Cikin sauri ta kalle shi tare da cewa ” Ban gane ba yallaÉ“ai . Jirani ina zuwa . Yana maganan ya juya tare da nufar É—akin da matar sa take , Barci ya same ta take Yi ,wannan ya bashi damar É—aukar jaririyar yana yo Waje da ita . Nurse Hamdiyya ya tarar da ita a inda ya barta . Taho muje a musanya mata da Ƴata ,Ni na É—auki matacciyar mu saka mata rayayyar. YallaÉ“ai babu matsala kuwa??. Mai rai fa zamu basu , mu tafi babu komai . Cikin sauri Suka shiga ÆŠakin Da Madam Salma take har a wannan lokacin bata farko daga barcin nata ba . A hankali Nurse Hamdiyya Tasa hannun ta tana É—ago da Matacciyar Jaririyar ,shi kuma Malam Kadarko yana saka Tasa Rayayyar Jaririyar . Cikin Azama suka fito a tare ,suna saukowa ne daga Down Stairs ne ruwan sama ya kece ana sakin wani irin tsawa nan take Jaririyar Hannun Nurse Hamdiyya ta fara tsala ihu …

Laa alhmdllh YallaÉ“ai Jaririyar tasu ba mutuwa tayi ba tana kuka jiba yallaÉ“ai.! Cewan Nurse Hamdiyya tana murmushi na farin ciki , Shiru Kadarko yayi yana Æ™in mata magana . Wannan yasa Ta cewa ” YallaÉ“ai muje a mai da masu da Æ´ar su ,sai ka É—auki taka Jaririyar .

Wani irin kallo yayi mata , Yana sa hannu tare da amsan Jaririyar daga hannun ta . Ke Malaman Asibiti dakata kiji , Wancen ƴata ƙaddararar ta shine ta rayu cikin masu arziƙi taji daɗin Rayuwa , ita kuma wannan Ɗiyar tasu nata ƙaddarar shine ta rayu damu cikin talauci da ƙuncin Rayuwa ,wannan shine ƙaddarar su duka babu yanda muka iya .

Fiddo da ido Nurse Hamdiyya Tayi cike da tsorata da maganganun sa tana kai hannu tare da Son Ƙwatar Jaririyar daga gare shi tana cewa ” A’a YallaÉ“ai ,wannan Abun da kake shirin yi zunubi ne babba , badai dai bane ba , Allah ba zai bar mu ba , ka kawo Jaririyar su a maida ta ka É—auki naka . Ganin yanda Nurse Ke hayaniya tana shirin tona masa asiri yasa shi kai hannun sa yana mata angaza irin na mutanen Æ™auyen nan wanda suka saba saÉ“a garma da fatanya . Tura É—aya yayi mata tayi baya tare da faÉ—awa daga benen tun daga na biyu har zuwa Æ™asa nan take tayi Æ™wance babu alamun rai a tare da ita . Cikin sauri ya saÉ—aÉ—a ya gudu tare da shigewa ÆŠakin da matar sa take yana mai da mata da É—iyar Madam Salma da yayi exchanging .

Hayaniya ne yasa shi fitowa nan yaga motoci guda biyu ana É—aukar Nurse Hamdiyya tare da ficewa da ita daga Asibitin cikin Azama , ko ina za’a kaita Allah masani . Wata Nurse ne tazo wucewa nan ya tsaida ta yana cewa ” Lafiya Nurse ,me ya faru ?. Cike da jimami take shaida masa Da Æ™ila Nurse Hamdiyya ta mutu ne . Juyawa yayi yana murmushi tare da cewa ” Kin huta Malaman Asibiti .

After a Six 6 years
(Bayan Shekaru Shida 6)

Wata yarinya ce ta shigo gidan tana raÉ“e raÉ“e tun daga kwangon gidan nasu . Ummu na.! Ummu na..!! Cewan Umman ta da fitowar ta kenan daga madafi dama tuni ita take nema , tun safe har la’asar. Ƙyale shegiya karfa kar ta shigo , mai Æ™yaun Aljanu , Anya wannan yarinyar ba Æ´ar Ruwa bace ba .

Malam Kadarko dake zaune a tabarma yana cin É—umamen tuwo yake faÉ—in Haka . bin sa da Kallo Umma tayi cike da Æacin Rai akan maganganun sa da kullum yake jifar Æ´ar ta dashi tun tana jaririya har yi zuwa wannan lokaci. Bata bi ta kan sa ba ne ta nufi soro tana kama hannun Ummul khairy dake raÉ“e raÉ“e ,don tasan kashe din baban nata akan ta , don yace tayi kuskuren yin abun kirki a makarantar da take sai ya kakkarya ta .

Muryar Malam Kadarko Umma taji yana cewa ” Jita fa ,Ni muni ke muni tayaya zamu haifa wannan yarinyar in ba wurin dibar ruwa a rijiya da cikin ta an musanya mana ba , Nifa yarinyar nan ba mutum bace ,shiyasa tun tana jaririya nace maki mu kaita rafi a saka ta , acan ta haÉ—u da yan uwan ta Aljanun ruwa .

Jin kalaman sa yasa Ummu Yin narai narai da ido tana kallon Umman nata cike da zazzaÆ™ar Muryar ta na yara da kuma shegen Wayo kaman ba Æ´ar shekaru Shida ba tace ” Umma na ba zaki kaini Ruwa ba ko?. Ƙwallah ne ya ciko idon Umma , hannu tasa tana riÆ™o ta tare da cewa ” Taho Gare Ni Shalelen Umma , Ina takardar jarabawar taki ? ,Karima tun É—azu ta shigo tace an sallame ku an baku hutu ,ina kika tsaya baki dawo ba ?.

Umma tsoron Abba nake ji yace idan naci jarabawa sai ya karyamu Hannu . Amsan takardar Jarabawar umma tayi tana dubawa . Murmushi ta saki tare da juyawa ga malam Kadarko da bakin ciki ya ishe sa . Yeeeee Malam Shalelen Umma na Biyu tazo a duk yawon É—aliban ajin su ,kasan dai yanda makarantar gwamnati ke da yawan dalibai . Kai mashaallh Shalele na Yau É—aya daga cikin kazan kiwo na zan yanka miki muci daÉ—i . Dariya Ummu tasa tana wangale baki don ita É—in yarinya ce mai matsanancin Fara’a .

MiÆ™ewa Kadarko yayi yana nufowa inda suke , Amsan takardar yayi tare da cewa ” Me yaci sauran ÆŠayan da baki Kada shi ba ,kin zo na É—aya ? Ke dakikiya ce?? Kamin Ummu tayi magana ne taji ya dauke ta da wani irin gigitaccen mari tassssss . Nan take shaidar yatsun sa ya kwanta a saman jajayen suÉ“u² n kumcinta . Saurin faÉ—awa jikin Umman ta tayi wanda itama ta riÆ™ota tana rungume ta Æ™ammm . Haba Malam Duk wannan kokarin da tayi kace tayi dakikanci??.

Bai tsaya bi takan Umma ba a tsiyace yake faÉ—in daga yau wannan karfan ta bar makaranta har abada . Yana faÉ—in haka ya juya fuuuuu yana ficewa .

 

Cike da Æacin Rai umma har tana zubo da Æ™wallah tace Wallahi baxan lamun ta ba , zuwa makaranta ko kaman Shalele tayi . Ai baka mata komai na makarantar .

Cikin Muryar yarinta da wauta Ummu ta kalli Umma sai ta sakar mata fara’a tana cewa ” Umma daina kuka , tun da Abba yace na daina zuwa bazan Æ™ara zuwa ba . Kallon ta Umma tayi tana shirin magana ne , Ummu ta mike tana cewa ” Umma ina bokiti na É—ebo maki ruwan Sallar magriba . Nufar madafi tayi tana É—aukar bokiti tare da ficewa daga gidan ,daga ita sai kayan makarantar gomnati , hijabin ta mai dashi kallabi tayi tana daurawa aka .

Abun mamakin shine tsiwar Ummu , sai da ta gama tsokanan fadarta da yara , da surutu sannan ta dauko ruwan bokitin tana yo hanya .

A gyefen Æ™aramin titin ne taji wani irin sauti na Æ™arar diskon waÆ™e , wanda abun da bata taÉ“a ji ba a titin nasu yasa ta juyawa tana kallon gyefen hanya . A jikin moton ta kyakyawan matashin , Tsayawa tayi tana bin sa da kallo kamar yar Æ™auye , sarÆ™ar wuyar sa take kallo , matashi ne da ba zai wuce 20 yrs ba . Kuma ya iya mota ? Dama yara suna tuÆ™i? Abun da take cewa kenan a zuciyar ta ,wanda bata yi tsammani ba taji Muryar sa kaman bana cikakken bahaushe ba yana cewa ” Ƴar boko taho ki samun ruwan ki nasa a mota na . A hankali Ummu ta matsa tana kallon sa , kamin tace ” Meye Sunan ka.?

Umar Farouk”.

Murmushi tayi tana ware masa fararen haÆ™oran ta , gyefe da gyefen kuncin ta na lobawa , kana tace ” Sadauki kenan . Nidai duk mai sunan Umar Sadauki nake ce masa . Murmushi yayi yana mmkin surutu irin na yariya Æ™arama haka . Mene sunan ki Ummu khairy. Ta yi masa maganan kai tsaye .
Kamin yayi magana ne yaji tana cewa”

Zan baka Ruwan nan ,amma kai kuma kasan wahalar da nasamu har na É—ebo shi? . Yanzu idan na baka kai me zaka bani?. Shiru yayi yana juyawa gyefe da gyefe hannun sa yasa yana ciro mata sarÆ™ar wuyar sa , kamin yace ga wannan Æ™anwata zan baimawa da ,amma yanzu na baki kyauta . Murmushi tayi tana cewa ” Yauwa ngd Sadauki na.!

Ummuuuuu..!!! Taji kirar Malam Kadarko daga can nesa dasu . Wayyo Abba na ne tayi maganan jikin ta na rawa ,bokitin ta sa hannu tana ɗauka cike da tangal² ta tsallaka titin tana nufan can lungun da ta hango Mal Kadarko yana sababi .

Tana isa ya kamata ya fara Æ™waleta da mari , tun yanzu yanzu kina Æ™arama kin fara bin Maza ,ina ga kin Æ™ara shekaru goma kan naki yar iskar yarinya . Mene yace maki ?? Cike da kuka take cewa ” Abba ba komai . Ingizata yayi yana cewa ” Wuce gida dan Uban ki ,don idan ina ganin ki ji nake kaman na badda ke daga doron duniya na huta….. Da gudu tayi cikin soron gidan nasu….

Bayan shekaru 10

Tsaye yake a gaban mirror yana bin kansa da comb , Duk da Rigar Wanka ne jikin sa , Amma bai rufe Tattu É—in dake bayansa zuwa shafin wuyar sa fitowa ba.

Kyakykyawa ne ko ba’a faÉ—a maka ba ajin Æ™arshe , Gyefen Fuskar sa kewaye yake da siririn saje , A hankali yaji takon Mahaifiyar nasa , wanda miskilanci Bai saka sa juyowa ba , har ta Æ™arako zuwa inda yake .

Hannun ta tasa tana rungume Yaron nata da ashekaru zai kai 30 a duniya . Welcome back to Nigeria my Son . Lumshe idanun sa yayi yana juyowa tare da É—an murmusawa wanda ko ba’a faÉ—a ba kasan mai wannan murmushin ba sababben ta bane ba. I really tired Mom”.

Ayya Sorry ka huta yanzu ,bari nasa wata maiid ta zo tayi maka massage nasan Gajiya ce ,zaka warware . Ohk “. Yace yana cigaba da yin comb din , Mom É—in tana fita daga side din nashi .

Yana nan tsaye ne yaji Motsin Shigowar wata ma’aikaciya tana neman iso . Ƙa’idar shi baya magana da ko wacce ma’aikaciya , don shi ba gwanin magana bane , wannan yasata tsayawa na minti biyu ,kamin ta kutso kai tana shigowa .

A wannan lokacin ya sauya shigar sa ,zuwa Boxer iya gwiwa yana zaune a sofa cushine , Idanun sa na akan Laptop . Cikin sauri ma’aikaciyar ta Æ™ariko zuwa inda yake tare da zubewa gwiwowin ta Æ™asa gaban sa .

Niko mamaki ne ya kamani ganin Æ™aton namji jikin sa a murÉ—e irin na cikakkun tsayayyun sezy , Arrogannt kuma ingarman namiji , ko riga babu jikin shi , gashin luff ya rufe saman Æ™irjin shi …hannun ta tamiÆ™a yana É—aura mata Æ™afafun sa tana fara matsa mishi a hankali yana lumshe dulu dulun idanun sa na yaudarar Æ´ammata . Wayar sa ne ya hau ruri ,wanda jin hakan yasa maid din kai hannu tana miÆ™a masa wayar , a handsfree ya aje wayar gyefe yana sauraren jin Maganan É—aya daga cikin Dadiron nasa . Ina Special Romantic House yanzu . Kaman ba zai bata amsa ba ,sai kuma cike da izza da miskilanci yace ” Nace kije ne , Ba na buÆ™atar kowa a yau , ina buÆ™atar hutu . Jin wannan maganan tasa yasa Daga ÆŠaya É“angaren saurin cewa ” Pls Babe I will do massage for you, you here?. MiÆ™ewa yayi yana janye Æ™afarsa daga hannun ma’aikaciyar kamin yace ” Ohk I’m coming now”.

***

Zufa ne ke tsiyayo mata ta ko ina , yayin da Kitchen É—in nasu ya cika makil da Masu sayayya hayaÆ™in ya gama cika idanun Ummu , Babu abun da take yi sai hura hanci tana masifa , tare da jefa ÆŠan Waken da hannun ta . kai Don ALLAH ku fita mana daga Waje , za’a sallami kowa aaa.! Gani tayi kaman ana daÉ—a danno yaran Kitchen É—in , wannan yasa ta cewa ” Wallahi zan dallama yaro mari KU fita mana.! Ni dai Allah ka sauya mun sana’a wannan fitina haka Umma , Zan fa mari yaran nan Su fita sunÆ™i zasu kashe Ni da hayaÆ™in É—anyar itace ne……………….

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top