Barka da zuwa shafin sababbin littafan hausa novels inda muka kawo muku the sexy boss hausa novel wanda maman teddy tarubuta.
The Sexy Boss Hausa Novel
Page 5
Nufar down stairs yayi don tarbar Ammie da baƙuwar ta ,wacce tafi kama masa da irin ƙwasassun mahaukatan nan . Ɓangaren Umaima kuwa kallon Ammie take tana daɗa washe baki tare da cigaba da kora mata bayani , wanda a lokaci guda Hajiya Maryam taji ta natsu da Yarinyar ,kuma ta yanke hukuncin zaman ta a cikin wannan gida na Sir Umair . Sai suka hanaki shigowa baki faɗa masu cewa kin taho neman aiki ne ba..? .
Nisawa Umaima tayi tamkar wacce tayi dogon tafiya kana tace ” Ai Hajiya wa’annan mutane ina ka ga fuskar tun karar su da irin wannan magana? Jubi fa kalla kiga dukan su fuskokin su baƙaƙe ne , irin su su kashe ka su kashe banza ko labari ma baxa’a ji ba. A’a babu abun da zasu yi ai ,iya kan su gadi ne , sai masu kula da sauran hidimomin cikin gidan Ɗan nawa.
Oho to Amma Hajiya wai dama ɗan ki ne? Ai baki mun bayani ba . Murmushi Hajiya Maryam tayi tana faɗin Umaima kina da Abun dariya sosai . Kamin Umaima ta ƙara wani magana ne nan taga Maryam ta sa yatsar ta ɗaya ta danna wani abu , nan take taga ƙofa ya buɗe , ƙafarta tasa tana shiga wannan wuri , kana tace ma Umaima itama ta maza ta shigo .
Cikin kuwa sauri Umaima ta shige tana kallon Yanda Hajiya Maryam ta saki da ita . Shiru tayi tana faɗawa Duniyar tunani tare da cewa ” Mace mai kirki , Allah kasa ɗan nata shima haka yake , kai ina jifa irin yanda ya haɗa gira a hoton sa na jarida , wannan bai kama da normal mutane ba , sai dai BOSS. Ji tayi wani abu kaman machine yayi sama dasu ba ƙara kawai dai taji suna sama ne…
La’ila ha’ilallahu wayyo Umma na…Meye wannan Hajiya ?. Saurin dafata Ammie Maryam tayi kana tace ” Ki ƙwantar da hankalin ki ki natsu lifta ne . Lifta?? Cewan Umaima tana daɗa rarraba ido kaman wacce tayi ƙarya. Ganin yanda jikin ta ke kar³ yasa Ammie saurin kai hannun ta tana riƙeta , gani tayi abun ya tsaya ashe sama yayi dasu .
Ganin wani wuri tayi da ta kasa fassara ina ne nan ?. Juyawa tayi tana ƙara bin wurin da kallo , ɗakuna ne ta gani a zagaye a wannan wuri da yafi kama mata da falo . Saurin nufar window ɗin falon tayi tana kai fuskar ta tare da leƙawa babu tsoro , hango sojojin nan tayi ta can baya , a hankali ta furta ” Ƙwarai kuwa Sama muka hayo.
Wani irin dadɗan sihirtacciyar ƙamshi taji ya mamaye wurin a lokaci daya ,wanda yasa ta saurin juyawa tare da kallon ɓarayin da take jiyo ƙamshin . Haaaaaa ta wangale baki tana bin sa da Wani irin kallo , wannan daga ina? Badai shine ɗan nata ba.
Lumshe idanun ta tayi tana ƙara buɗe su tare da ƙare masa kallo . Amma wannan ɗan dambe ne ko? Badai likita ba gaskiya , kalli yanda yake jiki a murmurɗe , wannan ai firgita mai naƙuda za tayi tana ganin irin wannan surar tashi , wallahi haihuwa zatayi nan take koda haihuwar bata zoba saboda tsoro .
An ya shine Umair Ahmad moddibo kuwa? Duk maganan take a zuciyar ta , naga baiyi kama da yanda ake ce masa bane , Ance SEXY GUY . wannan ne Sexyn?. Mutun ga tsawo ga murɗewar jiki , wannan ɗan iskan sajen da ya aje na meye?? Kai gaskiya nifa tsoro ya fara bani ,dole ƴan jarida sukasa sanin komai akan sa .
Ke Umaima million ɗari biyu da hamsin fa? Ko zaki ne sai na tun karesa wallahi , bare ma kawai sirrin sa zan naɗo . Juyawa tayi tana kallon yanda har a wannan lokacin yana rungume da Ammien tasa,itama tana rungume da ɗan nata . Wannan iskanci da mai yayi kama? Aa..! Topa yanxu wannan safcecen na mijin da rungume?? , Janye jikin ta tayi daga nasa tana murmushi tare da sa hannun ta tana shafa gyefen fuskar sa , kana lafiya ko? .
Murmushi ya sakar mata wanda hushiryar sa suka bayyana ,hannun Ammie Maryam ya riƙe yana zaunar da ita a ɗaya daga cikin kewayayyun kujerun falon . Ammie ina lafiya ya su Fareesa Surayya?. Sauke ajiyar zuciya Ammie tayi kana tace ” Duk kowa lafiya , fitowar safiya nayi , don na ganka don ko farkawa daga barci basu yi ba na fito, kasan da sun san zan zo ai sai sun saka rigima . Murmushi yayi yana tuno da Attabon su da ɗaya daga cikin tagwayen nata .
Kamin yayi magana ne tayi saurin juyawa tare da kallon side ɗin Umaima ke tsaye riƙe da ƴar ledar ta . Matso ɗiyata kinga yaron nawa.!
Cikin sauri Umaima ta matsa garesu don kun san ta bata komai a hankali , sunan tiles ne a falon ,amma jan takalmin ƙafarta take kaman tana ƙuzan ƙasan carpet . Kallo ɗaya Umair yayi mata ya kauda kan sa gyefe yana faɗin ” Hasbunallah ! Allah yasa badai Ammie ta kawo mun wannan Yarinyar ta zauna a cikin gidan nan bane? Ina bana buƙatar hakan.
Yana tsaka da wannan tunanin ne yaji Muryar Ammie tana cewa ” Ga new Virgin maid na kawo maka Umair”. Zata na rinƙa kulawa da duk wani abu da kake buƙata .
Nasan kana da adalci a wata ka rinƙa biyar ta haƙƙin ta. Ammie Ammie me yasa? Bana buƙatar wata mace Ni a tare dani.! Na zaɓi nayi rayuwa ta ko babu mata ,ina jin dadin rayuwa ta a haka. Ƙuurrr Ammie tayi masa da ido , a hankali a zuciyar ta ta Furta” There’s problem behind, tayaya namiji saurayi cikakken ingarman namiji kaman Umair yace baya buƙatar mace , tabbas aƙwai matsala , amma zanyi solving Matsalar Inshaallh .
Karanta: Littattafan Hausa Novel Complete Download 2023
Kamin tayi masa magane sai ga wani ya taho inda suke da’alama mai kula da girkin sa ne da duk wani abu da zai ci , a gaban Ammie ya aje mata wani dogon faranti wanda yake shaƙe da kayan marmari dana motsa baki , afternoon ma’am. Yayi maganan tare da juyawa …tom ga dalili na ya fito Umair ,tayaya Zan bari ka zauna a cikin gidan nan daga kai sai maza , so kake ayi maka wani sharrin yanxu zamani mai wuya .! Za’a iya kirar ka…kaiii Umair ba shawara ce nazo maka dashi ba Umarni ne , don haka gata nan .
Miƙewa tayi tana nufar inda yake zaune , fuskar sa ta sauya ,sam bai so hakan ba. Zan wuce Ni yanzu.
Cikin sauri ya mike yana kallon Ammie Maryam tare da cewa ” Ammie yazaki tafi yanxu? Pls ki zauna ,kar magana ta ta ɓata maki Rai , xan zauna da ita Inshaallh zan nema mata wani Abu da zata rinƙa mun. Cikin dakakkar murya Ammie tace ” No ita ce zata zama mai kula da cin ka da shan ka ,ina so ka ɗauke ta tamkar ƙanwar ka Surayya , i know how you loved her, don haka a Yanxu itace Wacce zata rinƙa kula da koman ka na private room ɗin ka da sauran su .
Ammm juyowa tayi tana riƙe hannun sa tare da murmusawa kana tace ” kasan dama Ni ba ƙwana nazo ba , nazo na ganka naga lafiyar ka ne ,kar ka manta On next month birthday ɗin ƙaninnaka . Murmushi yayi yana gyaɗa mata kai alamu ya sani . Ohk Ammie zan zo Inshaallh .
Hugging ɗin sa tayi tare da cewa ” Ohk Umaima bye bye . To Hajiya sai anjima sai kin ƙara dawowa. Tayi magana kaman zata sauke falon da kururuwa . Rintse ido yayi yana furta” Ya Salam ,don baya Son hayaniya.
Ammie bari na saka jallabiya nazo nakai ki aiport…no Kar ka damu ai ina tare da Driver na ne , sai wata rana. Tayi maganan tana nufar liftan da zai sauketa zuwa ƙasa . Juyawa Umair yayi yana bin UMAIMA da wani irin kallo , kamin ya zauna yana faɗin ” maye sunan ki ?. Cike da iyaye ga mrs British ta fara cewa ” I’m my name’s are…are … Hey I just ask you your name , yimun da Hausa bana fahimtar turancin.! Ƙuttttt ta haɗiye miyau jin yanda ya daka mata tsawa . A sanyaye tace ” Sunana Umaima daga garin… Ohk ya katse ta tare da ɗaga maata hannu yana dakatar da ita,kin san meye aikin ki a gidan kuwa? Wankin toilet , bayan nan bana buƙatar koman ki daga ina kika zo ko ma meye babu abun ki ɗaya da zai amfane Ni .
Shiru tayi tana kallon sa juyawa taga yayi yana hayewa stairs ɗin falon , saurin bin bayan sa tayi , wanda miskilanci ya hanasa koda juyowa bare yayi yunƙurin dakatar da ita . Wani private room taga ya shiga ,wanda nan ma ta kuma bin bayansa cikin kuzarin ta yanda kasan tasan komai na gidan . Murɗa Handle door ɗin tayi tana shiga , wanda shi ko da shigar sa a tsaye yaga Hajiya baraka har a lokacin bata saka kaya a jikin ta ba ,tana tsaye tuf tsirara . Nufar ta yayi yana sakin wani mayaudarin murmushi tare da sa hannun sa ɗaya yana haɗata da jikin bangon wurin , ɗaya kuma yana ɗaga ƙafar nata tare da ɗaura shi a ta gyefen wuyan sa . Hannun ta tasa tana sauke sport nicker ɗin jikin shi tare da fiddo da Madam joy ɗin sa . Zurata yayi a hankali salala wanda tun kan ya gama shigarwa ta fara faɗin washhh Aahhh ushhh.
Juya ta yayi a cikin durin ta yana fara ɗan zungurar ta da ita , lumshe ido tayi tana faɗin ” Ciki Umair daɗiin mai yawa ce…aahhhh washhh daɗiiiii ahhh ushhhh ,fara hautsina ta yayi kamin ya fara bugun ta da wasu irin lafiyayyun gijagijen gotso ji kake fatt³ .
Cikin sauri Umaima ta juya don tun da ta shigo falon ta biyo bayan sa ta rasa gane ta ina ya nufa . Kutsa kan ta tayi cikin inda take jin murya kaman na mace .
Wanda hakan ya bata mamaki ,don taji Hjy Maryam na faɗin cewa “Babu mace a gidan nan , haka shima yace baya buƙatar wata mace a Rayuwar sa.
Ganin Hajiya Baraka tayi tsaye haihuwar uwar ta uban ta , shi kuwa ya zage sai bugun ta yake , abun da tun da take bata taɓa gani ba , ganin yanda ya Gwale durin Baraka yana cin ta da yasa Umaima ɗaura hannu aka tana wani sakin magigicin ihu tare da ja baya , kawai sai luuuuuu ta sulale a wurin a sume. Ran Umair ne ya ɓaci , wannan wacce irin dabba ce aka kawo mun ? .
Cikin wani irin tsoro Baraka tace “Wacece wannan My sexy boss .! Ki shirya ki tafi . Yayi maganan yana zare Madam joy ɗin nasa tare da nufar inda Umaima take a ƙwance . Tsayawa yayi yana kallon ta ,baraka da ta kasa fahimtar inda zancen sa ya nufa ta taka cikin sauri tare da nufar sa . Umair badai ka fara sawa a maka safarar yara mata ba? Wannan fa irin masu tallan bakin hanya ne Umair ,me xakayi da ita?. Wani irin kallo ya watsa mata kana yace ” Saboda kin mai sheni bunsuru ko?. She’s my new Virgin maid .
Ohkkkkk tayi maganan tana sauke ajiyar zuciya . Juyawa yayi zai fita , nan yaji Muryar Hajiya baraka tana cewa ” Jini fa na zuba a goshin ta . Ta bugu da tiles . Cakkk ya jah ya tsaya , a hankali ya fara tuno da maganan Ammie na ka kula da Umaima tamkar yanda zaka kula da Fareesat. Wuce shi Hjy Baraka tayi tana cewa ” Na wuce Ni. Sai ka ƙara buƙata na , I’m always available to you . Bai bata amsa ba ya juya tare da takawa yana nufar inda Umaima ke ƙwance .
Zakiso wannan littafin; Jarababben Namiji Complete Hausa novel
Sunkuyawa yayi yana kai hannun sa zai ɗauke ta . Sai kuma yaji ya kasa , ƙyamar ta yake , bin ta da kallo ya tsaya yi ,ganin yanda take shinning ba bakin ƙazanta. Ɗan tsaki yayi yana sunkuyawa tare da ɗaukar ta , nufar wani ɗaki yayi da ita , a hankali nake bin ɗakin da kallo Bedroom ne , sida ya nufa da ita yana ƙwantar da ita tare da juyawa yana nufar wanni waldrob da gaba ɗayan sa glass ne. Box ya ɗauko wanda yake ɗauke da komai na first aid.
Aje shi yayi a gaban ta ,ya tsira mata ido kaman me na zari ,kana naga ya nufi wani wuri gyefe yana ɗaukar Hands sanitizer. Feshe hannayen sa yayi yana tsaki da faɗin wannan ai sai na kamu da cuta idan ina taɓa jikin ta. Nufar wani private room yayi da yake wurin , babu wanda yasan da wannan wuri sai shi kaɗai . Yana shigewa ya kulle kansa . Shi da yake ciki yana hango na waje , amma na waje baya iya hango sa , hasali ma ba zaka taɓa tunanin da wani wuri a Bedroom ɗin ba bayan Bedroom ɗin kaɗai.
Kusan mintuna talatin sanyin AC ya farfaɗo da ita . Juyawa tayi tana ƙara bin ko ina na wurin da kallo . Sauke ajiyar zuciya tayi tana saurin miƙewa zaune , tagumi ta rafka , kana ta juya tana duban ko ina na wurin . Bin pictures ɗin sa tayi da kallo na Bedroom din , sosai yayi ƙyau ta furta a hankali. Juyawa ta kuma yi cikin dan tsoro ,kana tace ” Ba kowa wannan dama tace da zan naɗa abubuwan dana zo dubawa ,daganan sai na gudu na bar gidan .
Miƙewa tayi a hankali ta a nufar bedside drower , wasu irin takardu ta fara binciko wa , ba tare da tayi tunanin ta ina zata fara bin ciken ba. Kuma bata san mene zata naɗa ba. Kusan minti goma sha biyar tayi tana bin ciken bata ga wani alama na komai ba. Sai ta tsaya tana tunanin ta ƙara ƙara ƙwana biyu ta nemi Camera da zata ɗauke shi a lokacin da yake lalata da da mata ,wannan kadai ma shaida ce na lalata masa suna a duniya. Tana tsaka da wannan tunanin kawai taji ƙiiiiiiiiiii wurin nan ya buɗe .
Juyowa Umaima tayi cikin sauri tana kallon Umair dake fitowa , fuskar sa babu yabo babu fallasa . Takawa taga yayi ɗaya biyu yana zagaye falon kaman BOSS ,Jikin ta ne ya hau rawa kyarma don ko ba’a faɗa mata ba tasan yagan ta . Wacece ke?? Me kike so?? Me yakawo ki koma ta.??? .
Ya jero mata duka tambayoyin ba tare da ya ɗaga kan sa ya kalleta ba. Gani tayi ya sa leta yana kai sigari bakin sa ,wanda ita bata taɓa kawo masa yana shan wannan ba. A hankali ta furta ” Na shiga uku , irin wannan na afka mawa ba tare da tunani ba.
Karanta: Kwarton Manya Hausa Novel Complete
Shiru tayi bata ce komai ba sai zufan dake karyo mata . Wani Remote ya danna kawai gani tayi wasu irin murdaɗun sojoji su biyu sun shigo fuska murtike. Sai da ya kuma zukar sigarin kana ya hura mata hayaƙin bakin sa yana mata wani irin kallo .
Kamin yace ” Kinyi mmkin ganin Umair da sigari ko? Mu ƴaƴan manya babu wanda yakai mu shaye shayen kayan maye da irin haka , amma ba’a ganewa saboda da kudi da hutu da ƙwanciyar hankali.
Ke wacece face ƴar talaka zaki zo don bin ciken sirri na??? Yayi maganan a tsawace tare da kodeta da wani irin gigitaccen mari tassssss…
Nan take bakin ta ya fashe sai jini wani irin gada gada tayi baya zata faɗi . Franklin ku riƙe mun ita ,ku cire mata riga da koman jikin ta ….sai naci mutuncin ki , fyaɗe zanyi maki Yanxu…! Yanxu zan fara nuna maku banbanci tsakanin talaka da mai kuɗi , sai na zan dake tam kar bake ba,sai nayi maki raga raga I pitty you..! Kin San waye Umair?? Hawaye ne ya fara bin kuncin Umaima ,cikin sauri ganin yanda wa’annan sojojin suka nufota ta tsuguna tana rufe jikin ta tana kanƙanewa… Wayyo Umma na Wayyo ya Hannatu na shiga uku..!
The Sexy boss hausa novel book 3
THE SEXXY BOSS
_( Book 3 )_
#Romantic
#Comedian
#Story
_Free page 1_
_Happy New year to you and all ur near dear ones wish you all only the best..great health and happiness, peace, sucess and learning in All you Do…#Welcome 2023🕊️_
Littafin the sexy boss na kuɗi ne Regular group ₦300 vip group₦500 spc ₦1000. Masu buƙatar complete book 2 na sexy boss ya kammala ,zaku same shi akan ₦300 kacal. WhatsApp Only: 08023429251
_Bazan Yi free page da yawa ba , only 3 pages zanyi na free page na book 3 ,maza hanzarta yar uwa ayi dake ₦300 kacal regular group masu buƙatar complete book 2 na THE SEXXY BOSS zaku biya ₦300 kacal…_
Kyakykyawan matashi ne Zaune a office ɗin sa Fuskar sa ɗaure babu alamun wasa ,girar sa ya haɗe su wuri guda. Motsa labɓan sa yayi kaman zaiyi magana sai kuma yayi shiru yana ɗan cizan laɓɓan sa . ƙasumba ya tara tamkar jikar arab , shigar Suit ne a jikin sa , lulun idanun nan nasa ya rufe su cikin baƙar tabarau . Kallon majinyaciyar yayi wanda a zuciyar ta cewa take tsarki ya tabbata ga Wanda yayi wannan halitta tamkar jinin larabawa. rubuce rubuce yayi yana miƙa mata takarda tare da cewa ” Ki sayi wannan maganan idan kin fita ki tambaya inda Pharmacy yake . Ohk Doctor na gode . Kamin patient ɗin ta fita ne Wata Nurse ta shigo cikin sauri tana cewa ” Sir Umair aikin gaggawa , wannan me haihuwan ba zata iya haihuwa da kan ta ba sai dai aiki . Bai bi takan ta ba ,bai kuma bata amsa ba ya miƙe yana nufar privacy n shi dake a office din . Nurse Badi’a ta Manta da wai wurin Toilet ne ,don hankalin ta a tashe yake , wata ƙila matan rayuwa ko kuwa mutuwa . Biyo bayan Umair tayi tana cewa ” Sir..! Shi kam Umair da yake saissaita belt ɗin sa Alamu fitsari zai yi , ganin Nurse Badi’a ta biyo sa yasa shi juyowa yana ƙoƙarin fiddo da zo nan taho ki gani.! Yayi maganan yana fiddo mata da Madam Joy din sa ,da gudu Nurse Badi’a tayi baya tana ficewa daga office din Baki daya. Juyawa yayi yana cewa ” Marar kunyar ƙarya. Sigarin sa ya kunna yana fara buƙar ta , a haka ya fito yana tafe yana shan sigari sai da zai shiga ɗakin tiyata ne ya yarda ta.
Da shigar sa kowa yayi baya yana basa wuri yana isa bakin gadon nan take nursese din suka zagaye shi , face mask duƙa suka sanya yayin da ,da hannun sa yake masu Alama duk wani abu da zai buƙata sai su miƙa masa , a ƙa’idar ɗakin tiyata dama ba’a magana . Bayan ya gama aikin ne yayi mata allurar barci yana fito daga room ɗin Wasu nurses mata biyu na bin sa . Direct moton sa ya nufa yana shugewa tare da barin asibitin . Gidan sa ya nufa kai tsaye .
***
Ammie Maryam ce zaune tare da Alh Moddibo . Cikin sanyin murya take magana cike da murya dake ɗauke da tarin damuwa . Alh ya kamata Umair ya dawo gida , yau da kusan tsawon shekaru biyu kenan ya bar gidan nan har yau bai dawo ba . A satin nan sai muka samu ya dawo Nigeria daƙyar Julyb ya samu ya shawo kan sa . Ba Surayya tana cen Lagos ɗin ba?. Ammie ne ta buɗe baki tare da cewa ” Yau kwanan ta biyu kenan da tafiya . Ni maganan Auren nan nasa nake yi , kaman idan muka sanar masa zai shiryu ya daina duk wani Abu da ya keyi . Shiru Daddy Yayi yana nazarin maganan Ammie Maryam kana yace ” Ohk zan yi tunani akan lamarin .
****
Kee Ina barasar take ne?? Cikin Sauri Surayya ta ƙarako tana aje masa ƙwalbar barasar a gaban sa tare da cewa ” Yah Umair gashi nan . Amsa yayi daga hannun ta yana fara sha ƙwalƙwalƙwal da gani kasan ya ƙware a ƙwalɓewa . Ɗaɗɗake barasar yayi tare da cewa jeki ƙaro mun wani naji kwana biyu bai mun kaman na da baya. Hummmm to bari na ɗauko maka yaya Umair . Juyawa Surayya tayi tare da ɗaukar barasar tana nufar wani corner. A hankali yake kunshe idon sa tare da buɗe su , miƙewa yayi yana nufar gyefen gadon sa tare da duba architect bord ɗin sa ,wanda ya aje tamkar wani architecture . Hannun sa yasa yana kallon zanen Heart ɗin da yayi yana shafawa a hankali da hannun sa . A ko wani leveling ɗin heart ɗin sunan Umaima yasa . A kanki na fara sanin meye daɗin Sex , Akan ki kuma na fara sanin meye So.! Ko mawa yayi yana yin baya tare da zama yana bin sunayen Nata da kallo . Lumshe idanun sa yayi yana Tuno da ranan da ya dawo Nigeria da kuma tambayoyin da ya sha akan dalilin barin ƙasar nasa ta haihuwa.
” A tsanake jirgin ya fara sauka a airpot ɗin yayin da masu tsaro ke saurin nufar jirgin da’alama wani babban mutum ne zai sauko , sakkowa yafara yi daga step na jirgin da naga An rubuta U.A.M a jikin jirgin (Umair Ahmad moddibo) . Fuskar sa ɗaure yake da gani kasan mai wannan fuskar babu wasa a cikin ta . Wani irin ƙasumba ya tara kaman jikar Sheikh mufti ya rufe tun daga gyefen fuskar sa har iziwa gyefen bakin sa . Ni kaina kokonto na shiga wannan baƙon balaraben daga ina ?? Ƙara Matsawa nayi dab dashi kana na cigaba da naɗo mawa masoyana rahoto. Jami’an tsaro ne suka rufa masa baya har da sojoji , dogayen yatsun hannun sa yasa yana gyara baƙar gilashin fuskar sa . A hankali yake bin ko ina na wurin da kallo ,tamkar wannan ce Rana ta farko da ya fara zuwa ƙasar tasa ta haihuwa. Yallaɓai me zaka iya cewa ” Dan gane da mutanen da yawa da suke cewa kabar kasar Nigeriya ne saboda ka nema Aure ba’a baka, wannan yasa ka bar Nigeria na tsawon shekaru biyu da suka wuce shin gaskiya ne ko kuwa dai?. I miss her?? Abun da ya furta kenan a zuciyar sa ba tare da ya bama waɗanan yan jaridun Amsa ba. Julyb ne wanda dashi a cikin wanda suka taho ɗaukar sa yayi saurin isowa gare shi , wuce wa’anan yan jaridun sukayi tare nufar motocin su suna shigewa a mazaunin mai zaman banza Yah Sheikh.! Abun da Julyb ke ce masa kenan yana dariya … Kallon sa Umair yayi kana ya kauda da kan sa daga garesa don wani irin bakin miskili ya koma fiye da yanda yake a da baya, lumshe waɗan nan lulun manyan idanun nasa yayi kana yace ” Bazan xauka a gidan Daddy ba , mu wuce gida na ne kai tsaye kawai. Me yasa?. Kawai nayi Ra’ayin hakan ne.! Shiru Julyb yayi kamin yace ” Amma me yasa kawai ra’ayi … Nisawa Umair yayi tare da dawowa dogon tunanin da ya lula.
Tashi yayi daga zaunen da yake yana nufar inda Surayya take , don yaji ta shiru bata taho masa da barasar ba .
Tsayawa yayi yana kallon ta cike da mamaki da kuma ɓacin Rai ganin Yanda take zuba masa ruwa a barasar nasa . Keee kina da Hankali dama ke kika kashe mun ƙarfin barasar nawa ?. Saurin juyowa Surayya tayi kamin ta juya tana matsowa kusa dashi a ɗan tsorace kana tace ” Ya..yaaahhh…ya Umair ,tana maganan Muryar ta na kyarma na tsoro ,tana zuwa dab dashi ta sheƙa da gudu tana nufan Bedroom ɗin ta ,bin bayan ta yayi yana cewa ” Zo nan.! Ai bata tsaya sauraren sa ba ,tayi ciki tare da sa mawa ƙofan key don tasan idan ya damƙe ta mai kwatanta a hannun shi sai ALLAH .
***
Ahmadu Bello University dake nan garin Zaria A.B.U . cikin sauri matashin yake nufar wani hall . Sir .! Ya tsaya dai dai bakin hall din da ake daukar mawa dalibai lectures . Lecturer ɗin ne ya fito yana kallon zugar ɗaliban ,wanda duka mutum ɗaya suka biyo ,duka domin shi suka zo.! Kallon uban zugan yayi yana cewa ” Fahad da gaske ne labarin faɗan da naji kunyi a da ɗan uwan ɗalibi ka duke sa yanzu haka yana asibiti yanzu haka?. Kallon lecturer Fahad yayi kamin yace ” Eh haka ne. Laifi yayi mun . Kallon sa Mr John yayi kana yace ” Ohk amma kasan kana final year ne a digiri ɗin ka na biyu na zama cikakken likita . Kuma a ƙa’idar makarantar nan duk dalibin da yayi faɗa da ɗan uwan ɗalibi kora ne . Amsa wannan takardar ban hakuri ne ka cire ka kaima mawa shuwagabannin makaranta.
Kallon takarda Fahad yayi kana cikin dakewar murya babu tsoro yace ” Ba zan bada haƙuri ba , sai dai na bar makarantar , kallon abokanan sa yayi yana cewa ” Ku mu tafi . Juyawa sukayi kusan su 8 suna barin Sir John a tsaye shi kam mmki ya gama cika shi .
Love garden suka nufa kai tsaye acan suka zauna , kowa na topa albarkaci n bakin sa , sanin kan su ne sun san waye Fahad a murɗewar zuciya , karya ne yayi laifi tun yana yaro wai ya baka haƙuri sam baya hakan . Tsayawa nayi ina ƙare masa kallo na kurulla. Dogo ne mai ɗan dogon hanci amma bai sauka ba , gyefen fuskar sa ya aje siririn saje . Fatan sa kalon choco . Daga Ni kasan jikin sa da hutu dan manya ne kwarai musamman yanda fatansan ke sheƙi . A shekaru kuma ba zai haura 29 ba .
Juyawa yayi yana kallon gyefen sa , ganin sababbin dalibai yayi suna saukowa daga stairs din hall na nurses department . ƙara ware idanun sa yayi hango ta da yayi tana saukowa hannun ta hade da juna kaman ma jin sanyi . Doguwar riga ce a jikin ta ta Atampha , a ɗaɗare take tafiya don ganin ya’yan manyan sun firgita ta ainun ,duk wani Confidence ɗin da take dashi ta nema ta rasa , to abun ka ga dama ba ƴar masu dashi ba . Wow.! Abun da ya furta kenan yana bin ta da wani irin kallo ganin mayafin ta na shirin ƙwancewa yasa Umaima saurin saka hannun ta tana rolling dashi tare da zagaye fuskar ta. Lukman .! Fahad yayi maganan still Ba tare da ya daina kallon Inda Umaima take ba . Fahad ya ɗai?. Bani takardar nan na cike akai ma hukumar makaranta. Cike da mamaki suke kallon sa , kamin Lukman ya miƙa masa takardar , nan take ya cike yana ba deeja tare da cewa ‘ je ki kai .
Sa hannu Deeja tayi tana amsan takardar tare da nufar hukumar makarantan. Lukman ne ya kalli Fahad tare da cewa ” Me yasa ka sauya shawarar yanzu . Swingum ɗin bakin sa ya wurgar yana cewa ” wa’ancen ɗaliban JJC ne ko?. Eh mana .! Cewan ɗaya daga cikin su . Umaima ne da saurar daliban suka taho wuce , motsa bakin sa Fahad yayi yana cewa ” Siiiiiiiii. Dukan sune suka juyi a tare kana yayi pointing din ta da yatsa yana mata alama ta taho .
A hankali ta juya tana kallon ƙawarta fa’iza kana ta kalle shi , lukman ne yace ” taho mana dake ake. Jin haka yasa Umaima Matsawa kusa dasu tana tsayawa hannun ta har a lokacin haɗe da ɗan uwan sa .
Ɗago da idanun sa Fahad yayi kamin yace ” Ya sunan ki?. A hankali Umaima tace” Umaima .! Wani department kike?. Nursing . Ohk to ayi karatu ban da wasa .” Gyaɗa masa kai tayi tana juyawa tare da barin wurin . Fa’iza ce ta kama hannun Umaima tana cewa ” Ke Umaima kiyi hattara , wannan da kike ganin shi yaron Ministern tsaro ne . Kowa Shayin shi yake ba shida kirki ko kadan . Amma naga ya kiraki . To me kike tunani kenan . Hummmm nima dai bana ce ba. Amma ai baice komai ba akan ki . Muje kawai .
***
A washe gari ne Umaima nata sauri don ta kimtsa kanta , a hankali ta fito daga Ɗakin Umma tana cewa ” Umma Ni zan wuce. To Umaima ALLAH ya bada Sa’a sai kin dawo . To Umma . Juyawa tayi tana gyara hijab din ta Wanda tayi masa ɗin jelbab Har ƙasa . A zaure ne ta haɗu da Baba Sule . An tashi lafiya Baba . Lafiyalau Umaima har an fito? Eh Baba . To ki kula kin san dai ke ba kamar sauran yammatan makarantar bane ,ke kina ƙarƙashin lemar… Katse shi tayi tare da cewa to Baba. Don ita bata Son ana yi mata magana akan abun da ya wuce . Hannun sa yasa a aljihu yana fiddo da naira ₦200 Yana Bata tayi na Moto . Godiya tayi masa tana raɓawa tare da wucewa .
***
Hall ɗin gaba ɗaya ya gauraye da hayaniyar student , ita dai Umaima da Fa’iza suna daga can saman hall ƙarshe sunji hall ɗin yayi tsit ne ,wanda yasa su kallo kasan Hall din . Fahad ne da Abokanan sa suka shigo . Inda lecturer Ke tsayuwa ya je ya tsaya bai ce komai ba .Deeja ce tace Ina Umaima take?. Miƙewa Umaima tayi a hankali tare da kallo Deeja . Yowa sauko . Fara saukowa Umaima tayi tana isowa inda Su Deeja da sauran Abokanan Fahad Ke tsaye . Fahad ne ya taho yana kallon wata da take kujerar farko . Ke tashi ki koma baya . A hankali budurwar ta dauki jakarta tana yin baya. Kallon Umaima Yayi yana cewa ” Yau zauna anan ,daga yanzu kullum anan zaki rinƙa zama . Gyada masa kai tayi kamin ta shiga ta zauna . Yauwa Year 1 students , wannan da kuke gani Budurwar Fahad ne don haka kowa ya kula..! Buɗe baki Umaima tayi cike da mmki . Shiru hall din akayi kana Umaima tayi saurin juyawa ga Fahad da ita yake kallo . Murmushi ya sakar mata yana daga mata gira . Saurin kasa da kan ta tayi kamin taga ya iso ga su Deeja yana cewa ” To ku muje.! Suna fita Fa’iza ta taho tana zama gyefen Umaima kamin tace “Umaima baki na da Aure ba.?
Littafin the sexy boss na kuɗi ne Regular group ₦300 vip group₦500 spc ₦1000. Masu buƙatar complete book 2 na sexy boss ya kammala ,zaku same shi akan ₦300 kacal. WhatsApp Only: 08023429251