Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben jigawa 2023 wanda ake kan tattara bayanai a halin yanzu.
A ranar asabar aka gudanar da zaben shugaban kasa dakuma ‘yan majalisun tarayya a duk fadin Najeriya.
A wannan shafin zamu muku sakamakon zaben jihar jigawa inda zamu sanar muku waye ya lashe zabe a jihar ta jigawa.
Anma kafinnan, inaso naji daga bakinku, ko wa kuke tunanin zai lashe wannan babban zabe?
Sakamakon Zaben Jigawa 2023
Sakamakon zabe dai yafara fitowa daga sassa daban daban na jigawa wanda kuma zaku samu cikakken sakamakon anan.
Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu kawo muku cikakken sakamakon zaben dazarar an kammala.
1. KARAMAR HUKUMAR KIRIKASAMA.
APC 15455
LP 17
NNPP 2494
PDP 12691
2. KARAMAR HUKUMAR MALAMMADORI
APC 145 86
LP 49
NNPP 2479
PDP 13684
3. KARAMAR HUKUMAR BUJI.
APC 11867
LP 9
NNPP 343
PDP 10868
4. KARAMAR HUKUMAR SULE DAN KARKAR
APC 14971
LP 24
NNPP 1500
PDP 12919
5.KARAMAR HUKUMAR MIGA.
APC 15,293
LP 9
NNPP 950
PDP 12038
6. KARAMAR HUKUMAR GARKI.
APC 18,332
LP 39
NNPP 6870
PDP 9614
7.KARAMAR HUKUMAR TAURA.
APC 18003
LP 134
NNPP 6082
PDP 11339
8. KARAMAR HUKUMAR GWIWA
APC 16309
LP 2
NNPP 165
PDP 7643
9. KARAMAR HUKUMAR MAIGATARI
APC 14640
LP 34
NNPP 986
PDP 13973
10. KARAMAR HUKUMAR JAHUN
APC 24338
LP 32
NNPP 2133
PDP 21683
11. KARAMAR HUKUMAR KAFIN HAUSA
APC 22108
LP 32
NNPP 2108
PDP 20088
12. KARAMAR HUKUMAR BIRNIWA
APC 15150
LP 29
NNPP 2196
PDP 12977
13. KARAMAR HUKUMAR DUTSE
APC 16739
LP 553
NNPP 2,717
PDP 29,951
14. KARAMAR HUKUMAR BABURA
APC 17817
LP 71
NNPP 4600
PDP 14,069
15. KARAMAR HUKUMAR RINGIM
APC 18624
LP 57
NNPP 15630
PDP 11213
16. KARAMAR HUKUMAR GWARAM
APC 19026
LP 127
NNPP 12010
PDP 32907
17. KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KUDU
APC 22,592
LP 98
NNPP 1,912
PDP 34, 792
18. KARAMAR HUKUMAR HADEJIA
APC 12328
LP 126
NNPP 6,480
PDP 10,035
19. KARAMAR HUKUMAR KAUGAMA
APC 17506
LP 81
NNPP 4174
PDP 14514
20. KARAMAR HUKUMAR GUMEL
APC 6697
LP 78
NNPP 3935
PDP 9816
21. KARAMAR HUKUMAR GAGARAWA
APC 8091
LP 29
NNPP 3770
PDP 8,870
22. KARAMAR HUKUMAR YANKWASHI
APC 7.920
LP 8
NNPP 480
PDP 6028
23. KARAMAR HUKUMAR RONI
APC 13073
LP 36
NNPP 622
PDP 8001
24. KARAMAR HUKUMAR AUYO
APC 18,201
LP 26
NNPP 2, 889
PDP 13,210
25. KARAMAR HUKUMAR GURI
APC 13594
LP 25
NNPP 5913
PDP 6402
26. KARAMAR HUKUMAR KIYAWA.
APC 18701
LP 35
NNPP 755
PDP 17435
27. KARAMAR HUKUMAR KAZAURE
APC 9430
LP 119
NNPP 4040
PDP 9287
Hotunan sakamakon zaben jigawa 2023
Ga wasu kadan daga cikin sakamakon zaben jihar jigawa dake shigowa:
KARANTA:ÂBBC Hausa Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023