Renonta zanyi 1 100

A wannan shafin zaku karanta littafin Renonta zanyi 1 100 complete hausa novel.

Renonta zanyi 1 100

Name Renonta zanyi 1 100
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 230kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Author
Tags renonta zanyi complete hausa novel,renonta zanyi,renonta zanyi 3,renonta zanyi 40,renonta zanyi hausa novel,renonta zanyi 2,renonta zanyi 23,renonta zanyi 13,renonta zanyi 11,renonta zanyi 8,renonta zanyi 5 and 6,renonta zanyi book 1,renonta zanyi book 2,renonta zanyi book 3,renonta zanyi chapter 1,renonta zanyi chapter 20,renonta zanyi na daya,renonta zanyi littafi na daya,littafin renonta zanyi na daya,renonta zanyi end,renonta zanyi 1 end,renonta zanyi hausa novel complete,renonta zanyi hausa novel page 10,renonta zanyi littafi na daya complete,renonta zanyi littafi na 5,renonta zanyi na 6,renonta zanyi novel,renonta zanyi na 15,renonta zanyi page one
Published date 25 – 09 – 2022

KARANTA:

Renonta Zanyi

renonta zanyi 1 100

Tafe take akan hanya tana sauri sbd mamanta najiranta da cinikin da akayi susamu su daura abincin dare tana shigowa gidan tundaga xaure tafara kiranta.

Umma tana daki tafito da hanxari tana cewa Mamana ya akayi kikemin irin wannan kira tace umma nasiyar duka yakare umman tana murmushi tace yawwa yar albarka yanxu ajiye kwanan kije kisiyo mana garin tuwo tace to ta ajiye taxo tatafi taje shagon Danladi tasiyo tana dawowa.

Akan hanyarta se taga wasu maxa su 3 kyawawa amma dayan duk yafisu kyau sede shi ranshi a face yake sauranko sunata firansu tana tahowa harta karaso kusa dashi garin kallansu bata saniba tadan tafashi kadan aiko kamar jira yake ya juyo afusace yana cewa ke wace irin jakace kina tafiya bakya kallan gabanki.

kawai naji hawaye sun soma xubomin sbd ba’a tafa xagina hakaba kafinma inkai ga magana yajuya gurin abokan tafiyarshi yana ce musu bro’s kumukoma gida ba inda xan iya xuwa da wannan kayan tunda wannan akuyar tatafa nan suka faramai magana haba.

Don aibe baciba kayi hakuri mukarasa kaga mun kusa yace aa shi inba wanka yayi yachanxa kayannan ba baxe jeba suma de ransu yafaci suka juyo Niko inanan atsaye kamar anshukani yana wani yatsina fuska yana cewa kayannan ai sede akonasu.

Dan baxasu kuma sahuwa ba sukaxo xasu gittani xuciya takuroni bansan sanda nasha gabanshi ba nadaga ledan garin nan naxaxxagemai tunda ga kansa har fuskanshi ai abokannan nashi naganin haka suka xabura suna masu xarebawanda ya iya magana acikinsu sbd mamaki.

Nikuma bayan nagama juyemai najuyo na rike hannunshi duka nagoga nawa ajiki sannan. Nacemai yanxu tunda nafada fatar jikinka da tawa sekaje kachanxa wa wawa kawai Wanda besan darajan Dan Adam ba najuya nayi tfy ta alokacin mutane har sun fara taruwa kawai naji anfizgoni.

Najuyo a fusace na ganshi rike dani yana so yayi min magana amma tsabar takaici ya kasa gashi yakasa bude idonshi daya bude sai yaji gari na fixge hannu na najuya na tafi shiko ya kasa ko motsi sai a lokacin abokanan tafiyarshi suka lura mutane sun xagayesu sai ka matso domin su taimaka mai wasu mutanen na bashi hakuri shi ko sai karamai bakin ciki suke.

Nan dai daya a cikinsu yasa handkecif yana goge mai dayan kuma yana duba inda xasu samu ruwa sai ya hango wani shago yaje ya siyo yazu bamai yana wankewa ya rikeshi dakyar ya iya daga kafarshi idon nan nashi yayi jaa kamar barkono suka fara tafiya.

Niko tunda nabar gurin sai gabana ya fara faduwa saboda ban iya rigima ba nayi mamaki sosai dana iya yi mai haka ina tafi INA nadama kamar na koma na bashi hakuri sai kuma na tuna xafin daya min raina ya kuma baci sai kuma inna ta fadomin a rai na tuno garin nan fa dashi xamuyi abinci ahaka dai na karaso gida ina tunani.

Ina shiga umma tace kin dade sai kuma takalli hannu na taga ba garin tace ya haka Mamana ba garinne ai sai na fashe da kuka nace mata garinne ya xube tace garin yaya nace ina tafiya tace to kidena kuka ba rabanmu bane jeki dauko sauran chanjin ki siyo mana garin kwaki semu jika musha nace to na dauko tace kiyi sauri kinga magriba takawo jiki.

Shi kau Don suna xuwa gida bai tsaya ko ina ba sai hanyar bathroom har ya kai bakin kofa kuma sai ya dawo da baya ya tsaya bakin kofar yana ya mutsa fuska ya cire rigar jikinshi da wando Wanda daganin su yau aka fara sasu ya rikosu da yatsu biyu yaxo ya wuce su Abdul a falo ya daga labule ya watsa su kamar ya watsa Kashi harda shinshina hannu su.

Abdul dai suka kalli juna sukayi murmushi yawucesu yana hararansu ya shiga bayi ya dinga wanka kamar zai chanxa fata saida yayi ruwa yakai 5 hannun shi ko inda ta tafa saida yaji yana xafi yana fitowa yasa singlet da 3quarter ya kwanta sai gasu sun shigo Abdul yace Don pls forget.

Tun be karasa fada ba ya daga masa hannu yana kallansu da jajayen idanshi yace leave me alone yana gama fadi ya juya musu baya ya kwanta kamar mai bacci suna fita ya tashi xaune ya fadi da karfi I swear to Almighty saina sa kinyi dana sani …..

=================================

Tags: renonta zanyi complete hausa novel,renonta zanyi,renonta zanyi 3,renonta zanyi 40,renonta zanyi hausa novel,renonta zanyi 2,renonta zanyi 23,renonta zanyi 13,renonta zanyi 11,renonta zanyi 8,renonta zanyi 5 and 6,renonta zanyi book 1,renonta zanyi book 2,renonta zanyi book 3,renonta zanyi chapter 1,renonta zanyi chapter 20,renonta zanyi na daya,renonta zanyi littafi na daya,littafin renonta zanyi na daya,renonta zanyi end,renonta zanyi 1 end,renonta zanyi hausa novel complete,renonta zanyi hausa novel page 10,renonta zanyi littafi na daya complete,renonta zanyi littafi na 5,renonta zanyi na 6,renonta zanyi novel,renonta zanyi na 15,renonta zanyi page one