Sakamakon Zaben Gwamnan Zamfara 2027
Ayau take asabar inda ake gudanar da zaben gwamnoni a najeriya, Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara 2027. A jihar ta zamfara dai akwai zabe mai zafi, inda za’a fafata tsakanin ‘yan karar gwamna guda biyu wato gwamna maici na jam’iyyar APC (Bello Muhammad Matawallen Maradun) dakuma … Read more