Mijin Buzuwa Complete Hausa Novel Document

Mijin Buzuwa Complete Hausa Novel Document: mijin buzuwa complete document,mijin buzuwa complete hausa novel,mijin buzuwa,mijin buzuwa 51 to 60,mijin buzuwa end,mijin buzuwa book 2,mijin buzuwa chapter c,mijin buzuwa hausa novel wattpad,mijin buzuwa page 80,mijin buzuwa chapter b,mijin buzuwa chapter a.

mijin buzuwa page 21 to 30,mijin buzuwa book 3,mijin buzuwa a,mijin buzuwa chapter a hausa novel,mijin buzuwa book 4,littafin hausa mijin buzuwa document download,mijin buzuwa 1 to end,mijin buzuwa hausa novel,mijin buzuwa hausa novel part 2,mijin buzuwa karshe,mijin buzuwa littafi,mijin buzuwa littafin hausa.

littafin mijin buzuwa,mijin buzuwa novel,mijin buzuwa na 1,mijin buzuwa hausa novels,mijin buzuwa page 61 to 70,mijin buzuwa 41 to 50,mijin buzuwa 1 to 10,mijin buzuwa wattpad,www.mijin buzuwa.com

 

Mijin Buzuwa Complete Hausa Novel Document

Novel Title Mijin Buzuwa Complete Hausa Novel
  Zainab Idris Makawa
Uploder Zamgist
File Size 500Kb
Price Free
Publish date 4 Sept, 2022
Category Hausa novel documents
WhatsApp Click Here

Kadan Data Cikin Mijin Buzuwa Complete Hausa Novel Document

Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su.

 A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri.

Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun haka ma ba maigidan bane tafe wanan fitsarariyar matan tashine haka da bata ganin kowa da mutunci a idon ta.

Wani gida motocin suka shiga a lokacin gini ne na zamani motan ne suka dan tsaya da alama magana akeyi da wani a cikin gidan.

Ba a dade ba suka wuce zuwa cikin gidan kai tsaye security ne suka fito don bude motar nan naga wata farar mata buzuwa ta fito tasha ado na fada da gani daga saman ta har kasanta kwaliya ne.

Doguwa ce sosai ga fari sai dai idan ka kura mata ido zaka iya gano farin ne kawai ke aki yake rudin mutane don kyau akwai kyau inda bamu matan mu na Nigeria masu kyan asali da dire bayan farin da gashi da kuma tsayi babu abin da suka dara matan Nigeria dashi na fannin kyauwo.

Tana wani tako ta shige ciki zuwa part din ta ta dan jima ciki ta fito tana kwala ma wata mata mai suna Labara kira da karfi .

Da saurin matar ta iso gareta tana dukawa tare da fadin hajiya barka da zuwa an dawo lafiya yaya han, , , ,

Dakata tace wa matar yaya naga witan part din can a kunne ko mara zuciyar nan ta dawo ne kuma ?

Matar ta dago kai a hankali tace wa hajiya babba kike nufi waye hajiya baba ina nufin fatima matar wancan shiyan ta fada a fusace jin an kira uwar gidan nata da hajiya babba taji haushi.

Eh ta dawo laraba tace ai tun ranan da kuka wuce washe gari ta dawo kutawa tayi tare da juyawa da karfi ta shige part din ta a hasale.

Anan tabar laraba da kallon mamaki ta nisa tana fadin ikon Allah mata da mijin ta kinzo kin hana zaman lafiya a tsakanin su haka ?

Ita kuma a daki sai faman huce takeyi ita daya nan ta dauki waya ta kira mijin nasu da suka rabu yau ya tafi waje yin wani aiki.

Duk da tasan dare ne a duk inda yake amma bai hanata kiran shi ba a wanan lokacin saboda tsananin kishin dake damun ta a lokacin.

Kiran farko ya tsunke bata hakkura ba ta sake kira a karo na biyu bai daga ba sai wayan na gap da katsewa ya dauka  da alaman barci yake a lokacin.

KARANTA:

Kuyi Downloading domin cigaban karatu

Download Now