Jeji Girl Book 2 Hausa Novel

Welcome to Zamgist where you will read hausa novels from different writers, Today we are also here with Jeji Girl Book 2 Hausa Novel.

Jeji Girl Book 2 Hausa Novel

Jeji Girl Book 2 Page 13 & 14: Kyakkyawan ruwa yahanga Wanda yakasa Ganin iyakarsu gasu akwance se Zillow sukeyi k’arau dasu…cikin sauri yanufi wurinsu dominfa IRFAAN Kai San ruwa kamar mod’a Hakan yake…daga bayanshi kuws itace ketafe da birinta sesu Hafees Dake biyeda,ita Bata tsaya ko Inaba seda takaigun biyarta kana suka ajiye jayansu inda sukabar fadeel anan tasameshi Yana baccinshi….sukosu Hafees bayan IRFAAN sukabi shiyasa basuga fadeel d’inba…shiko Yana yazuwa bakin ruwan yatsugunna tareda ajiye bindigarshi gefe da wuk’ar Dake hannunshi kana yasaka hannu yad’ebo ruwan Yana wanke jikinshi…Sam wannan budurwar Bata kulada abunda yakeyiba dabazata barshiba dudda Taga cewa mutinne me girman kan tsiya….

Suma su Hafees duk’awar sukayi domin d’ebo ruwan sedai abunda suka hangane yasakasu dakatawa domin Abu suka hango yanazowa daga cikin ruwan da gudun gaske cikin sauri Hafees yace bro bayaaa domin Sam IRFAAN bekulaba….cikin sauri yad’ago tareda mik’ewa Amma kafin yajuya wannan abun yayiwa kafarshi mugun kamu Ashe Wani wurgegen kadane.

Idonshi yaruntse da azabar k’arfi sabida janda kadan kemasa zewuce dashi cikin ruwan…cikin tashin hankali su Hafees kejanshi suna fad’ar innalillahi wa innalahi Raji un,,,shiko Muneer ihu yasaki Yana fad’ar Sr no..no..no Sr

Cikin sauri abokin wannan budurwar yahaye Saman bishiyar domin yasanarda ita,,,karo sukaci zata sauko shiko zehau sabida ihunsu yasakata saukowa..cikin hanzari suka sauko kasan birin na nunamata tekun…Ido tawaro tareda jifada kayanta data d’auko tana fad’ar abeeee tareda rugawa aguje tanufesu…wannan ihun datayi shiya farkarda fadeel Wanda yatashi azabure yake kallan Y’an uwan nashi kamar amafalki.

Itako tana zuwa tarik’o kafar tana fad’ar abee abee tana girgiza kanta tana kuka domin tasan tinda kadane yanada wuya yasakeshi sabidashi ak’a,idarshi idan Yakama Abu Sam Baya saki…sukosu Hafees se janshi sukeyi Amma kad’an yafi k’arfinsu…itako kuka takeyi sosai tana Kiran abee Amma yak’i yasakin k’afar Hakan yasa tasaka hannunta d’aya abakinshi Dede inda hak’oranshi inda yarik’e shoes d’in IRFAAN d’in…Ido suka waro dukkansu suna kallanta domin ita fatartace tad’ora mashi shiko IRFAAN ma takalmine sedai cizon ze,iyakai harga k’afarshi.

Aiko abunda tayi shine Dede domin yadda akoranshi suka Huda lallausar fatar hannunta jinta yashiga bakinshi se kawai yasaki k’afar azabure yanayi baya Yana kallanta tareda kamayi Wani Abun alamar nadama ataredashi…itako ko kallan inda yake batayiba tashiga kiciciniyar cirewa IRFAAN shoes d’in k’afarshi domin Taga raunin idan beraunataba sosai gakuma hannunta na zubarda jini ba k’ak’k’autawa.

Rik’e mata hannu yayi Yana kallan inda kad’an yacijeta gawurin takunbura sosai Hakan ya tabbatar musu dacewa itad’in cikakkiyar mutince bawai aljannaba,,,sosai tabawa IRFAAN tausayi yadda tasadaukarda tata lpyr sabida cetonsa.

Fige hannunta tayi dayake kallan tana dallah mishi harara domin ganitakeyi duk girman kanshine yasa har Hakan tafaru dabezonanba da Hakan Bata faruba…shiko da Ido kawai yakebinta su Hafees ma Hakan..seda tacire takalman kyakkyawar farar kafarshi ta bayyana gakuma inda kadan yacijeshi wurin yafasa Amma kad’an Dan ko kad’an raunin bekaiga nataba Amma gabaki d’aya tarud’e.

Jeji Girl Book 2 Hausa Novel Download

Novel Title Jeji Girl Book 2 Hausa Novel
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 70kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Written by Autar Alheri
Published date 15– 12 – 2023

 

Karanta:ÂSoldiers Family Hausa Novel

DOWNLOAD NOVEL

 

Littafin:ÂBuri Daya Hausa Novel