Abban Sojoji Takun Karshe

Hausa novel by zamgist.com.ng

Barka da zuwa shafin mu na littafan Hausa novels inda muka kawo muku abban sojoji takun karshe Wanda hafsat Bature ta rubuta.

Abban Sojoji Takun Karshe

ABBAN SOJOJI TAKUN ƘARSHE:

California

Los Angeles International Airport

Alhamdulillah matafiya sun sauka Lafiya,lokacin da jirginsu yayi landing,Airport ɗin cike yake maƙil da dubban Sojoji sanye cikin kakinsu,ba masaka tsinke,danƙara danƙaran motoci tsadaddu kuma haɗaɗɗun gaske masu numfashi a jere,wasu daga cikin Sojojin hannunsu na ruqe da Flower,Abun gwanin burgewa,wasu kuma suna ruqe da Welcome Symbols Mai ɗauke da Sunan SURGEON GENERAL ALEXANDER AND MARSHAL OMAR,dama da zarar yabar Nigeria Sunanshi ya tashi daga Rafayet ya koma Alexander saboda shine real name da yake using dashi kafin ya musulunta,daga cikin waɗanda suka zo tarbarsu hada Uncle Donald tare da Matarshi da kuma ƴa’ƴansu guda biyu Eva da Jessy,gaba ɗaya kowannansu fuskarshi ɗauke da tsantsar farin ciki,don ba ƙaramin kewarsu sukayi ba,baka jin sautin komai saina National Anthem ɗinsu, – Abban Sojoji Takun Karshe

 

Lokacin da suka saukko daga saman jirgin hannuwan kowannansu na ruƙe dana matarshi Dubban Sojojin nan suka buga ƙafa tare da Sara masu,Su sehrish sun sha ruwan mamaki,Ganin Yadda Sojoji suka cika Airport duk don saboda Zuwansu Sgr,Lokacin da mutane suka fara Lura da Zoben Hannun Sgr Abun yayi matuƙar ba kowa dake a wurin mamaki saboda basu san da zancen Auranshi ba,Zoben hannunshi ne Yasa suka gane cewa Yayi aure,Don Bai ta6a sanya zobe ba dama su saida dalili ko soyayya ko aure kesa a liƙa shi a hannu,Mafi akasari ma Sai zasuyi aure suke sanya ring a yatsansu,Tun a cikin jirgi kafin su ƙaraso,Yaba sehrish Diamond ring ɗin agogonsa ta sanya mashi a hannu,Saboda bayason yasha wahalar yi masu bayanin cewa yayi aure da zarar sun gani a hannunshi zasu fahimci komai,Aiko dai sunsha ruwan mamaki,tunda Eva ta ankara da zoben hannunshi,taga kuma ya ruƙe hannun Sehrish,Sai ta fashe da matsanancin kuka,da gudu ta koma cikin motocinsu,shi kanshi Uncle ba haka yaso ba,Yayi burin Sgr Da Omar su auri jininshi saboda shi ya raine su,kuma ƴa’ƴanshi duka suna matuƙar ƙaunarsu,musamman Eva saboda Sgr  taƙi yin aure,takusa shekara arba’en babu aure duk don saboda Shi,ta ƙwallafa rai Akanshi taƙi kula kowa,Baiwar Allah, – Abban Sojoji Takun Karshe

 

Sam basu nuna komai a fuskarsu ba,Sunyi masu kyakkyawar tarba,Su Jahad sunƙi sakin jikinsu duk sunsha jinin jikinsu musamman da Eva ta juya tana kuka,Sun jima a Airpot ɗin Suna gaisawa da mutane Kafin daga bisani suka shiga cikin jigunannun motocin da akazo ɗaukarsu dasu,Wai ina Hosana,duk tabi ta furgice,taƙi yarda Omar ya saki hannunta,ta ƙanƙameshi,

Kaitsaye Suka wuce Gidan Uncle Donald,katafaren gidane haɗaɗɗen gaske,An ƙawata gidan sosai duk don saboda zuwansu Sgr,koda suka shiga cikin gidan Su Sehrish Sunƙi sakin jikinsu,Tsoronsu ma suke ji,gani suke kamar zasu cutar dasu ne,Lokacin da aka shirya masu breakfast,Ƙin ci suka yi,Kowa tace ta ƙoshi,Mommy Sai lalla6asu take yi tana faɗin Su saki jikinsu su ƙaddara kamar suna a gidansu ne,Amma suka ƙiya,kwara ma Jahad ta ɗan ci abinci,ita hosana abincin nasu ne baiyi mata ba,ta dai ci wani abun wanda ta saba gani a gida Nigeria,wani kuwa ko son kallonshi bata yi,ita kuma sehrish taso ta ci,wani irin tashin zuciyane yazo mata, daga tayi yunƙurin ci sai tafara yunƙurin amai,Wannan dalilinne yasa taƙi cin komai amma tasha Lemu mai sanyi,tasha fruit,

 

Haɗaɗɗen Bedroom aka basu inda zasu zauna,koda suka shiga ɗakin,Hosana ta rufe ƙopar wai kada a shigo akashe su,Saboda ta kalli wani film na turawa da suke nuna wariyar launin fata,

Sai da Uncle Donald ya tarasu yayi masu fada sosai akan auran da sukayi batare da saninshi ba,Yaso ace sun sanar mashi da ba abunda zai hana ya hallacci ɗaurin Auransu,Baiji daɗin hakan ba,duk da haka sai da Ya shirya masu Party A washe garin ranar da suka zo,Acikin gidan Akayi shi,Musamman aka ɗauko Makeup artists suka yima su Jahad kwalliya,Aka Sanya masu wedding gown,Mazan kuma Suka shirya cikin suits farare,manya manyan Mutane suka halarci partyn,hada shuwagabaninsu na Sojoji,abun ya ƙayatar sosai,An ci An sha,Anyi rawa,An kuma Yi hotuna,daga cikin hotunan da suka yi hada wanda Sgr da Omar suka yi da kakinsu,Hosana da Sehrish ma Aka basu Uniform na mata suka sanya,sunyi kyau over kamar Sojojin gaske,Shima Junaid sai da yasa Rigima Aka bashi Uniform ya sanya Jahad ma ta sanya aka ɗaukesu hotuna,Sun ji daɗin ranar sosai,kowa sonsu yake yi,duk inda suka shiga nuna su akeyi da Hannu,kowa so yake ya ɗauki hoto dasu,sun samu kyaututtuka masu tarin yawa,ɗaukaka Iya ɗaukaka,

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Rayuwarsu acikin gidan duk atakure suke yinta,babu yadda Mommy batayi dasu ba akan su saki jikinsu Amma sun ƙiya,Hatta Eva daga bisani da Sgr Ya lallashe ta,Ta sassauto kuma har wurinsu tazo don su gaisa,Daƙyar suke yi mata magana,rashin sabone duk ya jawo hakan,Kwanansu Uku Sgr Ya yanke shawarar zai ɗaukesu daga gidan Ya mayar dasu Katafaren Gidanshi,

Haɗaɗɗiyar Daula ce,Aljannar Duniya,Hamshaqin Gidan Sgr na bugawa a Jarida,Tanƙameman gidane Gari guda,Idan nace zan tsaya bayyana kyawun gidan To tabbas A iya wurin bayaninshi Littafin Zai ƙare Har ma a shiga littafi na Huɗu,Baki bazai iya kwatantashi ba,

domin kuwa Ganinshi Yafi jinshi,duk wani abu daka sani na more rayuwa Na jin daɗin Duniyar nan to akwaishi aciki,Kai idan mutun ya tsinci kanshi acikin gidan nan,Sai ma Ya manta cewa da tur6aya aka halicceshi,saboda shagala.

Rana ta farko da suka fara kasancewa a cikin gidan,hadda Family din Uncle Donald Suka yi masu rakiya,Basu bar gidan ba sai wuraren Ƙarfe 6 na marece,Su Sehrish sunyi murna kamar kamar me,Gidan Yayi masu kyau sosai,Atare da Junaid suka shiga zagaye gidan,Ko rabi basu yi ba suka fara gajiya a ƙarshe sai dai suka hakura,Gobe sun dasa daga inda suka tsaya,Amma fa sunsha Yawo,Security guards din dake tsaron gidan A ƙalla Sunkai mutun 20,Waɗanda ke kula da cikin gidan tundaga kan 6angaren Kitchen,Gyaran Gidan,A ƙalla sunkai Su goma sha biyar,In mutun na rayuwa acikin gidan nan ko tsinke wannan sai in yaso zai kawar dashi,musamman inya kasance malalacine shi,

KARANTA: Abban Sojoji Chapter 70 Book 2

Kusan 3 weeks da zamansu acikin gidan,Kullum sai sun zagaye shi,Wani lokacin Har Video Call Suke kiran su Oummansu Suna nuna masu abubuwan ban sha’awa na cikin gidan,tunda suka dawo Zama acikin gidan Omar da Sgr basu zauna ba Saboda Uban aiyukan dake jiransu,Idan suka fita da safe sai cikin dare suke shigowa cikin gidan lokacin duk sunyi bacci,Yanzu basu da wata sauran damuwa,Suna samun kyakkyawar kulawa ta ko’ina,A irin rayuwar da suke yi agidan tamkar Princesses ne in their Own Palace,Abunda suke so shi za’ayi,Masu aikin Gidan Command ɗinsu kawai suke Jira,

 

Yau tun safe aketa Tsuga ruwan sama,Ni’ema ta sauka ta ko’ina,yanayin weather ɗinsu gwanin ban sha’awa,Wata irin ni’imtacciyar iska mai sanyaya zuciya mai ratsa sassan jiki,irin wannan yanayin yafi da cewa da ma’aurata,

 

Kwantar da kanshi yayi jikin ƙopar ɗakin jikinshi na sanye da pyjamas,Ya jima atsaye yana ta yi mata magiya akan ta buɗe mashi ƙopar ɗakin ya shigo amman tayi kunnan uwar shegu dashi,Gashi yau a matse yake baya jin zai iya haƙuri wannan daren Ya wuce batare daya kar6i hakkinsa ba,A shagwa6e yake ambaton sunanta”My juliet pls,wlh ba abunda zanyi maki fira kawai nazo in tayaki,”Jahad dake ƙudundune cikin bargo ta kasa kunne tana sauraronshi,tsananin tausayinshi ne ya kamata,Amma bata jin zata iya buɗe mashi ƙopa,tsoranshi take ji saboda tasan halinshi bazai raga mata ba,Kamar yadda ya saba faɗi mata,shiyasa kullum da zarar dare yayi take kulle ƙopa don karya shigo ya addabeta,

“I know you’re hearing,pls My Juliet,wlh in baki buɗe ƙopar nan ba,Zansha poison…”Murmushi Jahad ta saki,daɗin sauraron muryashi take ji,ita kanta tana buƙatarshi amma akwai wasu dalilai dayasa take gudunshi,na farko tana fargabar kasancewa dashi,Na biyu kuma tana kunyar ta samu cikinshi,da wani ido zata kalli su babban yaya idan suka gane tana ɗauke da cikin ƙaramin ƙaninsu wanda ko School bai kammala ba,duka cikin ƴan kwanakin nan zai fara zuwa University Of Southern California,Itama kuma zata cigaba da karatun Secondary ɗinta,abunda take yima fargaba kenan,in har ta samu ciki abubuwa bazasu tafi dai dai ba,har magana sukayi da Sehrish akan tana buƙatar abunda zatasha wanda zai hanata ɗaukar ciki,Sehrish bata amince da buƙatarta ba,Sai ma shawarar da tabata akan ta bari ko first born ne ta fara yi kafin tayi planning,itadai ba haka taso ba,tayi nisa acikin zancen zucinta muryar junaid ta kuma katseta

“Jahad,wlh idan baki buɗe ba, Zan kira Uncle awaya ince kin hanani Haƙƙina,”

A firgice Jahad ta yaye lallausan bargon da ta lullu6a dashi,

“You’re Mad Junaid!Daddy zaka faɗa ma haka?baka da kunya ko?To ka faɗa mashi ɗin,”takai ƙarshen maganar tare da jan bargon ta lullu6e jikinta dashi,

 

Ta 6ata mashi rai sosai,zuƙunnawa yayi agaban ƙopar yana raira mata kuka,tana jinshi tayi banza dashi,

 

tsakanin part ɗinsu dana Omar dana Sgr akwai tazara,Na Junaid da Sgr Yana a Upstairs,Na Omar Yana a Downstairs,A kowane Part akwai ƙayataccen palour acikinshi,Akwai Bedrooms guda biyu masu ɗauke da toilet acikinsu,Sannan akwai kitchen a kowani part,Bayan babban kitchen ɗin dake akwai a downstairs,Wanda masu aiki ke shirya abincin gidan acikinshi,saboda tsabar kyan ginin yadda kasan da zallar glass aka yi shi,ko’ina ka kalla ɗaukar ido yake yi,

 

Tun Junaid yana raira mata kuka har taji yayi shiru,hankalinta ba ƙaramin kwanciya yayi ba,don tasan cewa ya tafi,

 

Saukowa Downstairs yayi, wasu dogayen Twin stairs ne,Both left and right da kuma straight duk akwaisu ta ko’ina mutun zai iya hawa Upstairs,

 

Wani hamshaƙin palour ne Aljannar duniya Yaji tsadaddun furniture,Haɗaɗɗun gaske komai na cikinshi Golden Colour ne,

 

Jikinshi duk ya mutu haka yake tafiya,Hosana ya samu zaune saman Sofa tana kallo kamar Aljanna ita kaɗai jikinta sanye da doguwar riga tana shan ice cream,

Wata dabarace ta faɗo mashi,Ƙarasawa yayi tare da samun wuri gefenta Ya zauna,har sai da ta firgita da ta ganshi,

“Hosana me kike yi anan”?

“Ya Omar nake jira”ta bashi amsa tare da mayar da idanuwanta kan ice cream ɗin da take sha,

“Ina wayarki take ne”?

Ajiye robar ice cream ɗin tayi,ta ɗauko wayar dake ajiye saman Sofa hand ɗin ta miƙa mashi”Me zakayi da ita?

“Bani zanyi amfani da ita ba,ke nakeso kiyi amfani da ita,”

Zuba mashi ido tayi tana sauraronshi,

“Taimako zakiyi mun,Layin Jahad zaki kira a waya,idan ta ɗaga kiran,Ki fasa ihu kice wuta ta kama,”

Maƙe mashi kafaɗa tayi”wlh ni bazan iya ba,so kake in tayar mata da hankalinta”

Hannu yasa ya dunguri kanta”Umarni nake baki a matsayin yayanki,in kika ƙi yi mun biyayya zan faɗa ma Ya Omar ince kin raina ni,”

Yana kai ƙarshen maganarshi tace”Ae ba abunda zaiyi mun,”

Jinjina kanshi yayi”tunda ba zakiyi mun abunda nakeso ba,bari naje na kwance karnukan gidan nan…”yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin miƙewa Tsaye,a ruɗe Hosana ta ruƙo rigarshi”Dan Allah kada ka kwantosu zanyi maka abunda kakeso,”murmushi Junaid ya saki tare da komawa ya zauna,dama wayau yayi mata don yasan halinta shegen tsoron kare gareta musamman karnukan turawa jibga jibga masu gashi ajikinsu buzu buzu,

 

Ajiye ice cream ɗin tayi saman table ta ɗauki wayar ta dannama Jahad kira,Wayar na fara ringing Junaid yace”in ta fito kada kice mata ni nasa ki”daga haka ya miƙe a harzarce ya haye Upstairs part ɗinsu,A palour Ya 6oye Cikin Labule,

 

A lokacin Jahad tayi nisa acikin baccinta,wayarta ta fara ringing,cikin bacci ta zura hannunta saman gadon tana laluben wayar har Allah yasa ta cafkota,cikin bargon ta shigar da ita,daƙyar ta buɗe idanuwanta tana kallon Screen ɗin wayar,Tayi mamakin ganin kiran Hosana,Amsa kiran tayi tare da manna wayar a kunnanta,tunkafin tayi sallama ta jiyo ihun hosana tana faɗin”Wayyo Allah!Jahad wuta wuta……”a gigice Jahad tayi wurgi da bargon da ta lullu6a dashi,ta diro daga saman gadon,short gown ce a jikinta ko guiwarta bata kaiba,ta ɗaure sumar kanta da ribbom da gudun gaske Jahad ta nufi ƙopar ɗakin ta buɗe shi,ta shigo palourn duk a firgice,tana fitowa waje ta nufi downstairs tana faman baza ido don taga inda wutar ke ci duk hankalinta ya tashi,sai dai tana shigowa falon ta samu hosana zaune tana shan ice cream ɗinta ta ƙurawa faskekiyar plasma tv ido tana kallon tashar Bolly wood,A fusace Jahad ta ƙarasa tare dakai hannu ta buge robar ice cream ɗin ta faɗi ƙasa,

 

“Hosana uban meyasa kika kirani?don kawai ki tashi hankalina?ina wutar da kikace tana ci,”

Tuntsirewa tayi da dariya,Hakan ba ƙaramin hasala Jahad yayi ba”Mahaukaciya kawai,bansan yaushe zakiyi hankali ba,kuma wlh a kunnan Ya Omar,Har Daddy saina kirashi a waya in faɗa mashi abunda kika yi mun,”

Rai a6ace takai ƙarshen maganar ta juya ta nufi upstairs tana faman Jan tsoki,

 

Hosana dai bata tanka mata ba sai tiƙar dariya take yi kamar wata zautacciya,

 

Lokacin da Jahad ta koma part ɗinsu bata kawo komai aranta ba,tana shiga bedroom taja ƙopa ta rufeta hadda murɗa key,Kafin ta juya ta koma saman fankacecen gadon ta kwanta tana faman sauke ajiyar zuciya,hannu tasa ta janyo bargon ta lullu6e jikinta dashi har fuskarta,

 

Wani irin shu’umin murmushi Junaid yake saki,don tuni ya shigo bedroom ɗin Yana la6e cikin labulen ɗakin,hannu yasa ya zame curtain ɗin ya fito cikin sanɗa yake tafiya sai da ya fara zuwa wurin switch ya kashe hasken ɗakin tukunna ya nufi saman gadon,ta natsu cikin bargo sam bataji lokacin da ya kashe light din ba, agaban gadon ya tsaya tare da sanya hannu ya zame wandon baccin jikinshi,ya ɗebe rigar ya rage daga shi sai short,Ya haye saman gadon cikin sanɗa yake rarrafawa har yazo saitin inda jahad take ƙudundune cikin bargo,ba zato ba tsammani Taji mutun asaman jikinta,A firgice tayi wani yunƙuri ta jefar da bargon gefe ɗaya,bata iya gane wanene ba saboda duhu,Jikinta na kerma Ta shiga ambaton”La’ila ha’illa anta subhanaka inni kuntuminazzalumin!Wayyo Allah Wanenee…..”hankalinta yayi mugun tashi,

Tuntsirewa yayi da dariya sosai,tana jin sautin muryar junaid Jikinta yayi la’asar,

“Junaid ya akai ka shigo”?

Sai da ya tsagaita da yin dariyar tukunna yace”i will answer ur question tomorrow,i just need to disvirgin you right now…..”wani irin tsoronshi ne ya kamata,Muryata na kerma ta soma magana”dan Allah junaid kada kayi mun haka,you know i love u ina son farin cikinka ka ƙaramin lokaci…..”

Tunkafin ta kai ƙarshen maganar yayi hanzarin interrupting ɗinta”I can’t wlh amatse nake Jahad,ki taimaka ki bani haɗin kai if not zan ƙwata ne…”jin haka yasa tayi yunƙurin saukowa daga saman gadon don ta gudu,Kamar yana ganinta Ya sanya hannu ya ɗamƙo gown ɗin jikinta ya janyota jikinshi gaba ɗaya ya rungumeta,fashewa tayi da matsanancin kuka tana yi mashi magiya…..”

“Ae wlh Jahad ko kukan mutuwa zakiyi saina yi abunda nayi niyya,so you wanna kill me,tun yaushe nake binki kina ja mun Class,haƙurina ya qare,its better ki daina yi mun magiya,”yana magana yana ƙoƙarin rabata da kayan jikinta,

Cikin shessheƙar kuka tace”Dan Allah Junaid….”

“Am sorry my Juliet….”kafin ta ƙara cewa wani abu,taji saukar hannunshi asaman lallausar fatar boobs ɗinta,wata irin kasalace ta rufar mata,lokaci guda bakinta ya mutu ɗuff kakeji kanta ya fara ɗaukar chargy,gaba ɗaya ya tura kanshi cikin rigar jikinta,tashin sense tunda Allah yasa yayi grabing boobs ɗinta Yabi ya susuce ya haukace mata,tun suna daga zaune suka koma kwance,sai sukurniya yake yi mata har wani gurnani gurnani yake yi,duk ya takura kanshi acikin rigar,zafin da ta fara jine yasa ta soma kokarin rabashi da jikinta aikuwa ya fashe mata da kuka kamar jinjiri,cikin shessheƙar kuka yake faɗin”You’re trying to kill me my Juliet mutuwa zanyi….”tana kuka yana kuka,ganin bazata bashi haɗin kai ba,yasa ƙarfi Ya sabule rigar jikinta tare da yin wurgi da ita,Ya tu6e short ɗinshi yayi throwing dinsa,hawa kanta yayi ta ko’ina ya kasheta a mace ta mutu yadda ko yatsanta bazata iya ɗagawa ba,wani irin ƙarfi ne yazo mashi tamkar ba junaid ɗin da ta sani ba,Sae sambatu yake yi da alama ya fara zaucewa,cikin shessheƙar kuka take Ambaton Sunanshi,”My Romeo….”sam takasa ƙarasa maganar,kuma duk intayi Calling name ɗinshi sai ya amsa mata da,My Juliet Am crazy about u,Am uncontrollable,Unstoppable,Ya haɗa uban gumi sai aiki yake yi,shessheƙar kukan da take yi ne yasa ya Haɗa bakinsu wuri ɗaya,Ya shiga bata hot kissing,tuntana mayar mashi da martani har jikinta yayi lakwas……………..”

Reeshraf

Sam ta kasa runtsawa saboda rashin dawowarsu Sgr,kusan ƙarfe 1:30 na dare,tana a tsaye agaban Glass window mai girman gaske,Ta jikin glass ɗin tana kallon yadda ruwan sama ke sauka gwanin ban sha’awa kamar ta faɗa cikin ruwan tayi wanka,ta jima tana sha’awar hakan amma tafiso suyi atare da Sgr sai ya fi daɗi,Babydoll ce ajikinta me matukar jan hankali,Pink colour sharara daƙyar ta wuce ass ɗinta,da rigar da babu duk ɗaya ne zallar net ne ajikinta,Gyaran gashin da akayi mata ba ƙaramin kyau ya ƙara mata ba,har wani lumshe ido take yi saboda iskar dake kaɗawa,ba ƙaramin daɗin yanayin take ji ba,bakowa take gani acikin idanuwanta ba face Sgr,komai nashi burgeta yake yi,miskilancinshi,murmushinshi,iya ɗaukar wankanshi,Jan ajinshi,kyakkyawar surar jikinshi da komai nashi,ta mutu akanshi sai kace ba mallakinta ba,Gayen ne ya iya Loving and Caring,kullum ƙara nutsar da ita yake yi cikin soyayyarshi,ta yadda bazata iya rayuwa batare dashi ba,aduk Lokacin da ya shirya zai tafi headquater sai taji tamkar ta fashe da kuka,daƙyar suke rabuwa dashi da hawaye akan fuskarta,Sam basa gajiya da juna,

tana cikin wannan tunanin,ta fara jiyo jiniyar motocinsu,Wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,A hanzarce ta zuge glass door ɗin,Nan take iska ta soma busowa saman fuskarta Gashinta ya dinga reto ruwa na fallatsar mata,hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,Duk ta ƙagara ta ganshi,ba halin yin hakan saboda akwai tazara sosai,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu ta babban gate ɗin gidan suka shigo a jere,Motar Sgr da Motar Omar,gaba da baya motocin Security ne,uku gaba, uku baya,masu ɗauke da fusatattun Sojoji,

Wasu Na Karatun: Abban Sojoji Chapter 69 Book 2

Ƙura ido Sehrish tayi tana son ta leƙoshi ruwa ya hanata buɗe idanuwanta dakyau,bayan sunyi parking ɗin motocin,A hanzarce Security soldiers ɗinnan suka diro daga saman motocinsu suka ƙarasa tare da buɗe masu tasu,A hankali ya zuro ƙafarshi me sanye da army shoe,saukowa yayi daga cikin motan Jikinshi sanye da kaki,Daga sama ya ɗaura military Coat wadda takai mashi har ƙasan guiwarshi,kanshi ya sanya Hula ta kakinsu,Yayin da sumar kanshi ke ɗaure ya saketa har tsakiyar bayanshi,Fitowa Omar yayi daga cikin motarshi,shima yana acikin kakinsa,Biyu daga cikin Soldiers ɗin hannunsu na ruƙe da Lema sunyi masu rumfa asaman kansu don kada ruwa ya jiƙasu,sallama suka yi da Major da Amstrong kafin Omar ya ruƙo hannun Sgr acikin nashi kamar yadda suka saba,A haka suka nufi cikin gidan,A bakin Main palour ɗin Soldiers ɗin suka Juya,Suna shiga palourn da gudun gaske Hosana ta miƙe ta nufo su har tana tuntu6e zata faɗi,da sauri Omar ya ruƙota a jikinshi,Shafa Curly hair ɗinta yayi”My Hosana,me kike yi bakiyi bacci ba?

Ashagwa6e ta soma magana”kai nake jira Ya omar,”

Murmushi yasaki tare da kallon Sgr wanda tuni yayi gaba a hanzarce yake tafiya don yayi missing ɗinta Over,

Hannu yasa tare da tallabo fuskarta ya manna mata kiss asaman forehead ɗinta”Nayi missing ɗinki sosai hosanata,Ina fata kin ci abincinki”?

“Ni banci komai ba,kai nake jira muci atare,”sarai yasan cewa ƙarya take yi mashi saboda bata da Jumurin yunwa,Duk da haka yaji daɗin maganarta,its Okey,Mu je ki tayani cire kaya,in yi wanka in na fito sai muci atare ko”?ɗaga mashi kai tayi alamar eh,ruƙo hannunta yayi tare da janta suka nufi part ɗinsu,sae murna takeyi Ya omar ɗinta ya dawo,

 

Lokacin da ya shiga part ɗinsu tun abakin door din palour yayi sallama ya soma ƙwala mata kira”Reesh!My baby….’dama jiran shigowarshi take yi,yana shigowa bedroom ɗin ta faɗa mashi asaman wide chest ɗinshi,wani irin sanyine ya ratsa zuciyarshi,a hankali ya shiga furta”Alhamdulillah Ya Allah,”ba ƙaramin daɗi yake ji ba aduk lokacin da ya dawo agajiye daga wurin aiki,Sehrish ta faɗa mashi a jikinshi,tamkar maƙoshine dake bushe a yanayi na buƙatar ruwa,yafi buƙatarta fiye da komai,a hankali ya sanya hannunshi asaman sumar kanta yana shafa lallausar gashin kanta,

kashe murya tayi tare da cewa”Welcome back,My own husband,nagode ma Allah daya dawo mun dakai Lafiya,I really missed you,na yini acikin duhu,amma yanzu haske ya haskaka idanuwana da zuciyata,”

daɗaɗan kalamanta ba ƙaramin tasiri suke yi akanshi ba,

Duƙar da kanshi yayi zuwa saitin fuskarta,bayan ya dago da ita,irin gaisuwar da suka saba ma junansu,haɗe bakinsu yayi wuri guda a hankali yake kissing ɗinta,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,tamkar su haɗiye juna haka suke ji,ya jima before ya zare tongue ɗinsa daga cikin bakinta,ɗaukarta yayi kamar ƴar baby,Ya ƙarasa da ita gaban dressing mirror,ya juyo da front chair ɗin mirrorn tukunna ya ɗaura sehrish asaman kujerar yadda tsayinsu zaizo ɗaya,haka kullum sukeyi saboda ta taimaka mashi wurin cire kayanshi,Wannan ma wani sabon salon soyayyarne,Sae faman sakin murmushi sukeyi,

“Ya gajiyar aiki,”tayi maganar tare dakai hannu ta zame coat ɗin dake ajikinshi,

“Babu gajiya atare dani idan har ina tunaninki acikin zuciyata,Reesh kece ƙwarin guiwar da nake dashi,”

Murmushi tasaki har dimple ɗinta ya lotsa,

“Yaushe zamuje Honeymoon”?

“Na baki za6i,kiyi choosing countries ɗin da kikeso muje,cos ur choice is mine,”

Wani irin daɗi take ji kamar kamar me,zame vest ɗin jikinshi tayi ya rage saura army trouser dinshi,saukowa tayi daga saman kujerar ta zuƙunna ƙasa,ta sanya dukkan hannayenta tare da zare igiyoyin takalmin ƙafarshi ta ciresu,tare da safar,kafin ta miƙe ta zame belt ɗin wandonshi,daga shi sai short fari ta bari ajikinshi,tana kammalawa ta tattara kayan da ta cire mashi ta kaisu laundry,tana dawowa ya ɗauketa asaman kafadarshi ya wuce toilet da ita,kamar yadda suka saba,

 

Tun acikin bathtub suka fara having sex,almost more than 30 mins suna acikin toilet din,kafin ya fito ɗauke da ita a hannunshi,suna sanye da towel,komai atare suke yin shi,agaban dressing mirror ya sauketa saman kujerar,Sai daya bi ko’ina na jikinta ya shafe shi da cream dinsu,itama ta shafa mashi ajikinshi,hand dryer suka dauko suka fara busar ma junansu gashi,afterward suka bar wurin mirror din suka koma can cikin ɗakin da yake yana da faɗi sosai,wurin closet ɗinsu tanƙamemen gaske mai ɗauke da sliding door,ta cikin glass din kana iya hango jerin kayansu kamar a company,shaf shaf suka shirya junansu cikin pyjamas blue colour,yadda kasan tagwaye,hatta kayan sawarsu iri ɗayane,

 

“Me kake son ci in kawo maka”tayi maganar tana kallonshi,

“Bana jin yunwa,”

Bubbuga ƙafarta tayi ashagwa6e tace”ni ban yadda ba Ya rafayet,wlh bakasan cin abinci,kana so kaga angry face ɗina ko,”

Natsuwa yayi yana kallonta,idan tayi shagwa6a gaba ɗaya kashe mashi jiki takeyi,

Tamkar zatayi kuka taci gaba da cewa”banfa ci komai ba Saboda kai,saboda nafi so muci atare,ina baka abaki kana baniii”ta ɗan ja maganar daga ƙarshe cikin shagwa6a,

Murmushi kawai yake saki yana kallonta,

Ruƙo hannunshi tayi”pls mijina nakaina,kafaɗamun me kakeso insa akawo mana,idan ma kanaso ni in girka maka zan shiga kitchen ne,”tana magana tana wasa da yatsun hannunshi,

Allah kaɗai yasan yadda yake jinta acikin zuciyarshi,ta iya soyayya,tasan takan miji,tunda ya kafeta da sexy blue eyes ɗinsa bai ko ƙyaftasu ba,

Bubbuga ƙafafuwanta ta ƙara yi tare da faɗawa saman ƙirjinshi,tana cigaba da yi mashi shagwa6a,

Cikin sanyin murya ya furta”its okey,zanci,”ajiyar zuciya ta sauke,ta ɗago daga jikinshi,juyawa tayi da sauri ta ɗauko wayarta dake ajiye saman pillow,Call log ta shiga ɗaya daga cikin layin masu aikin gidan ta kira,ta basu umarnin su kawo masu dinner a part ɗinsu,bayan ta ajiye wayar ta ɗan juya tare da kallonshi har ya kishingiɗa saman gadon,

“Am sorry,naso ace ni na girka maka abinci dakaina kamar yadda nasaba,don banason kana cin abincin masu aiki,”

“I don’t want u to Cook for me,duk wani aikin wahala banaso kinayi,ɗawainiya ma da kike yi dani ya isa basai kin ƙara da wani abu ba,duk kin shagwa6ani,ko Office nake kamar zautacce haka nake yini ina murmushi,kowa mamaki yake yi,wai Sgr ne da murmushi,”

Natsuwa tayi tana sauraronshi har yakai ƙarshen maganar,kafin ta bashi amsa wayarta ta soma ringing,da sauri tayi picking,Amsawa tayi da “okey u can leave,”daga haka ta ajiye wayar,

Moving tayi zuwa saitin fuskarshi”food is ready,in kawo maka anan ko a palour zamu ci,”

Saukowa yayi daga saman gadon ya ruko hannunta suka nufi palourn,Dining area suka tunkara hannunsu acikin na juna,sai da suka isa sannan ta saki hannunshi,suka zauna suna fuskantar juna,

 

Medium size table ne cike yake maƙil da kayan abinci,bayan ta kammala yin serving ɗinsu,ta miƙa mashi spoon ita ma ta ɗauka,gwanin ban shawa’a,Tana bashi abaki yana bata ahaka suke cin abincin,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,ganin ta dakata da cin abincin yasa shi kallonta,cikin kulawa yace”Reesh…lafiya,”ƙamshin fried fish ɗin dake a saman plate ne ya haddasa mata jin tashin zuciya,wani irin yunƙurin amai ne yazo mata a hanzarce ta miƙe da gudun gaske ta nufi bedroom ɗinsu,A ruɗe Sgr yabi bayanta,a sukwane ya faɗa ɗakin shigarshi keda wuya yaga ta shige toilet,A gaban sink ta tsaya a galabaice ta shiga ƙwarara aman,komai da ta ci sai da ta zubar dashi,

“Reesh…”cikin sanyin murya ya ambaci sunanta,a yayin da yake shigowa toilet ɗin,ƙarasawa yayi gabanta a lokacin ta kunna tap tana kuskure bakinta,ɗagowa tayi cikin shessheƙar kuka ta soma magana”Ya Rafayet bansan meke damuna ba,wani irin tashin zuciya nake ji,komai na ci saina amayar dashi…..”ashagwa6e take magana hawaye jaga jaga akan fuskarta,maimakon taga tashin hankali akan fuskarshi,sae taga yana murmushi,aruɗe tace”Ya rafayet,baka ji abunda nace bane…..”

Hannu yasa tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta yana ambaton”Alhamdulillah ya Allah for the blessing…..”tuni idanuwanshi sun ciko da kwallar farin ciki,lamo tayi ajikinshi sam bata fuskanci me yake nufi ba,

Shafa sumar kanta yayi”thank u Reesh for everthing…..”ɗaukarta yayi asaman kafaɗarshi ya fito da ita cikin ɗakin asaman bed ya kwantar da ita,zuba mashi ido tayi tana kallonshi,Gabas Ya kalla yayi Sujjada,abun ya ɗaure mata kai,ɗagowa yayi tare da ɗaga hannayenshi sama yana addu’a cikin harshen Larabci,zubawa sarautar Allah ido tayi,godiya yayi ga Allah subhanahu wata’ala,yayi mata addu’a ita kanta saboda jin daɗin wannan abun farin cikin da ya sameshi,bayan ya kammala addu’ar ya miƙe tsaye a hanzarce ya nufi hanyar fita daga ɗakin,

Fashewa tayi da matsanancin kuka tana bubbuga ƙafarta saman mattress”Ya rafayet don’t leave me alone i really need u close to me…”fasa fita yayi ya hakura zuwa gobe zaiyi mata pregnancy test don ya tabbatar da in cikin ne,duk da yaji aranshi cewa reesh ɗinsa tana ɗauke da cikinshi,hawa saman gadon yayi tare da janyota jikinshi,sosai ta shige mashi kamar zata koma ciki,hannunshi ya sanya abayanta yana shafa mata shi,saboda tayi saurin yin bacci,

“Ya Rafayet”ta ambaci sunanshi,

“Reesh menene”?

“I love u so much….”zura hannunshi yayi cikin sumar kanta”I love u too My own wife…..”.

Murmushi ta saki wani irin daɗi take ji,

“Inajin sanyi,”jin haka yasa shi miƙewa ya saukko daga saman gadon ya kunna masu room heater wani irin ɗumi me daɗi ya gauraye dakin,still ruwan saman na sauka sosai,komawa yayi saman gadon ya kuma rungumota jikinshi,kafin yaja lallausan bargonsu ya lullu6esu aciki,moving yaci gaba da yi da hannunshi cikin rigarta yana shafa ƙirjinta,daɗin hakan yake ji sosai,runtse idanuwanshi yayi sosai yana cizon lips ɗinsa,dariya Sehrish tasa,hannunta na acikin trouser dinshi,numfashinshi sama sama ya soma faɗin”Reesh keep doing it,you’re giving me fire……..”suna cikin bama junansu nishaɗi bacci yayi awon gaba dasu,a ƙanƙame da juna,irin sosai ɗinan,

 

 

Sam ya kasa runtsawa zaune yake asaman katafaren gadonsu,Ya jingina bayanshi jikin headboard ɗin,daga shi sai short ajikinshi,Hosana na kwance gefenshi,hannunta ruƙe da wayarshi sai buga game take yi,aduk lokacin daya kalleta sai yaji tamkar bazai haƙura ba,a matse yake yana tsananin buƙatarta amma tausayinta da yake ji ya hana hakan,gani yake tamkar zai cutar da itane,gashi kullum ƙara kyau take yi,ko’ina na jikinta tubarkalla masha Allah,

Gyaran murya ya ɗan yi mata”bakya jin bacci ne,”

“Kai nake jira mu kwanta,naga ka kalli sama kana ta tunani,”

Hannu yasa ya kar6e wayarshi dake hannunta,ya kasheta kafin ya ɗaurata saman drawer,

“Hosana let’s sleep yayi maganar tare da janyota jikinshi ya rungumeta,ko ba komai zai rage zafi ahaka,

“Ya Omar,”ta ambaci sunanshi,

“Na’am menene”?

“Har yanzu shiru kakeji kamar An yiwa sama daƙuwa”

A ɗan ruɗe yace”me kike nufi”?

“Cikin mana,naga an ɗaura auran tuntuni amma har yanzu ni bansamu cikin ba”,hankalinta kwance take magana,

“Kinaso ne”?

A ƙagare tace”Eh,inaso,”duk a tunaninshi hosana tasan me take nufi,hakan yasa shi tunanin ko dai ya jarabata,wata’ƙil ma ta bashi haɗin kai tunda tanaso,

A hankali ya sanya hannu yana nannaɗe rigar jikinta,sae daya janyota har saman cikinta,sae faman sambatu take yi mashi sam bata ankara ba,hannu ya kai zai zame pant ɗin jikinta ashe bata sanya ba,yana shafa fatar wurin Karaf ta damƙi hannunshi,yayi wuri wuri da ido,waro ido Hosana tayi hankali atashe tace”Lalala!Ya Omar me hannunka yake yi anan?

A gigice Ya sanya hannu ya rufe bata bakinta”Shut up,banason tsiwa,Gyara maki rigar zanyi,”a ƙule yayi maganar,ya sanya hannu ya gyara mata rigar,gani yayi ta miƙe zaune tana ƙoƙarin sauka daga saman gadon

“Where are u going,?yayi tambayar yana kallonta,

Fuskarta a daure tace”palour zanje in kwana,”abun ya ɗaure mashi kai,tunkafin ma ta tabbatar da abunda zai aiwatar har ta fara gudunshi,

Cikin sanyin murya yace”Look hosana,it was a mistake bazan ƙara ba,”girgiza kai tayi “a’a Ni dai ƙwara na kwana a palour,kada Allah ya kamani,”ta sauko daga saman gadon,ranshi ya 6aci,

“Karki kuskura ki fita daga ɗakin nan,ranki zai 6aci,dawo ki kwanta,”

Bubbuga ƙafarta tayi”Wlh sai naje,”zuba mata ido yayi yana kallonta,wato da ta bubbuga ƙafarta gaba ɗaya jikinta ke rawa musamman ƙirjinta dake acike,yana hangensu ta cikin rigar jikinta,

 

Lallashinta ya soma yi”pls hosana bazan ƙara ba,ki dawo ki kwanta,”maƙe mashi kafaɗa tayi,a ƙarshe ma ta nufi palour ta kwanta saman sofa,

Runtse idanuwanshi yayi sam baiso hakan ba,tabbas in ya biye ma Hosana ba ranar da zata bashi haƙƙinshi ne,

 

Wani irin raɗaɗi ya dinga ji acan ƙasan mararshi,kifa kanshi yayi jikin pillow yana mayar da numfashi kamar wanda yayi gudu,sam babu sauƙi ta ko’ina,kasa jurewa yayi ya yanke shawarar tunkararta don ya lalla6ata tunda tana sonshi,may be ta amince mashi,

Saukowa yayi daga saman gadon ya shigo palourn kwance ya sameta idanuwanta a buɗe suke,tana yin arba dashi ta zabura ta miƙe zaune,bai hau saman kujerar ba,zuƙunnawa yayi tare da dafa kujerar,

“Why hosana?banace maki kuskure bane?ɗaure fuska tayi batare da tace komai ba,

Cigaba da magana yayi”koda ace da gangan nayi bazaki iya yimun afuwa ba”?wani irin kallo take jifarshi dashi,

“Nifa mijinki ne Hosana,ba zaki iya taimaka mun ba,ina matuƙar buƙatarki pls”

Ya marairaice mata fuska,don taji tausayinshi,

“Ni ba ƴar iska bace Ya Omar,fyaɗe kakeso kayi mun,ae nagane,” ae yana jin haka ya ƙarasa zama ya lanƙwashe kafarshi,cike da takaici yake kallonta,tunawa yayi da maganar Aunty azeema tace ta koya mata komai,

Tausasa muryarshi yayi”My hosana Mommy azeema bata koya maki ba”?

Yatsina fuskata tayi”Me”?tayi tambayar tana kallonshi,

“I mean..dame dame ta koya maki,”?

“Ni bata koya mun komai ba,idan ma ta koya mun na manta….”a hasale tayi maganar,

“Hosana ina soyayyar da kikeyi mun ne”?shiru tayi bata tanka mashi ba,

“Ba kince kinason ki samu ciki ba”?da sauri ta ɗaga mashi kai,

“In har ban ta6aki ba bazaki ta6a samunshi ba,kefa da kanki kika ce kaza sai da zakara take haihuwa,you know i won’t cheat u hosana,zanyi maki komai a hankali,”lallashinta ya shiga yi harta ɗan sauko,

“Amma Ya omar kada ka ta6a ni,zanbi ka mu kwanta,ka kalli hagu in kalli dama,ka amince”?

Jinjina mata kai yayi”Na amince”dama burinshi ta shiga daga ciki,

“In ɗauke ki”

“A’a zan tafi da ƙafafuna,”takai ƙarshen maganar tare da miƙewa ta nufi cikin ɗakin,a hanzarce ya miƙe yabi bayanta,suna shiga Ya datse ƙopar,Saman gadon ta haye ta kwanta,takawa yayi wurin switch ya kashe hasken ɗakin kafin ya koma gefen gadon ya kunna fitila ta ɗan haskaka ɗakin,

 

Hayewa saman gadon yayi kamar yadda ta umarce shi,ya kalli 6angaren hagu,sam ya kasa runtsawa,after some munites bacci ya ɗauki hosana,tunda yaji ta daina mutsu mutsu ya tabbatar da bacci ya ɗauketa,lalla6awa yayi a hankali ya juyo saitin inda take tana bacci tayi ɗai ɗai asaman gadon,

 

Natsuwa yayi yana kallon kyakkyawar fuskarta,ba ƙaramin cutuwa yake yi ba,rayuwa da suke yi aɗaki ɗaya,cikin sanyin murya ya furta”Am sorry hosana,haƙurina ya ƙare,bazan iya jurewa ba,ina cutuwa sosai,”Addu’ar saduwa da iyali ya farayi kafin a hankali ya kai hannunshi ya ruƙo rigar jikinta,gaba ɗaya ya yaye rigar har zuwa neck ɗinta,sai da dubara ya samu ya rabata da kayan jikinta,hankalinshi ne yayi mugun tashi,gaba ɗaya ya susuce ya ruɗe yayin da yake kallon kyakkyawar surar jikinta mai matuƙar jan hankali,Cikin fitar hayyaci Ya afka ma dukiyar fulaninta,bada wasa ba,kusan zaucewa Omar yayi,zafin Nipples ɗinta ne ya farkar da ita,a gigice ta fasa ƙara tana faɗin”Wayyo Allah!Na shiga uku!Na bani!Na lallace…..”la66ansa na kerma yashiga fadin”its me hosana kada ki katse mun jin daɗina……”kusan dambe sukayi da ita saman gadon,bugu ta dinga kaimashi abayanshi,amma ina yayi nisan kiwo,Ya tsunduma tsulundum,kuka ta dinga yi tana bugunshi kamar ƴar wrestling,

A ƙarshe da ta rikice ta fara sambatun kiransu Sehrish Don su agaza mata,sunan Daddy da Oumma dasu Abba dasu gwaggon katsina dake a Nigeria duk saida hosana ta ambaci sunansu a jere,Ko irin sanyin jikinnan kasala ta baibaye mutun hosana batayi ba,bakinta yaƙi mutuwa,

Cikin shessheƙar kuka take faɗin”Ya Omar i hate You!” baima san tana yi ba,don ya rigada ya zauce,A ƙarshe da abu yakai abu ya tu6e short ɗin jikinshi,Me kankat kenan,tasha kuka kamar ranta zai fita,tayi masifar tayi bala’en har ta sume mashi,wata irin zufa ta wankesu,duk da irin sanyin da akeyi ga ruwan saman da ake tsalawa,wata irin kasalace ta rufeshi,A lokacin da ya kammala yin Disvirgin dinta,baisan inda kanshi yake ba,sam baya a hayyacinsa,wani irin yanayi mara misaltuwa shi kanshi bazai iya tantance awace duniya yake ba,

 

*Boss Bature*

 

Wani irin tsami jikinta yayi mata,tamkar an jibga mata kayan wanki,cikin shessheƙar kuka take ambaton sunanshi”My Romeo,”har cikin kunnanshi yake jin kiran sunan domin kuwa yana a rungume da ita,yunƙurawa yayi tare da miƙewa zaune yasa hannuwanshi ya ɗauro Jahad saman laps ɗinshi,

“Am really sorry…….”

Girgiza mashi kai tayi”Jikina babu daɗi,ko’ina zafi,ka taimaka mun,”sam baisan me zaiyi mata ba,

“Inason shiga toilet,ƙafafuna basu iya ɗaukata,”tana magana hawaye na wanke fuskarta,tsananin tausayinta ne ya kamashi,yayi tunanin zata rufeshi da faɗa,kota bijiremashi amma sae yaga akasin hakan roƙonshi ma takeyi akan ya taimaka mata,ganin tana kuka yasa shima ya fashe mata da kuka”Bansan ya zanyi ba jahad,bari na kira Abba in faɗa mashi”dayake shi ya koya mashi komai,

A rikice ta dakatar dashi”Ni bance ka kira kowa ba,ka ɗaukeni ka kai ni toilet,Ni nasan me zanyi,”shi kanshi jikinshi ba ƙarfi wani irin zazza6ine ya rufeshi,saukowa yayi daga saman gadon,da ƙarfinshi na ƙarshe ya kinkimi Jahad yana faɗin”Ash!wash”yana tafiya yana tangal tangal zai faɗi a haka har ya shige toilet da ita,da taimakonshi ta gasa jikinta sosai da ruwan ɗumi,tallabota yayi suka fito daga toilet ɗin ya ɗaura mata towel,wuri ta samu saman front chair na mirror ta zauna tana faman sauke ajiyar zuciya,jikinta sae kerma yakeyi kamar wadda sanyi ya kama

Naɗe bedsheet din yayi ya ɗaukeshi,Ya dauko masu wani sabo ya shimfiɗashi,Kayan sanyi ya ɗauko mata farare na saƙa,Ya taimaka mata ta sanyasu ajikinta,sannan ya kamo hannunta ya taimaka mata ta kwanta saman gadon,Hada jan bargo ya lullu6e mata jikinta,

Zuƙunnowa yayi saitin fuskarta”My Juliet am sorry,”yayi maganar tare da kama kunnuwanshi,idanuwanta cike tab da kwalla ta ɗago tana kallonshi,maimakon taji haushinshi,saima tsananin son shi da ƙaunarshi da ta ji,lumshe idanuwanta tayi a hankali kafin ta furta”kaje ka tsarkake jikinka,”amsa mata yayi da toh,ya miƙe a hanzarce ya nufi toilet,har ya kusa shiga ta kuma cewa”Kasan me zakayi”?

“Eh Abba ya koya mun,”cizon le6enta tayi tare da cewa”Ya kyauta,”ƙarasa shiga kewayen yayi,tare da jan ƙopa ya rufe,

 

Baccine ya ɗauketa mai daɗin gaske,sama sama taji motsinshi a ɗakin,Shirin zuwa masallaci ya yi,jallabiya ya sanya ajikinshi,sai da ya fara zuwa saman gadon ya manna mata kiss asaman fuskarta tukunna ya fuce daga ɗakin,

 

Lokacin da ya sauko downstairs haɗuwa sukayi da Sgr yana saukowa a gaggauce Shima jallabiyarce a jikinshi,da sauri Junaid ya ƙarasa ya rungumeshi,shafa sumar kanshi yayi”how are u my boy,hope u slept well,”

“Am fine,Nayi missing dinka,Jiya bamu haɗu ba,”

“Naji jikinka da zafi?Lafiyarka kuwa,”yayi maganar hannunshi akan wuyan junaid,”

ɗagowa yayi daga jikinshi”Lafiyata Lou,”.

“Anya,idan muka dawo zan dubaka,”

Ya ruƙo hannunshi suka nufi part ɗin Omar,a ƙopar palourn suka tsaya,Ya zura hannu aljihun jallabiyarshi Ya ɗauko wayarshi,Layin Omar ya kira,Tayi ringing har ta gaji ta katse,sake kira yayi almost 3 times amma ba’ayi picking ba,Ga time ɗin salla na shirin ƙure masu,shiga palourn suka yi atare da Junaid,A ƙopar shiga bedroom ɗin suka tsaya,bubbuga ƙopar yayi ba’a buɗe ba,duk hankalinsu ya tashi,Text message ne ya shigo wayar Sgr,duba saƙon yayi

Bayan ya kammala karantawa Ya kalli Junaid,

“Ka jiramu a main palour,”Amsa mashi yayi da toh kafin ya fuce,knocking ya kuma yi”Omar zo ka buɗe man ƙopa,”baijima da yin maganar ba Omar ya buɗe mashi ƙopar,daga shi sai short ajikinshi duk yabi ya ruɗe kusan irin haukan da Sgr yayi,bai 6oye mashi komai ba game da abunda ya faru,

Layin Dr ɗinsu ta cikin gida ya kira,dama saboda Su Jahad suka ajiyeta koda ace basu kusa in wani bai lafiya zata iya duba lafiyarshi tunda suna da Medical room acikin gidan,”

shaf shaf Omar ya shiga toilet ya tsarkake jikinshi ya sanya Jallabiya,itama Hosana ya gyara mata jikinta,ya sanya mata rigarta,jim kaɗan Dr Jonet ta ƙaraso,already tazo da duk wani abu da zatayi amfani dashi wurin treatment ɗinta,daƙyar Sgr ya shawo kan Omar suka fito,sun bar Dr aciki tana dubata,Lokacin da suka sauko palour Junaid suka samu ya gyara kwanciyarshi saman 3 seater sai bacci yake yi,amma da alama baccin nashi baiyi nisa ba,tada shi yayi suka fito waje,Acikin motocinsu suka shiga,kafin suka nufi masallaci.

DOWNLOAD: Abban Sojoji Hausa Novel Complete Document

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*