HOME

WAEC

NECO

JUPEB

ZAMGIST CONTACT
  08023429251 || 08023429251

UPDATES & SERVICES

Gyaran Nono Da Tumfafiya

Assalamu Alaikum, Barkanku da karasowa izuwa wannan shafin namu na gyaran jiki inda ayau muka kawo muku yanda ake gyaran nono da tumfafiya. Nono wata kadara ce mai tartare da albarkatu ajikin ya mace, kuma yana daga cikin abubuwan dake daukar hankalin da namiji. Saboda haka gyaransu nada matukar amfani ga mace budurwa, bazawara dadai … Read more

Maganin Girman Nono Na Shafawa

Barka da zuwa shafin mu na gyaranjijki, inda ayau muka kawo muku maganin girman nono na shafawa wanda zai sakasu girma kuma su mike tsaye kaman budurwa. Maganin Girman Nono Na Shafawa Idan baku mantaba munyi muku alkawarin zamu kawo muku bayani akan yadda zaku magance zubewar nono masamman awajen mata waenda suke kasada shekaru … Read more

Gidan Uncle Page 11-20

Barka da zuwa shafin littafan hausa novels, inda muka kawo muku gidan uncle page 11-20. Zaku iya karantawa dakuma sauke wannan littafin izuwa wayoyinku. Gidan Uncle Page 11-20 A salube yake kallon Hajiya lallai ta dauki lamarin nan da zafi saboda tunda yake da ita ko baqar mgn bazai iya tuna ranar data fada masa … Read more

Buri Daya Hausa Novel

Are you a hausa novel reader and searching for where to get buri daya hausa novel, buri daya 1-10, buri daya 41 to 50 and etc? Search no more! I will like to remind you that Zamgist remains the best site to read Hausa novels for free. You can also download the Hausa novels document … Read more

Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin Abban Sojoji Hausa Novel Book 3, abban sojoji book 3. Hafsat Bature Ita ta rubuta takuma wallafah. Abban Sojoji Hausa Novel Book 3   Abban Sojoji Hausa Novel Book 3 Complete Hausa Novel Uploaded by Zamgist.com.ng File Size 509kb Hausa Novels WhatsApp Group Click … Read more

Matar Makaho Part 11 Hausa Novel

Are you a hausa novel reader and searching for where to get Matar Makaho Part 11 hausa novel? Search no more! I will like to remind you that Zamgist remains the best site to read Hausa novels for free. You can also download the Hausa novels document directly to your phone. Do you know that … Read more

Yadda Naci Sirikata

Yadda Naci Sirikata Barka da zuwa wannan shafin namu, inda zakuji Yadda Naci Sirikata. Labarin zai muku dadi sosai sannan mutum ya ajiye ruwa a but a gefensa kafin yafara karanta wannan labarin…. Kundai gane menake nufi….uhmmmm! Uhmmm! Yadda Naci Sirikata Shiru Ammie Salmat tayi tana nazarin kalaman Abbie Hateeem kana daga bisani ta furta … Read more

Sakon so Episode 2 Hausa Novel by M Shakur

Sakon so Episode 2 Hausa Novel by M Shakur Sakon So Episode 2️: Tunda yashigo cikin estate dinsu yahango wani magidancin mutum tsaye agaban wani dankareren gida da sojoji guda uku ke tsaye wajen taredashi, kana ganin mutumin kasan zasuyi age mate saidai shi mutumin yafishi tsufa sosai dan ga furfura ko’ina akan fuskanshi, dan … Read more

Sakon so Episode 1 Hausa Novel by M Shakur

Sakon so Episode 1 Hausa Novel by M Shakur Sakon so episode 1️: Aka rubuta ajikin babban masallacin dake cike makil da jama’a kowa yaci manyan kaya manyan shaddoji da kanagani kasan daurin aure ake shirinyi, wani matashin saurayine ke sanye da manyan kaya dakuma babban Riga na shadda datasha aiki yana tsaye daga ta … Read more

Soldiers Family Hausa Novel

Welcome to Zamgist where you will read hausa novels from different writers, Today we are also here with Soldiers Family Hausa Novel. This book was written by the famous hausa novel writer known as Dr Yasmeen Ahmed. Soldiers Family Hausa Novel Novel Title Soldiers Family Hausa Novel Uploaded by Zamgist.com.ng File Size 630kb Hausa Novels … Read more

WhatsApp us