Butulci Ko So Hausa Novel Complete

Barka Da Zuwa Shafin Zamgist Inda Zaku Sauke Littafin Butulci Ko So Hausa Novel Complete, butulci ko so, butulci ko so part 8,butulci ko so part 45,butulci ko so part 60,butulci ko so part 3,butulci ko so part 70,butulci ko so part 9,butulci ko so part 11,butulci ko so part 44,butulci ko so part 51,butulci ko so hausa novel,butulci ko so da sauransu.

Domun Sauke wannn littafin Zuwa Wayoyinku Seku matakan dake kasa.

Butulci Ko So Hausa Novel Complete

BUTULCI KO SO  NOVEL Butulci Ko So Hausa Novel Complete
Name BUTULCI KO SO
Author ZG Sidi
Size 242 KB
File Type TXT
uploader ZG hausanovels
ebook compiler Hausa ebooks
Price Free
Source ZG HAUSA NOVELS
Group NIL
Story Created Story
Image Credit ZAMGIST
date modified 5 jan 2022
Tags butulci ko so,butulci ko so part 8,butulci ko so part 45,butulci ko so part 60,butulci ko so part 3,butulci ko so part 70,butulci ko so part 9,butulci ko so part 11,butulci ko so part 44,butulci ko so part 51,butulci ko so hausa novel,butulci ko so

BUTULCI KO SO HAUSA NOVEL COMPLETE

Part 1
Sauri take tagama watsa ruwan domin bugun da akema qofar palon su yafara bata haushi, tasan cewa ba kowa bane illa sumayya da Rufayda iyayen yawo, taja tsaki.mtsww! Ta bude murya afusace tace wai dalla cire qofar zakuyine? Walh Nazo gurin duk zakuci ubanku.,taga dai alamun bama jinta suke ba, adaddafe tagama wankan tai saurin daukar towel dinta wanda kadan yawuce rabin cinyarta. ko gama daurawa batayiba saboda tsabar Haushi ta bude qofar bayin ta fito tana fada.

Gashin nan nata yayi kwance agadon bayanta gashi baqi sutuf ya kwanto har a fuskarta abinka ga farin fata sai tayi gwanin sha’awa ga sajen dake qarama fuskar nata kyau, ta nufi palon tana qara goge fuskarta da towel din jikinta,. kunfita tin dazu kunbarni agida ni daya kamar mayya alhalin kunsan su momy basa nan, kuma yanxu kun dawo ne zaku isheni da nocking.

yau sai kunsha ranqwashi tafada tana kokuwan bude qofar da izzarta domin sotake da tabude ta cafko daya dan tasan zasu iya tserewa, Tofa mezai faru!?ji kake tasss! Sun gabza karo.

ZAKU SO KU KARANTA:

ta fasa wani uban qara don tsabar firgitan datayi ga zafin buguwa, ruqota yayi da hannu daya dayan hannun kuma yana qoqarin mulmula mata goshinta Inda sukai karo.

cike da alamun tausayi Yake fadin oh sorry sister kinji tsoro ko, ita kuwa har yanzu jikinta karkarwa yake sbd irin ruqon dayayi mata gashi daga ita sai towel.

hannayenta suna dunqule akan qirjinsa ta matse hammatarta sosai don tana gudun towel dinta karya fadi, shi kuma hannunsa yana tsakiyar bayanta inda ya tallabota lokacin datake qoqarin faduwa, daqyar ta iya daga hannu daya ta riqe hannun nasa dayaketa faman mulmula mata inda ta buge, cikin rawar murya kamar Wanda take shirin yin kuka tace.

Butulci Ko So Hausa Novel Complete Document Download

Butulci Ko So Hausa Novel Complete

DOWNLOAD TXT NOW