BINTU DADIN KOWA TA RASU

bintu dadin kowa ta rasu: Innalillahi wa’inna ilaihi raaji’un, Allah mai kowa mai komi yayiwa bintu dadin kowa rasuwa a yay bayan fama da rashin lapia.

BINTU DADIN KOWA TA RASU

Allah yayima jaruma a kannywood wato Fatimah sa’id (Bintu dadin kowa) rasuwa bayan fama da rashin lapiya.

Shuganan masana’antar Kannywood (Abba El Mustapha) ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram.

Anyi jana’izarta kaman yadda shari’ar musulunci ta tanada. Muna Mata addu’a da Allah yajikanta yakuma yafemata kurakuranta, Ameen.

KARANTA:Tarihin Fatima Hussain Labarina