Tarihin Fatima Hussain Labarina

Tarihin Fatima Hussain Labarina

Masoya barkanku da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku cikakken tarihin fatima hussain labarina koh Maryam labarina.

Tarihin fatima hussain labarina

An haifi Fatima hussain labarina a jihar kaduna a yayin da zata cika shekaru 23 a duniya nan bada jimawa ba. A halin yanzu tana zaune a kaduna tare da iyayenta amma su ‘yan asalin maidugurine.

Jaruma Fatima hussain ta karanci science laboratory technology (SLT) a makaranta. Jarumar tayi ficene biyo bayan sakata acikin shirin hausa maidogon zango wato labarina series.

Darakta aminu saira ne ya gabatar da Ita acikin sabon salon shirin labarina wanda yake haskawa duk ranar jumu’a a tashar YouTube dinsa maisuna saira movies.

Fatima hussain labarina wadda akafi sani da maryam labarina acikin shirin na labarina tasamu yin dunane bayan yanda tanuna tausayi da kuma tayin soyayyarta zuwa Ga Wanda jamila tayaudara wato Al-amin.

A halin yanzu munakan tattara bayanai akan wannan jarumar, kuma zamu sabunta wannan rubutun dazarar mun kammala.

Ku kasance da wannan shafin namu a koda yaushe.

 

Karanta: Fatima Ali Nuhu Age and Phone Number

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*