Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024
Wa yafi kudi a mawakan hausa 2024: Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara su biyu ne daga cikin mawaƙan Hausa na Nijeriya, amma wayafi wani kudi acikinsu?
Yawancin mutane suna tafka muhawara a kullum game da wanda ya fi kudi acikin wadannan mawakan biyu. Don haka zan raba gardama ayau domin Sanar daku Wanda yafi wani kudi acikinsu.
Bari na baku takaitaccen tarihin Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara kafin mu shiga wannan muhawarar.
Wanene Naziru Sarkin Waka?
Naziru Sarkin Waka fitaccen mawakin Hausa ne a Najeriya. Yanayin sa na kiɗa yasashi samun kyaututtuka da dama.
An haifeshi ne a jihar Kano, inda ya kamala karatun sa kafin fara aikin sa a shekarar 2001. Naziru ya fara waka tun yana karami.
Menene kadarar Naziru sarkin waka?
Naziru ya tara dukiya mai tarin yawa ta hanyar sana’arsa ta waka, kuma tushen samun kudin shiga shi ne wakarsa.
Naziru Sarkin Waka yana da kimanin naira miliyan 100. A yanzu haka shi ne Na biyu acikin jerin mawakan hausa masu kudi a Najeriya.
Tarihin dauda Dauda Kahutu Rarara
Kahutu Dauda Rarara wani sanannen mawaƙin Hausa ne a Nijeriya. An haifeshi a jihar katsina.
Rarara ya fara harkar waka ne shekaru da suka gabata, amma sai a shekarar 2015 ya samu karbuwa lokacin da aka zabe shi ya yi wa APC waka a lokacin yakin neman zaben su.
Ku Karanta: Jerin Sunayen Masu Kudin kano 2024
kadarar Rarara.
Babu shakka Rarara ya sami kuɗi da yawa a kan aikinsa na waka. Shine na daya a jerin mawaƙa masu kishin Hausa a Najeriya. An kiyasta dukiyar Rarara ta kai Naira miliyan 300 a shekarar 2022.
bayan cikakken binciken hanyoyin samun kudin shigar wadan mutanen biyu, mun warware muku gardama ta hanyar Sanar daku Wanda yafi kudi tsakanin Naziru DA Rarara.
Wayafi Kudi Tsakanin Naziru da Rarara?
Bayan bincikenmu a kan dukiyar Naziru da Rarara, mun gano cewa Rarara yafi Naziru Kudi.
To, a ganinku wa ya fi wani kudi a cikin mawakan Hausan nan biyu? Da fatan zakuyi comment da naku ra’ayi akan wadannan mutanen biyu.
Nafisa izzar so
Naziru yafi kudi
Agaskiya naziru m Ahmad yafi kudi
Sarkin waka Naziru m Ahmad yafi duk mawakan Hausa na kannywood kudi bama rarara ba kawaiba
Bakasan masu wadata ba kuwa waye wani Naziru kuma ko kewta bayayi
Naziru sarkin waka
Naziru Sarkin waka
Sarkin waka
Agaskiya sarki yafi kudi,wadata dasauransu
Slm fatan alheri baki dayanmu agaskiya naziru yafi rarara kudi sabo bama hadi tsakaninsu kawai ni mosoyin naziru ne matsalarsa kawai izza shine matsata dashi
Gaskiyar Magana naziru ba sa.an rarabane
Awajen komaima
Hatta IRIN motocin da
Naziru kehawa
Babu Mai irinsu a kannywoood
Baki daya
A gaskiyya nazir sarkin waka yafi kudi.
Sarkin Waka naziru ai ogane yafi duk wani mawaki kudi a Nigeria gaba daya
Sarkin waka yafi kudi
Naziru yafi kudi,Amma rarara ya fishi wadata
Sarkin waka Nazir yafi kudi sabo da ba, saraku kawai ya ke yiwa waka ba.
naziru yafi kudi
gaskiya sarkin waka duniya ne
Naziru sarkin waka
Hmmm kowa yana fadin iyakar abunda ya sani ne kawai? amma mgnr tantance wanda yafi kudi qarya ne? kai xama kuka yi dasu ruka fada maka haka ko ko? duk qarya kuke?
A ganina naziru yafi kudi
Gaskiya fahh naziru don ne
Naziru
Gaskiya tabbas rarara yafi kudi
Slm
Assalamu Alaekum!!! Agaskiya rarara yafi naziru kudi dawata da taimako kuma kowa yasan dahakan duba da yedda kudadensa ke shiga idan bakumanta ashekarar 2019 atiku yasayi rarara akan N 500 mill yakoma jambiyarsa amma yaqi yace yasamu abunda yafi hakan ajambiyar ta APC kuma kowa yagaskata hakan ni agaskiya baxance nasan kudin kowa ba amma idan xa’a kiyasta hakan kowa yasan ruwa ba sa’an kwando bane nagab yayi gaba!!!
Gaskiya Dauda Abdullahi rarara yafi naziru Sarkin waka kudi
Naziru sarkin waka