Tarihin Aliyu Nakalala

Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka, inda muka kawo muku tarihin aliyu nakalala.

Aliyu nakalala sanannen jarumi ne a masana’antar Kannywood Wanda take fitowa a matsayin dan daba acikin Fina finan hausa masu dogon zango.

Tarihin Aliyu Nakalala

Aliyu nakalala fitaccen jarumin hausa ne, kuma yayi suna sosai bayan fitowarsa cikin shirin aduniya, labarina, sanda dadai sauransu.

Yana taka rawar dan dabane tareda jarumi abale Wanda akafi sani da daddy hikima.

Nakalala nada farinjini sosai, domun kuwa duka masu kallon fina-finan Hausa sunaso suganshi a film.

A halin yanzu muna kan tattara bayanai akan nakalala, kuma zamu sabunta wannan rubutun namu da zarar mun kammala.

Zaku iya biyomu a WhatsApp group damuke dora finan Hausa series domun samun Sabbin videos dazarar an Dora.

tarihin aliyu nakalala

Kudanna wannan rubutun domin shiga.

Karanta:ÂTarihin Awarwasa Aduniya

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*