Barka da zuwa wannan shafin namu Mai albarka inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan kano 2023 wanda Abba gida-gida ya lashe.
A ranar asabar 18 ga watan Maris 2023 aka gudanar da zaben gwamnoni na 2023 a jihar ta kano inda ake fafatawa tsakanin Nasiru Yusuf Gawuna (APC), dakuma Abba Kabir Yusuf (NNPP) da sauran yan takara.
A wannan shafin zamu muku sakamakon zaben gwamnan kano 2023 ka tsyaye inda zamu sanar muku waye ya lashe zaben gwamna a jihar ta Kano.
Waya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Kano 2023?
Abba Kabir Yusuf ne ya lashe zaben gwamnan jihar Kano
Hukumar mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Kano.
Abba Kabir, wanda ake yi wa da laƙabi da Abba Gida-gida ya samu nasara ne a kan abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC mai mulki Nasiru Yusuf Gawuna.
Gawuna shi ne mataimakin gwmnan jihar Kano mai barin gado.
Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen gwamnan Kano Farfesa Dikko Ahmad Ibrahim ya bayyana cewa Abba Kabir ya samu ƙuri’u 1,019,602, yayin da Nasiru Gawuna ya samu ƙuri’u 890,705.
Sakamakon zaben ya nuna cewa jam’iyyar PDP ce ta zo ta uku, inda Sadik Wali ya samu ƙuri’u 15,957, sai kuma Sha’aban Ibrahim Sharaɗa na jam’iyyar ADP inda ya samu ƙuri’u 9,402.
A shekarar 2019 ne Abba Kabir ya fara takarar gwamnan kano inda ya yi takara da Abdullahi Umar Ganduje na jam’iyyar APC anma baiyi nasara ba a lokacin.
Jam’iyyar NNPP ce ta lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairu, ta kuma lashe biyu cikin uku na kujerun sanatocin Kano, sannan da mafi yawancin kujerun majalisar wakilai daga jihar ta Kano.
MUNA TAYA KANAWA DAKUMA ABBA GIDA-GIDA MURNAR LASHE ZABEN DAYAYI.
Source: BBC HAUSA
BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Kano 2023
A kanon dabo dai akwai babbar chakwakiya a zaben gwamnoni dake gudana inda manyan jam’iyyu zasu fafata a wannan Karon.
Akwai Dan takarar kwankwaso dakuma Dan takarar gwamna mai barin gado wato ganduje.
Hausawa dai sunce ba’asan maci tuwo ba sai miya takare, saboda haka ku kasance damu domin samun sakamakon zaben gwamnan Kano Kai tsaye anan.
Ƙaramar hukumar Albasu
APC 16,959
NNPP 19,952
PDP 293
ADP 55
Ƙaramar hukumar Gabasawa
APC 17,584
NNPP 19,507
PDP 1,269
ADP 91
Ƙaramar hukumar Ajingi
APC 14,438
NNPP 15,422
ADP 306
PDP 103
Ƙaramar hukumar Shanono
APC 17,249
NNPP 13,650
PDP 272
ADP 66
Ƙaramar hukumar Ɓagwai
APC 21,295
NNPP 17,311
PDP 51
ADP 88
Karamar hukumar Kabo
ADP 149
APC 23,599
NNPP 16,963
PDP 2,118
Karamar hukumar Kibiya
ADP 53
APC 13,260
NNPP 17,157
PDP 52
Karamar hukumar Gezawa
ADP 263
APC 19,961
NNPP 22,077
PDP 277
Karamar hukumar Warawa
ADP 92
APC 16,296
NNPP 14,629
PDP 201
Ƙaramar hukumar Tudun Wada
ADP 124
APC 24382
NNPP 27434
PDP 166
Ƙaramar hukumar Dambatta
ADP 46
APC 16,955
NNPP 9,674
PDP 1107
KARAMAR HUKUMAR GAYA.
APC – 19,414
NNPP – 19,238
KARAMAR HUKUMAR MINJIBAR.
APC – 16,039
NNPP – 17,575
KARAMAR HUKUMAR TSANYAWA.
APC – 18,746
NNPP – 16,769
KARAMAR HUKUMAR WUDIL
APC – 20299
NNPP – 21740
KARAMAR HUKUMAR KUNCI.
APC – 13215
NNPP – 10674
KARAMAR HUKUMAR MAKODA.
APC – 15,006
NNPP – 13,956
KARAMAR HUKUMAR RANO.
APC – 17,090
NNPP – 18,040
KARAMAR HUKUMAR BAGWAI/SHANONO.
APC: 38,021
NNPP: 29,993
KARAMAR HUKUMAR MADOBI.
APC: 17,085
NNPP: 24,836
KARAMAR HUKUMAR TAKAI.
APC: 24,573
NNPP: 23,569
KARAMAR HUKUMAR GABASAWA.
APC – 17,584
NNPP – 19,507
KARAMAR HUKUMAR DOGUWA.
APC: 19,624
NNPP: 15,997
KARAMAR HUKUMAR KIBIYA
APC: 13,343
NNPP: 16,900
KARAMAR HUKUMAR KABO
APC: 21,569
NNPP: 15,692
KARAMAR HUKUMAR KARAYE
APC: 14,863
NNPP: 16,306
KARAMAR HUKUMAR ROGO
APC: 11,007
NNPP: 18,211
KARAMAR HUKUMAR GARUN MALAM
APC: 14,958
NNPP: 15,400
KARAMAR HUKUMAR WARAWA
APC – 16,296
NNPP – 14,629
KARAMAR HUKUMAR TUDUN WADA
APC – 24,382
NNPP – 27,434
KARAMAR HUKUMAR GEZAWA
APC 19,961
NNPP 22,077
KARAMAR HUKUMAR GARKO
APC – 14,658
NNPP – 18,808
KARAMAR HUKUMAR BUNKURE
APC – 17,156
NNPP – 19,277
KARAMAR HUKUMAR TAKAI
APC – 25,244
NNPP – 23,666
KARAMAR HUKUMAR SUMAILA
APC – 19,682
NNPP – 29,057
KARAMAR HUKUMAR KURA
APC 18,924
NNPP 20,989
KARAMAR HUKUMAR MADOBI
APC 17,102
NNPP 25,151
KARAMAR HUKUMAR DAWAKIN KUDU
APC 23,656
NNPP 31,814
KARAMAR HUKUMAR KIRU
APC 27,014
NNPP 29,153
PDP 263
KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO
APC – 22,681
NNPP – 37,668
Ku kasance da wannan shafin namu domin dora muku sakamakon dazarar anfara sanarwar.
10:35am – Dan Takarar Gwamna na Jam’iyyar APC Nasiru Yusuf Gawuna Ya Kada Kuri’arsa.
Dan takarar gwamnan na jihar Kano a jam’iyyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kaɗa ƙuri’ar a akwatinsa mai lamba 041 a mazabar Gawuna da ke ƙaramar hukumar Nasarawa ta jihar Kano inda Yazabi APC Sak.
Nasiru Yusuf Gawuna shi ne mataimakin gwamnan jihar Kano, kuma shine dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar APC wanda gwmana ganduje yakeso ya gajeshi.
8:48am – Ma’aikatan zaben kano na wucin gadi sun ja tunga a kan rashin biyansu kudadensu na aikin zabe.
Jami’an aikin zaben INEC na wucin gadi sun ja tunga a mazabar Gawuna da ke karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda sukace baza suyi aikin zaben gwamna ba harsai anbiyasu kudin aikinsu dasu kayi a lokacin zaben shugaban kasa.
BBC Hausa ta Ruwaitobcewa ma’aikatan sun ce ba za su fara aiki ba har sai an biya su ko kuma an yi alkawari a rubuce cewa za a biya kudin kafin su yadda su karɓi kayan aiki a mazaɓar.
Ma’aikatan wucin gadin waɗanda masu yi wa ƙasa hidima ne (NYSC), sun ce sun yi aikin zaɓen shugaban ƙasa a ranar 25 ga watan Fabrairu, amma har yanzu ba a basu kosisiba.
Ma’aikatan sun ce an biya sauran ma’aikatan da suka yi aiki tare amma su masu yi wa ƙasa hidima, har yanzu ba a biya su ba, sun ce a baya sun yi ƙorafi, ga jami’an hukumar zaɓen kuma an karɓi asusun ajiyarsu, amma sun ce an samu matsala ne wajen tura kuɗin.
Wakilin bbc da ke Kano ya ce jami’an hukumar zaɓen na kan tattaunawa da ma’aikatan domin kawo ƙarshen wannan matsalar.
==================================
Sakamakon Zaben Kano 2023
Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe zaben shugaban kasa na jihar Kano
Jami’in tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Kano, Suleiman Bilbis, ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Kano a gaban zauren tattara sakamakon zaben dake abuja.
Ga sakamakon zaben na Kano kamar haka:
NNPP – 997, 279
PDP – 131,716
APC – 517,341
LP – 28,513
===================================
Karfe 1:01pm: DAN-DAN GANDUJE YA FADI ZABEN DAN MAJALISAR TARAYYA
Dan-Dan gwamnan jihar Kano Umar Abdullahi Umar, ya yasha Kaye a zaɓen dan takarar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Tofa da Rimin Gado.
Cibiyar zabe ta ƙasa INEC ce ta bayyana sakamakon ranar Lahadi.
Dan takarar jam’iyyar NNPP Tijjani Jobe ne ya samu nasara da ƙuri’u 52,456, inda shi kuma Umar ganduje ya samu ƙuri’u 44,809.
11:14am: KAWU SUMAILA YA DOKE KABIRU GAYA A ZABEN KUJERAR SANATAN KANO TA KUDU
BBC Hausa ta ruwaito cewa Hon. Kawu Sumaila na jam’iyyar NNPP ya samu nasarar lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a majalisar wakilai.
Da ake sanar da sakamon zaɓen a ofishin tatttara sakamakon zaɓen mazaɓar, INEC ta ce Kawu Sumaila ya yi nasara ne bayan samun kuri’u 319, 857.
Hukumar zaɓen ta ce ɗan takarar APC Kabiru Gaya, shi ne ya zo na biyu da kuri’u 192, 518, inda ɗan takarar PDP kuma ya zo na uku da kuri’u 14,880.
Garun Malam
Sakamakon zabe daga garun malam a jihar kano
74,846 Adadin Masu Rejista
26,692 Adadin Masu zabe
Jam’iyyu
A 2
AA 4
AAC 3
ADC 27
ADP 54
APC 8,642
APGA19
APR 28
APP 5
BP 8
LP 160
NNPP 12,249
NRM 16
PDP 4409
PRP9
SDP 6
YPP 136
Valid votes 25794
Rejected 784
Kammalallun Kuri’u 26,578
NNPP ce talashe zabe a karamar hukumar Garum Malam dake jihar kano.
NNPP tasamu kuri’u 12,249, APC tasamu Kuri’u 8,642, PDP 4409. Sai kuma LP tanada kuri’u 160.
Hotunan sakamakon zaben kano 2023
BBC Hausa Zaben Kano 2023
bbc sun ruwaito cewa sakamakon mazaɓa biyu ne kacal cikin 13 suka isa cibiyar tattara sakamakon zabe ta Ƙaramar Hukumar Birni a Jihar Kano.
Ya zuwa lokacin haɗa wannan rahoton, su ma ba a fara karɓar sakamakon nasu ba a karamar hukumar.
Zakuso Ku Karanta:BBC Hausa Zaben Gwamnoni 2023
VOA Hausa Zaben Kano 2023
Voa hausa sun ruwaito cewa A jihar Kano, an tattara sakamakon zaben kananan hukumomi 40 daga cikin 44 na jihar kamar yadda bayanai daga cibiyar tattara sakamakon zabe dake cibiyar hukumar INEC suka nuna.
Ya zuwa lokacin hada wannan rahoto, sakamakon zaben ‘yan majalisar dattawa ya nuna jam’iyyar APC ta yi nasara a mazabar Kano ta arewa, yayin da jam’iyyar NNPP ta yi galaba a mazabar dan majalisar dattawa na Kano ta kudu.
Farfesa Aliyu Sulaiman Kantudu ya bayyana Garba Mohammed Diso na Jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar dan majalisar tarayya ta Gwale.
Sakamakon zabukan ‘yan Majalisar dattawa da sauran kujeru sun kammala da wuri a mazabar karamar hukumar Nasarawa, wadda ta yi kaurin suna wajen samun sarkakiyar zabe.