Tarihin Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida)
Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku cikakken tarihin abba kabir yusuf wanda akafi sani da Abba gida-gida. A ranar litinin 20 ga watan Maris Na 2023 hukumar zabe mai zaman kanta ta ayyana Abba gida gida a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamnan Kano. Tarihin Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) An … Read more