A yau alhamis 29 ga watan ramadan wanda yayi daidai da 20 gawatan Afrilun 2023 muka kawo muku labarin ganin watan sallah 2024, labarin ganin watan shawwal 2024.
Musulmai afadin duniya sun dukufa domin dubon wannan watan na Shawwal domin gudanar da sallah Idi, Anma hakan zai farune kadai idan anga jinjirin watan na Shawwal.
Idan kuma ba a gansa ba, to za a cika azumi izuwa talatin cif-cif.
Labarin Ganin Watan Sallah 2024
Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad na uku ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Najeriya.
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya ce ganin jinjirin watan da aka yi a a kasar ya sanya ranar Juma’a 21 ga watan Afrilu, 2023 ta kasance 1 ga watan Shawwal, 1444.
Kwamitin tantance ganin wata karkashin jagorancin Maigirma Wazirin Sakkwato Farfesa. Sambo Wali Junaidu ne ya jagoranci aikin tabbatar da ganin watan a bana.
Cikin sanarwar da ya yi Sarkin Musulmi ya ce “mun samu bayanai daga wurare daban-daban a Najeriya kuma mun zauna da masana domin tabbatar da ingancin waÉ—annan bayanan gabanin mu sanar da al’umma cewa an ga watan.
Al’ummar Musulmi a fadin duniya na shirin gudanar da bukukuwan karamar Sallah na 2024, a daidai lokacin da azumin watan Ramadan ke karewa.
Ranar idi ya danganta da ganin wata, kuma a bana ana sa ran za ayi sallah a ranar Asabar 22 ga Afrilu.
SOURCE:BBC hausa
===================================
A Najeriya dai Ana dakon sanarwar sarkin musulmi akan ganin watan Na sallah kokuma za a cika azumi talatin.
Karanta:ÂSakonnin Barka Da Sallah 2024 Messages, SMS & Images