Hero Hausa Novel by Maman Teddy - ZAMGIST
Hausa Novels

Hero Hausa Novel by Maman Teddy

Advertisements

Barka da zuwa wannan sahafin namu mai albarka inda muka kawo muku sabon littafin hausa novel mai suna; Hero Hausa Novel By Maman Teddy

Wannan wata babbar tsararaba ce daga shahararriyar marubuciyar nan ta littafan hausa novels wadda kukafi sani da suna Aunty Aisha Maman Teddy.

Hero Hausa Novel by Maman Teddy

Advertisements

Hero Hausa Novel by Maman Teddy

HERO……!

Na tashi A matsayin Marainiyya Wacce ban san kowa na ahali na ba , cikin maraici Tare da raɗadin rashin sanin dadin Uwa da Uba.

Idan na tuna da yanda aka tsince Ni a wulaƙance Sai na yi fatan ina zanga Mahaifiyata don nayi mata tambaya Ɗaya tak wato ME NAYI MASU ?

Me nayi masu suka wurgar dani a wulaƙance basu damu da rayuwata ko mutuwa ta ba? Suka kuma yi yunƙurin raba Ni da rayuwa ta ?.

Shin soyayya da Wanda baka taɓa sanin Kamannin sa ba laifi ne ko kuskure ne ? duk da kasancewar ina da bambanci da sauran mutane Amma kuma ban taba jin kai na ba kaman ko wacce ɗiya mace ba.

Ya Ɗauki duniya ba wata a ba bace face wurin jin daɗi babu Rana ko lokacin mutuwa , a kullum kirarin sa kamin yace Wani Abu baya da Kalmar da ta wuce wannan a harshen sa ” No time to die.!

HERO…! HERO…!!
SHAHARARRE zamu ce ko shahararru saboda labari ne da ya tara actors mabanbanta haka Actress mabanbanta.

labarin kuma zai fara zuwa maku after Eid Mubarak Insha Allah.

Contact me on WhatsApp or call via 08081202932

Advertisements

About the author

Kazeem

× Chat Zamgist on WhatsApp