Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka inda zaku samu labarin ganin watan ramadan 2024 wanda ake dubon jinjirin watan ayau 10 ga watan Maris 2024.
Ku kasance damu a wannan shafin namu inda zamu cikakken rahoto akan ganin watan ramadan 2024 daga fadar mai martaba sarkin musulmi dake sokoto a najeriya.
An ga watan Ramadan 2024 a Najeriya
Mai martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na 3 ya sanar da afara dubon jaririn watan Ramadan na shekarar 2024 daga yau lahadi 10 ga watan march 2024, a sassa daban-daban na Najeriya.
A jawabin sa da yayi na sanarwar wanda aka sanya a shafin Facebook na kwamitin ganin wata, Sarkin Musulmin ya ce aya lahadine 10 ga watan march 2024 ake Fara dubon jinjirin watan ramadan
Kuci gaba da ziyartar wannan shafin domin cigaba da kawo muku rahotanni akan ganin watan azumi na shekarar 2024.
Labarin Ganin Watan Ramadan 2024
TSOHON LABARI NA 2023
Kwamitin duban wata na Saudi Arabiya, UAE dubai, da sauran kasashen musulmi tare da Australia, UK, Phillipines sun bayyana ganin jinjirin watan Ramadan Na 2024.
Don haka za a tashi da azumi a wadannan kasashe.
A Najeriya, Mutane da dama sun sheds cewa wallahi sunga wata da idanuwansu, Anma yanzu muna dakon sanarwar daga fadar sarkin musulmi.
Azumin watan Ramadan na daya daga cikin rukunan Musulunci guda biyar inda musulmi suke kaurace wa ci, sha, shan taba, munanan tunani da saduwar aure tun daga fitowar alfijir har zuwa faduwar rana.
Ramadan wata ne na tara a kalandar Musulunci da ke gudana tsawon sa’o’i 720 wato mako hudu da kwana biyu.
Masu bin addinin musulunci suna azumi tsakanin ketowar alfijir zuwa faduwar rana, suna addu’ar samun lafiya da shiriya, suna bayar wa al’umma sadaka ko zakka.
ko tsunduma cikin ayyukan jin kai kamar ciyar da marasa galihu da fadakarwa akan addinin musulunci.
Ana sa ran ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 2024 a wasu sassan duniya a daren yau, wato 21 ga Maris, inda kasashen Saudiyya, UAE, Birtaniya da Australia ke shirin gudanar da azumin farkon watan Ramadan 2024 a gobe 22 ga Maris.
Ramadan, wanda aka fi sani da Ramazan ko Ramzan ko Ramzaan, na iya farawa a Indiya, Pakistan, Bangladesh da sauran kasashen Kudancin Asiya da kwana daya, watau daga yammacin ranar 23 ko 24 ga Maris, Ramadan 1444 AH lokacin da za a fara azumin farko gwargwadon ganin jinjirin watan na ramadan.
Kwanan watan azumi yana canjawa kowace shekara saboda kalandar Musulunci ta ginu ne a kan zagayowar wata, don haka lokacin farawa da karshensa ya dogara ne da ganin jinjirin wata.
Galibi ana fara ganin jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya da wasu sassa na kasar Indiya tare da wasu kasashen yammacin duniya sannan sai bayan kwana daya a sauran kasashen Indiya, Pakistan, Bangladesh da sauran kasashe.
Shin Anga Watan Ramadan 2024 A Najeriya
Eh, Ansanar da ganin watan ramadan a fadar mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Sa’ad abubakar na uku dake sokoto najeriya.
Gobe Alhamis kowa zai tashi da azumi In Allah yakaimu.
Saboda haka kuci gaba da ziyartar wannan shafin akai akai domain samun labarin ganin watan ramadan 2023.
WASU NA KARATUN
Kalaman Barka Da Shan Ruwa 2024
Ramadan day 1 to 30 Quotes 2024
Shedun Ganin Watan Ramadan 2024 daga wasu mutane daban-daban A Najeriya
Leave a Reply