Kuruciya Complete Hausa Novel

Kuruciya Complete Hausa Novel

Duba dayanda kuke Neman littafin kuruciya complete hausa novel yasa ayau muka kawo muku cikakken littafin kuruciya.

TRUE LIFE STORY

An dauko wannan littafi daga shafin www.examdubs.com.ng ku ziyarci shafin examdubs.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar 07034333288

A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from novels.zamgist.com.ng
You can download more hausa novels there.

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number 07034333288 its free we do not charge for our services

 

Note that – we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that – pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF, or DOCthose with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

Written by
Fateemah Sunusi Rabee’u
Ummu Affan

 

Wannan littafin na kud’i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk’ata sai yamin mgn ta wnn number

KARKU MANTA KUMA ZAFAFA BIYU DAGA K’AWAYE BIYU NE IDAN DUKA BIYUN KAKESO K’URUCIYAR SAPNAH DA A SANADIN KAMA TO 300 NE KACHAL IDAN KUMA WANNAN KAKE SO TO 200 NE KACHAL

 

Wnn labarin true life story ne da gaske ya faru saidai wad’ansu abubuwa da na cencenza kamar sunaye garuruwa da dai sauransu don hk ya faru da gaske kuma hk batun yake saidai abubuwa kad’an dana k’ara amma na gaskiya yafi yawa akwai tarin barkwanci ilmantarwa tare da fad’akarwa jan hankali tausayi tsantsa yankan baya fatana ku biyu ni akan nera 200 kachal nasan insha Allahu bazata gagara ba.

 

kuruciya complete hausa novel Page 1-2

 

Zun 6ure-zun 6uren baki dake ta fito jin kiran da Mamarsu ke mata,”Sapnah”Sapnah ko baki jina ne,ta idasa fitowa tace”ganinan fa Mama,k’arasowa tayi ranta a jagule zuciyarta babu dadi ta d’auki bokitin robar da aka zuba mata soyayyar doya da kwai ta siyarwa,

 

Hanyar k’ofa ta nufa Mama tace”ki dai fita da addu’a Allah yabada sa’a ‘yar albarka,bata tankaba haka ta fita,domin ta tsani tallar nan sbd bata da yadda zatayi da ba’abinda zaisa ta dunga tallah,tsohuwar kasuwa ta nufa,

 

Tana zuwa ta iske wata me suna Karima ta zauna mata guri,sauke bokitinta tayi tare da cin d’amara tace”Karima d’auke bokitinki kafin na shuka miki rashin mutumci,harararta Karima tayi tace”ke kullum dole sai a wnn gurin zaki zauna ai ba dasaki akayi awajen ba kuma ba’a tambara sunanki agurinba bare kice dole idan kinzo gurin zaki zauna,

 

Ai da Sapnah ta fin ciko Karima sai gata a k’asa nan ta fara bugunta tana masifa “shegiya ‘yar iska kawai ni zaki gayawa mhn to gurin nawa ne kuma duk idan nazo a gurin nake zama ba ‘yar iskar da ta isa ta tanadi wawuya kawai,ta ture bokitin Karima tasaka nata,

 

Snn ta sami guri ta zauna ba wacce tayi mgn domin sarai sunsan halin Sapnah ba k’aramin aikinta bane yanxu su kwashi ‘yan kallo,

 

Haka akazo ana ta sayar na Sapnah domin ba laifi gaskiya Sapnah akwai kan kasuwa wani lokacinma zuye ake mata,tana sayarwa ta mik’e tare dawa su Karima kallon banza tace”gobe ma ki sake zamarmin guri ki gani,

Tayi gaba tana tsalle-tsallenta tana musu gwalo,Karima kuwa kamar tayi kuka sbd bak’in ciki,

 

Tafe take tana wasanta tsalle tsalle da tsokana,sai gani tayi mutum yasha gabanta,da farko ta tsorata,amma ganin Manu ne tasa tad’an saki ranta,tace”kai Manu har ka bani tsoro,murmushi yayi yace”Shine Sapnah yau ko ki biyo don kar kibani doya ko?,harararsa tayi tace”kai kenan son banza da kana saye ai zan dunga kawo maka amma tunda ba saye kake ba,

Yace”to kidinga kawomin zan dunga saye,tace to tare dayin gaba,binta yayi da kallo yana lashe la6e aransa yace “wnn yarinyar Allah yakai damo ga harawa,

Da sallama ta shiga gidan tana shugowa Mama ta fara mata kirarin nata kamar kullum ga Sapnah Safinatu ‘yar albarka ta dawo me kan kasuwa kai Allah yarayamin ke Safinatu,murmushi kawai tayi ta mik’awa Mama kud’in ta koma d’aki,

La’asar nayi tace”Sapnah ‘yar albarka kizo ki wuce Islamiyya idan kin dawo saiki d’au shinkafar dare kafin ki dawo na sauke,ta amsa da “to ranta a jagule,hk tayi shirin Islamiyya,

Suna cikin aji malaminsu yace”Safinatu Salees kawo haddarki,shuru tayi tare da k’asa da kai sam ta mance da wata hadda tace Malam kayi hkr gobe zan bada,

Zare mata ido yayi yace”ke banson shak’iyanci zaki kawo ko sai na miki bulala,zun 6ura baki tayi tace”ai ban iya bane,tsula mata bulala yayi data kurma wani uban ihu saida ajin ya amsa,

Nan take ta cikwukwuye jikin Malamin tana basa hkr………….

Plss Share

Ummu Affan

K’URUCIYAR SAPNAH

TRUE LIFE STORY

Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee’u
Ummu Affan

 

Wannan littafin na kud’i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk’ata sai yamin mgn ta wnn number.

kuruciya complete hausa novel Page 3-4

Ganin da cikwukwiyeshi dole ya rambunctious da ita domin ita daman hk bugunta yake ba hali azo dukanta yanxu ta gigita me bugun nata,yace”kinji na fad’a miki idan baki bani haddar nan gobe ba sai ranki ya 6aci,gurin zamanta ta koma tana wani 6ata rai aranta tana fad’in duk ajin nan daman ita malam ya tsana,

Da’aka tashi tare suka tafi da k’awayenta biyu aminanta Rabi’a da Hadiza,Rabi’a ce me mata nasiha domin ita d’in a cknsu me sanyi hali ce ganin tana musu nasiha sukayi gaba suka barta a baya,

Hadiza tace”ita kenan aikinta yiwa mutane fad’a kamar uwarmu,Sapnah tace”rabu da dak’k’iyar kawai,Hadiza tace”yau zaki kai shinkafa ‘yar kasuwa tace”eh nasan ma yanzu Mamanmu ta gama da nayi sallar magrib zan fita kefa zaki kawo?tace”eh da haka har kowacce ta shiga gidansu,

 

Tana shiga kuwa tayi sallah abincinta ma sai acen zataci Mama ta tasata gaba har k’ofar gida ta rakata tana mata kirari tare da sa mata albarka,

 

Tana kaiwa daman masu saya ita suke jira domin Allah ya bata kan kasuwa masu saya gurinta basa saya sai tazo,wajen tara na dare ta sayar tare suka jero da Hadiza,

 

A hanya suka gamu da MANU shine ya rakosu har k’ofar gida byn Hadiza ta shiga gidansu da yake mak’ota ne su,Manu ya k’ara matsowa kusa da Sapnah tare da kama hannunta yace”wai Sapnah me yasa baki yarda dani bane kinsan dai nace ina sonki kuma auranki zanyi,

 

Hannunta ta fuzge tace”nidai ka bari wai meyasa kullum idan muka had’u ko idan ka rakoni saika dunga rik’emin hannu da shafa jikina Mamana fa tace hkn babu kyau,

 

Ya d’an sosa k’eya yace”uhmmm rabu da ita kawai kinsan yanzu zamani ne ke kuma ‘yar zamani ce,kinga kuwa son da nake miki yasa nake miki hkn bakisan yadda nake jinki a zcyta bane,shuru tayi tana tunani yayin da Manu ya samu dama yaci gaba da ta6a jikinta,

 

Kwace jikinta tayi ta nufi cikin gida da sauri,shi kuwa murmushi yayi aransa yace Allah yakai damo ga harawa,ya tafi yana waigen gidansu,

 

Tana shiga ta iske Mamarsu zaune a d’aki sallama tayi snn ta k’arasa ciki da sllm Mamar ta amma fuskarta a washe tace”Sapnah harkin dawo lallal yau kasuwa tayi kyau tara da rabi kinga yau baki kusa kaiwa sha d’aya ba,aje babbar robar tayi da k’ananun robobi na zuba abinci snn ta mik’awa Mama kud’in,buta ta d’auka ta nufi bayi tsarki tayi tazo tayi alwala snn tayi sallah tana lwanciya kuwa barci ya kwasheta,

 

Washe gari,kasancewar monday ce akwai boko da wuri ta tashi kamar kullum tana sallah ta fita ta iske har Mama ta gama d’aura mata kamu na sayarwa tana fitowa ta d’auka”to ‘yar albarka a fita da addu’a Allah ya bada sa’a,”amin Mama ta amsa snn ta fita,gida-gida take shiga har tayi ciniki sosai ganin bakwai tayi ta juyo da sauri gida,tana bawa Mama kud’in ta shirya cikin kayan boko snn ta karya da koko da k’wuli kwuli snn ta amshi nera ashirin kud’in break(Tara)snn ta fita,

 

Gidansu Hadiza ta shiga suka fito tare zasu shiga gidansu Rabia sukaci karo da ita k’ofar gidan su sai suka wuce mkrntr ‘yan mata ta gwamnati dake saman layinsu,

Malaminsu me Maths ne suka iske domin takwas suka shugo har an fara darasi a bakin gate ma saida sukasha bulala uku uku.

Harararsu yayi ya nuna Rabia yace ke shugo sbd kina da k’ok’ari ku kuma ku tsugunna anan,tuni Sapnah tazo iya wuya daman ta tsanesa malamin nan d’an rainin wayaune da iyayi tace”Malam kayi hkr mana,banza ya mata yaci gaba da darasinsa,saida ya gama da zai fita yace”sai ku shiga tunda da kuna ciki da babu duk kusan d’aya tunda ba ganewa kuke ba saidai shegen surutu,harara Sapnah ta banka masa ita kuwa Hadiza harta shige ciki,

 

Ashe yaga sanda ta hararesa yace”kai ni kika hara,ta zun6iro baki”nifa Uncle badakai nake ba,jinjina kai yayi yace”zakiji ubanki kuwa,wuce muje,

 

Haka sukaje har Office ya fad’awa sauran malamai abinda ta masa Malaminsu me Chemistry ne ya tashi a zafafe yace”dama wnn yarinyar ai bata da mutunci,bulala ya ciro yazo gurinta ai tuni Sapnah ta kurma wani uban ihuu tun kafin ya daketa tace”wayyo ni nashiga uku na lalace don Allah Uncle kayi hkr,ihunta yasake tunzurashi ya fincikota gabansa ya tsula mata bulala ai da tawani dabaibayeshi ko hannunsa kasa d’agawa yayi,Uncle Khamis me Maths yace”uhmmm Kabir kawai rabu da yarinyar nan bata da hankali fa,yace”to ai dole kuwa domin da alamar bazata rasa k’wank’wamai ba,ai tanajin hk ta sake zazzaro idanuwa tana wani iri domin dai su rabu da ita hk yace ta tashi ta tafi,

 

Taje tana bawa ‘yan ajinsu lbr suka dunga tsula dariya,wata acikin class din tace”daman Uncle Kabir da shegen tsoran masu aljanu,hk suka dunga 6a66aka dariya,………..

Wacece SAPNAH?

Muje a page na gaba kamar yadda nasanar muku lbrn nan da gaske ya faru duk abinda kukaji gsky ne hk batun yake akace wasa frn girki bakuji komai ba yanzu muka fara.

Karku manta littafin nan na kud’i ne akan nera 200 kachal sai ku nemeni ta wnn number domin jin tayadda mutum zai turo kud’in ga duk me buk’atar wnn k’ayatacce lbr wanda ya faru da gaske kuma ina tare da wacce abun ya faru akanta.

Sai najiku

Ummu Affan taku ce

Mmmm

K’URUCIYAR SAPNAH

TRUE LIFE STOR

story and written by
Fateemah Sunusi Rabee’u
Ummu Affan

Wonii Fatima sai mgn akemin shin wai wnn lbrn akaina ya faru,to a’a a’a lalah-lalah ba dani ya faru ba,amma tabbas lbrn ya faru kuma nasan wacce abun ya faru akanta don hk masu tambayata dani abun ya faru ta a’a bada ni bane amma mgnr gsky lbr ne da yafaru da gaske ku dai had’in kanku nake nema akan nera #200 kachal

_______________________________

AREWA WRITER’S ASSOCIATION
_________________________________

Arewa ginshiƙin al’ummah}

_________________________________

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE PAGE

kuruciya complete hausa novel page 5-6

WACECE SAPNAH?

Safinatu Salis Ahmad shine cikakken sunanta matashiyar yarinya ‘yar kimanin shekaru goma sha Biyar,Salisu mahaifinta haifaffan garin Dandume ne ta jahar Katsina kuma a cikin garin suke da zama,Salisu sana’ar gumin shinkafa kamar yadda yawancin mazauna garin sana’arsu tafi karkata ga nan dukda da yawa akwai manoma da masu kiwo snn kuma akwai ‘yan kasuwa,

 

Matarsa ta farko Asabe wacce macece mafad’aciya dukda ya auri wata me suna Salame to amma wajen haihuwa Allah ya mata rasuwa,abinda ta haifa kuma Asabece ta rik’esa wato Lawali,Lawali ya taso cikin tsananin ukuba da wahala kasancewar Asabe ta riga ta gama da Salisu duk abinda take baya gani,yaran Asabe biyu Habiba da Masa’udu,Salisu ya auri Mamarmu wato Hindatu ita d’in fulanin daji ce acen cikin ruga ya aurota asali tana kawo tallar nono ne anan suka had’u dukda ansha darbarwa a auran daga k’arshe dai ya yuwu,

 

Inda tunda Mamata ta shugo gidan kuma wahala ta sauka akanta komai itace Asabe ta saka Hinde agaba da asiri kala kala,har Salisu ya dawo sam baya k’aunar Mamata a wnn halin ta haifeni naci Safinatu take kirana Sapnah,na taso ckn tsananin uk’uba domin sam Asabe ta tsaneni tasani gaba da tuggu da mak’irci, ta tsaneni tsana me yawa balle da ta ganni kyakkyawa kamar uwata sai tsanar ta k’ara tsanani,

 

Shekaruna biyar Mamana ta haifi k’anina Basiru,itama Asabe ta k’ara haihu biyu domin kusan ajere suke haihuwa,shima hk k’anina ya taso mudai bamusan wani gata ba,babu abinda Bababnmu ke mana sai ciyar damu,tabbas akwai abinci agidanmu amma babu sutura babu,idan kuwa d’aya daga cikinmu bashi da lfy hnkln Baban yana tashi hk zai d’aukemu ya kaimu chemis abamu mgn,

Shekaru shidda

Shekaru shidda a duniya mahaifiyata ta fara d’auramin talla domin Babanmu bai mana kayan sawa kuma hk wani lokacin kanason ka sami na kashewa amma shi ba ruwanshi da kyauta,

 

Tun alokacin Allah ya d’auramin kan kasuwa da na fita zan sayar dukda kayan k’ulle-k’ulle ne gida gida nake shiga,akwai wani saurayi ne me suna Hamisu bamu da nisa da gidansu d’akinsa a zaure yake hk kullum idan nashiga gidan tun a wancen lokacin da nake da shekaru Shidda hk yake kirana ya shigar da ni cikin Dakinsa yana k’wak’wulata ya bani nera goma abinka ga yaro babu wayau sai inta murna na sami na kashewa,duk ranar da yamin hkn kuwa saiya jamin kunne akan karna kuskura na sanarwa kowa idan ba hkba sai ya yankani,

 

Haka na taso rayuwata,shekaruna tara lokacin da cikin K’anwata ta biyu Asabe ta had’awa Mamana wani sharri har yayi sanadin da yasa Babana ya saki Mamana,

Mamana tayi kuka sosai hk tayi ta basa hkr yak’i hkr muka tattara kayanmu muka koma ruga saidai mun tarar ba kowa kunsan daman fulani da tashi su koma guri da yawa sbd kiwonsu,hk Mamana tayi kuka sosai daga baya dole muka dawo Dandume ta sami gidan haya muka zauna,sosai take sana’a kala da kala domin ta samu abinda zamuci da na biyan haya,domin tundaga lokacin Babana bai k’ara nemanmu ba duk da yaga gidan da muke kuma yana sane da halin da muke,

 

Sau uku nake fita talla a rana Da safe nayi tallar kamu k’ullun koko,da rana inyi ta doya da kwai da dare inyi da shinkafa da wake,tun ina shekaru goma cif nasaba da wnn,

 

Maza da yawa suna kawomin hari mgnr banza da sauransu duk da kullum Mamana na sanar mini karki kuskura da maza suna ta6aki ko kama hannunki,

 

Manu shine saurayin da ya fara cewa yana sona,yanason ina zuwa shagonsa domin kamani yake da kokawa hkn yasa banason zuwa saidai ko da yaushe yana lik’e dani,abu kad’ai sai ya ta6ani,Mamana ta haifi cikin inda tasami yarinya mace Safiyya,ta sani mkrnt boko da islamiyya saidai bani da wani k’ok’ari kasancewar kullum bani da lokacin kaina saina talla taya zanyi k’ok’ari,k’awayena biyu Hadiza da Rabia duk makota muke saidai halinmu yafi zuwa daidai da Hadiza domin itama ‘yar tallace kamarni ita kuwa Rabia bata talla gata da hkr da sanyin hali,shiyasa muka rainata sosai,

 

Wnn shine tarihin SAPNAH muje zuwa,

 

Bayan antasomu daga mkrnt sauri na dungayi domin naje na d’auki talla,domin biyu na rana ake tashinsu

 

Wajen hudu da rabi na dawo na iske Mamana tayi bakuwa,daga gani ‘yar gayu ce kuma ‘yar birni nidai bance musu komai ba byn gaidasu da nayi snn na wuce ciki nayi shirin Islamiyya,

 

Bayan na dawo na iske har bak’uwar ta tafi,Mama bata cemin komaiba byn nayi salla na d’auki tallar dare,kamar kullum yauma mun dawo tare da Manu yace don Allah na rakasa shagonsa zai d’auko wani abu,hk nabisa da mukaje byn ya shiga ya kwalamin kira da sauri na shiga na d’auka wani abu ne,ina shiga ya kulle k’ofar saiji nayi an wani cillani bisa katifa zaro ido nayi zan saki k’ara naji an matsemin bakina………..

Wnn lbrn kamar yadda nake sanar muku ya faru da gaske,snn na kud’i ne akan farashi me sauki game buk’ata #200 ne kachal sai amin mgn whatsApp numberta game buk’ata

sai najiku,

 

Ummu Affan