Barka da zuwa wannan shafin nanumu Na Hausa novels, Inda muka kawo muku Juhud Hausa Novel complete download, juhud hausa novel complete,juhud hausa novel page 18,juhud hausa novel page 19,juhud hausa novel page 20,juhud hausa novel page 21,juhud hausa novel page 22,juhud hausa novel page 23,juhud hausa novel page 24 da sauransu.
Juhud Hausa Novel complete download
Novel Name | Juhud Hausa novel |
Author | Oum hairan |
File Size | 500kb |
Uploader | Zamgist |
Publish Date | 3 July, 2022 |
Our Hausa Novel WhatsApp Group | Click Here |
Hausa Novel Telegram Group | Click Here |
Tags | juhud hausa novel complete,juhud hausa novel complete download,juhud hausa novel page 18,juhud hausa novel page 19,juhud hausa novel page 20,juhud hausa novel page 21,juhud hausa novel page 22,juhud hausa novel page 23,juhud hausa novel page 24 |
Kadan daga cikin JUHUD Page No. 19
Haka ta kwana ta yini a wannan yanayin bambamcinta da gawa dumin jiki sai la’asar liqis ya dawo gdan ya shigo yanajan akwati niqi² a hannunsa ya qarewa qasan kallo babu alamun ma ta fito ya haura saman ya bude qofar da sa’arsa a bude take ya hangeta kwance daidai cikin bushasshen jini yayi jifa da akwatin hannunsa ya nufeta da mugun gudu hankalinsa a tashe ya fara jijjigata Yana Kiran sunanta Amma babu alamun rai bare motsi a tare da ita.
Daukarta yayi cak ya fito da ita yasata a mota suka fita basuyi nisa ba yaga wani asibiti me zaman kansa ya nufeshi da sauri ya shiga ciki ya janyo hannun wani likita suka fito tare ganin halin da take ciki yasa likitan ja baya da sauri yace “meye ya sameta?”
Cikin fitar hayyaci yace “banssni bs na dawo na tarar da ita a haka ku taimaka min kada ta mutu” daqyar suka karbeta shima saida ya nuna musu ID card dinsa suka shiga da ita suka jorner mata na’urori suka buqaci jini yace a debi nasa suka shiga Lab suka dibi leda daya suka nemi daya a asibitin sukazo suka maqala mata, dagowa likitar tayi ta dubeshi tace “Sir saidai fah hqr alamu sun nuna ta qarfi aka cire cikinnan……” Wata damqa yakaiwa wuyan likitar yana tsuma yace “cic….cikin nawa ne ya fita ku mahaukata ne meye aikinki da baku tsayarmin dashi ba…..
” Daqyar ta qwace tace “ba laifinmu bane Sir kafin ma kuzo nan yariga ya fita tayi amfani da qwayoyine wajen zubar dashi Kuma qwayar ma a zahiri tayima jininta qarfi so dole zata wahala shima cikin zai fita saidai Kuma ayi fatan Allah ya kawo wani” Iska ya furzar yace “ok ta kyauta Meenah ta kyauta Ni tayima haka Ni ta zubarma da ciki?
Wannan ba tunaninta bane wlh saidai asata Amma batada fasahar da zatayi wannan barnar” Yana fadin haka ya juya ya shiga dakin ya isheta kwance magashiyan yaja qwafa ya fice ya nufi motarsa ya shiga zuciyarsa na suya gdan nasu ya nufa ya zauna a falo yana tafasa Meenah ta cuceshi meye ribarta don ta zubar masa da ciki bayan ya sanar da ita yanason abinsa?
”Wannan abu ya tsaya masa a rai Kuma tabbas saiya koya mata hankali wautarta ta fara yawa ta fara yi masa illah ta fili bayan ta boye data shafe shekaru tanayi masa.
Da wannan tunanin yaji wayarsa tana ring ya dauka ya duba cikin damuwa number Mom yagani yaja fasali ya daga tare da manna Bluetooth a kunnensa Yana qoqarin saita nutsuwarsa yace “Mom ya gdan anganta ne?” Iska Mom ta furzar tace “inafa zaa ganta ni bsna tunanin yarinyar nan guduwa tayi saidai ko idan saceta akayi fah” boyayyen murmushi yayi yace “abune me sauqi a saceta din babu komai nasanar da abokan aikina zaa Sanya ido sosai insha Allahu qalau zata dawo” Yana Shirin aje wayar Mom tace “bakaji ba Rasheed ankawo maka amaryarka fah yau dinnan……” Qwarewa yayi da yawun bakinsa ya miqe zumbur yace “amarya Kuma Mom naga dai Zulaihat din ta mutu…..
” Murmushi tayi tace “to ya zakayi ne da kafiyar Mai Martaba haka zaka hqr ka karbi Hidayan” iska ya furzar Yana safa da marwa yace “ok turomin number yarinyar inason mgn da ita” babu musu Mom ta Amsa da “to” komawa yayi ya zauna Yana murmushi Saida yayi me isarsa Kira ya shigo kamar karya daga yadai daure ya daga jin muryar mace yasashi gyara zamansa yace “daga Ina baby?”
Da qwarin gwiwarta tace “aa” dariya ce taso qwacewa gareshi ya gimtse yace “kawai ki koma gdanku bakida iddata tunda ni nama manta kalarki rabona dake tun kina goye ina nufin na dauke miki nauyin dakon igiyar aurena da suka saqala miki indan kin sami miji ko yaune zaa iya dauranki aure dashi normal ne…..
” Wani ihu ta saki yayi saurin kashe wayarsa gabadaya ya cillata a saman table ya miqe ya fada dakin baccin nasu ya gyara gurin data bata da jini ya wanke ya Sanya turaruka ya gyara gadon yayi wanka ya dawo ya zauna Yana nazarin abubuwan da suke faruwa jinsa yake wasai muradinsa ya cika gashi ga Meenansa Meenah gdan ruwa gdan dadi Meenah sanyin ruhinsa murmushi yayi yace “wai ta zubarmin da ciki tana ganin tsira ne gareta, system dinsa ya dauka ya shiga Gmail dinsa inda yake adana hotunansa ya bude na Meenah Yana kallo yanajin ninkin qaunarta na qara zagaye ruhinsa akwai wani hoto da yayi mata lkcn ya tubeta ta tashi zata gudu babu komi a jikinta ya zubawa b**bs dinta ido yana lasar lips ga bikin zuwa ba zanin daurawa tabbas da qalau take yau da saita gane kurenta sai yayi mata cin da baitaba yiwa wata mace ba a duniya.
Lumshe idonsa yayi yace “babu komai zaki shigo hannu ne da kaina zan ladabtar dake basai nasa kowa ba” miqewa yayi ya shiga kitchen ya dafo Indomie ya dawo ya zauna yaci yayi hani’an sannan ya sake shiri ya nufi asibitin lkcn da yaje taji jini ta farfado Yana shiga suka zubawa juna ido kowa da saqo a zuciyarsa tsoron irin matakin da zai dauka akanta takeyi maimakon hakan sai taga ya nufota ya tsaya kusa da ita ya zubanta ido kamar me nazartar wani abu can yaja numfashi yace “ya jikinki? Kiyi hqr fah insha Allahu bada jimawa ba Allah zai kawo Mana wani” dagowa tayi ta zuba idanunta cikin nasa ya shafa gefen bakinsa yace “yess mana ko bakya sone?
” Kawar dakai tayi idanunta ya kawo ruwa ta bude baki zatayi mgn yayi saurin dakatar da ita yace “sorry adana kalamanki banson ki wahala idan kinji sauqi sosai mayi mgnr daga baya”Bata qara cewa qala ba ta koma ta kwanta ya juya ya fita bai jima sosai ba ya dawo ya dubeta yace “kya iya tashi mu tafi” jikinta babu qwari ta mike tanajan jiki suka fita yaja motar suka nufi gdan suna shiga ta kwanta a falo ya shiga kitchen ya hado mata multina da Madara peak tasheta ya dura mata tana yatsina fuska haka tasha ta kwanta sake ficewa yayi daga gdan bai shigo ba sai dare sosai har lkcn tana kwance a falo ya aje tarkacen daya shigo dashi ya tasheta ta zauna ya rinqa bata gasasshiyar hantar tana taunawa daqyar Saida yaga taci me yawa ya matse mata Struwberry da Inibi ya bata ruwan ta shanye ya debe kayan ya mayar kitchen yazo ya dauketa cak batada qarfi balle tace zata ceci kanta hakanan tanaji tana gani ya tubeta tik yayi mata wanka harda canza mata pant da part itakam wannan rayuwa tayi mata nauyi a ma’auninta na hankali yanda yake abubuwansa kansa tsaye ke kya rantse da Allah da matarsa Hidaya yakeyi.
A cikin trolley din daya shigo dashi ya bude ya dauko wata rigar bacci yasa mata ta kwanta tunda ba sallah zatayi ba bayan ya idar da tasa yayi wanka ya fito daure da towel Yana goge jikinsa ya Sanya gajeran wandonsa ya kwanta kusa da ita tare dakai hannu ya kashe fitilar ta lumshe idonta tare da janyewa hannunsa da yasa yake lalubota hakan baisa ta tsira ba saijin hannunsa yayi bisa nononta ta rintse idonta har cikin ranta bata qaunar ya tabanta nono shikuma ta fahimci babu abinda yake tsonensa ido irin wannan abu.Matsowa yayi ya sake gyara zaman hannunsa a boobs din nata ya kama nipples din a hankali ya matsa taja numfashi tare da daga hannunta daqyar ta riqe hannunsa muryarta na rawa tace “ka qyaleni Baffa’am don….
” Hade bakinsu yayi ya saqalo harshenta Yana wasa da nasa harshen akan nasa. Da dabara ta janye bakinta tana mayar da numfashi ya riqota sosai ya zame a hankali ya Dora bakinsa a qirjinta Yana lasar tsakiyan nononta da dabara ba kai tsaye ba ya Sanya harshensa ya fara karkada nipples din nata taja doguwar ajiyar zuciya tanason mgn ya rufe mata baki ya hanata furtawa tanajinsa yasa nipples din nata a tsakiyar haqoransa Yana gogawa da tsotsa a hankali.
Leave a Reply