Matar Hariji Hausa Novel Complete

A wannan shafin, mun kawo muku littafin matar hariji hausa novel complete. Zaku iya karanta wa anan, kuma zaku iya saukeshi izuwa wayarku ta hanyar downloading.

Matar Hariji Hausa Novel Complete

Tag: Matar HARIJI

(Original Romantic love story)

Shimfida

Ana yawan Tambayata banbanci tsakanin *Jarababben namiji* da *harijin namiji* finally a wannan littafin zan banbance mana tsakanin zare da abawa

Matan Aure zallah in budurwa ko namiji ya karanta ban yafeba

In kika zageni kema allah ya isah.

Gameda labarin

Labarin Hariji kuma jarababben namiji ,ya kasance juyayye uncontrollable wai meye maganinsa…kuma wata mace ce zata iya masa?

Indai ke matar aurece ko bazawara ina baki shawara da kibi littafin nan kar kiyi missing ,zaki qaru da yawa Allah ka barmu da mazajenmu

In the name of Allah

Matar Hariji hausa novel complete page 1 and 2

The Agony of destiny

Tsugune take qarqashin murhun duwatsun dake tsakiyar gurgurarren gidan Jan lakan tana hura wutan da bakinta cikeda qosawa

Shikam wutar banda bulbulo da wani irin hayaqi me toshe qofofin shaqar iska ,dasa idanu tsiyayar qwalla na zallar iccen damuna ba abunda yikeyi

Rumtse idonta tayi ta bude saboda sarewa da tayi wutar baida alamun kamawa، tsabagen wahalallen sullutayen iccen dake jikin murhun da suka jiqe jagwab ba alamun zasu ruru

Miqewa tayi tana gyara daurin dankwalinta sannan ta kama ha6ar zaninta ta sharce hancinta

Idonta ya kada yayi jaxur

Dakko wayarta tayi rakani toilet tana duba lokaci

Takwas ya gota Na safiya Cikin sharar qwalla ta d’auki buta ta wuce Bayan d’akunan gidan ta wanko jikinta ,dukda hururuwan sanyi da akeyi hakanan take kwara ruwan mai kama da qanqara

Cikin gaggawa ta shafa Vaseline er had’in gida

Ta dakko uniform masu ruwan ganye ta saka ta saka qaramin farin hijabi ta d’aura wani tsohuwar abaya baqa ta saka baqar takalmi mai rufi

Sannan ta dage tattararren labulen d’akin

“Na wuce ummah”

“Au tafiya xa kiyi ummy bazaki tsaya ki karyanba”

Muryarta rawa ya kama yi alamun za tayi kuka

“Ummah zan makara kuma wutan yaqi kamawa tun shida da rabi ga yanzu takwas da rabi’

To ai Cikin ki qaryan kafiya kikeyi ,acedai ga en uwanki sun dawo da banqararrun kaji yaji yajin cittah ke kice dole bazaki ci abunsu ba baki horu bane”

Shiru tayi mata haka tayi mata sallama ta gangara general hospital dinda take aikin voluntary a qasa in wata yayi maaikatan suna dan sammata wani Abu

Sashen d’akin haihuwa ta nufa da gaggawa ta shige ba tareda ta tsaya a wajen nurses station dinba bare metron din ta ganta tayi mata fad’an makara

D’akin da suke ajiye kayansu ta shiga ta cire jallabiyar da takalmin ta ta zura wani soson takalmi da ake masa laqabi da shaku shaku

Sannan ta shige d’akin kar6an haihuwa

“Yawwa TBA(traditional birth attendance) zo ki gwada mana VE (vaginal examination) din matar nan”

Wata nurse tabawa ummy umurni,tana nuna mata wata hajiya da zatakai shekaru talatin da biyar

Da sauri ta zari safan hannu ta je ta wanke hannunta ta saka safan ta Debi antiseptic ta kwara a gaban matar sannan ta  nitsa hannunta tana laluben saman kofar cervix din

Jimawa kadan ta zare hannunta ta fito tana rubuta findings dinta a folder din client din

Sannan ta chanjawa matar kayanta zuwa na haihuwa ta kaita delivery bed ta kwantar da ita

Ta dakko wani Leda me belt ta d’aura mata belt din asaman cikinta ledar a kasan duwawukanta

A nutse ta fara harhada kayan haihuwar ,wannnan ya tabbatar ma da matar haihuwarta yazo kenan

 

****

Bayan awa daya TBA ummy ta yaye screen din da ya kare matar da ta haihu ,ta tafi ta ajiye fine baby girl din akan scali ta gwada nauyin jaririyar sannan ta wuce tana gogewa yarinyar jikinta da olive oil

 

 

Saida ta kimtsa yarinyar da uwar tsaf sannan ta nado baby cikin showel ta fitoma da mijin matar gurin zaman relatives d’in

 

 

Wani qasurgumin Alhaji ta gani kuma da gani naira da boko ta gama tsumasa yina safa da marwa yina tsatsafe zufan goshinsa

 

A hankula ta taka gabansa tana rungume da babyn

 

 

_congratulations Mr. Your wife gave birth to baby girl_

 

(Ina tayaka murna ,matarka ta haifi d’iya mace)

 

“Mace ko maza”ya fad’a a qagauce

 

Mamaki abun ya baiwa ummy ace matarka ta haihu amma kana tambayar mace ko maza da yawa

 

“Sir macen dai guda d’aya” ta fad’a tana dan sakar masa da murmushin tabbatarwa

 

 

Kallonta yayi ,irin kallo mai ma’anoni iri iri

Sannan ya doka mata tsawa

“Ke !

Sa idonki cikin nawa ,dama Ku unguwar zoma kun yi qaurin suna wajen Satan jarirai…me kike nufi zaki fitomun da yarana maza biyu ,ko ko kuwa sai nakai zancen sama…?”.

 

 

Mamakine ya kama ta sosai,a take ya fara bata tsoro ,ganin yanda a take fuskarsa ya hade zuwa ruwan rikici da tashin hankali

 

A hankali ta fara ja da baya da baya ,yina biye da ita har suka kai gaban nurses station d’in

 

Murya ya soma bud’ewa yina zuba ruwan bala”i yina qoqarin qwace yarinyar a hannunta ,a yanda ta lura dashi tasan tabbas zai iya buga yarinyar da bango ,hakan yasata qanqame yarinyar ta soma kuka

 

 

Cikin fushi metron Abimaje ta miqe tana kallonsu duka

 

Wai lafiya kuwa…nan fa asibitine ba wajen tashin hankali ba in fitina ya kawoku cikin sauki Ku futa waje kuyi”

 

 

“Karki raina mun wayo kinji…ko a fitomun da twin gentle babies dina ko kuwa inyi qarar asibitin gabad’aya

 

 

***

A hankali qaramin case ya zama babba police har sun shiga maganar ,allah sarki ummy en sandan na zuwa suka saka ta a motansu da sauran midwives din da suke on duty

 

 

Nigeria gajaniya ,shigarsu be wuci da awa biyu ba duk aka fiddasu itakuma aka wuce da ita cell ،zata zauna a ciki har sai an gano inda jariran suke ko kuma ranar shiga kotu yayi,don har ya shigar da qara kotu

 

 

***

 

Qarfe Tara Na Daren ranar tana takure a cikin cell da baqin duhu ga kayanta masu duhu hakan ya qara jawo hankalin saurayen wajen dawowa kanta ,banda kudin cizo da suke watsowa daga saman silin din kamar zasu tsotseta danya

 

Ihu take kurmawa tana bibbige fatar jikinta

Hakan yasa wata er sanda leqowa da er iccenta a hannu

 

” yi mana shiru makira  ,kina er talaka ana hada baki dake kuna sace jariran mutane to yau dubunku ya cika …gwara kiyimun shiru kafiin in amso makulli inzo in lallasaki”

 

 

A wajen reception din kuwa Hajara yayan ummy ne da akafi yiwa laqabi da *keken maza* ta shigo tana rangaji cikin wani matsatsen siket da Riga na atamfa ,dankwalin kayan ta riqesu a hannu da jaka mayafin rabin kanne kadai ya rufe da mayafin kayan

 

 

Tana tafe tana rangaji nonuwan ta na boosting suna bajewa a cikin breast cup duwawukanta suna wani irin girgiza amma dukda haka ta tattaro duwawun ta hanyar Jan siket din sama zuwa qasan duwawun nata

 

 

Zuwa tayi gaban wani dan sanda dake da alhakin sakaye mutane a Bayan kanta

 

 

“Officer ,inspector garba na ciki kuwa?”

 

Ta tambayesa tana karkada idanuwa tana faman taunan cingam,yina bada sautin qaran qarararas

 

 

“Yina ciki shiga kawai hajiya”

Godiya tayi masa sannan ta fyallo #500 ta basa

 

Yina godiya yinabin gima giman mazaunanta da kallo yina had’iyar yawu maqollatom wuyarsa na mommotsawa

 

Sarai ta lura da dauke wutarsa .don haka da gayya take Dada mommotsasu har ta shige

 

 

Knocking ta danyi sannan ta shige ciki tana wani irin cat walking kamar sardines

 

A nutse taje gaban tebur dinsa ta ranqwafa tana watso mata ba Shanunta a saman fuskarsa

 

“Barka da dare officer zan iya zama ?”

 

Bul! Yaji hajiyarsa ta motsa ta cikin wandon uniform dinsa

 

Washe ilahirin haqoransa yayi waje sannan yace

 

 

“Ahhh zauna mana ” ya fad’a yina nuna mata kujeran gabansa amma kyar idonsa suke kan Na shanunta baisan ko qyaftasu

 

 

Komawa tayi ta zauna yaraf ,har saida nonuwan ta sukayi tsalle suka dawo fatttt!

 

“Wash na gaji”

 

Ta fad’a tana hamma tareda dan mika,tana Dada gotsaro masa dukiyoyin kirjinta

 

Ji yayi uwa ya jawo ta ya rungume ko ya maida qwalmar da ta motsosa

 

“Ranka shi Dade kun mana ba zato duk mun gaji amma a haka gashi kun taso mu…ai mana alfarma a bamu belin er qanwata mu wuce gida dare nayi”

 

 

Bakinsa rawa ya soma yi

 

“Wa…wace kenan? ”

 

“Me case din Satan jarirai”ta basa amsa kai tsaye tana karkada jiki akan kujeran qafa daya kan d’aya

 

 

Zaro ido yayi sannan ya sauke muryarsa cikin sigar rad’a

 

 

” woooo yarinyar nan tana cikin tsaro baza a iya barin belinta ba a yau”

 

Boqarewa tayi ta soma zuge zif din Bayan rigarta

 

“Koda zaka tsotsi wannan?”

Ta fad’a tana ballatso masa da Rabin nonuwanta da suke wajen brazier…

Karanta Wasu littafan hausa novel damuka dora:

 

Inbaki shirya biyaba don Allah karki biyomu

 

HARIJI

(Original Romantic love story)

 

 

Matar Hariji hausa novel complete page 3 and 4

 

Dedication

Wannan fejin kacokam dinsa sadaukarwa ne ga *Mom Hanif* Allah ya bar qauna

 

Dad’a washa baki yayi ya soma rawar baki yina qyaf qyaf da ido

“Ah indai don wannan ai taimakon kai da Kaine”

Sheqewa da dariya tayi  ,sannan ta hade hannunta waje daya tana tafawa

 

“Officer….officer to a fiddo mun qanwar tawa sai ka fad’a mana yaushe zamu had’u”

“Ah ai wannan harkan ban gishirine in baki manda ,karki damu duk station dinnan a qarqashin ikona yike,ki saki jikinki ki bani abun dad’i ،ba mai shigo mana marsawar kina ciki

 

” ah kace office din akwai sirri”

“Sosai ma ai suma sun San indai nayi baqi mata ba’a shigowa bibbiyu”

 

Ya qarashe zancensa yina miqewa tsaye yina kwance belt ,a nutse ya sassauta wandon zuwa Rabin cinya ya fiddo wata er gajeriyar bura faffad’a ya nufo inda take yina dage rigar aikinsa saman cikinsa

 

 

Dafe baki tayi

“Ah inspector abunne haka arha arha.??to ai nono zakasha banda tunkuyi don ban shirya wankan dare ba”

“Ah wallahi haquri zakiyi don yanzu haka Na qosane in zunzingura maki shi,kinga saima ki gaggawar d’aukar qanwarki Ku tafi”

 

Daidai nan ya qaraso ta bayanta ya fara zuge mata raguwar zip din rigarta

 

Shiru tayi tanaji ya cusa hannunsa cikin rigarta ya fara mammatsa luntsuma luntsuman nonuwan ta kamar an hura balo balo

 

Sukurkucewa ya soma yi ya fara fiddo numfashi

“Ahhhhh

Zundin  Kayan ruwa lagwada”

Banqaro qirji tasakeyi ta na wani turo ma shi su sama yina ganin nipple din nonon suna girgiza a cikin tsokan nonon

 

Bakin sa yayi farat yakai ,yina tsotsewa yina mulmulawa

Hannunta ta d’aura akan sa talliyan kansa da se sheqi yakeyi

Nunawa ta ke yi kamar me santi amma qyanqyaminsa take yi

 

Saida ya kwashe kusan minti goma sannan ya kewayo r

yana tura mata gindinsa a wajen baki

 

Zaro ido tayi,sai dai kafin Tay magana ya tari numfashinta

 

” Dan shamun I haquri yanzu ummi za ta futo”

 

Qunqunai ta kama yi Sannan ta kama mommotsa guntun buran

Ta zura a baki ta fara sha a hankali da gani ba a son ranta bane ba tayi aune ba saidai taji

ca6al6al yina mata gwatso a baki

 

 

After 10 Mint

Sai ga mugu yina makyarkyata ,zay release

Murmushin jin dad’i tayi ,ashema ba dogon zango sai son cin gindin

 

 

****

Koda ummi taga an futo da ita tayi farinciki saidai ganin yanda inspector ke dama Dama da ita ،ta gane anyi tsiyarce

Don haka bata kalli kowa ba tayi hanyar fita zuciyanta na zogi

Allah ka shirya dangi na ka bani miji na gari

 

_Harija_

 

 

“Habawa belloti Ina zakaje bayan kasan ban qoshi ba ?”

 

“Tab to kuwa yau saidai qarewar fushi kiyi bindiga ki fashe ,ana maganan an kulle qanwarki a caji – ofis ke kina maganar gado?haba ki San kawaici mana”

 

“To dai ina ruwanka ,ko so kake in futa waje ina kallon mazan mutane ina had’iyar miyau Bayan ga nawa na halaliya…kaji zo haba dan bellotinaaa” ta qarashe maganar Cikin sigar rarrashi

 

 

Tattare takalmansa yayi ya matse a hammata ,da sauri ya zare saqatan qofar zai fyalla da gudu ,,tayi wani sufa da saida yasa zanin ta kwancewa ta dawo gayanta ba kaya ta mannosa jikinta tana kiciniyar zame masa wando shikuma yina maidawa …yina bala’in shi ya gaji bazai yiba

 

 

Matan gida duk watsewa sukayi tare da tura yaransu daki ،،،،don inda sabo sun saba da rikicin uwale da bello indai kaji fadansu akan kwanciyar aurene …kullum abu daya ba gajiya kuma komin yunwa yinacewa heyyyy zata bude ya zura guga

 

Sukenan ruwan jaraba daga karuwan waje(hajara keken maza) sai na Cikin gida (uwale) na garin kenan ummy ,to itama gayican ta da6a nata kalar abun kunyan

 

Cewar matan gida suna gulmarsu

 

*HARIJI*

(Original Romantic love story)

 

Matar Hariji hausa novel complete page 5 and 6

 

 

*Alheri writers Asso.*

 

 

By…Oum Aphnan

 

“Haba belloti ko ɗan so ɗaya mana…”

Hankaɗata kan gadon dake tsakar ɗakin fyalle ɗaya yayi ,tafaɗa a kwance ,shikuma ya sassauta zariyar wandonsa ,yaje ya nitsa hannunsa akan gindinta yina lailayawa ,wani ruwan sha’awa ya fara tsatstsafowa ,lumshe ido tayi ,tana sosa dandanƙan gashin kanta da ƙila yayi wata ba’a tsefe ba.

Zururrurrr

Ya jefa tsuliyarsa cikin durinta ya fara zuba mata sukuwa ,cakakal cakal cakal!

Saidai tsaki taja ,yina zuba mata jelarsa a ciki tana ƙunƙunai

 

 

“Haba bello ,haba ,wannan wani irin wulaƙancine,in baka jinyi kawai ka zaremun a jiki in haƙura…amma ji gindi laushi tuɓus kamar lagwani!…haba!”

 

Ƙaimi ya ƙara yina zillo “shikenan uwalele zan maki mai daɗi ,aike ɗin tawace …”

 

Bugun ƙofar ɗakin ya sashi kwantawa a cikinta ,tareda jan almurin tsaki .

Shiru sukayi ,ba mai magana a cikinsu ,saidai ma ita da take mutsu mutsu da cinyoyinta ,alamar tana mommotsa gindinsa a cikin ramin durinta…

 

Daƙarfin gaske aka ƙara dukan ƙofar

“Wai dan allah waye yike ƙoƙarin ƙure mana daɗi?”

“To ƴar gidan taƙi zama ɗan buɗe ,ƙofar nazo tafiya da mijina,na aza dai kwanana ne ,amma saboda zalunci ya biyoki kuna mun satan kwana ,allah ya isah!!!”

 

“Ke hausi ki bar gidannan na faɗa maki, don wallahi akan gindin belloti zan iya faɗa da kowa,kema kiyi ƙwacen kwanan nawa ,in yazo gidanki inkin isa ,banxa shashasha ,me jaraban tsiya…”

 

“Eh naji jaraban ,nagode allah da ban zama harija ba…adai sako mun miji mu tafi…bello…bello zo muje”

 

Damtse mata baki yayi ya cigaba da sukuwa ,bayason su cigaba da faɗan da sukeyi saboda tunowa kawai da ruwan gindin hausi da yayi a take yaji almurar sha’awarsa tana motsawa,gindinsa na ƙarfi tana murɗewa ,gamida fiddo wasu irin jijiyoyi ciccike da ruwan maniyy

 

Nitsuwa tayi tana kar6an ruwan lagwadan da yike tsirto mata a lokaci ɗaya yina sossoka mata sirinjin daɗi

 

 

“Bello ka fito ko in tara maku jama’a”

Cikin muryar wacce ke cikin shaawa take magana

 

“To er baƙinciki madaran ne bakiso ayi mun ɓarinsa ko yaya…kije yanzu zan turo maki shi jarababba”

 

**

 

Tunda ummi ta koma gida taƙi kula kowa har ummanta,ita sam ta kasa gane laifin waye a tsakanin iyayenta ko kuma su?

Abbanta bai damu da basu abinci ba,kansa da cikinsa kaɗai ya sani ,su kuma kowa shi ke cida kansa a cikin gidan,to rashin ƙana’a ya sa yayyinta biyewa mazan kwararo su ƙwaƙulesu su siya masu abinci,…shiyasa ƴan layi suka saka masu *Karuwan Layi* suna kuwa ya bisu ,hajara da uwale ,ita kenan allah ya tsare itakuma ga nata irin qaddarar

 

Ko me zai biyo baya ohooo!

 

*Littafin kuɗi ,in kinshirya biya ,regular #200 vip #400 ta nan 7782217014,mohammed hassana ,fcmb bank….ko katin mtn ta wannan number 09065990265,in baki shirya biyaba karki biyoni plxxx*

 

 

***

Yau saura kwana biyu a shiga *kotu* kuma dukda ummi zaman doya da manja sukeyi tsakaninta da en gidan gaisuwa amma ,a hakan *Hajara keken maza* yau ta nemi chamber ɗin wani private lawyer da akace ya san kan aikinsa ,tanason taje ta nemesa asan ynda za’ayi yabiwa ƙanwarta haƙƙinta….

 

 

***

“On my way to Abuja son…amma yanzu gani a hanyar suleja ,zan tsaya gidan wani abokina,ka haɗamun dishes kar ka bar matan nan susan ina gari…

*Justice Kabir Ahlan me-lafiya* kenan ,Alƙalin Alƙalai na federal high coart Abuja, wanda akafi yiwa laƙabi da *ƙuliya*

 

 

 

 

*kina zagina Allah ya isah matan Aure zallah*

Typing

 

 

 

 

*HARIJI*

(Original Romantic love story)

 

 

 

Matar Hariji hausa novel complete page 7 and 8

 

 

*Alheri writers Asso.*

 

 

By…Oum Aphnan

 

 

Shiru Adnan yayi ,wanda ƙuliya yike yi masa laƙabi da *son* yina faman jujjuya shimfiɗeɗiyar wayarsa a hannu

 

Hmm shi ba ka dawo ƙasar nan bane,dad is out of explanation ,bashida yarda at all ,ya ɗauki ɗabi’ar yahudu (jews) gani yikeyi kowa macucine ,shida zuciyarsa ne kurum ,suke yin daidai,amma ace kamana sai na shiga kitchen nayiwa dad abinci sannan zaici? Kurum ya maisheni cook,ko ɗan daudu,kodai menene ban sani ba…

 

Kiransa da ya sakeyine ya sakashi yiwa bakinsa birki tareda ɗaukan wayar,cikin kumburarren murya ,irin na sangartattun yaran da aka ɓatawa rai yace “Dadd!”

“Son,inajin bazan samu dawowa yauba ,saboda yanzun nan gomnan kuɗi na central bank,ya kirani a waya ,wai *efcc* suna bincikarsa kuma an gano ya kwashi sunanan kuɗi,in short zan tsaya masa a kotu,ina buƙatar addu’arka yanzu zamu wuce *uk* a bankin acan yayi depositing kuɗin ,so inajin sai mun withdrawing kafin zaman kotun ya fara commensing ,inba haka ba is easy ayi trace up

 

“Oh dad,to yanzu zaka goyi bayan ƙaryane? Sune fa suke kwashe mana arziƙin nigerian ”

 

“Son muna magana ne ,ta wire device,duk maganan mu zai iya zama not secured ,in na dawo zan maka bayani”

 

**

 

Yau talata ,Aka fara zaman kotu, na ƙarar ummy ,mai satan tagwayen jarirai,saidai shari’ar ya kasance a murɗe,kasantuwar hujjar da lawyan me ƙaran ya kawo akan cewa ummi ita ta sace jariran ba masu ƙarfi baneba,kawai shedar takardan hoton ciki ne ,da ya tabbatar matar tana ɗaukeda cikin jarirai biyu duk maza.

Shikuma lawyan wanda ake ƙara yayi opposing ,maganar ta hanyar bayyana cewa ai indai maganar en takardane,cikin sauƙi ake iya manipulating,wama ya sani ko ita matar ne, me haihuwar ta shirya wannan zambar aka ƙagawa innocent ummy…?

 

A yanxu haka kotu ta ɗaga ƙara zuwa nan da sati biyu,inda aka umurci lawyan me ƙara da ya gabatar da likitan da yayi hoton cikin for more varifications

 

**

Wannan shari’ar da aka gudanar dik da a ƙaramar kotune ,ya jawo hankalin mutane da dama ,al’ummah sai cece kuce sukeyi,wasu na ganin sharri akayiwa ummi,wasu kuma suna ganin gaakiyar mutumin akan cewa da gaskene ,unguwar xoma suna satan jarirai kuma sune nan ,suka sace mashi jariransa ,for there mere interest!

 

_Paid book regular payment #200 vip #400 ,via 7782217014 ,mohammed hassana,fcmb or Mtn card via this number 09065990265_

 

*Ƙuliya* dake zaune a falon gomnan kuɗi ,yina duba wasu office files da ya fiddo masa ,duk a ƙarƙashin bincikensu,desires ɗin son ganin programs ɗin cikin gida nigeria ne ya shigesa ,don haka a hankali ya chanja channel daga *Aljazera*  zuwa *Nta* daidai ana nuna sharia’ar su ummi *life* wanda akeyi a daidai wannan lokacin…

 

Medicated glass ɗin idonsa me garai garai me tsananin kyau da aka yanka masa a saudi arabia,ya gyara zaman sa sosai ,yanda zai tsaida ƙwarar idonsa akan hoton yarinyar da ake ƙarar .

 

A take jijiyoyin ƙwalwarsa ya juya ,ya fara hasko masa hoton yarinyar cikin halin tashin hankali ,yina haɗa hoton zuciyarsa da na cikin talabijin ɗin da ake haskowa a yanzu.

 

*Tabbas itace wannan! her innocent and adorable face without decoration,Bazai iya mantawa ba,her activities concerns is his final considerations …*

 

***

Bello yina fita daga gidan ,kasa wucewa gidan hayan da hausi take yayi kurum sai ya zarce wani masallaci da ake bari a buɗe ya kwanta yina tunanin balaƙin da ya jefa rayuwarsa a ciki…

Sambatu ya farayi yina magana a zahiri

 

“Oh ni bello,ina zaman zamana da matata,ni mwaɗayin zama da mata biyu naje na ƙaro wa kai na *harija* ganinan kullum cikin ciwon kwankwaso itakuwa ba abunda ya shafeta ,bata gundura ,wannan tashin hankali da me yayi kama?

 

Wani ɓangaren zuciyarsa ne ya fara bashi shawaran baragulbin tunani

 

“To ka saketa mana,tun da ba ɗa ba jika ,ku rabu salin alin ba sagi…nima na huta da kuɗin haya,ƴar jarababbiyar matata ta fiye mun harija!”

 

Murmushin jin daɗi yayi ,sannan ya sunkuci takalmansa ,ya kama hanyar gidan hayan shi da uwale.

_Typing _

 

 

 

 

*HARIJI*

(Original Romantic love story)

 

 

 

Matar Hariji hausa novel complete page 9 and 10

 

 

*Alheri writers Asso.*

 

 

By…Oum Aphnan

 

 

 

A gidakam uwale tayi kwance  tayi share share ,tana faman sharar barci ,batareda ko tayi wanka ba..

Cikin rashin tsammani ta jiyo sautin sa

Saida tayi wani irin tambul sannan ta miqe zaune

“Au harka dawo? Er banza ai dama ba abunda ta iya sai 6a6atun jaraban a Baki ni d’in dai, nice matar gaban goshi…

 

Yawun bakinta ne ya qafe sakamakon miqo mata farar takarda a kanannad’e da yayi

 

 

Washe Baki tayi ” woo ni kace mu fara bishasha mijina ya had’u da mutanen arziki sun washeshi ,belloti waya baka takardan office?”

 

 

Banza yayi mata ya dad’a turo mata takardan

 

Zuru tayi masa da ido ba tare da ta kar6a ba Cikin mamaki a ranta tana raya to me ya canja shine?

 

” Amshi mana ”

Ya bata umurni cikin d’aure fuska da mugun tsawa

 

A lalace tayi magana kamar wata doluwa

“Ha’ah to Na mene ne?”

 

“Ki amsa in kinje gida kya bud’e ki karanta

 

Wallahi kuwa ban kar6a sai ka fad’a na menene ko kuwa ka fitarmun a daki in cigaba da barcina mai dad’i

 

” to na sakin ki ne”

 

Zabura tayi ta miqe tsaye tare da dafe qirji

“Saa?.?

 

” saki”

Dariya ta farayi Kamar ta6a66iya “Ayyah ai tsakanin ni da kai babu saki,wasa ma kakeyi to saki da nayi maka mene ?

 

” kurum Na gaji da hajircinki ,kije can abi wani sarkin

 

“Mtswww to ai ban saku ba , ka saki banza wallahi ,kai kayi kidin ka kuma kayi rawanka…allah yaso ban karanta ba ,sai ka tafi da sattaccen gwuiwa”

 

 

“Ke jahila bari to in fad’a maki da Baki ،ni bello Na sakeki saki …

 

 

” a’ah karka furta ,wallahi bello zamu hau sama mu fado kaji Na fad’a maka

 

“Nasake ki saki daya KI tsireni,Ina zan zauna mace kullum tana rarikeni a gado in qare da basir da shan tsumi,ai wallahi sai kin tafi…

 

 

Wani gigitaccen qara ya saki Wanda ya maye gurbin maganar da yikeyi

Sakamakon muciya da ta gicciya masa a Mara

 

 

A guje ya dafe wajen yina kururuwa gamida salati

Wayyo allah ba shikenan,ta dagargaza abokin aikin,allah ya isah uwale kin cutar da hausi

 

” badai takan wannan jijiyar bace ? To gwara in dagargaza duk mu rasa da in tafi in barwa hausin tana kwasan lagwada ni da zawarci”

 

Biyo ta yayi zai hankadata waje yina tsiya harda gore gore

 

 

Uwale dake riqe da kugu jin yina surutai yina nufota ya tabbatar mata da bai daku ba

 

Aikuwa kafin ya qarasa tai kukan kura ta damtsi abar taringa ja tana lilo

Aduniya ji yayi kamar zaa zare masa rai

Ihu ya ringa kwararawa yina Neman gudunmawa

 

Da gudu matan gida suka hankado d’akin,ganin hannunta kam akan mazantakarsa tana lilo, ya firgitasu lalle uwale za ta kashe rai suna Cikin gida

 

Duka suka rufeta dashi ,kafin da qyar suka qwaceshi

Rikicaaa ya watse can gefe yina ihu yina ,uwale Na sake ki *saki uku* Ashe dama ke makashiyace ban sani ba…allah ya isana…

 

 

Kukan kura tayi tana qoqarin cinmasa ana rirriqesa

“Kubarni da ja’iri bakinsa bai mutuba ai ”

 

 

***

Matan gida Koran fata fata sukayi wa uwale ,don su Kansu sunyi murnar rabuwar bello da uwale ko sa samu suyi tarbiyyan yaransu lafiya”

 

Bello kam saida aka dangana shi da gadon asibiti waje ta salu6e ta kumbura tai sintsir hausi ce me jinya itama tanayi tana allah shi qara tsiyar qarin aure kenan yau wa gari ya waya?akan aurenka da uwale ba tozarcin da bakayimun ba ,yanzu kuwa da nayi haquri gayinan duk allah yayi mun maganin Ku INA kallo”

 

 

“Ke dai hausi karki since ladanki,yin jinyar nan kikeyi don allah…

 

***

*Tuna baya*

 

 

Tunda bello aka tsaida ranar aurensa da uwale ,hausi take ganin rawan kai nau’i da suffa ,a lokacin suna gida iyayensa mamanshi ta ware masa fili tace yaxo ya danyi ginin qasa a lilli6e da sumunti ya kintsa matansa waje guda

Haka kuwa ya tarkata jarinsa ya qera gini lokacin biki aka sha biki…ranar kuwa da ango zai shiga daki abokansa Na kawosa suka shige d’akin uwargida su gaisa kafin su shigo…shikuma ya shige d’akin amarya ,ya ajiye kazar angwancin zai dawo gurin abokansa .saidai zumbur uwale ta miqe.

 

” yoooo INA kuma zuwa?

..Wai zan yowa abokaina jagorancine suzo Ku gaisa,kuma a taraku ayi maku fad’a da er uwar zamankii kuma babata da safe zata kuma sasantaku..

 

Tsidik ta mike ta warware mayafi ta gyara zaman shi aka

 

“To mu tafi d’akin hausin tare.. yaudai ranana ne ban bari aci min ko minti”

 

 

**

Duk nasiha da ban Baki abokansa sunyi masu itadai hausi batace komai ba

Da zasu tafi tayi masu godiya itama ta mike zata shige uwar d’aki

 

Sigina da ido uwale tayiwa bellon

 

Saiga bello Cikin rawar murya yina kiran abokansa da hausin wai su daddawo

 

“Yawwa hausi kwana nawa zanyi a dakin uwale?

 

” kaji wani rainin aqalu…adadin kwanakin da musulunci ta tsara maka mana kwana bakwai…”

 

 

“Haba hausi bansanki da baqin ciki ba. Ke kuwa ba tun kafin auren nan ba kince zaki qara mun kwanaki ba …don allah jama’a Ku bata Baki

 

 

Ya juya yina kallon abokansa

Sakin Baki hausi tayi cikeda mamaki

Lallai bello ko yanzu ya nuna mata yayi aure

 

” hummm shikenan Na qara maka sati biyu aci angwanci lafiya

 

 

A tare uwale da bello suka amsa da amin ,uwale harda godiya

Suka miqe suka tafi,itakuma ta shige uwar daki Cikin rad’ad’in 6acin rai

 

Yanzu shikenan Dan majalisar tarayyar birnin wandon da Nike taqama dashi ya zama mallakin mu mu biyu….

 

 

***

*Abun dariya yaro ya tsinci haqori*

 

Tun ranar da bello ya tare da uwale kullum bello akan network yike ,kwana hudu cur baya barci ,dare farai ana abu d’aya . tun yina Na marmari yanzu ya koma yin Na wuya

Gashi ta daina barinsa fita,ko d’akin mahaifiyarsa ya shiga saidai tsidik kiga ta banko labule ta shigo itadai karya Dade yazo a cigaba.

 

 

Bello kam ya shiga tashin hankali kullum yawo da zariyar wando kacau kacau a hannu ko daurewa baya iyawa

Hutu daya yike samu lokacin sallah..aikuwa lokacin zai gofana sujuda yina rokon wa uwale barci ko ya samu ya huta

 

Shedanci da karuwanci kuwa iri da kala

A baya babansa ita tasa yayiwa hausi kishiya saidai yanzu duk inda ta zauna sai tayi gulmar su

*littafin kud’i at regular 200 VIP 400 ,plz serious buyer kadai zasu biyo mu  din jin yanda zaki biya plz.   ,09065990265*

 

“Allah ya hada Dana da me farar qafa duk ya karkad’ar da komai nasa ya aurota bata tsinana masa komai sai karuwanci da suke isana dashi.. Na qwace huwaila ersa a hanun uwarta na bata kyauta amma da shike ba diyar arziki bane dare nayi zata turo mun ita su rife qyaure garamm

Bazakiji motsinsu ba sai wajen  shad’aya shaura na safiya sannan zakiji qoshiyoyi suna qara a cikin faranti a dole suna karyawa

Da murya qwarqwar irin na soyayyun nan da suka tsofe a gida zakiji tana gardama dashi

 

 

_Ahh ni Wallahi na fika loma…Ah lomana yafi naki_

To wannan tsinewar yazo qarshe yanzu nan zanje inyiwa tufkar hanci”

 

Ta dasa aya tana kallon qawarta sala mai waina,ta zura mata ido mai ma’anar domin gyara ko shawara…

_Typing ✍_

 

 

 

 

*HARIJI*

(Original Romantic love story)

Matar Hariji hausa novel complete page 11 and 12

 

*Alheri writers Asso.*

 

By…Oum Aphnan

Masu zagina na barku da illalah akwai madakata ,so if u lyk ki cigaba da zagina ohum bayi tsiro Amma ki sani Bana fada a social media ,don’t allow me to start ta kanki….oh allah is it by force ehennn?so oum Aphnan ta dasa alkalaminta no going back ,so don’t exhaust ur time jareee

 

 

Ana qare qarar su ummi ,en sanda suka taho da Ankwa suka umurceta da ta miqo hannu,a sagala mata a wuce da ita gidan yari zuwa lokacin zaman kotun na gaba….

 

hawayen bakin cikine ya fara tsatstsafo mata a kwarmin idon ta,talaka! Talaka bawan allah ,ace yau duk bautar da tayiwa likitocin asibitin nan ba Wanda zai tsaya mata? Haba wato kowa yina tare da Kaine zuwa wani lokacin gazawa.

 

 

Girgiza kai tayi kurum ta miqa masu hannun suka saqala mata ,er sandar haka ta shiga ingixa qeyarta tana tangadi ,tamkar zata kifa

 

 

A tarikhin rayuwar ummi in ance mata wani rana zaizo da za tayi abunda za a kaita koda police station to zata qaryata,to bare wai gidan yari ! Ya ilahy

 

 

***

Quliya ,bai cire idonsa akan talabijin ba,saida aka nuna inda aka hankada keyar ummi cikin motar en sandan

 

Wani kakkauran numfashi ya furzo zuwa waje mai d’umin gaske

 

A take ya d’auki wayar salulansa commissioner of police ya kira ,bugu biyu ya dauka ya soma gaishesa cikeda girmamawa

 

A gaggauce ya bashi umurnin dakatar da yaransa ga maltreating din ummi da sukeyi

Kuma a wuce da ita headquarters dinsu,yanzu nan zai turo lawyansa na musamman don a daukaka  qaran zuwa federal ,inyaso sai idan sun nadi sahihan bayanai a bakin ummy a maida ita gidansu safely

 

 

***

Qarfe biyu da rabi na dare a birnin Abuja, Nigeria

 

Matasane kusan su biyar suka fito daga cikib wani club da naga daga sama an rubutun sunan da golding blue light kamar haka *Recreation club*

 

 

Wani matashin yaro da bazai Gaza shekaru ashirin da tara ba ,ya fara danewa Bayan wata d’irmemiyar mashin Wanda ake tseran gudu da ita ,A qiyasin kudin Babur d’in kuwa takai miliyon takwas

 

Sanye yike cikin gajeran wando da singlet mai roba roba da ya dace da hadadden fatar jikinsa mai dauke da lufluf  din kwantaccen gashi,kai da gani ba tambaya kasan yaron inba balarabe bane to tabbas ya had’a tsatso da larabawa ,tun a yanayin layalayan gashin kansa da akayi masa askin funck ya saisaye wajen qeya ,ya tarashi cukus ta gaba

Sai gashin gemu da ya Tara cunkus har kusan saman kirjinsa tamkar jikan sheqau

Da gaske kallon farko xaka aza cikakken mutum ne da zai kai shekaru talatin da biyar haka,duba da tsuvurin gemun da ya bari ,sai yana taqadaranci ne ko kuma yina zubo wauta zaka gane yarone danya sharaf

 

 

Da fofoti suka fito club din shida abokansa, alamu ya nuna su din gayune kawai amma basa shan komai ,inma da abunda ya kaisu club din to bai wuce kallon rawa ba da rashin ji irin na yaran manya da suka saba da rayuwar qasar waje

 

 

Wata wargajejiyar mashin mai fad’i da yawan fitillu ya hau ,sannan ya maqala hulan kwanon dake sagale da hannun mashin din

 

Wata irin keyy ya sakarwa mashin din kurum ya fara cin taya ,kafin ya fice da gudu giyan qarshe

 

 

Ihu sauran samarin suka saki ,suka dafe mashi baya a tasu mashinan

Suna kiran sunan sa tamkar Wanda suke filin tseran gudu ba kan kwaltan filin tarayya abuja suke ba a wannan daren ,sunadab da shiga uturn din da zai dauke hanyar Asokoro yaji tayarsa na gaba ta caki wani abu a take ta fara tangal tangal

 

Unknown to all of them fataken darene sukayi target dinsu tun fitarsu

 

Yina ankarewa da hakan ,kurum ya fara daddanna wasu wurare ta gaban mashin din ,a take mashin din ta fara wani irin qara tana jajjan kacocin mashin din tamkar zasu farfashe,saida ya gama daddanna komai sannan yaja burki ya tsaya

 

 

En fashin da ada suka daddaga bindigoginsu ,gamida saitin tayoyinsa ganin ya yi saranda ya tsaya yasa suka sauke hancin bindigogin suna kallon qasa ,a gadarance suke qarasowa kamar Wanda suke falonsu

 

 

Saida sukazo dab da shi kurum sukaji sautin woyyyyyyy

Saidai sukaji mashin dinsa ta fyalla da gudu ,a take suka fara masa 6arin alburushi saidai Ina ,har tashi sama mashin din takeyi in sun saita sama ya dawo yina gudu a kwalta

 

Abokansa ihu sukaeyi  ” *Adnannnnn* ka tsaya kudi ne za a basu…”

 

 

Basu samu cafkesa ba har ya shige get d’in dake kewaye da gidajen anguwar gabad’aya Wanda manyan sojoji maras imani ke gadinsu,amma saboda kowa yasan *Adnani* baya harkan qoro yasa in har yike qasar ake barin get din shiga unguwar a bude da zaran zai fita yawon darensa kofa a bude take….

 

Da hannu daya yike murza hannun mashin din sakamakon hahharbinsa da sukayi a hannu da cinyar qafarsa ,gudu kuwa da tayar baya kadai tsabagen gudun tashin hankali, don haka suna ganin ya shige sukasan ya tsira

Don haka a karce suka juyo suka tasa qeyar abokan zuwa ma6oyansu dasu

 

***

 

Adnan kuwa Bai fara jin ciwoba saida suka rabu da en fashi ,ya kasa qarasawa gida saidai aka qarasa da shi

 

Gidane tafkeken apartment mai daukeda 6angarorin matan aure hudu ,da qawatacce daga tsakiya wanda ya kasance Na me gidan ne,sai kuma 6angaren mazan gidan su biyu Adnan da Arif dan shekaru sha takwas

 

 

Zakayi mamakin duk girman gidan yara hudu tak mai gidan ya Haifa maza biyu mata biyu ,Sai matan aure uku,d’aya bayarbiya daya banufiya d’aya Igbo

 

 

Zaman kishi

Tunda aka shigo da Adnan gidan ba mata daya da ta fito a cikin mata ukun da suke cikin gidan

 

Tun dare yike burgima a cikin jini yina ihu amma ba mahalukin da ya fito ,ciki kuwa harda irfan qaninsa ,kuka adnan ya ringayi yina dakacen rashin mahaifiya ga mahaifinsa ba mazauni ba ,a gaban qofar d’akin quliya ya kwana cikin halin tsananin jinya…

 

 

***

Sala kam gum tayi da bakinta don kuwa ance fadar da yafi qarfinka kamaisheshi wasa

Kowa a garin nan yasan sanda tayi tashen quntatawa hausi ,taso ya auri uwalene su had’u suyi ta ganawa er tahalika azaba ,sai tsamiya ta juyewa mujiya…don haka haquri tayita bata hardai ta mike ta tafi.

 

***

Yau qarfe takwas na dare duk su bello sun hallara a tsakar gida a babbar tabarma suna cin tuwon dare

Itakuwa ,uwale sai mutsu mutsu da cinya takeyi tamkar Wanda ake mintsili

Don haka sai zungurar bello takeyi da qafa a dole ya tashi su tafi daki.

Baba tana lura da ita ,don haka sai tura mata sakon harara takeyi ,amma ina aikin banza batama San tanayi ba

 

 

Shikuwa bello yina lura da haka ,gabansa ya soma bugu dum dum,kwata kwata kwanansa goma da aure uwale amma harga allah tsoronta yikeji ta gama qare masa ruwan kai

 

 

Ana cikin fira hausi tayi miqa tai masu sallama ta wuce daki,mintoci kadan bello ya mike tsidik yayi d’akin hausi ya maida bida ya kulle

A tsorace ta fito tana qwala kiran waye tana gyara daurin kirjin da tayi

 

“Lafiya bello? ”

Tsaki yaja ,kafin yahau sababi

 

“Yau naji ikon Allah mutum da gidansa don ya shigo d’akin matarsa to meye ba tambaya…amma tunda kin tambaya kwana nazo yi a dakinki”.

 

 

” wa??? Ai wallahi saika koma d’akin amarya ,kaifa kacemun in maka qari,kaje can a cigaba da gwangwajewa a gado,inma ka cinye kwanakin da na baka ganin dama nane in qara maka wasu kwanakin”

 

 

“To wallahi baki isah ba ,na gama lissafi yau kwananki ne a dawo kwana bibbiyyu ,haba hausina ki tausaya mun kefa tawace ,wallahi matarnan zata kasheni ne ,ni tsorona ma in batada kini da mayu? Saboda dare firrr fa bata barci saidai tayita cinyeni ”

 

 

Qunshe dariya tayi tana jin dad’i “cinye ka kamar yaya?

 

Bai bata amsa ba sukaji bugun qofa

 

‘” Belloti fito muje dare nayi…” Sukaji muryar uwale daga waje ,yina mata magana Cikin magiya

 

 

“Don Allah kice na samu barci”

 

Uwar d’akin hausi ya zunduma da gudu ,yaje ya matse a lungun gado

 

 

Bude qofa hausi tayi tana dariya “a’ah amarya ce? Bi angwan naki gayican yayi uwar dakina

 

 

Aikuwa a hasale ta shige har tana tuntu6e da qafar kujera

” haba bello amana ta zaka ci?”

 

 

Daura hannu yayi aka kamar zai zunduma ihu, itakuwa hausi sai dariya takeyi harda dafe ciki

Cikin maraitacciyar murya ya fito ta tasashi kamatr danta suka tafi

 

*Hmmm Naji qorafinku ,in a real sense nayiwa kaina alkawarin taqaita komai sai na gama free page ,SBD still enmata na karantawa ,amma in an gama matar auren da ta biya kudinta ,itace keda riba*

 

 

Tambaya wai meneene banbancin hausi jarababbiya da uwale harija?

 

 

_Harija itace macenda bata gajiya da gado ko kadan ,kuma zata iya raba dare kullum ana cinta kuma tana k’iba ,sannan ita sha’awar ta guntayene ko yaya aka caccaketa za ta samu gamsuwa saidai anjima kadan wata sha’awar zata bijiro mata kuma bata iya haquri sai an cita……. Jarababbiya kuwa ,duk in ta samuso take ayi mata cin raga raga daganan zata iya daure shaawarta koda bata samu ba itama tanada wuyar kawowa amma in bata samu ba tanada haqurin rashinsa

 

HARIJI

Sunan star din littafin mu wai waye shine? Wani rawa zai taka har ya taka matsayin wannan sunan ?

This is just an introduction bamu fara wasanba ,akwai cakwakiya gamida zubar kwalladon’t miss ,rush and confiscate ur copy since from now.

Matar Hariji Hausa Novel Complete Document Download

 

Matar Hariji Hausa Novel Complete

 

Title Hariji hausa Novel Complete
Uploaded by Examdubs.com.ng
File Size 75kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author Oum Aphnan
Tags harijin namiji,hariji wattpad,hariji book 2,hariji 13 14,hariji 49,harijin namiji hausa novel,hariji hausa novel,hariji book 3,hariji complete hausa novel,hariji chapter 1,hariji cmplt hausa novel,hariji da harija complete,hariji hausa novel book 3,hariji hausa novel wattpad,hariji littafin hausa,hariji littafi na daya,hariji novel
Published date 17 – 09 – 2022

 

DOWNLOAD.TXT

Tags: harijin namiji,hariji wattpad,hariji book 2,hariji 13 14,hariji 49,harijin namiji hausa novel,hariji hausa novel,hariji book 3,hariji complete hausa novel,hariji chapter 1,hariji cmplt hausa novel,hariji da harija complete,hariji hausa novel book 3,hariji hausa novel wattpad,hariji littafin hausa,hariji littafi na daya,hariji novel

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top