Auren Lagos Romantic Love Story

Godiya yattabata ga Allah dayabani
Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS
 
Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya
 
 
 
Page (1)
 
Na mummy minal
 
 
 
Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon farare
 
Tastas sunsha bila da guga Riga da wando da hijab harkasa
 
Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to
 
Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da
 
Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to
 
Adawo lafiya tafito daga gida
 
Misalin 7:30 am
 
Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo
 
Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin
 
Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya
 
Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini
 
da takemin dayan
 
Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA’s ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur’an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna
 
Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur’an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break
 
Andawo anyi hadith and tauhid
 
Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar
 
Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa
 
Zakuso Ku karanta : Lamrat Romantic Love BabyStory
Yawan typing yawan comment
 
Allah yajikan iyayenmu
 
Page (2)
 
NA mommy minal
 
Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo
 
Continue
 
Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya
Nagani tashige wani gida maidan
Madaidaicin kyau
 
Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo
 
Sai dakin abbansu sai kicin
 
daga gefe dayan side din kuma to let dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin
 
Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi suka
 
Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee
 
Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu
 
Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi
tace to mamanu
Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to
 
Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu
Wacece kairiyya
Yawan comment
Yawan typing

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*