Barka da zuwa wannan shafin namu inda muke kawo muku sakamakon zaben gombe 2023, Ku kasance da wannan shafin namu domin jin yanda zata kaya.
Sakamakon Zaben Gombe 2023
A yau Lahadi hukumar zabe na kan tattara sakamakon zaben gwamna da akayi jiya asabar a jihar ta gombe.
A jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, gwamnan APC mai ci ne ke kokarin kare kujerarsa daga mamayan ‘yan takarar jam’iyyar PDP, Muhammad Jibril Danbarde da kuma na NNPP Muhammad Khamisu Mailantarki.
Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu Dora muku ingattacen sakamakon zaben gombe 2023 dazarar hukumar Inec ta Fara sanarwa.
===================================
ZABEN SHUGABAN KASA
Hukumar tazabe dai tace sakamakon zaben ekiti kawai ne yazo garesu kuma sun Sanar, inda jam’iyyar APC ce tayi nasara acan.
Anma a jihar to gombe, BBC Hausa ta ruwaito cewa Jami’an tattara sakamakon zabe sunce PDP ce ta lashe zabe.
PDP CE TA LASHE ZABE A GOMBE
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben shugaban kasa a jihar Gombe.
Ma’aikaciyar tattara sakamakon zaɓen shugaban kasa a jihar ta Gombe, farfesa Maimuna Waziri ta bayyana sakamakon kamar haka:
PDP – 319,123
APC – 146,977
NNPP – 10,520
LP – 26,160
===================================
Ga kadan daga cikin sakamakon zabenna gombe:
1. Karamar hukumar Balanga
APC – 11,715
PDP – 23,326
NNPP – 405.
LP – 3,760
2. Karamar hukumar Funakaye
APC – 12,672
PDP – 25,384
NNPP – 767
LP – 320
3. Karamar hukumar Nafada
APC- 8,242
PDP-12,339
NNPP-344
LP- 7
4. Karamar hukumar Shongam
APC – 7,525
PDP – 13,520
NNPP- 256
LP – 2,579
Ku kasance da wannan shafin namu damu cigaba da Dora muku sakamakon zaben na gombe.
Wasu na Karatun: BBC Hausa Zaben Shugaban Kasa 2023
Hotunan Sakamakon Zaben Jihar Gombe 2023
Leave a Reply