Assalamu Alaikum, Barkanku da zuwa wannan shafin namu inda muke kawo muku sakamakon zaben katsina 2023 kaitsaye daga cibiyar hukumar zabe.
Ajiya asabar aka gudanar da zaben gwamna na 2023 a kastina inda ake fafatawa tsakanin manyan ‘yan takara daga jam’iyyu daban-daban.
Katsinawa dai na dakon sauraron sakamakon zaben domin Sanin waye ya lashe zaben da akayi.
Sakamakon Zaben Katsina 2023
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta fara tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Katsina 2023.
Katsina nada kananan hukumomi 34. Sakamakon daya fara fitowa shi ne na karamar hukumar Musawa.
Ga bayanin yawan kuri’un da kowace jam’iyya ta samu:
Mai’adua
ADC – 08
ADP – 52
APC – 28,436
LP – 01
NNPP – 68
PDP – 11,506
PRP – 10
SDP – 03
ZLP – 01
Zango
ADC – 10
ADP – 40
APC – 19,757
NNPP – 04
PDP – 10,477
PRP – 14
SDP – 04
Rimi
APC – 28,202
LP – 13
NNPP – 397
NRM – 22
PDP – 13,823
PRP – 37
SDP – 10
ZLP – 02
Kusada
APC – 13,750
LP – 04
NNPP – 05
PDP – 11,151
PRP – 17
SDP – 02
ZLP – 02
Mani
APC – 29,678
LP – 16
NNPP – 231
NRM – 26
PDP – 16,180
PRP – 28
SDP – 10
ZLP – 03
Baure
ADC – 06
ADP – 50
APC – 32,802
NNPP – 62
PDP – 17,888
PRP -12
SDP – 01
ZLP – 02
Batagarawa
APC – 26,326
LP – 17
NNPP – 212
PDP – 13,510
PRP – 81
SDP – 25
ZLP – 08
Ingawa
ADC – 37
APC – 22,08
LP – 13
NNPP – 209
PDP – 12,255
PRP – 217
SDP – 01
ZLP – 04
Safana
ADC – 15
ADP – 21
APC – 15,417
BP – 05
LP – 02
NNPP – 09
NRM – 14
PDP – 10,450
PRP – 53
SDP – 143
Funtua
AA – 07
ADC – 53
ADP – 120
APC – 31,924
BP – 13 LP – 39
NNPP – 314
NRM – 49
PDP – 19,849
PRP – 218
ZLP – 08
Dandume
APC – 23,710
PDP – 14,792
NNPP – 220
PRP – 146
Dutsi
ADC – 4
APC – 15,631
NNPP – 10
NRM – 11
PDP – 8,419
PRP – 10
SDP – 202
ZLP -03
Bindawa
ADC – 26
ADP – 52
APC – 28,997
LP – 21
NNPP – 957
PDP – 12,165
PRP – 47
SDP – 6
ZLP – 3
Kaita
ADC – 21
ADP – 70
APC – 24,121
LP – 16
NNPP – 53
PDP – 9,824
PRP – 20
SDP – 04
ZLP – 10
Daura
A – 09
AA – 03
ADC – 44
ADP – 106
APC – 26,548
BP – 14
LP – 08
NNPP – 78
NRM – 12
PDP – 10,689
PRP – 27
SDP – 08
ZLP – 03
No. | Karamar Hukuma | Wanda Ya lashe Zabe | APC | PDP | NNPP | Jam’iyyar da tayi nasara |
---|---|---|---|---|---|---|
1 | Bakori | |||||
2 | Batagarawa | |||||
3 | Batsari | |||||
4 | Baure | |||||
5 | Bindawa | |||||
6 | Charanchi | |||||
7 | Dan Musa | |||||
8 | Dandume | |||||
9 | Danja | |||||
10 | Daura | |||||
11 | Dutsi | |||||
12 | Dutsin-Ma | |||||
13 | Faskari | |||||
14 | Funtua | |||||
15 | Ingawa | |||||
16 | Jibia | |||||
17 | Kafur | |||||
18 | Kaita | |||||
19 | Kankara | |||||
20 | Kankia | |||||
21 | Katsina | |||||
22 | Kurfi | |||||
23 | Kusada | |||||
24 | Mai’Adua | |||||
25 | Malumfashi | |||||
26 | Mani | |||||
26 | Mashi | |||||
28 | Matazu | |||||
29 | Musawa | Umaru Radda | 24,632 | 10,118 | 580 | APC – 24,632 |
30 | Rimi | |||||
31 | Sabuwa | |||||
32 | Safana | |||||
33 | Sandamu | Umaru Radda | 21,055 | 10,641 | 01 | APC – 21,055 |
34 | Zango |
Wasu Na Duba: Sakamakon Zaben Gombe 2023
Leave a Reply