Ayau take asabar inda ake gudanar da zaben gwamnoni a najeriya, Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara 2023.
A jihar ta zamfara dai akwai zabe mai zafi, inda za’a fafata tsakanin ‘yan karar gwamna guda biyu wato gwamna maici na jam’iyyar APC (Bello Muhammad Matawallen Maradun) dakuma Dr. Dauda Lawal Dare na Jam’iyyar PDP Wanda shima yasamu karbuwa a lokacin yakin Neman zaben gwamna da aka gudanar.
Toh ku masu karatu, a ganinku wazai lashe wannan zaben gwamnan 2023 a jihar ta zamfara? Sai munji daga gareku ta comment section.
Dauda Lawal Dare Na PDP Ya Lashe Zaben Gwamnan Zamfara
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da Dr. Dauda Lawal Dare Na Jam’iyyar PDP a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamnan zamfara da kuri’u 377,726 Inda gwamna maici na APC yasamu 311,976.
Zaben Gwamnan Zamfara 2023
A wannan sashen, zamu rika kawo muku rahoto kai tsaye akan zaben gwamna dake gudana a yau daga lugu da sakuna daban daban dake jihar ta zamfara.
BIRNIN MAGAJI
APC – 9,643
PDP – 8,991
MARADUN
APC – 24,855
PDP – 12,261
KAURA NAMODA
APC – 26,472
PDP – 31,326
GUSAU
APC – 32,172
PDP – 64,710
MARU
APC – 10,646
PDP – 22,036
SHINKAFI
APC – 13,408
PDP – 13,435
TALATA MAFARA
APC – 41,280
PDP – 22,236
BAKURA
APC – 41,063
PDP – 19,455
TSAFE
APC – 25,805
PDP – 42,188
ZURMI
APC – 21,027
PDP – 24,324
BUKKUYUM
APC – 10,321
PDP – 24,341
ANKA
APC – 10,156
PDP – 17,116
GUMMI
APC – 20,263
PDP – 27,929
BUNGUDU
APC – 24,865
PDP – 47,464
More Loading……
An Tafi Hutun Rabin lokaci, Za’a dawo damisalin karfe 11:15 Na dare domin fadin sakamakon Maradun da Birnin magaji.
Matawalle Ya Tilasata INEC Ta Kara Kuri’un Bugi, Cewar PDP
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara, ta yi zargin cewa gwamnan jihar, Bello Matawalle na shirin yin magudin zabe na sahihancin sakamakon zaben mahaifar sa na karamar hukumar Maradun.
A cewar jam’iyyar PDP, gwamnan ya tuntubi manyan jami’an hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a yunkurinsa na yin magudin zaben a karamar hukumar maradun domin samun nasara.
A wata sanarwa da ta fitar a yau, Litinin a Gusau, jam’iyyar ta hannun ofishin watsa labarai na Dauda Lawal, ta bayyana cewa gwamnan ba ya son amincewa da shan kaye cikin kwanciyar hankali.
Jaridar channels ta ruwaito cewa Gwamna Matawalle yana ganin cewa magudin zaben zai yi sauki a garesa idan ya yi amfani da sakamakon garinsu na Maradun.
Mun tabbatar daga majiya mai tushe cewa gwamnan ya tuntubi manyan jami’an hukumar ta INEC, wanda hakan ya tilasta musu ware alkaluma na bogi domin ya taimaka mishi wajan lashe zabe.
Tuni dai Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta saka sakamakon zabe na rumfunan zabe 185 daga cikin runfunan zabe 195 na kananan hukumomi.
An kammala dora sakamakon mazabu takwas a tashar sakamakon zabe na INEC yayin da ake jiran saukar da rumfunan zabe 10 a ward biyu.
Mun lissafa kuma mun dora jimillar kuri’u akan IREV.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu kuri’u 26,170 yayin da PDP ta samu kuri’u 12,543.
Tazarar ya zuwa yanzu, daga rumfunan zabe 185 ya kai 13,627. Babu wani sihiri da zai iya chanza wannan sakamakon, ya kamata gwamna ya sani.
– Baturen Zaben Shinkafi, Ya Bayyana Usman mahmud Aliyu a matsayin wanda ya lashe zaben Dan majalisa da kuri’a APC 13,154 inda PDP keda 12,914.
– Baturen Zaben Maru North, Ya bayyana Abdullahi Nasiru na jam’iyyar PDP a matsayin Wanda ya lashe zeben dan majalisa da kuri’a 12,755, inda APC keda 7,774.
Sannan zaku iya aiko mana da abubuwan dake faruwa a yankunnanku akan zaben gwamnan Na jihar zamfara ta anfani da comments section dake kasan wannan shafin.
Suwaye manyan ƴan takarar gwamna a jihar zamfara?
A jihar ta zamfara dake arewa maso yammacin najeriya tanada manyan ƴan takararar kujerar gwamna guda biyu wadanda zamu baku takaitaccen bayani akansu kamar haka:
1. Bello Muhammad Matawallen Maradun (APC)
An haifi Bello muhammad matawallen maradun 12 ga watan fabrairun 1962, matawalle yakasance dan siyasa kuma tsohon malamin Makaranta wanda yake kan kujerar gwamnan zamfara tun shekarar 2019.
A wannan shekarar ta 2023, Honourable Bello Muhammad Matawallen maradun yana neman kujerar gwamna a karo na biyu.
2. Dr. Dauda Lawal Dare (PDP)
An haifi Dauda Lawal dare 2 Ga watan satumban 1965 Wanda ya kasance ma’aikacin banki a Najeriya, sannan kuma an san shi da kasancewa jagora a masana’antar Bankin Najeriya.
An dai san Dauda Lawal Dare yana daya daga cikin manyan masu fada a ji a fannin hada-hadar kudi a Tattalin Arzikin Najeriya yayin da ya yi aiki a matsayin babban darakta na bangaren gwamnati na Arewa na First Bank of Nigeria Plc.
Dauda Lawai dai shine dan takarar gwamnan jihar zamfara a karkashin jam’iyyar (PDP) a wannan shekarar ta 2023 inda zai fafata da gwamna maici na Jam’iyyar APC.
Sakamakon Zaben Gwamnan Zamfara 2023
Munshirya tsaf domin kawo muku ingantaccen sakamakon zaben gwamnan jihar zamfara dake gudana ayau 18 ga watan maris 2023.
Kurika ziyartar wannan shafin akai akai damun samun sakamakon zaben gwamnan zamfara Na 2023 Kai tsaye.
ƳAN TAKARA | JAMI’YYA | SAKAMAKO |
1. Bello Muhammad Matallen Maradun | APC | Loading……… |
1. Dauda Lawal Dare | PDP | Loading……… |
Zamu Fara Dora muku sakamakon zaben an an dazarar anfara tattara sakamakon zaben.
KU KARANTA: BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnoni 2023
Sakamakon Zaben Kananan Hukumomin Zamfara 2023
Anan zamu kawo muku sakamakon zaben gwamna daga kowace karamar hukuma dake jihar zamfara.
1. Anka
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Anka.
2. Bakura
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Bakura.
3. Birnin Magaji
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Birnin Magaji.
4. Bukkuyum
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Bukkuyum.
5. Bungudu
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Bungudu.
6. Gummi
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Gummi.
7. Gusau
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Gusau.
8. Kaura Namoda
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Kaura Namoda.
9. Maradun
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Maradun.
10. Maru
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Maru.
11. Shinkafi
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Shinkafi.
12. Talata Mafara
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Talata Mafara.
13. Tsafe
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Tsafe.
14. Zurmi
A wannan sashen zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan zamfara daga karamar hukumar Zurmi.
Wasu Na Karatun: Sakamakon Zaben Gwamnan Kano 2023
Muna apc dai
Alhmdllh muna godiya ga Allah days gwadamana wannan samun nasara nawannan Dan takara doctor dauda lawan dare