Labarin Ganin Watan Sallah 2024
A yau alhamis 29 ga watan ramadan wanda yayi daidai da 20 gawatan Afrilun 2023 muka kawo muku labarin ganin watan sallah 2024, labarin ganin watan shawwal 2024. Musulmai afadin duniya sun dukufa domin dubon wannan watan na Shawwal domin gudanar da sallah Idi, Anma hakan zai farune kadai idan anga jinjirin watan na Shawwal. … Read more