HOME

WAEC

Tarihin Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida)

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku cikakken tarihin abba kabir yusuf wanda akafi sani da Abba gida-gida. A ranar litinin 20 ga watan Maris Na 2023 hukumar zabe mai zaman kanta ta ayyana Abba gida gida a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamnan Kano. Tarihin Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) An … Read more

Hotunan Yadda ake Kwanciya da Mace

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku hotunan yadda ake kwanciya da mace ga ma’aurata. Hotunan yadda ake kwanciya da maceĀ  Wasu mazan sukan kasance a cikin rashin sanin yadda ake kwanciya da mace idan anyi aure. Zakaga mutum yayi aure anma baisan yadda zai kwanciya da matarsa ba, kuma wasu na … Read more

Sakamakon Zaben Jihar Kaduna 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben jihar kaduna 2023 wanda aka kammala tattara bayanai. A ranar asabar aka gudanar da zaben gwamna dakuma ‘yan majalisun jiha a Kaduna A wannan shafin zamu muku sakamakon zaben jihar kaduna 2023 inda zamu sanar muku waye ya lashe zaben gwamna a jihar … Read more

BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023 wanda ya gudana 18 ga watan maris 2023. BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023 A ranar asabar 18 ga watan maris aka gudanar da zaben gwamna a sassa daban daban dake jihar sokoto inda ake fafatawa tsakanin … Read more

Sakamakon Zaben Gwamnan Kano 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu Mai albarka inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan kano 2023 wanda Abba gida-gida ya lashe. A ranar asabar 18 ga watan Maris 2023 aka gudanar da zaben gwamnoni na 2023 a jihar ta kano inda ake fafatawa tsakanin Nasiru Yusuf Gawuna (APC), dakuma Abba Kabir Yusuf (NNPP) da … Read more

Sakamakon Zaben Jihar Bauchi 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu cigaba da kawo muku sakamakon zaben jihar bauchi 2023 wanda ya gudana ranar asabar. A yau litinin 20 ga watan maris 2023, hukumar zabe na kan tattara sakamakon zaben da aka gudanar a ranar asabar a jihar bauchi wanda zamu rika dora muku anan. Bala Kaura ya … Read more