Kanwata (My Sister) 1 to End
KANWATA Written by Fatima Aminu Ya’u Tafi minti biyu tana tsaye gabanta tana mata magana kai kace da kurma take magana ta kada kai gami da dafata adan firgice ta dago ganinta tsaye kusa da ita yasata sakin wani murmushi wanda kana ganinsa kadan yake ne. Haba Fadya wannan wane irin tunani kike haka inata … Read more