Zanyi Biyayya – Littafin Hausa Novel

ZANYI BIYAYYA

 

1 & 2

“Bimillah yayi sounding ahkl yana mai kallon ta kasa kasa ,as kmr dazu shike gaba tana following each step nashi ,

Babban parlour ne sosai ,da yaji kayan furniture daidai da rayuwar zamani ga wanda yake dashi ,

Corridor zaki bi ya sadaki da two part dake kallon each other ,anan ne daya part din rash daya part din feenerh ,

Kiyi step zaki cinma wani parlour a gefen shi ma same to part ne kmr na su rash ,so a daya ne nashi ,daya na zee da tashigo yanzu …..

Daganin tsarin yanxu kasan anyi gyara ne ba haka tsarin yake a farko ba,

“Tacikin net dinta take karewa parlour kallo…

Ahkl ta tsinkayo mgn sa yana fadin ki zauna am coming back right now,

Ba musu ta nufe daya daga cikin sofa ta zauna shi kuma ya nufe corridor…

Ahkl ya tura k’ofar parlour ne first wadda ke dauke da full set of sofa dark blue and sky blue hk paint da duk wani abu sky blue ne and dark blue ,ba abunda ke freezing a dakin baka jin ordour komi sai na sayayyen perfume da ya had’e da sanyi air conditioner ya bada wani cool freeze wadda komi daurewa ka sai ka lumshe idanu akan dadi ….

2 room ne a jere a gefe daya idan kayi step zaka cimma kitchen haka tsarin yake duk da akwai general kitchen da akeyi musu cooking acan …

Daya daga cikin room din ya tura….

Sanye take cikin sleeping gown cotton wadda ta sauko mata har kasa ,dauke da khady tana zagayen room da alama bacci take so tayi …..

Wani look ya bita dashi ahkl ya shigo yana mai yin sallama ,sallama da yayi yasa ta kallon shi ,kallo daya tayi masa ta dauke kansa….!

“Jikin ne har yanzu yafada ,yana karbar ta hade da binta da kallo mai cike da tausayi da son yarinyar da kullun cikin ciyo take and still kullun suna hanyar hospital

“Ki same ni parlour pls ,yafad’a yana shammatar ta ya sake mata kiss akan lip ,hakan yasa ta kallon shi da sauri ya kashe mata ido daya hade da dage mata gira…tabe baki kawai tayi ta nufe closet shi kuma ya fita…

 

“Dayan part ya shiga,komi iri daya ne saide kayan ciki are not thesame at all ,haka ke nuni da kowa gidan su akayi mashi kayan.

Sallama yayi hakan yasa ta saurin juyowa da idanun ta da suka rine sukayi jawur ,koh namiji ya kalle idanun ta sai ta bashi tsoro balle macce ,

A’uzubillahi yafad’a yana takowa cikin parlour..

Lpy ki nafisa ?,me ya same idanun ki ?tambayar da yayi mata ajere.

“Kallon shi tayi a mugun takaice tace idanu na ke ciyo but na kusa samun maganin ciyon tayi mgn a zabure…

“Kallon ta yayi ba tare da he understand what she means ba yace ,Allah kawo sauki ….injin kina saka drugs ok?

“Eh…

Ok…ki same ni a parlour Allah kawo sauki…

Juya kanta kawai tayi gefe ba tare da tace uffan ba…!

 

“Sunyi almost 5mint zaune in bacci rash dake mgn ga wurin zai zamo silent ne ,sai gata tafito ta samu daya daga cikin sofa ta zauna tana mai bin zee da kallo ,irin kallon na zaki ci uban ki….

Kmr yadda duk wani magidanchi yayi sabuwar amarya zai tara matan yayi musu nasiha haka ta kasance yayi musu nasiha mai zafi wadda muddin kana da imani zata shige ka sosai daga karshe ya tambaye su kwanan ki da zasuyi..yayi tambayar yana kallon rash wadda ta k’agu tabar wurin .

Zakuso ku karanta: Yarinyar ce tayimin Fyade Part 1( Hausa Novels)

Yadda yake yanzu is ok i means kwana biyu…..

“Tun kamin yyi mgn feenerh tayi chaff ,tace kuji mun haukan banza tayaya za’ayi macce baza ta ga mijin ta ba sai bayan kwana hudu dis is rubish tayi mgn tana sakarwa rash harara ….

Koh zee dai dake cikin veil dinta fad’in take kai wannan zuciyar ta ba imani daga jin kalaman ta kwana hudu fa chaff …

Ita dai rash bada wani zuciya ta fadi ba ,don ita a ganin ta bakomi bane ,balle har ya zamo abin jidali hakan yasa ta fadin dis is nothing a wuri na ,duk yadda yayi muku is ok for me ……tafada in don’t care manner …

“Gadai yafi miki ,…ta bata amsa tana hararan ta

Kallon su duka biyu yayi kamin yace abarshi kan 1 ,1day exit ok ?

Yayi tafada tana me cewa kuma banda takura idan yana wurin ka koh ciyo ya kama ka saide ka jira har ya dawo gunka ,ba wani excuse,

“Kallon ta yayi yace nafisa ur not serious at all ,i think fever na damun ki jeki ki kwanta na sallame ku,ita yayi ma mgn amma rash tun kamin ya ida kai full stop ta mike ,tace amarya Allah ya bamu zaman lpy ,saida safen ku ,tana fadin haka ta bar gun da kallo ya raka ta har ta bace masa ,kamin ya mayar da kallon sa kan feenerh da taja uban tsaki tabar wurin….!!

 

 

“Wani warm huge ya bata yana jin bai taba jin abunda yake ji yanzu ba duk da ba yanxu ne farkon da yayi haka da macce ba…

“Ana ta side dinma ji take kmr su dawwama haka ,nan ta fara ji duk wani tsoro da take ji yana barin ta ,hakan yasa ta kara mak’ale shi sosai….!

kasan dalilin da yasa ya aura maka ita?kayi tunani kilama wata cutar ta debo yasa ya baka ita ,amma in ba haka ba abunda mamaki ya dauke diyar sa ya baka think well idris

Nima jabir abun ya bani mamaki wallahi sosai irin yadda ,ya dinga rikoh na ,na aure ta,zai ban gida ,mota da aikin yi ,abun ya mugun daure mun kai wallahi….!

_”Humm aikai kaka ce ta yanke tsaka ,Allah ne ya kaddaro ka dayin arziki akan lkc kankani….._

_Wanda mace gare ka kayi using da ita kaccima gurin ka daga karshe baya burin ka ya cika sai kayi withdrawing inta out a wuce wurin kawai ,saide katabbatar ba wani abu da zai shiga tsakanin ku baka san me take dauke dashi ba…….._

 

Firar sa da abokin sa jabir ta dawo masu akai ,hakan yayi saurin ya kice ta a jikin sa,

Yana binta da wani look wanda ita at all bata luraba ,shikoh yafara gazkata kalaman jabir tun yanxu ,

K’ara hugging dinsa tayi niyaryi yayi saurin zama saman kujera wadda yayi daidai da mayar da light dinda akayi ….

Hakan ya suka tsurama juna idanu ,eyes to eyes suke bama juna look kowa da irin tunanin da yakeyi…

“Shi yana binta da kallon da sama har kasa,yana ganin wani abu a jikin ta wadda ba koh wace macce ke dashi ba,a zuciyar sa yana raya da auren soyayya sukayi yau da ba abunda zai hana shi angwancewa yau dinnan koh ayau dinnan ma a yanxun nan..

“Ita koh azuciyar ta tunani takeyi ashe haka yake da kyau ,he is damn so handsome tafada tana runtse idanun ta hade da sakin murmushi….

“Can tace ni yunwa nake ji..tafad’a a shagwabe tana langwabe kai,

Leather da ya shigo da ita ya nuna mata h’ade da mikewa ya shige room ,ita kuma ta zauna taci abincin duk da ba wani dadin sa ta jiye ba he teast different da wanda ta saba ci……

“Idiris baya da jahilli shi yana dan wayewar kan shi tunda har yayi dioplomer hakan yasa yana da tsaftar shi baya da kazanta kwata kwata ,yanxun ma koh da ta shigo yayi wanka yana sanye da farar jalabiyar sa,

Zama tayi gefen gado tana binshi da kallo,

Ita dai komi nashi burgeta yakeyi ,wanda bata san lkc da ta tsince kanta cikin son nashi ba har haka….

“Kallon shi tayi tace toothbrush and toothpaste i want to brush ma teeth tayi mgn tana turo baki gaba.

Kallon ta yayi ,had’e da jan siririn tsaki yace ,ki duba cikin leader akwai den use it……

Kallon shi tayi kamin ta mike ta fits shikoh ya haura saman gado harda kashe wuta yayi ashe ashe irin ya samu new life dinnan.

Read: Yarinyarce tayimin fyade part II Hausa Novel

“Saida tayi brush tayi wanka tana so ta daura alwallah don tayi nafila ta kasa hakan yasa ta fito daure da towel dinda tagani bedroom dinta ta fito ta nufe room din hkl ta kwance ,yana kwance ya baje ya bita da idanu ta cikin duhun duk da baya ganin ta sosai ,ita koh siririn tsaki taja ….ganin duhu ita fa she hate darkness mode fa ….hakan yasa ta shiga bin wall tana lalube koh zata ga mab’alin ganin bata gani ba yasa ta for the first time ta furta sunan shi …

“Idri..ss tafad’a tana jan s din ,hakan kawai yaji faduwar gaba.

“Jin bai amsa ba yasa ta kara kiran sunan karo na biyu ..

Na’am yafad’a da karfi .irin yafala hasala da ita

“Pls on the bulb ….tafad’a tana takowa inda taji muryar sa na sounding.

“Alkc cikin shima ya mike hakan yasa sukayi kaura wash tafad’a da karfin tsiya….

Had’e da fadawa jikin sa ta sake marayan kuka ..hannun sa ya zillah ya kunnan bulb din ….

Fuskar sa har tafara jan cazawa zuwa red ,don yafara tunanin negative kan all her reacting tun a kwana daya infact tunma ba aje koh ina ba ya yadda da kalaman jabir.

Wani danka da tayi masa har saida yasa shi ya saki kara saboda a zaba da yaji for no way ,hakan yasa ya dunkuje da karfin sa tayi tangal tangal zata fad’i tayi saurin dafa closet da karfi shikoh koh kallon ta baiyi ba yaja pillow da karfi yayi waje ya barta nan durkushe tana kuka …..

Direct saman 3 star ya kwanta yaka she bulb bai jima da kwanciya ba bacci ya dauke shi,

Ita koh gefen ta kuka tasha sosai ,don bata ji dadin abunda yayi mata ba,

“Tun tana tunanin zai dawo ya lallashe ta har ta sadakar bazai dawo din ba ,hakan yasa ta hau bed ta kwanta bata jima bacci ya dauke ta ,cike da mafalki iri iri ……!

________

“Hello …!!

Na’am gwaggo ,nafisa kina jina ?ina jin ki gwaggo.!

Kin aikata abunda nace ?

“Nayi komi yadda kike ce ,kuma komi yana tafiya yadda ake so yawwa ,ki tabbatar kin aikata duk wani abu da na sanya ki,

Tau gwaggo ….!

“Sai naji bayani gobe..!saida safe ,tau saida safe ,ta datse call din..

Nan ta sake murmushi ,cike da mugun ta ,sai na zame muku kadagaren bakin telu tayi sounding tane kecewa da wata mahaukaciyar dariya ta nufe toilet….

“Taya mamakin yadda ya ajiye mata khady kawai ba tare da yace mata uffan ba,

“Saida yama kai bakin kofar fita yace mata saida safe,

Baijira amsar ta ba ,yayi ficewa tai ,…

Bata damu ba sai ta ajiye hakan a matsayin giyar amarchi ke cin sa ,

A ranar tasha kuka da koh a ranar auren shi da feenerh bata sha irin sa ba ,ganin kukan bazaiyi mata magani ba ,yasa ta saurin mikewa tazo tafara kaiwa Allah kukan ta……..;

Shi ba mutum bane mai dannewa abokin rayuwar sa hakkin sa ba ,hakan yasa direct dining table ya wuce ya dibar mata abinci d same variety hade da 1 bottle of water and 1 bottle of fresh milk ya nufe d’akin nata ,tun a poarlour ta yaji scent na parlour baiyi masa ba at all ,amma haka ya dunfare bedroom dinta nan ne ma uwa ba ,yana mamakin wani irin scent dakin keyi haka……

I zuwa lkc zee tafara shaka ,ganin takeyi kawai baya sonta ne tunda ba hashmat bace dole yayi mata wulakanchi..

Jin motsi yatsa ta dago da idanun ta da sukayi jawur ta bishi da kallo suna ma juna eye to eye look

“Bazata iya jure kallon sa ba hakan yasa tayi saurin kawar da kanta gefe …

Sallama yayi mata kamin ya shigo room din.

“Ya bita da kallo gefen ta yaso zama bayan ya ajiye mata tray abinci ,but abunda yaji yasa shi saurin mikewa da sauri ….yana binta da kallo da dan sauri ya furta kici abinci ina zuwa bari in dawo ,bai jira mai zata ce ba ya barta….

Da farko bata dauki abun serious ba ,ta zauna taci abincin ta sosai saida ta koshi ,ta nufe toilet tayi brush ,ta dauro wanka ,ta zu ta zuba wasu nighty masu shegen kyau sai kamshi take zubawa ,tun tana saran ganin sa har tazo ta fara shak’a ….

“A gefen shi yana samu yafita room dinta direct dakin sa ya wuce ,wani nauyayyen numfashi ya saki hade da shaku fresh air ya furzar,

Har shigar sa dakin ta da yadda yafito duk akan idon ta ,wani murmushi ta saki ta koma dakin ta ,saida tayi duk abunda yaka mata tayi ,tayi taci uban wanka ta nufe dakin sa,

“Yayi dadai da fitowar sa wanka ,sanye cikin bathrobe hannun sa rike da towel yana goge kansa,

“Kallon ta yake cike da mamaki inda haka koh ya mata yadda take so …..

Washhh…tafad’a karfi tsiya hade da dur kushewa wurin ta sake kuka …..

Da saurin sa ya iso wurin ta ….

Tun da ya aza hannun sa kan jikin ta bai kara sanin abunda ya guda na ba sai samun kansa yayi ,yana aikata abunda ya dauki alkawarin rashin kara aikata shi gare ta har sai tayi na damar kalaman ta …….!

Yayi bacci a ranar me cike da dunbin abubuwa ,inda feenerh a ranar bacci takeyi murmushi take tsabagen dadi….!

“Duk yadda taso ta daure kasawa tayi ta mike ta jawo flat shoe ta saka ,ta fito tana tafiya ahkl ahkl ,da yake dazo taga inda koh wacce su ta shiga hakan yasa ba tare da ta kawo komi a mind dinta ba ta nufe part dinsa ,

Duk da bata jin dadin mind dinta bai hana ta yaba tsaruwan parlour ba ….

Duk da kukan Ac dake tashi ,bai hana ta juyo wasu kind of talk ba dasu ka so ruguza nn n ,. .

Data na da n da . wurin zata juya tabar n kofar amma tana so ta gazgaza ta da idanun ta,

“Kofar bude take hakan yasa kawai ta yaye cutting abunda ta gani ya mutukar firgita ta ,ya kuma firgita tunanin ta,

Da gudu ta juya ta koma dakin ta,

A daren tayi kukan da tunda aka haife ta a rayuwan ta bata taba yin irin shi ba ,a daren su ,a daren farkon su yaci amanar ta ,tayi kuka ,bacci barawo ne ya dauke ta ,baccin a cikin daren tayi ta kiran mommy saide no answer …..!!!!

“Cikin dare ciyon dady ya tsanan ta ,a cikin daren nan aka karbe shi emergency ,hakan yasa duk kiran da zee keyiwa mommy bata dauka ba sakamakon barin phone dinta da tayi gida…

 

____________

Sai misalin kusan 8 ta falka tayi ,mamaki sosai ,yadda batayi sallah asubah da wuri ba ,saide bata damu ba ta mike shashshaf tayi wanka ta dauro alwallah tayi tazo ta gafabatar da sallah,

Tafito parlour ,bata ganshi ba ,sosai tayi mamaki ina yaje tun da safe ba ,da yake akwai wuta ,yasa ta dauko wayar ta ta joner charge,

“Tun tana jiran dawowar sa har tafara matsar hawaye saboda yunwar da ta fara kwalkwalan ta ,she is so much hungry har akayi zuhur bai dawo ba ,sai famar kwankwadar ruwa takeyi,bata saba da wannan life ba ita kam …..

Haka tayi sallah ta dawo zaman jugum ,

“Sai biyu da wani abu ya dawo ,

“Kallo daya yayi mata ya dauke kai zai wuce ta tayi saurin shan gaban sa….

Sai hawaye shar ….

Kamin tace hungry ….

Shekeke ya bita da kallo ….

Wai anya koh lpy yarinyar nan qalau ?ya ayyana a zuciyar sa ….

Kallon ta yayi cike da jin haushin ta yace ay ubanki bai bayar da abinchin da za’a baki yau ba..!

Yana fad’in haka yasa hannu zai matsar da ita tayi saurin shigewa jikin sa ta kankame shi ta sake kuka mai sauti..

“I said am hungry ……i want to eat food ,tafada da karfi tana kara kankame shi ….

“Ganin idan yace fada zaiyi mata tasar masa da hkl zatayi yasa fadin ,tau sakar ni mana then we should talk …hakan yasa ta sake shi ,yace mata ta bari yayi wanka ,in yaso yaje ya sayo mata abinci nan take ta yarda ba tare da tayi tunanin komi ba,

 

“Wanka sa ya tsala ya saka shaddasa daga ganin shadda kasan ta sallah shi ce ,sai kamshin emergency yakeyi ,,…da yafito harda fadin yanxun zai dawo ,Allah sarki ita koh harda daga masa kai tana murmushi yafita yana gyada kai ,azuciyar sa fadin yake zaki ci uwar ki …..!!!

 

______________

Da safe ma saida ta san yadda tayi yakarayi mata abunda take so ,hakan yasa basu sallah asubah da wuri ba koh ince shi baiyi sallah asuba da wuri ba ,

As usual kuku keyi musu abinci before 9:00 ya gama settle down na duk wani abu da zasu bukata ,….

Zataje ganin doctor for khady hakan yasa tun 8:00 ta bar gidan koh breakfast batayi ba..

Zee koh sallah ma batayi ba tana bacci wahala ,sai 9 something ta tashi ,

Daga falkawan ta ba abunda take gani cikin idanun ta ,sai Muhammad tare da wata a daren su na farko ba ita ba ,nan kawai zataji hawaye na saukowa saman fuskar ta ,wayar ta tajawo tak’ara dialling number mommy still tana ringing saide ba’a picking,

Gajiya tayi ta mike ta shiga toilet tayi wanka ta dauro alwallah tazo tayi sallah ta fara shiri acikin zuciyar ta fadin take she have talk to mommy akwai abunda basu sani ba wadda idan suka saka wasa akwai matsala sosai ……

“Duk da taci ado sosai kallo daya zakayi mata kasan taci kuka ,saide tayi kyau don dama tana da nata kyau kun san fari abu ko baida kyau akwai haskakawa ,….

Koh gyale bata yafa ba ta jawo flat shoe dinta ta saka …..

Ahkl take tako har ta kawo general parlour ,da kallo ta bi parlour kal kal sai naurar ac dake aiki ,motsin da tajiyo ne yasa ta saurin juyowa a karo na biyu da tayi mugun gani ,kallon su takeyi duk yadda taso ta kauce idanun ta kansu ta kasa ,kallon kallon suke wa junan su……..

Heee hee na raina comment d’inku fa ,amma muje zuwa nawa LKC yana tafe

Show love and Share this Novel to your friends & love ones


DO YOU LIKE TO PASS NECO 2020 EXAM WITH GOOD GRADES [Click Here]
(Visited 237 times, 1 visits today)
Share this post to your friends & love ones

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*