Yayana Mijina Complete Pdf Download - ZAMGIST
Hausa Novels

Yayana Mijina Complete Pdf Download

Advertisements

Yayana Mijina Complete Hausa Novel

Welcome to zamgist Hausa novels download page where you will read and download yayana mijina complete pdf and yayana mijina hausa novel.

Safna Aliyu Jawabi is the writer of this Novel.

Tags: yayana mijina 61-70, yayana mijina 41, yayana mijina 1-10, yayana mijina 11 to 20, yayana mijina 125, yayana mijina 21-30, yayana mijina 61 to 70, yayana mijina 22.

Advertisements

YAYANA MIJINA 1

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure ina fatan kin fa himta Na fahimta baba amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki insha Allahu baba Allah yai miki albarka ameen baba gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri shikenan babaa

Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki wata mata na xaune da newspaper a hannun ta mama sannu da aiki yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban nakieh mama sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki

Mama meyasa kika ce haka sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba

Shekaru asirin da suka wuce

YAYANA MIJINA 2

Shekaru ashrin da suka wuce a zahirin dangin mu kaidace sai anwa mutun hadin gida wannan abu tun daga kakanni ne haka muka taso muka gani ana yi da lubabu dani Zainab uban mu daya uwa kuwa da tashimafiyar mu hadin gida aka mata da mahaifin musunyi shekara ammaaa vabu alamar haihuwa sunje asibi aka saida musu baza ta taba haihuwa Ba hakan Ya tada da hankalinta sosai dole tasa babanmu Ya karo aure wacce ba dangi baamma kwata kwata jinin harira amaryar babanmu bai hadu dana umma Ba kwata kwata ta tsane ta kuma ba dalili Kuma hakan yana batawa baba raii amma umma ta nuna ba wani abu Umma itta kadaice a gun mahaifanta baban kuma Dan gidan yayan Baban mu ne haka suke rayuwa tashi daya Allah yaba harira ciki ba karamin murna mukai ba ninahaka akai ta kula da ciki har yakai haihuwaranar hai huwa ta haifi diya mace ranar suna taci suna LUBABATUhabaici umma tasha ranar hakan yasa zazzabi da alhaji yaji taba da lafiya Ya kaita asibiti nan ake shida masa tna ciki basuyi wani mamaki ba tunda kanyin yadda yaso

Umma ranar haihuwa ta haifu ni ranar suna naci sunan Zainab abu sosai akai shagali haka bba yai ta kula damu cikin jin dadi da godewa Allah Har muka girma aka samu makaranta amma lubabatu halin maman ta taiyi kullun cikin nuna bakin ciki da kwashi haka mukai ta rayuwa har Allah yayi muka kai mum zalin aure nan aka Tara family aka zaa hadani aure da mahaifin ku wato Aminu lubabatu kuma da yakubutu duk yayan yayan babanme amma me haka lubabatu ta dire itta aminu take so inda Yan uwa sukace ba wanda Ya isa sa su canza shawara tun daga ranar tsana ta shiga tsakanin mu sosai har akai aure

Cikin idon Allah har shekara biyar ban sami haihuwa ba kuma ko a jikin alhaji a lokacin lubabatu ta haifi danta Na miji wato ashrim ran suna munsha guri wai dama dole inyi gado niko ko a jikina tun mijina bai damuba Maye nawa Na damuwa Haka rayuwa ta ci gaba

Har shekra 7ba haihuwa nan nada da hankali sai munje asibitimuna zuwa kai mun aune aune nan aka sanar ina dauke da ciki wata biyu abin yaban mamaki ko irin wannan abun da akeji ni banji ba haka muka dawo jida cikin murna lokacin lubabatu yayanta biyu dan ittama ta daina haihuwa bisa wasu dalilai lokacin da ashrin yayi wayo babanshi waje Ya fitar dashi karatu Dan kuwa family dinmu Allah yai musu arziki

Ranar da zan haihu aka kaini asibiti nasha wuya daga baya Na haifu ki ranar suna kikace sunan Mamana wato Aisha akan yasa muke kiranki da sarah haka kika taso cikin kulawa har kikai wayo muka saki makaranta har Allah yayi gashi kin kammala tashi daya kuma aka yanke hukuncin hada ki aure da ashrim ba yadda Na iya dole Na hakura yanzu baxan iya gane ashrim ba ya yake ina yake ya dabi arshi take duk ban sani ba Amman ina mai baki hakuri akan ki kula da mujin kibi umarnin iyaye Sauke ajiyar zuciya tare da fadin insha allahu

Haka ta nufi dakinta jiki a sanyaye

YAYANA MIJINA 3

Tana shiga daki taje toilet tayi wanka sannan tayi alwala tayi nafila tayi addua game da sabuwar rayuwar da zata shiga hakan ta kwanta a gado tana tunanin wanne irin Mijine aka Aura mata zai so ta kuwa jinin su zai hadu kuwa Allah ne masani

A kaduna kuwa a unguwa ta federal locas garine iska Na tashi cikin yanani Na zafi iskarma zafi take fitarwa Wani haddaden gidane Na gani na fada da gani gidan masu bugun abujane wato kudi horn yake iri karfin shi ji yake kamar Ya tashi da gate din Ma Ya huta cikin sauri cikin sauri da rawar jiki haladu Ya bude gate din yana parking Ya fito ji kake tass Ya dauke wannan tsohun da mari tsohun da zaiyi sa an Dad nashicikin fushi Ya Fara magana wannan shine huranka inka san bazaka iya aikin kudi ba a gidan masu kudi saika kama gaban ka amma tsabar rashin mutunci kanaji ina horn baka San ka bude mun gate ba idiot yi hakuri dannan nadan zagaya ne wannan kai Ya dama ka kus kura ka sake mun haka I will definitely dismiss you yana kaiwa nan Ya wuce yo ni dannan kamin wani yare nida ba iyawa nayi ba inadai maka fatan Allah Ya shirya shine kawai

Ko sallama babu Ya shiga parlour da sauri yan matan suka Mike tare da fadin welcome back brozand happy married life da sauri dayar tayi daki dayar kuma tayi kitchenyan iska da ku tsaya mana da kunga rashin hankali eyya son dina aiba su suka kar zumunba ko rataya baa basu bazauna muyi magana OH god mom wannan wanne irin family ne su haka suke suyiwa mutun auren dole naga daii In lokacin auren nan yayi Xanyi amma dole sai ammun aure wannan wacce rayuwacejust imagine mom I dont even know the girl how she is is she educated or not control son Wlh nima bansoba Amman Ba yadda Na iya dole in hakura kuma yarinyar da aka baka shegiya ce kawai dan kudin ka itta da iyayenka suka Aura Ma itta kaidai kawai abin da zan fada ma kabar komai a hannuna yar aikice kawai zasu kawo mana plz mom kuda yarinyar nan tazu I dont even want to see her face in ta gaji saita kama hanyar gidan uban ta weldone son good idea ninan zan sata a gaba dolenta ta bar gidannnan Mom zanje part dina bana san damuwa plz kar a tashen gobe saidai inni Na tashi da kaina and yes insun kawota gobe kawai a kaita part dinta in suka tambaya game dani kawai kice bana kasar as you wish son

Lubabatu and her family kenan babban danta ashrim sai mai bimai rukayyatana da aure then her twins daughter Mami and minal wadda zasu gama secondary school

Sai ku biyo ni dan jin yadda zata kaya muje zuwa mahaukaci Ya hau kura mahaukaci Ya fada rigiya yace ni wankana nake

YAYANA MIJINA 4

Washe gari

Sarah ce a daki ta gama shirinta ta tattara all her important material parlour ta nufa mama Baba uncle Yakubu dad na ashrim inbaku manta ba goggo falmata mahaifiyar su yakubu salam alaikum walaikumulsalam amarya babbar su goggo ta amsa kakalle da kanki amsa sallamar wai Dan Allah yaushe zaki tafine Bazan tafiba saida ke aa ni sainaci tawa duniyar gaba daya suka sa dariya gaida su tayi uncle Yakubu Ya fara magana sarah karkiji komai gidana zaki koma da zama anan zaki zauna shima ashrim din yananan part dinku da ban ne duk sanda yaga dama sai Ya koma dake gidanshi nima ki dauke ni tamkar babanki murmushi taii tare da fadin insha Allah

Babane Ya cigaba to sarah yau zaki barmu Allah yai miki albarka sannan karki manta on Monday xaki fara zuwa lecture duk da ina tunanin shima ashrim din anan yake lecturingki kama kanki sarah mama ce ittama tai mata nasiha sosai to sarah ga gift din dazan baki key motane babanta Ya mika mata cike da murna ta karba woww dad na gode Allah Ya kara budi ameen ameen daughteruncle yakubune Ya karba nima in muje akwai nawa gift din murmushi tai tare da fadin na gode Dad Haka akai ta mata nasiha Driver xai biyo ki da motar ki su kuma su Baban naki a tawa zakuje driver zai juyo da itta ina fatan kin gane Eh Dad haka suka mike suka fita waje Nan fa hankali Ya tashi kuka take sosai kamar ranta zai fita dakyar aka samu tai shiri

A kaduna kuwa duk suna parlour bayan Sun gama breakfast Mom yau Dad zasuzo da matar broz ko Eh sai akai ya Wlh mom ina San ganinta ance ta hadu fara ga gashi ga hankali ga ilimi I really want to see her mami ce ta karbe ni kuwa bana bukatar ganinta abinda da broz na bayaso nima bana so saboda haka tasha zamanta haba mami she now our Aunty she is aunty daiike dallah rufewa mutane baki ni bansan halinwa kika dauko ba kaf yayana kice daban yauwa mom fada mata but Mom yimin shiru plz OK mom sallamar da akai yasa suka mai da hankalin su ga kofa rukayya ce da gode mami tai gunta tana fadin oyoyo Aunty ruky itta dai minal na zaune dan ranta Ya baci an mata fada twin din Mama ya kuke ina minal gata can fushi take wai mom ta mata fada zamatai a kujera ta gaida mom dinsu tare da fadin akan me take fushi nan mami ta fada mata

To sannu mai kanwar uwa shi wanda akabama baya so saike karan kada miya ai Wlh bari kuji karku raga mata mutincinta zakuci but sister ke da aka aura miki Yaya jafar su Aunty haka suke makike ki kiyayen ai nidashi dama munasa junayaya kuwa basanta yake ba Mikewa minal tayi tabar gurin

Mom kinsan fa da goggo falmata zaa zu da kuma Dad muje ai musu girki fushi nake da babanku ke jekiyi musu girkin in zaki iya mikewa tayi tana fadin zan iya mom

YAYANA MIJINA 5

Sosai sukai gudu a hanya saboda haka suka iso kaduna wajen 330 tun daga jigawahorn sukai mai gadi Ya bude gate din motoci uku suka danno kaii duk suna waje sunzu tarba amma gaba daya ransu a hade kamar wasu macijai iya minal ce ke murmushi

Da kafar dama ta fitokallan gidan tayi ta saki murmushi tana juyawa sukai 8 eyes da lubabatu dake xabgo mata harara murmushi ta kakalo tabisu da kallowowa Mom kinga aunty beautiful harara Ruky ta zuba mata hakan yasa tai shiru da sauri twin suka karasa sunawa dad dinsu sannu da zuwa my twin ya kuke Qlau Dad mun dauka tun jiyan zaka dawo amma shiru sorry dear gun goggo Ruky ta nufa suna wasa irin na kaka da jikagun mom sarah ta nufa tana gaidata amma kamar ba da itta take ba haka suka nufi cikin parlourtin yanzu jikin sarah yayi sanyi a parlour suka zauna aka kawo musu lemo da ruwa mai sanyiana ta hira itta dai Sarah bace komai ba hakan yasa goggo ta Fara tsokanarta Dad ne Ya Fara magana to sarah ga Yan uwanki nasan baki wani sansu ba tinda bazuwa hutu kike mana ba wannan itta ce surukar ki wato mom din ashrim murmushi tai tare da fadin ina wuni can ciki tace lafiya wannan kuma kanwar ashrim rukayya tana da aure Nikita jafar kin sanshi ai murmushi tai tare da fdin eh ina wuni Aunty Ruky mikewa Ruky tayi tasa phone a kunne tana fadin hello wannan kuma my twin darling yan autana minal and mami minal and mami here is your aunt gaidata sukai cikin faraa ta amsa sannan sarah part dinki shine acan yanzu zansa a kaiki akwai komai dakike bukata no need ki takura kanki OK dad sannan gift dina nima motar ce gashi sannan in kina bukatar wani abu kimun magana no gode Allah Ya kara budi goggo ce ta amsa To amarya sarah a zauna da yan gida lafiya kinsan ni yau zan koma da driver Dad dinki

Lababatu wai ina ashrim dinne Bayanan wanna ai iskancine ai yasan da zuwanmu ya fice wayrshi Ya dauko tare da calling number dinshi amma akashe hakan yasa Ya hakura sannan yace twin su raka sarah part dinta

YAYANA MIJINA 6

Haka suka nufi part din sai hira minal ke mata itta dai Mami bace kala ba kawai suna tafiya ne Aunty sarah kinga yayanmu shima very beautiful just like you amma fa yayan bashi da kirki saiya dinga mana tsawa kuma yadinga yiwa yan aiki rashin mutinci wai talakawa ni kuma bana so zaki ce Ya gyara ko Murmushi taii tare da fadin ehtunanin take indai kuwa haka halinshi yake topa da sake anya ma kuwa xa je dashi kuwasannan kuma kinsan yadda yan mata ke sanshi kuwa uhmmm kinga yayun kawayena suyi tacewa in basu number dinshi kuma in fada miki ance Abu bashi da kirki murmushi kawai tayi minal kina da surutu nima zaki koya mun laaaa karki koya saboda yaya baya son surutu murmushi tai dai dai lokacin suka karaso part din a kulle dafe goshi minal tayi ohhh god yaya bayanan kenan gashi ban karbo key a gun mom kuma Allah na gajitsaki Mami taja tare da juyawa tai tafiyarta horn din da sukaji yasa sukai saurin juyawada sauri mai gadi ya bude kofar hancin motar shi Ya danno da itta yehhh ga yayanmajin ance yaya yasa tai saurin juya baya dan bata San ganin fuskarshima

Hade raii yayi a cikin motar kasancewar Ya gansu a bakin kofar ko ba a fada maiba Ma yasan ittace da sauri minal taje kusa da motar dashi zuge glass yayi yaya welcome kaga Aunty mu can mtwssa ce miki nai inda bukatar ganinta ne Sorry yaya but you are lucky kallanta yayi alamar tabar mushi gurin sorry broz key zaka bamu tsaki yayi tare da mika mata keys din da sauri ta karba tabar gurin yana mota har suka bude suka shiga tsaki yaja tare da fitowa Ya nufi wata kofar Ya sa key Ya shiga

Babba gidane Dad dinta Ya kashe kudi sosai hakama mom dinta dan sunaji da yar tasu kallan ko ina tayi wata kofa ta gani a rufe minal ce tai magana wannan kofar part din yayana kina shiga zata sadaki da parlour shi murmushi tai tare da fadin OK Na gane to Aunty zan wuce in barki ki huta OK kawai tace

Kallan gida taci gaba dayi stairs ne a gabanta Ya mike juyawa tayi tabi wani corridor taga wata kofa kitchen ne sai store a kusa dashi murmushi tai tare da fitowa wani fun ta nufa babban dining yai mata welcome da fridge a gun sai gefe wani daki ne

Stairs din ta nufa dakuna ukune a right hand dinta daki biyu left hand dinta sai wani a tsakiya wanda ta tabbatar nata ne turawa tayi tare da bismillah ta shiga wowww ta furta tare da fadin love you my parents babban gadone na Gani na fada sai madubi dayasha kayan kwalliya sai sif da side drowers sai kujera ta hutu da plazma TV Ajjiye jakarta tayi tare da cire mayafin ta nufi toilet tayi wanka sannan tai shiiriin magarib ta sa kayanta ta zauna a sallaya tana lazumi

 

ByHajara Mami natty girl
103 939 PM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 7

Da sallama Ya shiga part din iyayen nashi suna parlour suna xaune Mom ce ta amsa tare da fadin ka dawo son Eh mom Dad sannu da dawowa yauwa Amman Abubakar kasan baka kyata bako real name dinshi kenan yanzu kasan yau zamukawo Ma matar ka amma tsabar rashin mutinci kasa kafa ka fice ko Kayi hakuri Dad Wlh naje wani uzurin ne wanne uzuri da Ya wuce ka tsaya kaga wace matar ka Abubakar ka kiyayi duniya in kabi a hankali maye duniyar yau in kaine wataran ba kai bane wataran saidai kaji ana DUNIYA LABARINOVEL DINA NA FARKO KENAN Dan Allah ka rike matar da da amana insha allahu Dada ranshi kuwa cewa yake ta rike kanta da amana daii Mom ce ta fara magana Dan Allah alhaji kabi yaronnan a hankali kun mishi dole yabi sai kuma ka sashi a gaba kana mai fada aiba haka ake ba eh Lallai Ya tabbata ke kike zugashi To Wlh ki kiyayeni luba a nidai gaskiya nake fada kuma yarinya dole taimun biyayya in taki ta gane kurenta tana kaiwa nan tabar gurin oho IN Ki riketa tsakani da Allah kinyiwa kanki in kuwa baki riketa da Allah ba zaki gani ai kema kina da yaya mata

Kai kuma ina baka shawara karka biyewa mahaufiyar ka Dan Wlh kai zatakai ta baru ni Ba ruwana sannan ka kula da matar ka kamaje ka dubata Aa dad dama wai so nake sai yanzu Tom kaje sannan kuma ran Monday xata fara zuwa lecture abu makarantar kenanka dinga kula da itta Tom Dad bari in wuce

Yau ake yinta indai har saina dubata ai kuwa saidai ta mutu dolema inja mata kunne karta nuna ni mijinta mean skull Karma ta nuna ta sannni amma taya danni Ba shiga part dinta zanyi ba yauwa idea zanba minal ta kai mata

washe gari

Da asubata ta tashi tai sallah tai azukar sannan ta kuma bacci ba itta ta farka ba sai 1000 kasan cewar yau asabarwanka tayi sannan ta fito tasa atamfa tai light makeup sannan ta fito kitchen ta hada break iya cikinta tunda bata ga mujin nata ba bayan ta gama ta dauki hijab dinta ta nufi part din su mom

Suna parlour mom mami minal da sallama ta shiga minalce ta amsa ina kwana mom daban kwanaba xaki ganni bakinta taja tai shiru minalce ta gaidatata amsa Mom dad bayanan ko oho Ban saniba ke barifa kiji nifa bana san kini bibi kinaji banza mai halin uwarta sannan kuma ke zaki dinga mum gyaran daki daga yau kafin in sake nemo miki wani aikin kuma yau zaki fara tinda nasan har yanzu baa zama mace ba inma an zama nasan kwai daya za a ajjiye mana tunda gado ne hakan aii itta dai bace komai ba mamice ta amsa mom kina nufi su basa haihuwa Eh mana daga daya basa karawa tab Ai kuwa mudai munasan ganin babys din broz ba daya ba yo banda abunki mamina ai saidai wata ta ajjiye mana yara amma Ba wannan Ba Minalce ta amsa Aunty muje kiga dakina murmushi tai tare da mikewa dan ta gaji daa jin maganganun nasu.

YAYANA MUJINA 8

Dakin minal suka wuce Aunty sarah saifa kina hakuri mom dina haka take amma watarana zakiga ta fara sanki mami Ma halinta ta dauko amma itta wannan Ba matsala bace zan iya ganar da itta abun yaba sarah mamaki wai ace Ya tafi uwa hankali kodan ba wani abun mamaki baneuhmm minal kenan inane dakin mom din eh muje in nuna miki haka suka fito sai surutu minal ke mata har suka karaso Sakin mom din Aunty ga dakin ni zanje parlour nasan yaya Ya kusa zuwa yanzu to adawo lafiya

Kallan dkin tayi Ya hadu komai a gyare amma wai ake cewa ta gyra itta bataga wani abun gyara anan ba

Da sallama Ya shigo parlour aa dana ka tashi Eh mom ina kwana Lafiya qlau son Mom ina breakfast dina Dining tamai nuni yanaci su minal namai surutu

Xama tayi a dakin ta duba nan ta duba can har ta gama abin da zatai fitowa tayi tare da jawo kofar dai dai lokacin mom din ta hawo saman banza kallo ta watsa mata na gama mom ni zan wuce part dina uhmm sannu mai part To bacan din zaki ba kije kitchen ki fara shirin abincin rana abincin rana mom ina ganin lokacin yayi kusa yanzu 1100fa nadai fada miki kar ki sake kibar part dinnan har sai kinyi abincin rana tana kaiwa nan ta wuce tabe baki tayi wannan matar fa saina nuna mata my true colors bata san koni wace ba laifin wani Na shafar wanine wata zuciyar ce tai saurin ddakatar da itta aa sarah kamar uwa take agunki watarana sai labari haka ta sauko ksa dai dai lkacin ashrim Ya gama breakfast ya fice

Tafiya yake yana danna wayar shi cikin rusunawa mai badawa flowers ruwa yai kasa yana kwasar gaisuwa inda ruwan ya fantsala a jikin takalmin ashrim da sauri Ya kalli tsohun mutumin Dan Allah kayi hakuri yaronnan tsautsayine tsaki yaja tare da mikamai takalmin wai Ya wanke sannan yaja kujerar dake gurin Ya zauna cire takalmin Baban yayi Ya nufi fanfo.

YAYANA MIJINA 9

Tun daga nesa ta hango baba yana wankin ta kalmi Ya sai wani dirjewa yake makar wani mota karasawa tayi ina kwana baba Murmushi yai tare da fadin lafiya Baba lafiya kake wanke takalmi haka Eh mai gidane danma nayi saa cewa yayi in wanke ba korata yayi ba murmushi kawai tayi tare da fadin kawo in tayaka aa barshi kinji Ba musu kuwa ta barmai yana gamawa Ya wuce in yake kamar yadda Ya cire haka Ya mayar mai itta kuwat Tana gefe Tana ganin ikon Allah itta dai kawai taga bayan mutun amma bataga fuskarshi batana mamakin irin wannan hali Na wasu masu kudin kamar sarakai tabe baki tayi tacigaba da zagaye gidangerden taje ta zauna Tana kallan wadda ake wakaranar da aiki a gidan sai wajen 1230ta nufi ciki tai musu girkin sannan ta wuce nata part din

Haka tai tata Xma a cikin gidan ko sau dayabata taba haduwa da ashrim ba amma sunayin sabani sosai

Yau Monday da wuri ta tashi Tana da lecture na 1000 kafin 930ta gama komai sannan ta murza key din motar ta sai Abu

Shi kuwa ashrim sai wajen 1000ya tafi Dan yana lecture.

YAYANA MIJINA 10

Parking motar tayi ta fito Tana kallan schoolsschool din ta hadu komai yayi kuwa yana harkar gabanshi
Jakarta ta dauka da phone dinta sannan ta Fara tafiya department na mcb take nema

Da sauri tasha gabanta dan sarah saida ta tsorata hiii kema new ce nima haka department na mcb ance yau prop ash ne zai dauke mu first lecture kuma a hall na 3 by the way sunana hanifa tunda ta fara zuba sai yanzu tasa pullstop shiru sarah tayi tana kallanta da gani tana da surutu abinda baya gaban sarah kenan hiii bakice komai ba OH sorry sunana Aisha Amman ana cemun sarah wowww nice name should we go Yes but amma hanifa ke waa fada miki wai wama kikace professor ash shine xaima mana lecture yau sannan kuma bshi da mutunci duk a ina kika ji wannan Mika mata hannu tayi tare da fadin mu gaisa Dan Allah kina jaaaa Na dauka baxaki mun wannan tambayar ba yayuna anan suke makaranta soo sunsai komai game dashi kuma in fada miki Ya hadu Dan har fada ake a kanshi tabe baki sarah taiibasai ka shiga harkar mutunba tukun zai rainama hankaliba uhmm kedai ki kiyaye dai dai lokacin suka shigo hall din a cike hall din yake kana gani kasan yan farkon diba ne ana zumudin skull kafin kaii Ya dauki zafi sai wani jijji dakai kuwa yake

Guri suka samu suka zauna hanifa sai zuba takewa sarah itta dai saidai tace uhmm eh aa wata kyakykyawar duburwa ta nufu inda suke zaune sallama tai musu tare da Xama sannun ku sunana hakeela zaku iya cemun Hakeey a garinnan nake da xama kuma ba a hostel xan zaunaba uhmm fadi ba a tambayta bamika mata hannu sukai suka gaisa sannan suka fada mata sunan su

Hall dinne yai shiru kamar Ba mutane a ciki kamar ba daxun suka cika hall din da surutu ba jin hanifa tace woww yasa sarah dagowa yaci fararen suit farin cover shoe sai gashin kanshi dake kwalli taku yake yana waya gaba dayaa har Mazanma sakin baki sukai inda wasu yan matan ke gyara mayafi ana gyara hudar fuska

Jufitan na hall din Ya hau Sannan yace tsaya jikin speaker din cikin harshen hausa Ya fara magana duk danasan wasun ku Sun iya turanci amma bari in muku a cikin harshen hausa saboda wasu a cikin ku are illiterate basu canci Xama anan ba kawai kaface ta kawo su in ka bibiya basu wani iya English ba any way ku sabi a skull dinnan you dont know my rule and regulations OH kuyi hakuri ku bakine sabusan dukata saboda dole in sanar dakuinna shigo lecture ba surutu in kana so kaji To in bakaso zaka iya fita sabida muddin na kamaka kana wani abun da ban gaskiya zan kuri mutun innace zan kuri mutun bazai kara shigo mum hall ba.

YAYANA MIJINA 11

Sannan na biyu bana San surutu a class na tsani ina lecture ana mun surutu nsan kunsha ji ana fadin a institution Ba ruwan lectures da dalibai to gaskiya ni da ruwana dan baxanzu in bata lokacina Na ina muka lecture kuna mun surutu ba sanna kuma inna shigo lecture all phone su kasance a kashe

Tsaki taja tare da fadin sai kace a secondary da sauri Ya dago Ya kalleta inda kallo Ya kuma kanta ittta Ma bata san maganar ta fito ba hanifa dake kusa da ittaa tuni ta tsure itta kuwa gabanta ne Ya fadi ksancewar kallan da yake mata jijjiga kai yayi tare da ci gaba zaiyi magan kenan wayarta ta Fara ringing cikin tsawa yace get out pleaseganin Tana shirin fita ko hakuri bata sshi ba yasa Ya sauko tare da fadin meet me in my office Yana kaiwa nan Ya wuce

Ai tuni hall akaa fara kace nace da sauri Hakeey da hanifa suka nufu inda takehakeeu ce ta Fara magana sarah kibi a hankali mutuminnan bashi da kirki kije yana San ganinki ki bashi hakuri komai Ya yace hanifaa ce ta karba saida Na fada miki Amman daga zuwanki xaki fara haka nidai Ba ruwana taabe baki sarah tai yanzunma ba zuwa Xanyi ba aicewa yayi meet me in my office kuma yace bama jin turanci saboda haka bazan jeba ai tuni hanifa ta kara hargitse wa abunma dariya yaba sarah

Cikin fushi yake tafiya wanna wacce yar iska ce mara hankalj take mai haka itta yar gidan uban wace jin ana kiranshi yasa Ya juya wasu Yan matane
Da mamaki yake kallan bayanshi wato bama ta biyu shin ba Lallai kuwa indai bata biyu shibazata gane bata da hankali.

YAYANA MIJINA 12

Kallan matan yayi sai wani fari da ido suke kamar baru sir dama zuwa mukayi ka duba mana wannnan assignment din tsaki yayi bani da time yanzu plz and yes kuje waccan hall zakuga wata yarinya tasa purple atamfa da ratsin baki da yellow a giki sannan da coofee a jikin atamfara tasa purple mayafi kuma farace kuce inna San ganinta yanzu a office dina yana kaiwa nan ya wuce

Kutmar ubancan wanna wacce yarinyace har sir Ya haddace kayan jikinta kiga fa yadda Ya lissafo kamar tana nan Hafsat kenan kina mun wannan tambayar ai yanzu zuwa zamuyi muga wacce itta ta fimu haduwa ne ko me Kuma mu zamu kirata Ma kuma Ma niban taba ganin sir yace wai a kira masa wata balook muje kawai haka suka nufi hall din tundaha nesa suka hngo ta dan wannan kwatancen dole a ganeta tashi daya sai hanifa sai jaaa mata kunne suke

Cikin isa suka karasa gun da suke tsaye kwashewa da dariya sukai tare da fadin jambies wai fa ku fasa kaiii kuke level one ko Lallai kuwa kuna da aiki

Hakeey ce tai magana Ai shiyasa muka ga muda yan wasu level din duk sanmakan saboda baxaa gane Yan wanne level bane gara kaii za a iya tantancewa wasu kuwa saidai a dauka remedial suke

Zaro ido sukai ke mu kike fadawq haka kinsan ko mu suwaye koma su waye kansunne basu kamaba any way me yakawo ku nan Shiru sukai suna nazarin abin yiii

Cikin fushi suka juya suka fice Sai a office din ashrim

By Hajara Mami natty girl
108 103 PM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 13

Suna zuwa ko sallama babu Hafsat ta fara magana sir munje tace baxata xu ba kuma wata kawarta ta ci mana mutunci sir ina ganin basu da hankali ne kallan su yayi duk yadda akai akwai abin da Ya hada ku bai kamata kuna kula su yanzu kansu Na rawa dole ku dinga musu uzuri yanzu suka fara makarantar kansu bai fara daukar zafi bahaka yai dan musu nasiha ta inda take shiga tanan take fitasallama suka maii shi kuma Ya karbi assignment din nasu Sannan yace tura aka kira masa itta

Da sallamq ta shigo ko kallanta bai ba balle Ya amsa sallamar tsayaws tayi tana jiran abin da zaice ya kaii wajen 20min yana dube dube har ta gaji da tsayuwa

Ajjiye takardar yayi Ya dago Ya kalleta tare da nuna mata site zama tayi taiii kasa da kaiiiikallanta yake yana Nazari ganin kallon yayi yawa yasa taja sakikasa ksa tace malam inada aure faaaa tsaki yayi tare da fadin nima ina dashi aiii

Wato kece yar iska ko zaro ido tayi ina magana kikai mun rashin kunya ban kula kiba amma ki sake tabka wani kuskeren kooo To ina san in fada miki karki bari musa kafar wando daya dake bani da kirki amma in kabi dukata zamu zauna lafiya yanzu zan miki uzuri ne kawai danke new ce butt ki kiyaye gaba hope kin gane Eh na ganemikewa tayi xata fita yace ta kuma ke wai a wanne gari kike Ananamma a gidanku ba tarbiya ko kuma kin taba yin ciwon hauka ko Zaro ido tayi ciwon hauka itta din answer meej na taba good no wonder ana ganinki anga hakan gobe ki zuu min da result naki na kin warke dan ban yadda kin gama warkewa ba ranta in yayi million Ya baci tsaki taja tare da fucewa fuuuuu shima tsakin yajaaa tare da fadin zaki sani

Su hanifa ne suka tare ta suna tambayarta Ya suka yi ba komai tace musu ta dauki key Na motar ta nufi gida raii bace dakinta taii wulli da jakar wai tataba yin ciwon hauka hawaye ta Fara

Bayan tayi wanka ta shirya ta nufi part din mom suna parlour gaida tayi sannan ta nufi kitchen minal ta bita dan tayata aiki

Bako kofar yayi ko sallama babu Ya zauna kusa da mom son lafiya tsaki yaja Wlh mun wata Yar iskar daliba na hadu da itta yau bata da tarbiya tsaki mami taja ai kawai yaya ka koya mata hankali to ni mai zam matane kar ka damu bari in fada Ma yadda zakayi

 

Hajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey 109 1038 AM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 14

Ai kaiii banda abin broz naga kaii prof ne amma har ka rasa abin yi Ai kawai test zaka zuba maii uban wuya sai ka bari kuwa Ya zu hall kasan yadda zakaii ka kure ta a hall din ko kuma ranar da kaga nata zo Ba kayi test wanda baya nan ka bashi Caryover murnishi yai Lallai inda ke lecturer ce za ai muguwa dariya tasa hmmmm ai Wlh yaya kawai daiiii Allah Ya rufa asiri amma nima faa ina sai a hankaliuhmm ni bari in wucekenan brozz baka dauki shawarar ba kenan No zan gwada amma ba yanzu ba saii kaiii Ya dauki zakimom ni zan wuce OK yau dad dinka zai dawo faaaallah Ya dawo dashi lafiya minal ce ta fito da sauri Mom aunty ta yanke daa wuka Allah gun sai zubar da jini yake tabe baki taii Allah Ya kare To mutunne baxaiyi aiki a hankali ba Allah mom ba haka bane taba sani bane to ni yanzu me kike san in mata kace tasa abu ta daure gun mana aii tuni kwalla ta taru a idon ta haba mom ashrim ne Ya karba muje ki dauko first aid box a daki ki gyara mata da sauri tabi bayan shi yaya kaga yadda ta yanke sosai ni Wlh baxan iya treating din gurin bakallanta yayi yadda take ta hawaye murmushi kawai yayi in kin je kice taxu in mata treat din gurin da sauri ta koma

Aubty Yaya yace kizu yaii miki treat din gurin noo minal bafa wani ciwo bane sosai ki barshi kawai haba Aunty kingafa yadda kike zubar da jini eh na gani minal zai daina mami ce ta shigo ganin jinin na xuba yasa ta danji ba dadi gashi kuma sarah taki zuwa sister je ki karbo in mata treating dinda sauri ta fito a hanya suka hadu ga box din a hannun shi sai waya yake broz kawo kaifa muke jira kashe wayar yayi mije plz duk kin bi kin tada hankalin ki

Aunty sarah kedin taya kika yanke haka Wlh kawai ina yanka albasa kawai na yanke da hannu na eyya aunty ki dinga kula plz murmushi tai kawai wai yauu Mami ce yake ce mata wani tayi a hankali turo kofar minal tayi da box din a hannunta ashrim yana bayanta

ByHajara Mami natty girl
109 1054 AM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 15
Da sauri Mami ta karba ta fara wankewaw shi kuma Ya tsaya a bKin kofakallan bayanta yake kamar yasan wannan kayan to a ina Ma ohh yarinyar data maii rashin kunya no ba Ma zai yuyu ba ace itta ba but in itance fa bari inga takawa yayi zuwa inda suke kafiin Ya karasa wayar shi ta Fara ringingdauka yayi Ya fice yana amsa call din part dinshi Ya koma bayan Yaa gama wayar tsaki yaja tare da fadin bari inga part Na waccan yarinyar direct part dinta Ya nufa

Itta kuwa bayan sun gama treat din gurin suka ci gaba da aikin su

Parlor Ya shiga sai kamshine Ya ke tashi ta ko ina ga lemon a center tabletabe baki yayi yai ta buden daki dakin ta Ya nufa jakarta a kan gado sai laptop dintaaa dake charge a sucketdauka yayi Ya kunna Allah yayi baa password kafin Ya gama search Ya Mike Ya nufi drowar dinta hutuna Ya gani na yan gidn su kalla yai tayi yana murmushi kawai
Laptop din har ta gama search hutan ta Ya baiyaana a screen din laptop din yana gama kallan hutunan Ya ajjiye Ya zuu gurin laptop din Ko ta kannn hutan Ma bai biba Ya fara bin ciken shi film Ya gani kala kala kuma duk Sun maiii daukar laptop din yai gabaa daya Ya tafi part dinshi da itta

Aunty in zaki wuce ki kaiwa broz box dinshi Tom kawai tace haka sukaii tayi har suka gama wajen 330 part dinta Ya wuce da box din tayi wanka kallan dakin take kamar an shigo matato waye zai shigo miki daki tabe baki tayisai da taii sallah sannnan ta dauki first aid box din ta nufi part din nashi

Sallama take a parlour amma shiru tsaki taja juyawar da zatai taga wata laptop kamar ta ta kuma gudu biyu ne agun anyi connecting dinsu kallan laptop din take

Da sauri ta ajjiye box din ta koma part dinta duba gun laptop din tayi ba itta Ba labarin ta

Tana fita shi kuma Ya dawo daga masallaci

ByHajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey 109 922 PM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 16

Yana shiga yaga first aid box nashi dauka yayi ya nufi daki dashi

To tama Ya akaii Ya shigo mun part dina har xai dauka min laptop dina kuma ni inasan nayi amfani da kaya Na mtswwwww aa to why not naje na dauko kaya na kawai zaizu ya dauki kayaan mutane to amma kika San me xaiyi da ittta haka kawai bazai daukarr miki a bu ki bashi lokaci mana duk a zuciya take wannan maganar bari kawai in barshi yanzu innaje Ma saifa yace wani Abun nake nema ammma gaskiya inbai kawo min ba kafin inyi bacci ba gaskiya da matsala haka taii ta surutanta itta one

Shikuwa bayan Ya gama abin da zaiyi Ya kashe laptop din tare da fadin anjima xai kaiii mata
900 Ya nufi part din mom dinshi dan yiwa dad sannu da dawowa a parlour Ya tadda suuu amma sarah bata nan

Dad sannu da dawowayauwa son Ya iyali Murmushi yaii tare da fadin lafiya qlau to yabaku tahuu tare Ba Eh na barta tana abune Ya zaai kabar ta itta kadai je ka tahu da itta sannan kuma gobe ina San zamuyi magana da kaii OK Dad Haba alhaji sai kace yarinya kace anbarta itta kadai itta bata San hanya bane kawai ka dinga takurawa yaro na kallanta yayi Lallai luba kisa a ranki haka yayanki xasu dingawa mujinsu magana ba biyayya sannan kuma a gaban kowaallah luba ki canxa hali halinki bamai kyau bane nasan inda yaranki akakai can da bazaa musu haka ba Amman ke kina abu kamar mara tunani ganin xancen na manya ne yasa su minal tashi haka yaii tai mata fada bata kara cewa komaiii ba

Shikuwa ashrim part dinshi Ya nufa Ya dauko laptop din sannan ya shiga part dintadakinta Ya wuce direct ba kowa sai karan ruwa dayake jiiajjiye laptop din yayi yana kalle kalle ganin Ya dade bata fito ba yasa Ya rubuta mata short note

hiii dad yana San ganinki inyace ina nake kice nayi bako bye

Ajjiyewa yayi Ya fice abun shifitar shi da muntuna ta fito daga toilet din ganin laptop din tayi akan gado da letterdauka tayi ta karanta mtswww wai hii bama sallama ba gaskiya wannan mutumin da gyara sosai kuwa

By

hajara Mami natty girl
109 934 PM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 18

Bayan ta gama shirinta ta fito ta nufi part nasu mom din yaga fitowar ta dama so yake ga ko tagaa sakon shi

Da sallam ta shiga ina wuni Dad ina wuni mom da Fara a Ya amsa itta kuwa mom ko kallo bata ishe taba sarah ina fatan komai lafiya kina samun kulawa agun mijinki ko Eh Dad ba komai muna zaune lafiya to Allah yai muku albarkaameen Dad sannan kuma ki sake hakuri kinga har yanzu baku koma gidanku anzu an ajjiye ki a gidan surukaii karki damu daya gama xaku tare zan mishi Ma magana laaaa dad Ba komai ni zaman dan dinma Ya fi mun aa gara daii ace mutun yana gidan shishikenan zaka iya tafiyaok saida safen ku

washe gari
Suna dining Sun gama breakfast lokacin wajen 1000 sarah ta tafi skull Abubakar wato ina ma zanceb gidan ka kaki jina ko nace ka karasa gidan ka ka tare kaki ko Wlh Dad Na kusa nan bada dadewa ba zan gama komai sai mu tare nidai Na baka nan da wata daya Allah inbaka karaasa ba zaka fuskanci bacin raina insha allahu dad

Ni zan wuce gun aiki adowa lafiya ameen

Lecture suke sosai kuwa yayi shiru yana fuskantar lecture din wanda lecturer kabeer ke musu close friend na ashrim nesai 1200 suka fito

Har office na ashrim Kabeer yaje wato aboki kaya dani ko A nina isa gashi kuwa to ya gida dan saidai ince Ya gida saboda kaki yin aure murmushi ashrim yayi kawaii gida qlau ai aure kuma Na kusa yin sa insha Allah to Allah Ya kaimy ameenhaka sukai ta firan duniya

ByHajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey 1010 1029 AM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 19
Su sarah ne zaune suna hutawa before a shiga wata lecture din hanifa ke maganasarah wai Ya kuka yi jiya da wannan malamin Uhmm rashin mutunci yamun sannan yaja mun kunne wai dan zan tafi ban bashi hakuri ba shine wai yace nataba yin ciwon hauka kuma bani da tarbiya zaro ido haanifa tayi Allah ki kiyayi wannan mutumin insha Allah bazan kara bari wani abun Ya hada mu ba waccan dinma tsautdayine Hakeey dake zauna tana chatting sai yanzu tai magana Sarah kin san matsalar ki kina da girman kaii kamata yayi da kika maii laifi ki bashi hakuri saboda duk rashin mutuncin mutun kikace yi hakuri kobai hakura ba sai ladafamma fa ke ba haka kike ba kuma a matsayin Na malaminki bai dace kimai haka ba murmushi taii insha allahu zan gyara kuma zanje in bashi hakuri amma Wlh ni bawai girman kaii bane murmushi kawai Hakeey tayi taji sosai data dauki shawarar ta

Haka suka zauna har suka shiga lecture ta gaba sai wajen 300suka koma Gida
Direct part dinta ta wuce ta watsa ruwa sannan ta yi jellop Na shinkafa saboda itta take San ci yauu Bayan ta huta ta nufi part din mom

Da gudu minal ta rungumeta Aunty waec dinmu Ya fito woww da gani anyi dace sosai Ma kuwaduk A1 woww Allah yai mata albarka Xama tayi Tana gaida momyau da sakin fuska ta amsa haka sukai ta dan fira daga baya ta mike ta fice

Mom ce da ashrim a daki son magana zamuyi OK mom inajinki son nifa inasan ganin jikokina murnushi yaii to yanzu mom me kike San ayi Aure nake San kayi son aure Mom shikenan kar ki damu kafin in gama gidana zan yi aure na baki dama ki nemomin wacca zan Aura murnushin jin ddi tayi shikenan akwai yar wata kawata zan mata magana mikewa yayi tare da fadin as you wish mom

ByHajara Mami natty girl
1010 1044 AM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 20

Yau satin biyu da Fara zuwa skull kaii Ya dauki zafi inda ashrim ki yin rashin mutincin sa

Yau laraba sauri take zata tafi lecture ashrim ne zai musu lecture kuma inka makara Baya bari a shiga Lokacin da ta fito shi kuma har Ya kama hanya shaf shaf taiwa su mom sallamagudu take a mota amma me tana zuwa bakin titi wata katuwar mota ce ta fadi a hanya kamar taii kuma haka ta koma wayi wajen 50 m sannan aka samu aka matsar da motar

Shikuwa ashrin ganin bata zuwa yace test kuma da exam zai hada hankalin su hanifa Ya tashi sosai sai leke suke wayar ta kuma a kashe

Question Ya rubuta Mai sauki sosai suna cikin yi ta karaso bakin hall din tsayawa tayi shikuwa ko kallanta bai yibama haka tai tsaye har aka gama test din akai submitting ganin haka hankalinta Ya tashi ta gefenta Ya wuce abinshi da sauri su Hakeey suka zu inda take sarah lafiyakika makara Nan ta fada musu

Kwalla duk ta cika mata ido tasan dole ta sami carry over a nashi subject din Hakeey ce tai magana sarah kije ki bashi hakuri in kinyi saa Ya hakura ki tashi noo Hakeey xan fanshe a exam what waike meyake damunki kije ki gwada da kyar ta yarda ta nufi office dinshi

Sallama taii ta shiga ko kallanta bai ba sir dama zuwa nayi in baka hakuri akan abin namaka a baya am sorry sir tabe baki yayi no prob amma yau nayi test and you lose saboda haka kinsan dole ki sami carry over a subject dina murnushi taii no sir zan fanshe a exam da sauri Ya dago Lallai yarinyar nan bata San question dinshi bane har take fada Witt full confidence zata fanshe a exam murnushi yaii OK let see thanks you sir tana fadanhaka ta fice

Ranshi Ya baci wai xatafanshe a exam wato bata damu ba

 

ByHajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey 1010 911 PM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 21

Da sauri suka karasa guntaya akaii Ya amince zai miki Murmushi taii kuma kunsan halin mutuminnan bashi da kirki kawai ku rabo dashi insha Allah zan samu a examdukkka suka ce ameen

Wasa wasa har sunyi wata da Fara skull amma bata taaaba haduwa da ashrim a gidaba sabani kuwa sunsha yinshi

Yau suna parlour a zaune duk dinsu amma sarah na part dinta tana karatu dan an kusa fara musu test Son dama akaaan maganaar da muka tabaaa yine gyara Xama yayi wacce magaanaa mom ohh ka manta kenan To auren da zakai nawa kawata magana ta amince kuma wani satin zasu kuwo mana ziyara dan ka gansu yariyar a skull dinku take ta kusa kammalawa tunda ta fara maganaaa yaji wani iri amma ba yadda zaiyi dole Ya amince da wannan zabin da mahaifiyar shi ta maii kuma ga wani tashin hankali mahaifibshi zai amince kuwa

Son baka ce komai bamom as you wish ba matsala Allah Ya kawo su amma mom kina ganin Dad zai amince kuwa tsaki taja dole Ya aamince kaabaaar komai a hannuna OK mom minal kam haushine Ya tarar mata cikin bacin rai tabar part din ta nufi part din sarah ittama maaami bace komai ba amma yaza ai ace wai yarinyat itta zata kuwa mana ziyara kamar ba mace ba

Bako sallmaa ta shiga part din itta kuma tana parlour ta dage karatu takesai ganin minal tayi rai a bace murmushi tai waya batawa twin din mom raine hawaye ta Fara hakan yasa sarah gyara zama subhanallah meke faruwa da kyar ta samu ta dai hawaye sannan ta Fara magana Aunty ba mom bace wai ta nemowa broz mataba wai Ya kara aure abin yaba sarah dariya amma ta danne akan wannan zata dinga wani hawaye so minal maye abin kuka a cikin nan banda abinkiya halatta yayanki Ya auri mata har hudu To Maye aiba akaina aka Fara ba da sauri ta karasa gun sarah Aunty kodai ke tadaban ce ko wacce Mace nada kishi amma ke ban gani a idon kiba Aunty kina lafiya kuwa

ByHajara Mami natty girl
1010 930 PM Hajara Mami natty

YAYANAA MIJINA 22

Sosai tai dariya mai isarta sannan daga baya ta tsagaita minal gaskiya zan fada miki har ga Allah banji wani kishibasaboda basan yayanki nake ba kuma shima Ba sona yake ba ke IN fada miki Ma har tau ba taba sanin Ya kamannin yayanki yake ba kinga bai damu dani ba baidamu da yazu yaga lafiyata ba To danme ni kuma zan damu ki kwantar da hankalin ki minal Allah yasa hakan ne yafi alkhairi

Aunty ina caanka dai dai yau wata daya da sati biyu da auren ko amma kice mun vaki taba ganin broz how comes zaunar da itta sarah tayi minal wannan amana Na baki dalilin da yasa Na fada mikima kawai dan naga kin damu dani kina sona shiyasq naga mun Xama daya so plz this should be scaret shikenan Aunty amma Wlh karki yadda broz Ya kara aure Allah karki yadda to kawai tace mata taci gaba da abin da take

Bayan Dad Ya dawone mom ke sanar masakallan rashin hankali yai mata wai luba meke damunki Tsakina da Allah inke akaiwa haka zakiji dadi auren yarannan yaushe akai amma kice wai aure zaiyi da wanne ido zan kalli iyayenta haba alhaji kafasan yarannan biyyaya yai muku ya auri xabinku amma yanzu tunda yace ga wadda yake so amai uzuri mana tsaki yaja Wlh IN kinga na amince saida dalili ways Ya dauka Ya kira ashrim din Baafi minti biyarba Ya shigo gaida Dad dinshi yayi Abubakar aure zaka kara ko to Allah in kaga anyi aurennan To da amincewar Sarah ne muddin taki to Wlh bazakayi aurennan ba ina fatan ka fahimta ranshi Ya baci ya zaai xaiyi aure ace saida amincewar wata banza wannan aiba abune mai kyauba jiyai ranshi Ya kara baci

Dad ne ya kwalawa Mami kira da sauri ta fito jeki kikira mun aunty ku Tom Dad daki ta sameta tayi shirin vacci dan wajen 900 lokacin Aunty Dad yana kiranki jitaii gabanta Ya fadi hijab tasa ta dauki wayarta suka nufu part din jjitai gabanta Na faduwa sosai da sallama suka shiga
Gaida Dad tayi ta zauna dan nesa da ashrim Dad ne Ya fara magana sarah mijinki nasan kara aure ya fada miki koya kuma kin amince

Murnushi taii eh dad Ya fada mun zai kara aure kuma na amince da sauri Ya juyo yana kallanta dai dai lokacin itta Ma da gooo

 

ByHajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey

YAYANA MIJINA 23
Zaro idoo sukai a tare ba wanda Ya kara cewa kala hankan yasa Dad yake kallansu da mamaki suna kallan juna kamar basusan junaba dad ne yai magana lafiya akwai abin da kuke boye mun ko Da sauri suka juya gun Dad gaba dayansu sun shiga damuwa sarah karki boye mun wani abu ki fada mun gaskiya shiru tayi itta hankalinta Ma baya gunshi she is shockedkallanta dad yake yaso Ya fahimci wani abu amma kuma daii yai shiru sarah kina jina kuwa Da sauri ta dago eh dad sarah karki cuci kanki in kinsan baki San aurennan Wlh baza ai ba dududu wata naya da yin auren ku Allah ba komai Dad shikenan Allah yai miki albarka

Kai kuma Ya mukayi da kaii zancen komawa gidan ka Eh Dad na kammala komai ina ganin kawai a bari sai su tare in anyi auren kallan banza Ya watsa maii sai anyi aure aikuwa kayi kadaaan kallan sarah yayi kin amince sai anyi ko kuma zaki kuma before a ayi auren Aa Dad zan koma before auren kallanta ashrim yayi ya galla mata harara danfa shi bai wani kammalaba tsaki mom taja nidai ban taba ganin abu irin wannnan ba ace wai abu sai antabiyeta kuma baza a tambayi mai abun mtswww Tsaki Dad yaja zaku iya tafiya da sauri sarah ta Mike ta nufi part dinta sai sauri take abuntayana biye da itta a baya tsaki yaja jibi yadda take sauri kamar wata Mota mstww

A parlour ta zauna taya Ma xaai haka ta faru wai sir ne mijin ta kuma malaminta kuna yayanta OK dama yasan ni matar shice shiyasa yake mun rashin mutunci dan baya sona tsaki taja mina din ba sanshi nake ba aiiii

Yana shiga part dinshi yayi wanka sannan yai shirin bacci dan shi har yanzu bai yadda ittace matar shiba kawai gani yake gizo take maii tayama xaai ace ittace matarshi yarinyar da farkon haduwar su rashin kunya ta fara mai yarinyat da baya so sannan kuma ace ittace matar shi kuma dadim dadawa mahaifinshi yafi fifitata akan shi sai abin da tce shi zaai tsaki yaja tare da kara jannn barko amma

By Hajara Mami natty girl
12272016 450 PM Queen Hakeey 1013 824 AM Hajara Mami natty

YAYANA MIJINA 24

Washe gari
Yakama Sunday nesaboda haka bata tashi da wuri sai wajen 1100 wanka tayi tasa kayanta ta nufi part nasu mom Mom ce kawai a parlour su minal Na kitchen ina kwana mom Lafiya qlau zauna za muyi magana ba musu ta zauna sarah nasan son bai wani fada miki zaiyi aure ba kawai daii kin fada ne naji dadin abin da kika yi sannan kuma ni bawai dan komaii nake sann Ya kara aure ba saidan gaskiya bana San ace son dina da daya zai haifacikin rashin fahimta ta kalle ta eh kinsan ku jinin ku da daya kuke hai uwarki ma itta kadai aka haifa sannan gaki kema ke daya ce saboda ni gaskiya bana san dana Ya haifi da dayamurmushin akaici tayi ko shin wannn matar ta manta da dayanma wasu basu samu ba oho mata Allah Ya shirya kuma insha allahu ni bama zan zauna da danta ba Mom ce ta dawo da itta daga tunaninta ina fatan wannan bazai sa kiji haushi ba Ba komai mom Allah yai mana jagora ameen

Sannan kuma ran laraba amarya za ta kawo min ziyara saboda ki shirya tarba dan ke zakiyi aikin komai inma kina da lecture ranar saidai ki hakura ina fatan kin gane Eh mom OK zaki iya tafiyatana mikewa wayarta ta Fara ringing

My mom ta gani waje ta fita sannan ta dauka hello Mom ina kwana Lafiya qlau sarah shine ku dan nemanmu baki yi ko wato kinyi aure ko laaa mom Wlh ba haka bane to ya gida ya mijin naki Lafiya qlau sarah sai kina hakuri fa nasan ba wani jin dadin zaman wannan gidan kike ba ba komai mom aure Ma zaiyi eh dad dinshi Ya fada mana da yaki fada wai yana ganin bai dace ba kedai kawai kici gaba dayin biyyay insha alllahu mom tom sai anjima Tom mom ki gaida baba….

yayana mijina complete pdf

Yayana Mijina Complete Pdf

Title Yayana Mijina Hausa Novel
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 333kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author Safna Aliyu Jawabi
File format PDF
Published date 28 – 03 – 2023

 

Also DownloadAbban Sojoji Takun Karshe

Download PDF

 

You May Like to Download:

Tsintacciya COMPLETE hausa novel pdf

Juhud Hausa Novel Complete download Pdf

Bagidajiya Hausa Novel Pdf by Oum Aphnan

Advertisements

About the author

Kazeem

× Chat Zamgist on WhatsApp