Yar Sadaka Complete Hausa Novel Download

Hausa novel by zamgist.com.ng

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin yar sadaka complete hausa novel download.

Yar sadaka complete hausa novel document

Yar sadaka Complete
Author Momyn Sultan
Size 1 413KB
File Type TXT
uploader ZG Hausa novel
ebook compiler Hausa ebooks
Price Free
Source HAUSA NOVELS
Group NIL
Story Created Story
Image Credit Shuraih 99%
date modified 25 July, 2021
Tags hausa novel documents

kadan daga cikin abunda littafin yar sadaka complete hausa novel download yakunsa

Yanzu kawu bazaka bar tafiya Saida nono ba,,kaduba yadda Aisha ke fama da danyen jego Amma a haka kuke yawo kasuwa kasuwa,,Baka tsoran sanyi ya kama yarinyar nan..

Shiru kawu yayi kallan dattijuwar dake magana tana qara riqe yar qaramar yarinya a hannunta,,Wanda bazata wuci wata 3 ba.

Yakumbo kiyi hakuri ki cire soyayyan yarinyar nan a zuciyanki,,tinda kinsan dole sai mun fita Saida nono kafin mu Sami abinda zamu sa a bakinmu,,kinga Aisha dauko kwaryar nono can mu tafi kinga Rana nayi..

Dasauri Aisha ta dauko zani ta miqa hannu biyu,, yakumbo kawota mu zamu tafi,, murmushi yakumbo tayi tana cewa..

Badan nasan halin nijlah da kuka ba,Aida na riqe diyarnan harkuje Ku dawo,, murmushi Aisha tayi tana girgiza Kai,,nan yakumbo tabasu nijla suka kama hanya suna sauri kowannensu dauke da kwaryar nono suka tafi titi..

Ki daga qafa Aisha kinga Rana ya cinmana gashi yau kasuwan cika yake,, banaso muyi kwantai” kayya Mai gida,,yanzu duk saurinnan danake Baka gani,,ni wallahi bayana har ciwo yakemin..

Kiyi a hankali kinsan dai bamu da yadda zamuyi,,turo Baki Aisha tayi tana gyara goyon nijlah tace,,nifa yinwa nakeji,,ace tin safe Mai Rai besa komai a cikinsa ba,ga nono ana damuna dashi.
Shiru kawu yayi suna cigaba da tafiya Dan daga kauyensu zuwa titi ba qaramin nisa gareshi ba..

Sunyi sa’a suna zuwa titi suka samu mota,,dasauri suka Shiga kayansu a hannu ga nizlah dake faman kuka a Baya..

Download document

Download

 

Karanta: Yar Aiki Hausa Novel Complete

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*