WAEC GCE Hausa 2023 Questions And Answers

WAEC GCE Hausa 2022 Questions And Answers

WAEC GCE Hausa 2023 Questions And Answers

Tag: WAEC GCE Hausa 2023 Questions And Answers – (4ai) Aikatau So-Karɓau: Shi ne aikin da ke faɗawa kan wani abu. Wato idan aka aikata aikin, za a taras cewa a kan wani abu aka aiwatar da shi

(4aii) Aikatau ƙi-karɓau: shi ne aikin da baya faɗawa kan komai a cikin jimla.

(4b) Aikatau So-Karɓau
(i)Basiru ya nome gonarsa
(ii)Bala yana karanta littafi
(iii)Gobe zan hau mota

Aikatau ƙi-karɓau

(i)Maimuna takan yi barci
(ii) Salim ya yi wanka.
(iii) Zainab za ta yi girki

WAEC GCE Hausa 2023 Questions And Answers

JOIN: Waec Expo Whatsapp group 2023

(3a)
Muhallin furucin baƙi shi ne wurin da aka furta baƙin. Wannan kuma kan faru idan iskar huhu ta so fita waje, wasu daga cikin gaɓoɓin magana masu motsi sai su motsa zuwa sama, kodai su haɗe da marasa motsi da ke sama, su datse iskar baki ɗaya, ko kuma su kusanci juna, su rage ƙarfin fitar iskar ta hanyar rage faɗin sararin da take tafiya.

(3b)
(i)Baleɓe
/b/tabbas, biki
/ɓ/tamɓele ɓalɓal

(ii) Bahanƙe
/t/fatara, tazara
/d/dodo, lado

(iii) Baganɗe
/j/ yaro, baya
/ɲ/hanya, hanci

(iv) Bahanɗe
/ƙ/ ƙaya, yaƙi
/k/Kano, kakaki

 

Also Read: WAEC GCE Yoruba 2022 Questions And Answers

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*