Barka da zuwa wannan shafin namu inda zaku karanta tarihin awarwasa aduniya dakuma rasuwarsa.
Tarihin Awarwasa
Abdulwahab awarwasa fitaccen jarumine kuma furodusa a masana’antar Kannywood Wanda Allah yayiwa rasuwa a ranar 23 Ga watan janairun 2023.
Jarumi awarwasa yarasu a garin jos bayan fama da rashin lapia dayayi. Anti Jana’izar awarwasa a jahar Kano a ranar talata 24 watan janairun 2023.
Jarumin yayi suna sosai acikin shirin film Mai dogon zango Aduniya. Ya rasu yabar Mata daya dakuma yara uku.
Allah yajikansa da rahama
Suna | Abdulwahab Awarwasa |
Jahar Asali | Kano state |
Iyali | Mata daya, yara uku |
San’a | Jarumi, Furodusa |
Karanta:Tarihin Azima Gidan Badamasi
Leave a Reply