Tarihin Rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi – A hirarsa da Bbchausa.com
An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi a ranar Laraba 28 ga watan Yunin shekarar 1927 wanda ya yi daidai da 2 ga watan Al Muharram shekarar 1346 a garin Nafada jihar Gombe, arewa maso gabashin Najeriya. Mahifinsa mutumin jihar Bauchi ne, yayin da mahaifiyarsa kuma ‘yar jihar Gombe ce, kuma dukkanninsu Fulani ne. … Read more