BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023 wanda ya gudana 18 ga watan maris 2023.

BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023

A ranar asabar 18 ga watan maris aka gudanar da zaben gwamna a sassa daban daban dake jihar sokoto inda ake fafatawa tsakanin Ahmad Aliyu na jam’iyyar (APC), da kuma Sa’idu umar na jami’iyyar PDP.

A wannan shafin zamu kawo muku sakamakon zaben sokoto inda zamu sanar muku waye ya lashe zaben gwamna a jihar ta sokoto.

Ahmad Aliyu (APC) ya lashe zaben gwamnan Sokoto 2023

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) dake Jihar sokoto ta bayyana Ahmad Aliyu sokoto na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan 2023 a jihar.

Malamin Zaben Kuma Shugaban Jami’ar Tarayya ta Dutsinma a jihar Katsina Prof Armiya’u Hamisu shine ya bayyana sakamakon Zaben.

Ahmed Aliyu na jam’iyyar APC samu kuri’u 456,661, yayin da Sa’idu Umaru Ubandoma na jam’iyyar PDP ya zo da na biyu da Æ™uri’u 404,632.

A shekarar 2019 Ahmad Aliyu ya kara da Aminu Tambuwal na PDP a zaben gwamnan jihar da aka yi.

Source:ÂBBC Hausa

An bayyana sakamakon zabe a kananan hukumomi biyu a Sokoto

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta fara karɓar sakamakon zaɓen gwamnan jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin kasar.

Kawo yanzu dai an karÉ“i sakamakon Æ™ananan hukumomi biyu – daga cikin Æ™ananna hukumomin jihar 23 aka sanar da sakamakonsu.

Manyan jam’iyyu biyu a jihar su ne PDP da APC.

Ga yadda sakamakon ƙananna hukumomin da aka gabatar ya kasance:

Karamar hukumar Binji

APC – 13,410

PDP – 11,078

Karamar hukumar Wurno

APC – 17,350

PDP -13,099

ƳAN TAKARA JAMI’YYA SAKAMAKO
1.       Ahmad Aliyu APC 456,661
1.       Sa’idu Umar PDP 404,632

 

Zamu Fara Dora muku sakamakon zaben anan dazarar anfara tattara sakamakon zaben.

Sakamakon Zaben Gwamna na Kananan Hukumomin Sokoto 2023

Binji LGA

A wannan sashin zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan sokoto na 2023 daga karamar hukumar binji.

Bodinga LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Bodinga.

Dange Shuni LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Dange Shuni.

Gada LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Gada.

Goronyo LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Goronyo.

Gudu LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Gudu.

Gwadabawa LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Gwadabawa.

Illela LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Illela.

Isa LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Isa.

Kware LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Kware.

Kebbe LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Kebbe.

Rabah LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Rabah.

Sabon Birni LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Sabon Birni.

Shagari LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Shagari.

Silame LGA

Za mu kawo muku bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar hukumar Silame.

Sokoto North LGA

A nan zamu kawo mu bayanin zaben gwamnan Sokoto na 2023 daga karamar sokoto ta Arewa.

 

===================================

Sakamakon Zaben Sokoto 2023

Sakamakon zabe dai yafara fitowa daga sassa daban daban na sokoto wanda kuma zaku samu cikakken sakamakon anan.

Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu kawo muku cikakken sakamakon zaben kamar haka:

Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Sokoto ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta sokoto a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:

APC – 285,444

LP – 6,568

NNPP – 1,300

PDP – 288,679

 

BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023

 

Sakamakon Zaben Sokoto 2023

 

Sakamakon Zaben Sokoto 2023

Also Read:ÂBBC Hausa Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*