Sakamakon Zaben Gwamnan Adamawa 2023

Ayau take asabar inda ake gudanar da zabengwamna a jihar adamawa, ku kasance tareda wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan adamawa 2023.

A jihar adamawa dai akwai zabe mai zafi, wanda ake fafatawa  tsakanin ‘yan takarar gwamna  guda biyu wato,  Ahmadu Umaru fintiri, na jam’iyyar (PDP) mai mulki, da kuma Aishatu Ahmad Binani ta jam’iyyar (APC) mai neman mulki.

Aisha binani wadda itama tasamu mutane sosai a jihar adamawa alokacin yakin neman zaben gwamna dake gudana ayau asabar.

To ku masu karatu a ganinku waye zai lashe zaben gwamna na 2023 a jihar adamawa? Sai munji daga gareku ta comment section

Zaben Gwamnan Adamawa 2023.

A wannan shafin namu, zamu rika kawomaku rahoto kai tsaye na zaben gwamnoni na jihar adamwa 2023 wanda yake gudana ayau asabar daga lunguna da sako daban- daban a jihar adamawa.

Sannan zaku iya aikomana da sakunan abubuwan dake faruwa ayankunanku na zaben gwamna na  jahar adamawa ta comment section dake kasan wannan shafin namu.

Suwaye  Manyan Yan Takarar Gwamnan Jihar Adamawa

A jaihar ta adamawa tanada manyan yan takarar kujerar gwamna guda biyu wadanda zamu baku takaitaccen bayani akansu kamar haka:

1. Ahmadu Umaru fintiri (PDP)

An haifi Ahmadu Umar Fintiri ne a watan Oktoban shekarar 1967 a kauyen Madagali dake karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa.

Fintiri yazamo gwamnan adamawa a rananar 29 ga watan mayun shekarar 2019. Inda a yanzu yake Neman sake komawa gwamna a Karo na biyu.

Fintiri yana da shekaru 51 da watanni bakwai a Duniya.

2. Aishatu Dahiru Ahmad Binani (APC)

An haifi Aishatu Binani a ranar 11 ga watan Augusta na shekarar 1971. Aishatu binani wadda takasanace tshohuwar yar majalisar dattawa ce wato (sanata) daga jihar ta adamawa a karkashin jam’iyar APC.

Aishatu binani tana wakiltar Adamawa ta tsakayi a majalissar dattawan Nigeria wadda a yanzu take neman kujerar gwamna a jihar ta adamawa.

Aisha Dahiru binani ta kasance daya daga cikin sanatoci mata data fito a yankin arewacin Nigeria.

Sakamakon Zaben Gwamnan Adamawa 2023

Mun shirya tsaf domin kawo muku cikakken bayani akan sakamakon zaben jihar adamawa wanda ke gudana ayau asabar (18) ga watan maris 2023.

Ku rika ziyartar wannan shafin namu akai akai domin samun sakamakon zaben gwamnan jihar adamawa na 2023.

Zamu rika kawomaku bayanai kai tsaye da zarar an fara tattara sakamakon zaben.

Sakamakon Zaben Gwamnan Adamawa 2023

Sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar adamawa 2023.

Anan Zamu Kawo muku Sakamakon zaben gwamna daga kowace karamar hukumar jihar adamawa.

1. Demsa LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Demsa dake jihar Adamawa.

2. Fufore LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Fufore dake jihar Adamawa.

3. Ganye LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Ganye dake jihar Adamawa.

4. Girei LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Girei dake jihar Adamawa.

5. Gombi LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Gombi dake jihar Adamawa.

6. Guyuk LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Guyuk dake jihar Adamawa.

7. Hong LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Hong dake jihar Adamawa.

8. Jada LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Jada dake jihar Adamawa.

9. Lamurde LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Lamurde dake jihar Adamawa.

10. Madagali LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Madagali dake jihar Adamawa.

12. Mayo-Belwa LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Mayo-Belwa dake jihar Adamawa.

13. Michika LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Michika dake jihar Adamawa.

14. Mubi North LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Mubi North dake jihar Adamawa.

15. Mubi South LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Mubi South dake jihar Adamawa.

16. Numan LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Numan dake jihar Adamawa.

17. Shelleng LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Shelleng dake jihar Adamawa.

18. Song LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Song dake jihar Adamawa.

19. Toungo LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Toungo dake jihar Adamawa.

20. Yola North LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Yola North dake jihar Adamawa.

21. Yola South LGA

A wannan sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Yola South dake jihar Adamawa.

ZAKU KU KARANTA:Â

Sakamakon Zaben Gwamnan Zamfara 2023

Sakamakon Zaben Gwamnan Kano 2023

BBC Hausa Sakamakon Zaben Gwamnan Sokoto 2023

Sakamakon Zaben Jihar Kaduna 2023

 

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top