Tarihin Aliyu Nakalala
Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka, inda muka kawo muku tarihin aliyu nakalala. Aliyu nakalala sanannen jarumi ne a masana’antar Kannywood Wanda take fitowa a matsayin dan daba acikin Fina finan hausa masu dogon zango. Tarihin Aliyu Nakalala Aliyu nakalala fitaccen jarumin hausa ne, kuma yayi suna sosai bayan fitowarsa cikin shirin aduniya, … Read more